Join Our WhatsApp Group

DOCTOR EESHA Complete Hausa Novel Document by DOCTOR EESHA


DOCTOR EESHA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 126801



DOCTOR EESHA

Reading Time: 10 Hours

Added On: 27, Dec 2023

Author: J Hajara ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 706.97 kb

File Type: txt

Views: 1266+

Download: 1275+

Last download: 11 hours ago

Description/Story: Doctor Essha👩‍⚕️
By J hajara


Bismillahi rahmani rahim


1️⃣&2️⃣

Tafiya take a hankali kamar bazatayiba Kuma gashi gari ya akwai hadari sai iska mai karfi hade da kura ama ko ya damaita, tafiyanta kawai take ciki kwanciya hankali kamar ba komai.


A gaban ta kadan na hango Yar black beauty

Ta juyu tace" Essha Essha takirata har sau biyu kiyi sauri fa imbahakaba walahi zan wuce kisan zamu iya rasa Nepep a yanda gari yake a haka ko? Ama wance aka Kira da Essha ko d'ago kanta batayi ba sai murmushi ta kawai takeyi,

can naji wani sauti murya lalausa nacewa haba bestie nasa ki,Kona ki tafiya nasa dole ne kijirani,wance aka Kira da besty ta nufota ta zungure mata kai tace" walahi Allah Essha kina kureni.tace"haba bestie yihakuri kimin afuwa ta rike kunne,
ok naji yi sauri munkarasa gida, Essha ta amsa da tomuje.

Suna fitowa baki hanya sukayi sa'a Nepep. Bestie tace" mishi Mai Nepep Bukar Ari'i zamuje ta Yumaco, mai nepep ya amsa da ok nagane shigo muje. Suna shiga suka Soma hira biki da suka fito na wata Yar ajisu. Essha tace"
kisan maiye besty? Bestie tace ni akuyane da zan sani, sai kawai duk suka fashe da dariya, ama wlh guri KAMU na ya burgeni da kiyyi niyya aure kenan sai mugayato Mai decoration din ta miki cewa Essha.

Bestei tace" Lallai yariya ki rainani ke baki ce zakiyiba sai ni. Essha ta Bata amsa da iyye toh ni wlh Banda niyya aure.inshaallah sai nayi karatu likita.

Ni da Allah kiyi shiru da wanna batun bakisa fa nufi Allah.ba sai dai kice haka. Cewan bestei.
daidainan mai nepep yace" mun'iso fa cewa Mai Nepep;
yawwa ga kudika mun gode.


Bayan sun sauka Essha tace" Toh besty saina shigo anjima tafada tana murmushi,da Allah min shiru haka jiya kika shayani baga ki ba, please forgive me natsaya waya da Khalid ne har nayi bacci . Naji ,Khalid kam Yana ban tausayi tundashi yayi niyya aure yanzu kekam ba tabbas cewa besty.ni da Allah ki kyalleni Bata soyaya da aure nakeyiba,karutuna kawai.toh Essha Allah yazabe mana mafi alkhari. Ameen ta amsa ta shige gida.

Assalamualaikum? Wa'alaikumusala Amir ya amsa kanita Mai bi mata.mufeedat autarsu ta taso da gudu tazo ta rugumeta, Oyoyo Sis Essha ,yawwa autar mummy. Ina mummy ? Tana kitchen,kisan daddy Yana azumi yau alhamis, Eh hakane.baza naje na same ta, Wai Walid baka gani bane? Oh sorry sis,game Dina ne yatafi dani,kisan motar race Dina inbaka concentrate ba zaka fadi, dats y naki juyawa,Kuma sis saina fiki iyawa. Common jare yimin shiru naji. Daddy ya dawone? Eh ama su fita da khairat sunje chemist ta taka kusa. Subhanallahi 😣 Allah yakiyaye na gaba.Ameen duk suka amsa.
Ta wuce kitchen wurin mummy. Mummy? Mummy? Mummy? Na'am haba Essha wana Kira haka kamar kiyi makanta,ko sallama fa bakiyi min sai kwala Kira cewa mummy.ohh so sorry mummy na.ya gida? lafiya lau.ya Kamu toh,wallahi mummy baki ga guri ba ya hadu,bara kigani. A Ina akayi mummy ta tambaya. A Ta'al Conference Hotel ne. Tafito da wani hadede waya daga ciki jakata sai walkiya yakeyi( iPhone x+)kenan.
Mum kigani,wow ama ya hadu, amarya ma turbakallah .ai mummy Bari kawai sufito amare. Kedai kalleni da shirmeki kije ki chanza Kaya kizo kishirya mun kan dinning daddy ku yakusan dawowa cewa mummy. Essha tace Wai wazai gamin khairat yanda za'a ririta kafana.kedai baruwaki jekiyi aiki Dana saki. Kk mummy. Ta wuce dakita gwani kyau dashi.tana chanza Kaya ta dawo ta Taya mum na jera Kaya aka dinning.suna gamawa aka fara Kira sallah mahgrib .


