Join Our WhatsApp Group

BOYEYYEN AL'AMARI Complete Hausa Novel Document by BOYEYYEN AL'AMARI


BOYEYYEN AL'AMARI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 72932



BOYEYYEN AL'AMARI

Reading Time: 6 Hours

Added On: 16, Sep 2023

Author: Sa'adatu Bintu Abdullahi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 459.45 kb

File Type: txt

Views: 2362+

Download: 1271+

Last download: 2 days ago

Description/Story: ο»Ώο»ΏπŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{7/4 / 2017} 10: 30 p.m.

πŸ“š SA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“


PAGE 1⃣


Tafe yake cikin sauri acikin tsaleliyar 🚘 yana sauraron kidin turawa ahankali yakebin wakar cikin san-sanyar muryarshi daka ganshi kasan yana cikin nishadi shan kwanarshi keda wuya be ankaraba yayi ciki dawata yarinya😳 cikin hanzari yaja wani burki jikake kiiiiiiiiiii.....πŸ™†πŸ»β€β™‚ agigice yafito daga motar yana furta INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJU UN... kan kace kwabo mutane sun taru fam kowa yana alhinin abun cikin hanzari yadauketa kantase zubda jini yake agaskiya taji rauni fiye da tunaninshi πŸ˜₯ cikin hanzari yabude gidan baya yasata yashiga mazauninshi yatada motar gudu yake zundumawa kan kace kwabo ya isa wani katafaran asibiti mezaman kanshi (GAR KUWA) yadanna motar cikin katafaran asibitin cikin hanzari yayi fakin arude yake yabude mazaunin bayan mota dayasata yaga haryanzu jinine kawai keta tsiyaya πŸ™†πŸ»β€β™‚ agigice yadaukota yayi cikin katafaren asibitin da ita nan da nan likitoci suka amsheta sukayi (emergency room) da ita kan kace kwabo anfara bata agaji na gaggawa kasancewar taji rauni matuka ni kaina seda nazubda 😰 shiko gogan duk arude yake yanata mai_maita innalillahi azuciyarshi cande wayarshi tayi ruri harta katse hankalinshi baya wurin seda tadau wani sabon rurin sannan yadawo daga duniyar tunanin daya sunduma ahankali yaciro wayar daga aljihunshi yakara akunnanshi muryar mom dinshine yaratsa dodon kunnanshi son inakashigane banganka agidaba kmr yadda kasaba zuwa duk safiya i hope de lpy ga dad dinka yadawo asanyaye yace mom lpy q ina ftn dad ya iso lpy cikin kasaita tace gashinan yaki cin abinci waiseyaga ANNUR dinshi tadan karasa mgnr da murmushi kmr yana gabanta yace kibashi hkr mom insha allah ganinan zuwa gdn ina cikin wabi uzurine mom cikin kasaita tace allah yakawoka lpy dan dg jin muryarshi tagane baya cikin wal wala taso ta tmbyshi meyasameshi amma ksn cewar tasan bayason tmby inyana cikin damuwa duk su biyun suka ajiye wayan shidai gaba daya hankalinshi baya jikinshi duk tunaninshi ya halin da yarinyar nan take OHO 😳πŸ˜₯ yana cikin tunanin hkn sega wata likita tana nufo inda yake takaraso tana fadin yallabai barka cikin dan sakin fuska yace yauwa barka DR hannatu yame jinkin? yafadi hkn cikin muryar damuwacikin muryar kwantar da hankali tace masa dasauki tadan samu ciwuwwukane kawai amma kadaka damu insha zata samu lpy tade samu baccine yanzu cikin murya irin nasu na kasaitattun mutane yace OK tare dasa hannu a aljihunshi yaciro kudi yan dubu daya-daya bandir 3 yamika mata ta kalleshi cikin girmamawa tace yallabai ai kunada isassun kudi ba a bukatar wasu kudin yace nasan da hkn ki karba tamiko hannu takarba tana godia yace nabar kimi komi na kulada ita zanje gidah amma zuwa anjuma zan dawo ki kulamin da ita pls πŸ‘ DR hannatu tace karka damu Mejor yajuya yanufi inda yafaka motarshi yanashiga yatada