Join Our WhatsApp Group

YAR WAYE Book 2 Complete Hausa Novel Document by YAR WAYE Book 2


YAR WAYE Book 2

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 40058



YAR WAYE Book 2

Reading Time: 3 Hours

Added On: 13, Sep 2023

Author: Maman Teddy ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08081202932

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 219.55 kb

File Type: txt

Views: 1234+

Download: 443+

Last download: 3 days ago

Description/Story: ο»Ώ[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING...*
3/11/2020



*'YAR WAYE???*
Pure love and symphaty storyπŸ“š


*Story and written by:* Ayshatou (maman teddy)
Facebook@maman teddy.com
*wattpad*
Ayshatou (maman teddy)


~_GARGADI_~
ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juya mun labari ba....

Masu comment muna godiya allah ya bar kauna. Kadan daga cikin comment 'din 'yar waye???

πŸŒΉπŸŒΉπŸ’¦YAR WAYE???πŸŒΉπŸŒΉπŸ’¦


COMMENT

😰😰😰😰😰😰😰😰😰😰Allah sarki Afral yanzu kinsan ba su Mum bane suka haifeki😰😰😰😰😰😰😰😰


πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚Kai Hajiya kaka wannan zuzuta kyau haka na Amrah ai yayi yawaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚



πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”Toh fah ya Umar wacece wannan wacce kake so haka har ya ke shirin saka a damuwa😏😏😏😏😏😏😏😏😏😏



🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨Kai Mummy da leenart wlh kunji tsoron Allah,kuma inshallah sana din adduan da yayi kafin ya fara cin abincin asirunku ba ze kamashi ba🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨


😲😲😲😲😲😲😲😲Toh fah anayinta yanzu ma aka faraπŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ‘ŒπŸ»


Up
Up
🧸🧸🧸Maman Teddy 🧸🧸🧸Allah ya Kara basirah da karfin ido πŸŒΉπŸ˜‡Muna yinki πŸ’―.

*Dedication*
Dedicate to you my zarah wanan pagen naki ne. Ki yanda kikeso da shi...


___________________________________

Episode 22 - 23



Daddy ne yace"Afral mene ne? kinsan ta ne? "Afral ne tayi saurin cewa"a'a daddy. Afarl tace hadi da koma wa ta kwantar da kanta a jikin kujran motan. In da mom Rayhana tayi shiru ba tare da tace masu kalah ba. A haka har suka isah kauyen dake garin gombe, su 'dan wahala kafin su gane gidan, koda suka tsaya kofar wani gida wanda gaba 'dayan ta ginin irin jan kasannan ne, haka mom da dadddy suka fito daga mota, inda kowa ke tunani a zuciyan sa anya mutane na iyah rayuwa a wannan kauyen kuwa? Kalon bayan ta momy tayi, nan taga Afral bata fito ba... Afral fito ma, mom xaituna tace"hadi da kokarin bude mawa Afral din mota. Da'ker Afral ta iyah daiΒ²ta natsuwar ta hadi da fitowa daga motan. Don ji take kaman in ta taka kasan kauyen xai iya budewa tayi ciki, gidan kuwa data gani, a xuciyanta cewa take"anyah xata iya shiga kar wannan ginin ya fado mata...
Hmmm bari mubar afral muje bu duba duniyan da su umar ke ciki.


Kwana buyu sukayi a gidan hajiya kaka, inda Ammar ya nufi gida, haka ma umar gidan momyn shi ya tafi. Tun dayaje yakasa samun natsuwa, saboda xaman leenart a gidan, don haka ya tattara ya nufo zaria a ranan, ba tare da shi ammar 'din yasani ba.