Doctor Essha👩‍⚕️
By J hajara



3️⃣&4️⃣

Kowa yatashi sukayi sallah,suna jira daddy su yadawo.can sai gashi sun shigo shi da khairat.
Assalamualaikum? Wa'alaikumusalam duk suka amsa. Welcome back dad? Yawwa Amir. Wai Ina autar gida na ne? Walid ya amsa da cewa ai Tana jika daddy Wai tayi fushi da Kai,kafita da khairat baka fita da ita ba. Haba autar daddy zo yi hakuri,kiga khairat ciwo taji a kafa zo ga ice cream na kawo Miki ke kadai Zaki Sha Kar kiba kowa kijiko? Eh ta daga Kai Tana musu gwalo. Duk suka za zauna a dinning, mummy tayi serving nasu.wata hadadiyar farfesu kazane ,sai white rice& stew da coslow da coconut juice.kowa yayi shiru ba abunda kakeji sai Kara cokali. Daddy yakashe shiru da cewa Essha kiduba Jamb naki ko? A'a ,sai da safe Ina shiga gidasu summaiya( besty)zan duba .saboda nayi register da number tane,ok Allah yabaki nasara.Ameen.
Mummy tace toh Abba Essha ya magana tafiyamu bikin kaduna gashi gobe Friday? Yace eh dazun muyi waya da hajiya na tace itama zantaje,na mantane ba fadamikiba.mummy Nima zanje? Cewa walid.a'a maganar haddu ku,Kai da amir, khairat babu inda zukuje, mum nifa inji mufeedat? A'a autar daddy zabarki a gida da sister Essha da daddy ko,saura naji wani yatabata acikiku, kuga abinda zamuku. Oh mummy ki shagwaba yariyana Allah amir cewar amir.eh din kubar min kayana.
Daddy yakalli mummy yace my dear inaga fa bazaki samu zuwa ba Essha ne zantaje ita da hajiya na. Essha da ji haka nandanna ta kore . Kowa na rige rige Bata ruwa. Mummy tace ya'akayi haka? mummy korewa nayi. Sannu ,ko magana tafiya ne? Ta amsa da a'a daddy . Toh gobe kishirya da misali karfe biyu zaku wuce da hajiya da driver,Nan take taji gabanta ya fadi tayi shiru. Amir yace Sis Essha daddy na magana fa, na take ta dago Kai tace toh dad Allah yakaimu ameen daughter bakiso tafiyane ? Cewa daddy,mum ta amsa da cewa ai dole taje, kasan Bata taba tafiya ba. Walid yace Nima mum banta ba bafa . A'a ku sai next tym zakuje inshallah.toh daddy. Akira sallah Isha duk suka Mike. Amir da Essha suka kwashe plates zuwa kitchen, khairat na tsokanarshi,yace Zaki warke ai Kuma zan Rama, Eh din ta amsa. Zan kamaki ai, mum ta amsa da cewa khairat baki da kunya ko? Yaya ki kegayama haka? Mummy kiyi shiru ki kyaleta zan kamata ai.
Essha tace haba babba yaya,Yaya amir kamata afuwa kasan Bata ji dadi jikita.naji. duk suka Gama kwashe kaya.su amir da daddy suka wuce massalaci ,mum ta wuce room dinta,su khairat ma haka.
Essha na shiga dakita ta fada wanka sanan tayi alwala ta fito, Tana fitowa tasami wayata nata Kara.tana dubawa taga k♥️.suna data sa a number Khalid.tayi pick yanata sallama taki amsawa, daya bangare naji Yana cewa Haba soulmate harda sallama ne kike fushi dashi? Ta tura baki kamar Yana gabata tace toh bakai bane .haba love kiyi hakuri bazan karaba, ta amsa da cewa aguri nafa munjira ka,har tsawo two hours baka zo ba har aka fara iskana fa. Da Allah kiyi hakuri love, Allah daddy na ne ya tsayar dani. Ohh shikena tunkace daddy ne ba matsala. Yawwa tawa, toh yakike,lafiya lau, ya biki kamu. Lafiya. Saura namu Koh? Tayi shiru Bata amsaba.yace yakikayi shiru ? Can ta amsa da Allah yanunamuna. Essha yakamata kibar magana school dina. I promise u inkizo gida na zanbarki ki karasa . Tace ni gsky a'a don bayarda da cigaba karatu mace a gida mijitaba, gwara kawai tayi a gidasu. Ama love bakiyarda dani bane nayarda mana . Hmmm yaja dogo nufashi, toh yanzu sai yaushe zangaki? Ina ga fa sai Monday ranar da zamu dawo. Ina zaki? Biki zamuje ni da hajiya a kaduna. Eyya ni gaskiya tafiya biki na bai kwanta min ba ya fada. Wlh Nima haka don inaji wani matsanaci faduwar gaba narasa dalili. Kita addu'a kiji ko? Allah ya shige mana gaba ta amsa da ameen. Da Allah love ki kulamin da kaki? Kar kadamu. Ok ki gaida mun hajiya zantaji good night sweet dreams.take kashe wayata. Ta nufi baki gado ta zauna, inta fa gaskiya tafiya kaduna nan bai kwanta mata ba. Ta naji a jikita kamar wani abun zai samaita. Can tace auzubillahi





