Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

KADDARA KO SON ZUCIYA 2 Complete Hausa Novel Document by KADDARA KO SON ZUCIYA 2


KADDARA KO SON ZUCIYA 2

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 23169



KADDARA KO SON ZUCIYA 2

Reading Time: 1 Hours

Added On: 10, Jun 2024

Author: Ummu Fateema ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 145.86 kb

File Type: txt

Views: 500+

Download: 303+

Last download: 4 days ago

Description/Story: Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•
πŸ†“ Part two πŸ†“

Page 1⃣&2⃣

πŸ†“ page

Koda suka yi test dinsu har suka gama basu tsaya ko inava va sae gida
Suna dawowa sapnah takira mom video call mom tadauka suka fara magana

Sae ga hajjah fateemah taxo wucewa xata dauko ruwa akiching

Mom tace my princess inasan mukawo miki xiyara gashi kuma kun kusa fara exam ko

Tace mom wlh amman ae muna gamawa saekuxo ko my lovely mom nayi missing dinki wlh shiyasa nace yau video call xamuyi

Mom tae murmushi tace my queen kenan toh yanxudae ana karatun ko

Tace sosae ma kuwa mom dan in sha Allah kutayani da addu'a kamar yadda nake daukan a word Wannan ma in dauka dan wannan itace wahalar

Mom daga ita sae final exam mom
Mom tae murmushi tace my queen ai duk inda kike acikin addu'a ta kike da kuma yardar Allah nasan in sha Allah xae kar6a my queen xaki cinye exam dinki gaba daya dakeda dukkan abokan karatunki kinji princess

Murmushi tae tace amen mom in sha Allah nima xan dage sosae dan ganin nasaki farin ciki

Hajjah fateemah ce tadauko ruwa ta fito tana goge kwallah dan duk taji yadda suke waya tajin jinawa mom da irin san datakewa sapnah

Sapnah ce gavanta yafadi sae tadan daure tace mom wace wannan tawuce
Mom tace kinsantane wata yar uwa tace taxo kawomin xiyara inasanta wlh
Sapnah tace yar uwa kuma mom
amman van Santaba

Nifa kamar nata6a ganin wannan fuskar mom tace a ina tace wata rana mundawo daga makaranta naganta awajen vola tana tsince tsince sae naga kamar yunwa takeji saena bata avinci taci nabata ruwa

Saeta tafi bata karaxuwa ba sae can an dade saeta danyi sati tana xuwa
saekuma nadena ganinta kwata kwata

Marry ce tae nock sapnah tace mom
marry taxo kuma lesson xamuyi yanxu
Mom tace OK saeda safe my princess bari inje gurinta nima mu kwanta

Mom tace dabata tafiba ma da kun gaesa wlh my princess

Sapnah tace ok mom karki damu xamu gaesa wata rana

mom bye bye princess amaeda hankali sosae dae wajen yin karatun

Ok mom Bye

Mom tana yanke kiran ta tashi taje kiching tadauko ruwa da abincinsu
Tae sama taje gurin hajjah fateemah tana lallashinta tace karki damu komae yayi karshe in sha Allah

Murmushi tae tace haka ne amman ina mamakin yaddah Allah yabaki xuciya mae kyau da tausayi

Murmushi mom tae tace kidaena wannan tunanin kinji muyi mutashi muci abinci kinji
Toh tace sannan suka sauka sukaci avincin suna gamawa
Sukae brush da alwala sannan sukae shafa'i da wuturi sukae addu'a sannan suka kwanta
Kowa da kalar tunanin dayakeyi aransa

* * *
Yaukam su daddy ansamu free dan kurungu sarkin kawuna yabudeshi

Yana futowa yacewa kurungu ni ne xanyi nasara akan wannan lamari kuma ka sani yau xan kawo maka jini wanda nafi so aduniya kuma nafi tsana ayanxu wlh

Hhhhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh lalle kun cika 6atattu wannan cin amanar taku tana vurgeni xanga waye xaeyi nasara acikin ku tsakanin kae dashi
Hhhhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh
Yajuya yatafi dakin tsubbunsa yana ta dariyar hauka

Shiko dad yana futa yafara ratsa dajin nan yana tafiya harya je inda suke perking motar su in sukaje
Yatarar da tayi bura sosae shiga yay dan ajigace yake jinin duk yabushe ajikinsa dan ma yanadan yin dauriyane kawae yana tafiya amman yajigata sosae da sosae

kama hanya yay gidan addah yana shiga yatafi dakin daya kwana yadauko kayan tsafinsa yafuta yana dariyar mugunta yau xae gama da sani yahuce takaecin dayakeji aransa kuma yasamu dukkan abunda yakeso

Ko ciwukan jikinsa bayaji kawae burin sa yaga bayan sani dan yay wa kansa alkawarin baxae var sani da rae va yau