Hamma na".... Hamma farouq kata shi don allah. Amrah ne ke wannan maganan cikin xakuwa da son hamman nata ya ta shi daga baccin da yayi. Wanda daren jiya bata barshi yayi bacci ba, har karfe kusan biyun dare suna abu 'daya. Yanxu ma gashi 'karfe 5am ta xo tana damun shi akan gobe birthday 'din ta. Hamma ka tashi plz... Cike da son yin baccin ya bu'de idon shi hadi da cewa"plz Amrah kije wurin ya Afreed kuyi maganan, innah tashi da safe saiki fada mun...
Tsayawa tayi ba tare da tace"komai ba, shikuma ya kuma jan bargo ya bar ta nan tsaye... Gunguni tatsaya tana yi, daiΒ² Afreeed na fitowa daga toilet sanye da rigar jallabiya, da alama wanka yayi hadi da dauro alwala. Budan bakin shi cewa"yayi baby mai kikeyi anan? Turo baki tayi hadi da cewa"ina tayi ma hamma na magana ya tashi ammma yaki tashi muyi maganan birthday di na. Murmushi Afreed yayi hadi da cewa"toh ki bari nan da wasu mintoci xan taso maki shi kinji. Daga kai tayi alaman ehh, maxa je kiyi sallah ki shirya sai kixo mutashe shi, dariya tayi hadi da barin dakin don taje tayi abun da yayan nata yace"in tagama kuma suxo suta shi hamma umar, don wannan birthdayn ta xa'ku da shi. Ba itah ka'dai ba, har su mom zaituna sun shirya mawa wannan birthday partyn. Don har Ammar ya jiyo gayyata daga Amrahn, su Ammarah kuwa sune 'yan gabaΒ². Toh ni kuwa maman tedddy nace"anyah hamma umar xai amince ya cigaba da barin ammar yayi soyayya da Amarhn kuwaπŸ€” don kar ta san kar ne tsakanin su, yasan fasadi da 'banna irin na Ammar 'din. toh muje dai xuwa karku manta maman teddyn ku ce...

Manage with this...
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: TYPING...


*'YAR WAYE???*

Story and written by:
Ayshatou (maman teddy)

Facebook@maman teddy.com
Wattap
Ayshatou maman teddy

_DEDICATION_
Dedicate to you my fans😘like your comment..[03/12 7:52 am] Mhiss Xiey: "Yar waye??πŸ€”


Coment......πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½


Allah sarki su Ammar da umar murna ta koma ciki sanda dai kuka shafadan dad



Gskia kam leenart dole kubi bokaye gskia wai one fah 🀭baridai inyi shuru🀐🀐🀐🀐🀐

Lallaima Afral gwamma ma ki saki jiki ummu maryam ta baki tea din atohπŸ€·πŸ½β€β™€οΈπŸ€·πŸ½β€β™€οΈπŸ€·πŸ½β€β™€οΈπŸ€·πŸ½β€β™€οΈdan itace tafi dacewa tabakin😌

Ah ah haa abinda baa son y tonu ya bayyana 😳😳😳 su Afral kuma ko yayaπŸ˜†πŸ˜ŽπŸ˜Ž



Gabadai gabadai marubuciyar duk duniya Allah y kare mna keπŸ‘πŸ½πŸ₯°πŸ₯°

Looking forward for d next episodeπŸ‘€πŸ˜πŸ€©πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½

πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½

πŸ₯°πŸ’―
[03/12 7:52 am] Mhiss Xiey: "Yar waye??πŸ€”

Coment.....πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½


Allah sarki mommy Rayhana ashe ashe afral no be ur daugter, haba koda ince, aikuwa gwamma kusan halin da 'yarku take cikiπŸ˜πŸ€—

Aidaman Ammar kasan sai umar yatafi kamanta shegen zuciyarsa ne kuma bare abinka da soja, ai gwammako kaima kaje kaga sahibar taka kaganta ko tension din zai ragu😌πŸ₯³πŸ₯³πŸ€©


Ayyah Afral ina jinkan ina izzar suka tafiπŸ˜† ayyah amman nadan tausaya miki, ko me su mommy Rayhana suka gani har suke tunanin sirrinsu ya tonu, aikuwa sama haka dinne a fadi mata kowa y huta😌😏

Maman teddy muna biye kamar kullumπŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½




Allah dai y za xamani ya karo baseerah y kuma kara daukakaπŸ‘πŸ½πŸ‘πŸ½πŸ‘πŸ½πŸ₯³

πŸ₯°πŸ’―
[03/12 7:52 am] Mhiss Xiey: "Yar waye??