Chimaa🥰 I miss u♥️


*Doctor Essha*
👩‍⚕️

Writen-by- j hajara






5️⃣& 6️⃣


Tace" auzibillahi ta kori shaidan ta Mike ta shimfidar danduma ta gabbata da sallah Isha Tana idarwa ta gabatar da Azkar tana gamawa ta Mike ta nufi wardrobe ta ciro wata simple pink gown na bacci tasa yakai mata har kasa. Ta dauki hijab tasa,ta fito parlor.


tasamu suna kallo tashar B4U movies asa film din ENTERTAINMENT kowa sai dariya( sbd film din na barkwaci ne). Jiki a sanyaye ta nufi daddy ta tsuguna, daddy yace" ya akayi daughter?

Daddy dama inaso naje gidasu sumy ne,inaso zaduba jamb.

Daddy yace" Essha maiyasa baza kibari da safe kiduba? Essha tace" A'a daddy gobe fa da karfe 7:00am ina da lecture Kuma fa bazan dawo ba sai 6:00pm,

toh kije Kar ki Dade, ga amir ya rakaki.

Oh daddy amir ya fada Yana tura baki,
daddy yace" yimin shiru basan tauri kai tashi kuje .

Suka fito suka shiga gidasu sumy( bestie) dayake tsakanisu ba nisa. Gate nasu Essha na kalo nasu sumy . Suka shiga da sallamarsu . Aka amsa,
su tarar da dad, mom sai Yaya nazeer (babba yaya sumy). Amir sai mita yakeyi kasa kasa Yana tura baki. Mum ta tambeyeshi Wai wayataba kane?

Ya amsa da cewa ba Sis Essha bane nandana ba nisaa shi ne sai na rakata. Yaya nazeer yace" haba boy, inbaka rakata ba waye zai rakata? Essha tace" shareshi da Allah big Bros ka kulashi ne.

Amir yace mum kijita fa? Yi hakuri amir.

Mum Ina besty? Tana daki,tace" okay bros one minute ta daga ma amir yatsa. Yamaka mata harara, sai sanan daddy su sumy yace" amir ya school, lafiya klau, toh Allah yabada sa'a, Ameen daddy.
Daddy yace"yanxu dai amir ku girma ku daina Kira mana sallah koh? a'a daddy ba time ne. Toh a gyara kajiko,
Inshallah daddy.

Essha daki sumy ta haura, daki yayi kyau, teddy ne manya manya guda biyu sucika sama bed, tayi sallama bataji ba, da allamu waya takeyi. Don sai murmushi takeyi. Essha tace" ke Wai da Allah dawa kike waya ne? Sauri fa nake zan wuce. Ta" amsa da Rabin Raina mana, Wai bashir? Eh man. Toh da Allah ki katse Kira Nan don nasa bagamawa yanzu ba, abun zanduba a wayaki, ga amir na jira na a kasa.bestie tace" Naji naji Essha. Sweetheart zankiraka anjima kasan inbana kashe yanzu ba Essha hanamu sakewa zatayi.daga cikin wayan ya amsa da okay bye ki gaisheta,

Tace"zantaji bye.ta katse kira.essha Tace"
Bestie wayaki zakiban jamb Dina zan duba sauri nakeyi.

