Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

RAYUWAR KASKANCI book 1 Complete Hausa Novel Document by RAYUWAR KASKANCI book 1


RAYUWAR KASKANCI book 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 11989



RAYUWAR KASKANCI book 1

Reading Time: 0 Hours

Added On: 10, Aug 2024

Author: Unknown

Ebook Compiler : Admin

Author Group : JARUMAI WRITAR's ASSOCIATION

Author Phone : 09166764540

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 75.27 kb

File Type: txt

Views: 431+

Download: 220+

Last download: 2 days ago

Description/Story: RAYUWAR KASKANCI~~~~~~~~~~~~~~~~
~~~~ By

Hafsat Umar dangoro BAKIN RAFEE


~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~

©️ JARUMAI WRITAR's ASSOCIATION 📚📚⚜️ J. W. A🖋️






BOOK 1 📘







________Godiya

********Bismillahirrahamanirrahim dasunan Allah mai rahama me jinkai tsira da amincin Allah sutabbata da shugaban halitta annabi muhammad saw da yayayensa da sa habbasa bakidaya

****Ina godiya ga ubangijin madaukakin sarki wanda yabani ikon rubuta wannan littafin mai suna RAYUWAR KASKANCI

____________Waddani Hafsat Umar dangoro na rubutashi domin fadakarwa ,da kumailimantarwa, rashin imani ,tausayawa,nishadan tarwa,rashingata, dadai sauransu wada duk acikin wannan littafin zaku hadu da wadannan abubuwa 6





********Wannan littafin nasadaukar da shine ga kanwar mahaifiyata fiddausi wadda take zaune a doguwa dakuma ita kanta maigayya mai aikin wato ummana hindatu sale yusuf yar mutan naibawa yan lemo,



Ina mukufatan alkairi da godiya

agareku mutanan amana

1 masoyiyarka kuma abar kaunarta my blood Rukayya (ameera) ina mika. Sakon gaisuwa agareki ,

2uncle usamma

3musa baffa4baffana


5ummana

6kanwata amina mama


7 nabilata kanwata kuma kawata yayar mujahid da maryam da mina

Pages 1

__________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________A garin kano a cikin kasuwar na ibawa yan lemo wadda a kullum cike take da tarin jama a .masu siye da siyarwa nakusa da na nesa inda kowa kagani agurin harkar gabansa yakeyi musulmai da arna kowa kasuwancinsa yake cikin nishadi da kwanciyar hankali gefe guda kuma wata karamar yarinyace wadda bazata wuce shekara 13 kacal aduniyaba tatusa robar abincin siyarwarta agaba ta zabga ta gumi da alamadai tunanin wani abu takeyi wanda ya shafi rayuwarta don hawayene ke ambaliya daga idonta sai faman gogewa take da wani ya lolan hijabinta duk ya kode ya yayyage kayan jikin tama hakan take domin suma duk sunji faci da gera amma duo da haka wani gurin yayage sabida ita kanta atamfar tagaji da duniya. Da alamadai wanan yarinyar bakaramin talauci take cikiba banace da ita da iyayantaba dan banyi tunanin tanada iyayeba .wata matashiyar budurwace tataso daga inda take sana arta ta dawo kusada wanan yarinyar zamatai kana. Tarike hannunta ta janyo ta jikinta tafara bubbuga bayanta tanacewa .yishuru bAiwai Allah banaso naga yaro yana kuka kokuma naganshi acikin damuwa banason hakan ballantana ma ke dana ganki karamar yarinya mai karancin shekaru .shirutai wanan yarinyar tanajin abinda matashiyar budurwar take cewa wani mutumne yayi tsaye akansu yakirawo matashiyarnan yacemata Ayshat wanan yarinyar da kike gani kullum intazo nan batada aiki sai kuka duk tabi tasawa kanta damuwa ita ba kibaba amma sai nunkufurcin tsiya duk tabi ta tsotse ta