Coment......πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½


Allah sarki Afral har kin dan bani tausayi amma y zakiyi hkanan zaki hakura su momy Rayhana ba iyayenki bane


Ammar din Amrah knn🀩🀩🀩nasan dama danka nuna wa kakus sahibar taka kukazoπŸ€“πŸ€ͺ🀐, kai kuma Umar wacece kake so hkaπŸ€”πŸ€”πŸ€”


Amrahn Ammarah knn kawance yaci uban nada kodayake ma ynxu saidai ace anxama 'yan uwa🀩🀩πŸ₯°Amrah har ynxu dai shagwabannnan na nanπŸ₯³πŸ˜ŠπŸ€©

To fa su Dad zasu kade Amrahn mommy zaituna, amma anya kuwa I'm smelling somthing kodai kodai πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”Amman dai muna biye dake marubuciyar duk duniya domin ki fede mana biri har wutsiyaπŸ€“πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½


Gabadai gabadai πŸ‘πŸ½πŸ‘πŸ½Allah dai y kara baseera da hazaka ya kareki daga sharrin makiyaπŸ‘πŸ½πŸ‘πŸ½πŸ‘πŸ½


πŸ₯°πŸ’―

Episode 24 - 25


_____________________________


Nufan dakin ta tayi, hadi dayin wanka, ta 'dauro alwala, bayan ta idar da sallah ne, ta nufi dressing mirrow ha'di da fara goge jikin ta da mai, mai sa laushi da kamshin jiki.ba wani makeup tayi ba, sai 'dan goga powder da tayi ha'di da saka kayan ta riga da skirt ta atamfah, mai launin green da milk, plate shoe tasaka hadi da nufo kichen don ta taya momy hada break fast...
Da shigan ta kitchen ta tadda momy na ta aikin shiryamasu break. Sweat mom an tashi lfy?
"Amrah tace"hadi da 'daukan wu'ka tana fere doyan gaban mom zaituna.
Lafiya my baby how was your night? Mom xaituna tace"hadi da mai da hankalin ta akan Amrahn.
Lafiya mom, ya shiryeΒ²?
Dariya momy tayi"don ta san kwanan xancen na ta, lafiya baby, amm nace"ya maganan xuwan kanwar Ammar 'din? Ehh mom xata xo yace mun, kuma ma munyi magana da itah xataxo nan da gobe, insha'allh. Amrah tace"hadi da kallon momyn nata. Mom ne tace'toh allah yakaimu baby. Ameen momy, wlh duk na 'kosa in ganta, gata da kirki wlh, karki so kiji yanda muka dinga fira a waya jiya. Murmushi mom zaituna tayi hadi da cewa"hmm ai gobe ne xata zo, don haka kwantar da hankalin ki, ae goben kaman yau ne. Allah dai ya kaimu mom, toh Ameen Amrah, mom tace"mata hadi da koma wa wani xancen na su, wanda duk akan birthday 'din na tane.
Tohh niko maman teddy nace"anyah haduwan Amrah da Afral xa'a rabu lafiya kuwaπŸ€” don naga kaman Amrahn bata san Afral bace, haka itah ma Afral 'din. Hmm to allah dai ya kaimu ranan birthdayn, don ba'a 'daya da xa'ayi ya wuce ni, don in antayo maku VIP fans.don Wannan pagen naku ne. Kar dai ku manta maman teddyn ku ce🀩πŸ€ͺ