motar se gidah yana isa yayi hon malam sani me gadi ya wangale masa get din gidan ya danna mtr ciki yafakata a inda aka tanada dan faka motoci agaskiya gidan yakayatu garin kallo har seda alkalamina da takaddata suka subuce cikin sauri na lalubo su naci gaba da ruburunaπŸ˜‰ cikin isa da kasaita yafuto dg motar yana taku dai-dai kmr dawisu πŸ‘ŒπŸ» nan da nan gaba daya yan aikin gidan suka garzayo dan kwasar gaiduwa cikin sakin fuska yake amsa gaisuwar tasu yaciro bandir din kudi nikaina bansan ko nawa bane yamika musu nanfa suka shiga goro godia ahankali yanufi wata kayatattiyar kofa yabude yashiga wani kayatattan falo agaskiya falon yahadu daga wata kofa wata tsohuwa tafuto tana ganinshi tawashe baki tare da sugunnawah tce barkada isowa yallabai anwayi gari lpy cikin Sakin fuska ya amsa gaisuwar tare dacewa baabaa talatu ina momy kotana samane? Cikin girmamawa tace tana falon ALHAJI nasama yace OK yaciro kudi bandir biyu na yan dubu dubu yamika mata nanta tamiko hannu ta amsa tanata kwararo godia tare dasa masa albarka yaji dadin addu'o inta gareshi yadanyi murmushi yace baabaa akwai mutumin nawane tagane me yake nufi yana nufin kunun ayah dasauri tace akwai rankaya dade yace akawomin zanshiga falon dady ne yanzu tace angama yallabai yana kaiwa nan yahau saman fenen shi kanshi benen abin kallone ankayatashi sosai yana hatewa yabude wata kofa cikin sallamarshi yashiga daga ciki aka amsamai cikin ladabi ya isa inda suke yasugunna yagaida mahaifinshi tsohone me cike dakamala da kima da isa gakuma uwa uba tsoron allah ga dukiya mahaifin annur kenan yajuya ga mom yakai data ta amsa cikin sakin fuska dady ne yace babana inaka shigane tinda nadawo nake son ganinka cikin sakin fuska yace dad ina nan dftn ka iso lpy cikin sakin fuska yace lpy q se sukaji sallama suka amsa ta iso cikin girmamawa tana kwasar gaisuwa ta iso kusa dashi hannunta dauke dawani jok da kofinshi daka kallo daya zaka gane jok dinnan na GOLD ne cikin girmamawa takaraso ta ajiyemasa akusa dashi tasugunna zata tsiyayamai yace tabarshi yayi mt godia tajuya tafice abinta yana dan kurbar kunyn ayan ahankali amma hankalinshi baya jikinshi yafada duniyar tunanin yarinyar daya kade dadyne yaketa masa mgn amma ina yana duniyar tunani seda mom tadanyi masa da dan daga murya son meke damunkane wai? yadan dago firgigit yace mom bakomi me kika gani tace a a mekedamunkade son duk naganka wani kalane yau kobakada lpy ne cikiin dan nuna damuwa dadyma yace ANNUR meya samekane? ahankali fuska alamar damuwa yace dady wlhy nakaryo kwana zanzo gida daga gidana se kawai nabuge wata yarinya dukna damu gashi taji rauni sosai dady daga ganinsuma talakawane wlhy dan tallar goroma takeyi se idanunsa suka ciki da kwallahπŸ˜₯ ahankali dady yafurta subhanallah allah yakyauta yabata lpy kade kaita asibiti koh yace EH dad nakai.... Kafin yakarasa mom ta amshe da i hope de bada hannunka ka kaitaba kuma ba a motarkaba cikin yatsina fuska take fadin hkn annur yace mom inba amotanaba a ina zan kai... Kafin yakarasa tace tare dazaro idoπŸ‘€ talaka kasa amotarka maza maza afitar da motar daga gidannan kadena hawanta kasan kiyayyar dake tsakanina da talaka kuwa ANNUR maza kaje asibiti adubamin kai kowata cutar tashigeka duk tabi tarude shide alhaji yana kallon ikon allah dan yasan hln mtrshi cikin taushin murya yace HASSANA kinasu wai yaushe zaki dena irin wannan halinne shi talaka ba mutum bane seke kece mutum........


