Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

HAFSATUL IKRAAM Complete Hausa Novel Document by HAFSATUL IKRAAM


HAFSATUL IKRAAM

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 43603HAFSATUL IKRAAM

Reading Time: 3 Hours

Added On: 30, Jul 2023

Author: Meela Gumel ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : HASKE WRITER'S ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 248.1 kb

File Type: txt

Views: 884+

Download: 275+

Last download: 4 days ago

Description/Story: Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT)
(ADMIN OF ADMINS)
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)
WHATSAPP NO:
09030159301
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
[15/04 8:42 am] Washa: 💐HAFSATUL IKRAAM💐
Story(Asmy b Aliyu)
Written (Meela Gumel).


#*LOVE STORY .JANUARY ,2018.@t 2:00pm.By ,Meela gumel.🤘🏽❣🤘🏽

HASKE WRITER'S ASSOCIATION.🌸


((GOMBE STATE)) "


1

"Idonta taf da kwa'llah take gyara masa kwalar suit coat na'sa hka Abhi, ya lura da hka sai dai baice komae ba ,kishine kurum ke cinta lokaci day'a ta sake sa gamida zubewa akan gefen bed ta saki marayan kuka jikin Abhi lokaci day'a yyi sanyi yasan dole Azeezah tayi kuka ,
Abunda ciwo ace macce ko shekara day'a aurenta baiyi ba ace xa'ayi mata kishiya dolema ne taji ciwo zaunawa yyi gefen bed " gamida jawo matar tasa ya saka ta cikin fadeden kirjinsa .
Kukanta yakeji har cikin ransa ,
Am sorry baby !
Ke kanki kinsan auren nan ba sonsa nakeyi ba ya na iya da Mami ,kin ga yarda takeso ayi auren nan mistake day'a xanyi a ynxu Mami xata hau fushi dani ...cikin shesshekar kuka take haba umar menayiwa mami haka?
da zata yimin wannan mummunar sakayyar?
Anya kuwa akwae sauran tausayi acikin zuciyar Mami?
"Lokaci day'a taga abhi ya saketa ,cikin wani irin fushi yake fa'din......mind your language azeezah!
Kin xo wurin da baxan iya jurewa ba,
Baxan yarda da wannan ba!
Naji Mami bata da tausayi ,shikenan ?
Ya qarasa mganar cikin fushi da zafin rai!
Hawaye na zuba a idonta take ka'llonsa da sassarfa yabar mata room din gamida ,bugo mata ko'fa ,hnnu azeezah ta saka akai gamida ,
ihun kuka tasaka a haukace ta shiga watsi da komae na da'kin.


_da sasarfa yake tunkarar mamin sa wadda ke zaune a bayan motar (Ranjer Rover)" da driver zaune a driver side ,da alamr shi kadai ake jira yarda yaga mamin ta ha'de rai yasa yasha Jinin jikinsa da sauri driver ya fito dga motar gamida bu'de masa back side ya shige sai da ya zauna driver ya rufe marfin motar, gamida komawa mazauninsa .da sauri yayiwa motar key ,horn ya danna da sauri maigadi ya wangale katuwar get suka fice daga cikin gidan_"


_sai da suka dau hnya sa'annan Abhi ya ka'lli mamin na'sa cikin sanyi jiki wadda ta ha'de cikin less dark green da kuma ra'atsin red ajikinsa,sae kuma Red din hijab mai hnnu glass din medical ne sanye a idonta , qa'llo day'a zakayi mata zaka san suna Jin ddin rayuwa ,haka kudi sun zauna ta koina."hnnunta ya kamo a raunane yake fa'din Mami kinyi kyau .harara ta ba'lla masa gamida dauke kai ganin hka yasan mamin fushi tayi a hnkali ,ya saki hannun Mami gamida Jingina bayansa ajikin kujera, lokaci day'a kuma ya saki ajiar zuciya_"