Bari mu duba 'ban garen hajiya kubrah musha kallo, muga kuma wainan da'ake toyawa.
Momy kina ganin kuwa anya maganin bokan nan ya ci umar kuwa?
Leenart tace"hadi da mai da hankalinta ga haj. Kubra dake duba takar dun dake gaban ta, hmm abun ka ga er siyasa. Kullum cikin takardu. Da katawa haj.kubrah tayi hadi da cewa"mai kika gani ne leenart?
A jiye wayan ta leeenart tayi hadi saukar da ajiyan xuciya, mom kina gani kullum 'kiyayyan da yakemun karuwa take, da inna gaishe shi yana amsawa, amma yanxu banxa ya kemun.
Murmushi haj.kubrah tayi ha'di da cewa"hmm ae in yasan wata to baisan wata ba,a satin nan xamuje sokoto. Da mamaki leenart tace"mai xamuyi a sokoto? Wani kayataccen murmushi haj.kubrah tayi irin na makiran mata, 'yan duniya tace"xanje wurin bokan da ya haukata mun uwar sa, kuma ya ka'da ta, wanda har yau ba'a san inda take ba.




More typing...
More comment
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: "YAR WAYE???

By: Ayshatou(maman teddy)
26 - 27
_________________________________
Murmushi hajiya kubra tayi irin na makiran mata, nan taci gaba da cewa"don haka ki kwantar da hankalin ki, wlh ko farouq na sonki, ko baya sonki sai ya aureki.cike da jin da'din maganan haj.kubrah leenart tace"momy kina ganin wannan bokan xai iya aiki akan farouq kuwa?kallafah yanda muka samai maganin nan a abinci yaci amma kaman bai ci ba,gaskiya ni momy na fara karaya kaman bokayen nan baxasu iyah aiki akansa ba...haba leenart ni fa nace"maki umar da kanshi xai ce yana sonki,inkuma ibadan shine kike ganin kaman shine maganin baxai ci shi ba, toh naga uwar sa,wanda da kafan ta, ta bar gidan nan.tun yana shan nono,just ki kwantar da hankalin ki dear,xaki samu farouq, ke sonshi kike,mu kuma munason auranku ne don muci dukiyar shi dana mahaifin shi, kina gani umar wani dukiya ne bai dashi, don kudin da yake da shi yanxu ko uban shi lokacin da yake da kiruciya bai da shi, amma ganin su ban isa nayi ba, sai dai inji labarin su.don haka ki shirya auranki da umar ba mai dorewa bane,don kuwa xaki aureshi ne don dukiyan shi, da kuma xaran kingama da shi, xaku rabu dole.haj. kubrah ta nisa hadi da kallon leenart... Ok momy ba damuwa, ni kai na son shi nake saboda dukiyansa dana mahaifansa, don haka momy a shirya nake nayi kowani irin aiki kika sani. Murmushi haj.kubrah tayi hadi da cewa"da kyau leenart, yanxu xaki koma gida kisanar mawa da ummun ki, don ta xauna cikin shirin ta. Ok momy yau xan tafi gida don in sanar ma ummu, don nima na kosa mutafi sokoton.murmushi haj.kubra tayi ahaka suka dinga firan makircin su, su ballo tanan, su bullo ta tacan...
Ammar ne xaune a daya daga cikin jibgegen super cushine, ya maida hankalin sa sosai kan chart 'din da sukeyi da Amrahn sa, ta laptop'din sa.karan budo kofan da yaji ne yasa shi saurin disconecting ha'di da juyowa, bakaramun mamaki yayi ba daganin lubnah,waya gaya mata yana nan Partcout, ta inah ma tasan wannan estate 'din nashi? Duk a xuciyan shi yake maganan.jin hugging din da tayi mai yasa shi dawowa daga duniyan tunanin shi.ture ta yayi hadi da jah baya,cike da kakkausar murya ya fara cewa"why are you here? Mai yaka woki nan? Wa yafada maki inah nan, duk abun naki bai tsaya a Abuja ba, shune har nan wajen aiki na, i dont want