kanjame kamar wata me cutar sikila ya isa haka da allah malan bacemun daga gani banisonjin abinda kakecewa meyasa dakaganta cikin wanan yanayin baka taimakamataba cewar Ayshat allah yabaki hakuri Kinga tafiyata nabarku lpy

To yana tafiya Ayshat takalli yarinyar sanna tace yasunanki? (NUOR) masha Allah suna me dadi , nuor ina iyayanki suke? NUOR ce tabude baki zataimagana amma kukanda take yakaracin karfinta tafashe da kuka tanacewa ummana umman hasina babana duk basa tare dani nikadai nake wahala banida kowa sai allah duk tarabani da kowa .to agurin wakike da zama ? Gurin Innata da anty aslamiyya.



Tofa ko itawannan yarinyar wacece to meyasa yarshekara 14 takeyin tallah ina iyayanta suke me ya sa takeyin kuka .kubiyoni donjin sanin ko ita wacece.

Aisha ce tasake jefawa nuor tambaya.to meyasa kuma karamar yarinya kamarki kikeyin talla kuma wacece ta rabaki da ummanki da umman hasina da abbanki? Innatace. Innarki kuma to meyasa ta rabaki dasu kuma wanene yake doramiki talla? Innatace take doramin talla.wacece innar taki ita batasan yaroba kekam ai naga baki isa yin tallaba kuma menene da lilin rabakida iyayanki da tai sanan ita wacece agurinki alokaci daya aisha ta watsowa nuor wanan tambayoyin da ita kanta tambaya daya zata iya amsamata aciki .kinyi shuru nuor baki bani amsaba? Ita din kishiyar ummana ce .to inane gidanku? A unguwa uku nake .what tundaga unguwa uku kike tahowa to amekike zuwa ko adaidaita kike hawa ?a,a akafa nake zuwa nakoma akafa banida kudin adidaita .bangane bakida kudin adaidaitaba to ga kudin tallankinan .a,a idan na kashemata kudi saita yankani . tabdijan amma wataranfa harkarfe 10:00 kina zaune anan gurin kuma ahaka kike tafiya ? Eh saidai wataran inasamun ataimaka aragemin wanya .aysha ce tace nikuwa nuor zanso sanin labarinki zakifadamin ?eh zan baki lbrna .tom nuor kenan baiwar Allah.


Wacece nour?

______________********************************************************************______________Nidin yar asalin garin kano ce haifaffiyar unguwa uku mahaifiyata kam yar asalin garin gombe ce aurene yakawota kano ayadda umman hasina tabani lbarin ummana alokacin da suna yanmata da samari da iya da mahaifina iyayanta sunso hadata aure da kanin mahaifinta wato aziz ansari amma sam mahaifiyata ta tubure ita abdullahi takeso wato babanakenan wannan abindatai yasa **ab************************************banta** yaji haushi yace ya amince zai auramata abdullahi amma da sharadin karda ta kara waiwayarsu amatsayin iyayanta ummana sabida soyayya tarufemata ido bataji bata gani yasa ta amince da sharadin mahaifinta aka daura mata aure da ita da abdullahi sukamata komai dayakamata ayiwa diya kana aka kawota garin kano batare da tasan wani acikin garin kano ba daga babana sai ubangijin da ya haliccemu .satin ummana biyu agidan babana kishiyarta wato innarmu tasa babana yacanzawa ummana layin wayarta yazamana batada number kowa acikin ahalinta .anahaka ummata tasamu wata kawa nankusa da kidanmu itace umman hasina tadauki umanna kamar yar uwarta wadda sukafito ciki daya kwance atashi a gurin Allah ba wuya Inda ummana ta cika shekara 5 agidan mahaifina ko batan wata vatatabayiba gashi inna ta asirce mahaifina gatakura da musgunawa datake samu a gurin kishiyarta da diyar kishiyarta aslamiyya akwana atashi saiga ummana da ciki wannan cikin