Bae xame ko ina va sae gidan sani yana xuwa yay tsafinsa yashiga gidan batare da kowa yagansa va

Haka yayta ratsa gidan babu wanda yake ganinsa sae shiga yake har yaxo phalon dasuke xama idan yaxo gidan daganan yay sama gurin dakin sani

Motsi yaji alamar ana shigowa cikin gidan dan haka yafara neman inda xae la6e rasa ina xae boye yay dan haka kawae yay wajen dakin sani yaga akwae wasu flower agun aiko ya la6e agun

Yana la6e ajikin dakinsa yana jiran yaga ta inda xae gifta
Saeya dan tashi tsaye yaga sani ya shigo da wasu gawawwakin daxae kaewa kurungu sarkin kawuna da kuma mutanen daya sumar duk ya jibgesu adaki daya
Dan dagasu yagama sae jinin daddy daxae kae masa kawae murmushin mugunta yay yace taka taxo karshe Sulaeman yakama hanyar dakinsa inda daddy yala6e agurin


Yana shiga dakin yahau kan gado yabaje sannan yadauki waya yakira wani abokinsa yana dauka
Yace mutumin aikifa yana kyau dan yanxu nagama aiki ingaya maka aboki na saura jinin Sulaeman kawae yarage mun hhhhh hhhhh hmm kabari kawae

Kasan fa dayau xa'akuntoshi to sae kurungu sarkin kawuna yace ae sae gobe dan Akwae ciwuka ajikin sa wanda sae an masa magani
Abari sae gobe da safe kawae dan bae kamata abada jininsa yana gala vaece ba

Nikam gobe da safe xan shirya da kayan aikina gaba daya ina dauko shi in shaka masa powder saena fara aiki

Kaga Har in gama kwashe jininsa sae in kaewa kurungu sarkin kawuna yana cemin komae normal ingaya maka xan fara shirye shiryen dukkan abunda nakesonyi malam saedae kaji sunana yabaxu a ko ina sosae Wlh ina gaya maka xakae mamakin yadda xan xama babban dan siyasa kasan fa kurungu sarkin kawuna yace min duk yadda nakeson inyi da mutane haka xasubi ni

Dariya sosae dayan yay yace wlh kana wuta amman fa kacika kwararre wlh irin wanann vasira haka koni banyi tunanin wannan lamarinva duk dadewata a matsafa amman nima fa karka manta dani dan Allah abokina
Toh yaxakae da gawarsa abokina dan nasan dae banda gangar jikinsa akeso ko

Ey mana bada ita akesoba kama hanya xanyi in yadda ita abakin kofar gidan amman saena nemi maganin da har in ajiyeta in tafi babu wanda xae ganni xansa kurungu yavan kasansa da aiki kamar yankan wuka wlh

Dariya dayan yay yace kana wuta abokina wlh amman ka iya flam sosae wlh
Kae kafini san kudi ma wlh
Dan san kudinka ya 6aci

Hhhhhhh Hhhhhhh mutumina kenan kaedae saeda safe bari in kwanta dan in tashi da wuri kasan da sanyin safiya ake kama fara wlh


Tofa waxaeyi nasara tsakanin sani da daddy fans



Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•


Love you all my fans πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜β€β€β€β€β€β€β€πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share

Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“˜NahπŸ“—
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

πŸ†“ Part two πŸ†“

Page 3⃣&4⃣
πŸ†“ page

Daddy yana la6e yanajin kome yake cewa yay murmushin mugunta yace hmmm yau taka ta kare wlh
Nayiwa kaena alkawarin baxan kwana ba saenaga bayanka

Haka dad yayta tsaewa har vaccin sani yay nisa sannan yadauki kayansa natsafinsa yashirya komae yalalla6a yashiga dakin yanata sanda
Yana xuwa dae dae kansa dauki powder yashaka masa

Sani yadago daniyyar yabake daddy yana kallonsa daddy dakarfi yakara shaka masa ahancinsa

Luuuuu yay yayi baya yafada kan gadon daddy cikin gaggawa yafara tsubbace tsubbacen su nan yaytayin yadda yake sukeyi wa mutane idan sun kamasu
Saeda yatabbata yakwashe jininsa tsaf yamutu sannan yatashi yahada kayan aikin sa yafara shirin futa daga gidan

Koda yafuto kowa yayi vacci dan haka yashafa maganin 6ata ya tashi yaje yadauko motar sa yakwashe dukkan gawawwakin da sani yashigo dasu da kuma mutanen daya dauko saeda yakwashe tsaf sannan yashiga motarsa yaja ko kulle gidan baeba yakama hanyar xuwa matsafa

Bae xame ko
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download KADDARA KO SON ZUCIYA 2

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album