to see you again,get outtt from my room i said....cike da tsawa yayi maganan wanda yasa lubnah firgi cewa"don dama tasan halin Ammar 'din, koda mace ne yanxu xata gama faran ta mai rai, amma lokaci guda xai xageta ta uwa da uba.ganin yanda Ammar yake shirin mata koran kare, yasata fashewa da kuka, tabas tana son Ammar 'din, koda ma soyayyan aure ke tasakanin su ba, just romantic love ne,don haka nan ta hau kuka ha'di da cewa"plz Ammar karka koreni, kar ka rabu dani, wlh ina sonka my Ammar, baxan iyah rayuwa babu kai ba.naki kowa na rabu da kowa, nace"sai kai, don allah karka watsamun kasa a ido.wlh nakasa sukuni rashin ganin plz just give me one chance to make you happy...tausayin ta ne ya kamashi, tabbas kaman yanda ta fa'da ta daina mu'amala da kowa sai shi haka ne,kuma shi kan shi yasan irin son da take mai,amma shi gaskiya ba son ta yake ba, shidai d only thing he know, shine suna soyayyar minti.(littafin jameela jameey er mutan kankia) ganin duniyan tunanin da yalula, yasa lubnah kara sowa gabansa ha'di da fara kissing 'din sa, don a bukace take,kuma bata iya jin da'din sex da kowa sai da Ammar 'din saboda shi 'din na daban ne.tun tana mai normal kissing takoma hot kissing.wanda lokaci guda yafara fita hayacin shi, niko maman teddy nace"ahh lailai abun ka da soja da shegen jaraban san mata...bafa da my miji nake ba🀨atohπŸ€ͺ🀩🀩
A haka taci nasaran xaunar da shi daga tsayen da yake,tafara 'ko'karin raba shi da t.shirt 'din jikin shi,gashin da tagani ne kwance yasata fara shafawa ha'di da saurin kai bakin ta kan nonon shi tana kissing... Tuno da Amrah yasa yaji Kaman an tsungule shi, nan da sauri ya hankade ta, hadi da mikewa ya gyara riganshi.addu'an tsari daga shai'dan ya hauyi ksn yafara cewa"ke wata kalar bunsura ce?ki rabu dani lubnah, duk ran da kika 'kara xuwa inda nake wlh karnuka xansa asakin maki.tsaki yayi ha'di da 'daukan keys 'din motan sa zai fita.saurin kama kafan shi lubnah tayi cikin wani irin murya wanda da kaji kasan mutum na cikin bukata ta fara cewa"don allah ka taimakeni Ammar koda so 'daya ne,baxan iyah jure rashin ka ba.ba xan iyah ba plz.... Tata fa'di cikin wani irin mahaukacin kuka.fixge 'kafan sa yayi ha'di da ficewa"daga falon yayi parcking space ha'di da daukan 'daya daga cikin motocin sa.kasa sanin inda xai nufa yayi, don duk duniyan bata mai da'di gaba 'daya tsanan lubnah yagama rufeshi, sai a yanxu yake nadaman biyema kaidin shai'dan da yayi, ganin ya kasa samun mafuta yasa shi nufahn Abuja. don gaba 'daya partcout baya mai da'di a yau.yana gabda isah Abuja ne kiran umar ya shigo wayan shi,kaman baxai 'daga ba ganin sunan 'kanin nashi kuma amini yasa shi dagawa.tambayan shi umar yayi ya bai ganshi a estate ba lafiya? Nan yake bashi labarin yanda sukayi da lubnah, har daga karshe yana cewa"fitinanniya kawai.dariya sosai umar yayi wanda rabon shi da yin irin ta har ya manta, yace"wai yanxu Ammar akan mace ne ka gudu kabar wurin aikin ka?plz waya sauyaka ne haka my friend? Umar yake mai tambayan hadi da cigaba da dariya.
Cike da kuluwa da kalan dariyan da umar kemai yace"Amrah na mana, yana cewa"ya kashe wayan...
Umar ko jin sunan Amrah...


Read / Download YAR WAYE Book 2

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album