da ummata samu bakaramin daga hankalin inna yayiba haka tadinga bin bokaye da matsafa amma cikin dai yaki zubewa tunda ubangiji yariga yatsara saina zo duniya to tafitafi cikin umma yacika wata tara da sati daya Inda umma ya bata yara kewawa aibiyu tayi murna sosai da samun yaran inda aminiyarta wato maman hasina ta shiga tafita har aka samu akai suna akasawa yaran nata nour da nuoriyya .masha Allah tafitafi kwana na karewa watanni na dada cinyewa da taimakon ubangiji mukakai shekara 10 danida yar uwata watarana ranar da bazan taba mantawa da ita a rayuwataba ranar datazamemin bakinciki da zama marainiya mara gata muna zaune danida ummana da maman hasina dakuma yar uwata nuoriyya saiga wani hayaki ya taho tacikin hundo yana doso ummana atake yashiga jikinta ta mike tafuta daga ita sai daurin kirji ko dan kwanmli babu nuoriyya ce tafuta tabita aguge tana kiran umma amma umma tariga da tayi nisa mutaneko saibinta da kallo ake kowa yakasa taimakommu harta tsallaka titin aguje nuoriyya tabita aikafintasauka daga kan titin wani me mota yayi awangaba da ita jikake tuss runtse ido nayi sakamakon jinin yar uwa ta da yazubomin afusa atake gurin ya cika da mutane anzagaye gawar yar uwa ta shiko me motar da yayi aika aikar ko tsayawa beyiba yagudu maman hasina nace takarasa gurin aguje ai tana hada ido da gawar nuoriyya ta runtse idanunta dan yadda gangar gikin nuriya tai fatafata wa iyazubillahi .karasawanai gurin nakafe gawar yaddanaga ta dagargaje kamar an malkadata ne yasa nafara ganin jiri atake nasulale akasa wayyo Allah na dasauri maman hasina ta daukeni takaini wani karamin chmis dake cikin unguwa uku tabiya kudin kana tafito zuwa gurin gawar nuoriyya Inda tatarar har an yayyafamata ruwa an hadata sabida baza a iyamata wankaba haka tanaji tana gani akatafi kai nuoriyya gidanta nagaskiya .😭
Ke duniya ina zaki damu Allah yasa mudace Ameen.


Bayan umman hasina takoma chmis din tatarar harna tashi idonako ya kekashe ko hawayanma babu acikinsu sai dai wutar datake ruruwa acikinsu nadaukar fansa . Rikenitai muka huce gidanmu Inda tasamu inna da aslamiyya tunsa kida agaba sai rawa sukeyi wai sun rabu da kaya .hakaneyasa nafahimci dukkan abinda yafaruda ummata da nuoriyya itace sula .umman hasina ce takarasa gurin ta tace haba baiwar Allah memahaifiyar nuor taimiki sanan meyarinya yar shekara 10 kamar nuoriyya taimiki tur da irin halinki muguwa .sanan nuor bazata zauna agurinkiba zanriketa sabida nasan muddum zatazauna a gurinki wataran itama saikin kasheta Wata mahaukaciyar dariya inna tayi sanan tace daman ko kin barta bazata zauna agidannanba wlh inzanga kura tana cin naman jikin wanan yarinyar bazan taimaka mataba.umman hasina ce takama hannuna tana share hawaye muka nufi gidanta yakasance itace cina da shana haka suturata haka kudin makarantata harna kammala js3 zanshiga ss1 wani balain yakara turo kai wazan gani innace atsaye akanmu tarike kugu tanacewa wai tazo tatafi dani umman hasina nace tace bataisaba ba Inda zatatafi dani nan inna tafice tabar gidan a fusace .itako umman hasina zamatai tafashe da kuka dan tasan dolene sai inna ta karbeni nan. Muka zauna danida anty hasina muna rarrashinta hartai shiru
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download RAYUWAR KASKANCI book 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album