Tirkashi kunjifa masu karatu shin yazata kayane .....akwai wani BOYEYYEN AL'AMARI....... sekun biyoni asannu zaku gane
SA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ‘―

ban mance dakeba bestie HERLYMERH kina raina allah yadawo dake lafia aminπŸ‘
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{16/4/2017} 10: a.m.

πŸ“š SA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“

PAGE 3⃣


Yana fadin barkada war hk momin saudia (cikin harshen larabci yake mgnr) dg dyn bngrn kyakyawar macen datake zaune cikin shigar larabawa akayataccen falonta tadaura kafa dy kn dy (ni kyawuntanema ya gigitani harseda nai mt kallon tsaf naso ace masu krt suganta amma kashh..😜) ta amsa da lpy q ANNURUL KALBI (sunan datake krnsh dashi kenan) kwana biyu bana samun wyrk dptn lpy cikin nishadi ya amsa da mom nml network ne se ahnkl kwana biyunnan ta amsa da OK nande sukadan taba hira cikin so da kaunar juna kafin dg bisani yamikama mahaifiyar tashi wyr jinayi tace (cikin harshen larabci) hussaina kigaida me gdn (nace ashe yar uwartace) nande sukayi sallama ckn farin ciki da begen juna HAJIA HASSANA tajuyo ga dan nata tace WOW!! MY SON kayi kyau irin wannan wnk hk se ina? ydn sosa keya yace TNCX mom zanje wurin JAFAR jia munyi wy yacemin yashigo gr (amininshine) tace OK yadan dago yakalli fuskarta yaga har ynz akwai fishi atattare da ita cikin ladabi yace mom dan allah karki sama zuciyarki bcn raina kiyi hkr ki yfn cikin kwantr da murya yafadi hkn cikin alfahari da dannata tace bakomi ANNUR amma ksn banason karinka hurda da talaka kakiyayi bacin raina cikin ladabi ya amsa da insha allah mom tare da mikewa yana fadin bari in wuce mom bye yafadi hkn tare da manta mata wani kyakyawan kiss πŸ’‹agoshi cikin jin dadi tace bye my son tare da dg mishi kyakyawan hannunta πŸ‘‹πŸ» haryakai bakin kofa tace ANNUR yajiyo tace kada ka kara hawa wannan motar afita da ita dp gdn nan kaji my son cikin ladabi yace angama MY CWT MOM kai tsaye yafice dp dakin
harabar gdn ya nufa inda aka tanada dn ajiye motocin gdn daya dg cikin motocin yashiga me kirar JEEP black colour (masu krt ku haskomin farin saurayi cikin kaya MILK yashiga bakar mota hmm base nafadi sauranba...) cikin kasaita ya shiga motar kasancewar tsaf motar tk ko kura babu dan duk safiya se an wanke motocin gdn duk da yawan dasuke dashi akalla zasu kai 20 koma fiye da hkn kuma babu ta kasa da ta 100 miliyon nan da nan me gadi yawangale mishi get yana fadi allah yatsare yallabai cikin sanyayayyar muryarshi yace amin
Ahankali yake jan motar kai daganin yanayin yadda yake jan motar zakagane natsassen gay ne
parking yayi awani katafaren OSTRICH cikin kasaita ya futo da taku dai2 tamkar dawisu yashiga cikin ostrich din ahankali naga yafito tare dawani dan madai daicin yaro dauke da ledoji masu tambarin ostrich din murfin baya ya bude akasa masa ledojin yaciro bandir din yan dubu 2 bandir daya ya mika mishi nan da nan yashiga kwararo godia be saurareshiba yabude mazaunin me tuki yashiga yasama motar key
Cikin kasaita yayi paking din motar afar fajiyar asibitin yafuto tare da dauko ledojin yana tahowa cikin asibitin yaci kr da DR hannatu cikin fara'a tace barkada zuwa yallabai shima cikin fara'a yace barkadai DR ya aikin tace lpy q yace awani room kuka ajiyemin mara lpyr tawa tace muje tare dama inason zuwa dubata ai taji sauki kwarai komi yazo dasauki cikin farin ciki yace masha allah DR allah yabaki lada ta amsa da amin atare suka jero suna hira( kasancewar itace likitan mom dinshi suna shiri sosai kasantuwar ita babbar likitace a india tayi karatun ta ) ahaka har suka isa dakin bude dakin keda wuya idanuwanshi suka sauka akan kyakyawar yarinyar kasancewar tinda yabigeta bega fuskartaba RAS!!! gabanshi yayi wani mummunan faduwa saboda tsabar kyawun yarinyar farace ita tas saboda tsabar farinta harda wani ratsin ja2 ajikin farin ga dara2 idanu ga gashin gira har hadewa sukayi da junansu ga hanci dogo gashi tsiriri ga dan karamin baki madai daici dai2 kissπŸ’‹ gawani saje daya kwanta agefen fuskarta ga dogon gashi kasancewar ba dan kwali akanta (dama dan mayafine ajikinta sanda yabigeta kuma yafadi acan inda yabigeta) azaune take amma daka ganta zaka hane akwai kirar jiki me kyau ga dukiyar fulani tab yacika kirjinnan ga hips duk da zanine ajikinta amma hips din kmr yafasa zani yafito saboda tsabar akwaishi