Ana gaf da kawowa gidan su tayi saurin dakatar dashi da qarfi take fa'din AREEF! Nan ma ya isa!
So kake mommy ta kasheni,
Ka'llonta yyi gamida sa'kin murmushi hka lokaci day'a Ya gangara da motar gefen hanya gamida yin parking.Dan bu'de idonsa yyi akanta irin ,wannan ihu haka my flower. sae kisa na saki sitari batareda na sani ba,
Folding din hnnunta tayi akan kirjinta gamida turo masa Dan kyakkyawan bakinta."alamr tayi fushi lakace mata hanci yyi gamida sakin daria ,buge hnnun tayi gamida ba'lle marfin motar tafice da Dan gudu ,
Fitowa yyi shima da Dan gudu yana kwala mata kira ,
da gudu ta fa'da cikin gidan su ko waiwaye .murmushi yyi gamida komawa mota yanajin son Ikraam yana huda ko wace ga'ba ta Jikinsa."
Mom! Mom!
Haka ta dinga kwalawa mom din nata kira a tsakiyar kayataccen parlorn nasu Wanda yaji kayan Alatu.ganin tayi mery tafito dauke ,da kulolin abinci zuwa dinning side,
Hi marry!
juyowa Mary tayi tana ka'llonta .
Mom pah?
Hnyr kitchen ta nuna mata kai tsaye kitchen din ta nupah,
Tsaye tayi tana qa'llon mom din tata wadda ,ke ha'da Orange juice hugging back nata tayi gamida fa'din sannu da aeki mom!

_"Am back_!
_tayi mganar cikin sanyi murya ,mom bata ka'lleta ba take fa'din hop yamaki dinki mai kyau?rolling manyyan eye's nata tayi gamida dawowa gaban mom din ,dolen sa ma mom !yamin mai kyau mana oya kije kiyi wnka ki shirya Su Abhi na kan hnya shida mami ,bata fuska tayi gamida fa'din waye kuma Abhi mom?_

"I don't know him!
" shima Dan gurin Mami ne,zatayi mgana mommy ta ka'tseta oya jeki kiyi wnka ,Anjima mayi mgana."badan Ikraam taso ba ta juya tabar kitchen din."


*TEAM OMAR SALMAN KU'RFI OR TEAM AREEF YUSUF SARAKI?*❣Love..Asmy b Aliyu👄


_Meela gumel_..🤘🏽
[15/04 8:42 am] Washa: 💐HAFSATUL IKRAAM💐
Story (Asmy b Aliyu)
Written (Meela Gumel).
HASKE WRITER'S ASSOCIATION🌸

Posted on on 6,January 2018.by Meela gumel.

(2)
_Adai dai bakin ,makey super market yaji Mami tayiwa driver umurnin yayi parking motar su a wuri na musamman, da aka ware Dan parking din motoci_.
_cikin sauri ya fito daga motar zuwa side din Mami yasa hannu biyu ya bo'de mata motar gamida amsar handbag din hannunta ,bayan ya rufe motar Mami ta miqa masa hannu alamr yabata handbag din ,cikin sanyi murya yake fa'din Mami barshi na riqa maki shge mutafi haka zaka shiga da handbag a hannu mata na qa'llonka?"girgiza kai yayi Mami ina ruwana da mata ,ai lada zan samu!_

'Yarda yayi maganar yasa Mami tayi murmushi gamida qarbar Jakarta ta saqala agefen kafadarta ,taqara gyara zaman gilashinta .Haka kawae sai kasa mata su rainamin babana! To bazai yuyuba!
Shige mutafi baice komae ba yabi bayan Mami ,dama tasan baizai ce din ba.kasancewar sa bayada yawan magana.

Tsaye yayi yana qa'llon yarda mamin ,ke kwasar kaya Dan juyowa tayi tana qa'llonsa Abhi karaso ka zabarwa Ikraam perfumes mana,kamar yayi kuka yake qa'llon mamin shi taya za'ayi yasan turaren mata sabida Allah ?"ko Azeezah lokacin da tana gidan su sae dai suje tare ta zabi kalar da takeso......haka yata kwasar kalolin tureare batareda yasan dadim su ba,ko akasin hakan .samun kansa yyi da Juyawa gefen chaculate masu tsadar gaske ya kwasar mata su yayinda yabar mamin gurin tarkacen kayan kwa'lliyya .sae da aka ha'da kayan akayi bill ,sa'annan ya lura da kayan sunyi yawa wai duk na mutum daya'a ne nan aka bada bill,sai yaga mamin ta miqa card nata.anan suka ciri kudinsu aka daukar masu kayan zuwa mota.

"Kai tsaye unguwar (orji Quartz), suka nufa.


Ta ha'de cikin wani tsadadden less...


Read / Download HAFSATUL IKRAAM

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album