da wannan tunanin har suka isa inda take kwance idanunta biyu tana kallon tsilin din dakin seda suka karaso wurinta tadawo da dubanta garesu ahankali ya isa yar madai daiciyar durowar dake gefen gadon nata ya ajiye kyn daya shigo dasu acikin durowa tareda jawo wata yar farar kujera yazauna DR hannatu ta iso tare da taba kanta yajikin cikin murya me zaki daratsa dodon kunne da kuma kiďima me saurare tare da kumatunnta duk suka lotsa atare tace dasauki allah yakara sauki atare da ANNUR suka amshe da amin cikin zolaya DR hannatu tace yallabai wai balarabia ce wannan kabige wlhy yrnyr har kama ng kunayi dan murmushi kawai yayi me fitar dasauti tare da fadin DR meyasa ba asa mata drip ba? tace yallabai nasa mata yakarene kuma bata bukatar wani yace OK nande tagama dubata tafice abinta
ahnkl yadawo da dubanshi gareta tama tashi zaune yace yakikejin jikin? Yafadi hkn ne tare da kai hannunshi inda durowar nan take yadauko wa'innan ledojin daya shigo dashi Tace da sauki yace allah yakara sauki tare da mika mt ledojin ta amsa tare da fadin amin yace kici abinda kikeso aciki nasan kina jinyunwa koh tace a'a ai wannan data fita takawomin abinci gama sauranshi can tafadi hkn tare da nuna inda ta aje sauran yace ok ammade kici wannan din kinji tace toh tare da ajiye ledar agefenta dan batason yawan magana
Shiru yadan ziyarci wurin nadan wani lokaci shibema lura da itaba dan yakoma daddanna wayarshi ne yadan dago kenan se kawai yaga hawaye shar a idanunta arazane yace meye kike kuka? cikin shashsheka tace dan allah gida nakeson tafia nsn hnkln mahaifina atashe yake beganniba tin tsafe har yamma takara fashewa da kuka wata ajiyar zucia yasaki danshi yazacima ko ciwanne yasata kuka cikin muryar kwantar da hankali yace ky hkr harsu sallememu kinga basu sallamemuba nanfa takara fashewa da kuka tana fadin dan allah ka kaini gidanmu wayyo babana!!! duk ya daburce yace yi shiru zan kaiki yanzuma tadan tsagaita kukanta tare da share hawayenta da habar zaninta ya daga waya yakira DR hannatu yayi mt bayani tace bamatsala yallabai yanzu za'asamo muku sallamah yace OK tareda kashe wayar
Yajuyo da kallonshi gareta tareda fadin shikenan hnklnk ya kwanta cikin dan sakin fuska tace EH nagode yace bkm besan meyasaba yaji yrnyr ta kwanta mishi arai gata silent komi nt burgeshi yakeyi
Nan da nan aka basu sallama sukashirya tsaf zasu fito kenan tace bzn iya futaba banda hijjab yadan kalleta yace OK yakira DR yafada mt tace bkm akwai extra hijjab bari nakawo mt ba afi minti 1 ba se gata tashigo dawani dan madai daicin hijjab ahannunta 3 yad (pink colour) me hula da hannu tamika mt cikin ladabi ta amsa tana gdy tace ahaba bkm sabonema kar hijjab din tasaka wai kmr dn ita akayishi shi kanshi seda yasaki baki wurin kallonta (duk da yasaba ganin turawa amma nt kyaun nada banne) DR cikin fara'a tace kinga hijjabdin wlhy kmr danke akayishi yayi miki matsifar kyau cikin annashuwa tace nagode
Suka taho tanayimishi kwatance da hk har suka iso kfr gdn nasu cikin farin ciki tafita dg mtr tanashige gdnsu batama jirashiba saboda duk hnklnt yakoma kn babanta dagudu tashiga gdn shikuma girgiza kai kawai yayi
Tanashiga taga babu kowa atsagar gdn kai tsaye dkn abban nt tanufa tana shiga taganshi yanata lazimi jin muryarta yasashi saurin shafawa tareda mikewa yarungumeta yana fdn ina kika shiga me natsara (sunan dayake krnt dashi kenan kuma shine fassarar sunanta) cikin zumudi tace abbah nima bnsn meyeba kawaide naganni a asibiti arazane yasaketa yn fdn YA SALAM se alokacin yalura da kur kurjewar dake fuskarta takatsemai tunani da fdn gama wanda yabigeni can akofar gidah dai2 lokacin dy dg ckn dalibanshi sukayi sallama yafito sukace ana sallama da kai mlm yace toh kace ganinan zuwa....


Kashi... Kicigaba dabina asannu zakusha lbr πŸ˜‰

Inasonku masoyana kuna...


Read / Download BOYEYYEN AL'AMARI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

2 Comments On BOYEYYEN AL'AMARI
avatar
nafeesat-yusuf

6 months ago

Reply

Continuenation pls

avatar
shuraihu

6 months ago

Reply

Replying to nafeesat-yusuf

We will complete it soon Insha Allah

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album