Ok gashi , sumy ta Mika mata. Tana dubawa, Sumy tace "dazu muka Gama waya da mutumiki, Wai da Allah zakije kaduna da gaske?

eh Esshata amsa da Kai,

sumy ta marairace fuska tace "eya bestie zanyi missing naki gashi zaki wuce bani. Karkidamu bawani dadewa zamuyi ba Monday zamu dawo, Kuma kiga shiyasa na shigo na sallameki gabadaya, Allah sarki ni Khalid ne yaban tausayi, Wai yanaji wani iri a jikishi kamar kar kiyi tafiya na. Wlh Nima hk bestie tun lokaci da dadnina ya fadamin nakeji faduwar gaba. Toh Allah yasa yazama alkhari ameen. Can sukaji Kara shigowar message a wayar sumy. Suna budewa suka sa ihu sanda su mum suka firgita, ya nazeer da gudu ya hauro . Yana tambayasu Mai ye samaiku, ba mgn sai murna. Sumy ne ta Mika mishi wayata, Yana dubawa yaga jamb results din Essha tasamu 252🤗. Yace" wow little sis congrats,
Thanks Yaya ai dole kiyi ihu, Essha buriki yakusa cika. Mum da dad suka hauro . Maiye faru? Ya nazeer ya gayamusu. Wow congratulations daughter ; Thanks ta amsa . Ta juya tace mum sai da safeku da murnata, sumy tace" bazaki jira na raka kiba? a'a na hutar dake . Tana sauka tasamu amir tace" tashi muje yace yadai sis da wuri haka? Eh ta fada. Suna tafiya a hanya Tana bashi labari Jamb nata har suka karaso ciki gate nasu, sai murna yakeyi kamar shine yasamu. Suna karasowa ta tsaya Tana ma gateman mgn aka ya kulle gida bamai fita. Ya amsa da toh. Amir ya wuce ciki ko sallama baiyiba yace" mum,dad sis Essha tasamu 252. Mum tace Allahu akbar, alhamdullila. That's my daughter ai tayi gado na ne, daddy yace" ah ' ah abun gori ne, ai sai duka suka fashe da dariya, dad yace" Ina Essha din? Amir yace Tana zuwa daddy kafi yagama rufe baki sukaji sallamarta, su amsa kosa na mata congrats. Walid yace" sis Essha dole na poping Miki champagne a jiki kiyi kokari . Tace" walahi Kar ka kuskura, Allah daddy kayi mishi magana.

A'a walahi daddy sai na mata ai Ina tayata celebration ne Koh? khairatTace" eh man, Nima zantayaka. Duka su biyu suka nufi dinning area, khairat ta bude fridge ta fitar da champagne guda ta rike daya tabama Walid daya. Duk suka nufota,suka balle murfi, suka fara mata wanka dashi, daddy ne ya dakatar dasu, yace"ya isa kar kusamin likitana tayi mura. Essha wani University kikasa? Tace' Dad A.B.U(Ahmadu bello University z). Daddy yace"Oh natuna, yanzu dai kowa yaje ya kwanta kuga har autana yau tariga ku bacci. Amir da Walid suka amsa da ok dad, good night, yawwa good boy's Allah yatashemu? Ameen. Mum tace" Essha zo ki dauki mufeedat ki kaita daki,toh mum. Khairat tama mum,dad peck a kumatu , tace" mum dad goodnight? Daddy yace kiyi addu' a fa kamin ki kwanta dun nasaki. Daddy I will inshallah bazamantaba. Good yace. Suma suka nufi nasu daki. Essha na kwantar da mufeedat itama ta wuce zuwa nata daki. Wanka ta karayi sanan ta canza kaya, ta dauki wayata, ta bude WhatsApp ta daura results nata a status, friends nata mata congrats, Tana musu reply. Sai around eleven tayi addu'a bacci ta kwanta. Aciki bacci Bata samu nutsuwa ba sai mugaye mafarke mafarke take tayi,nandana ta farka da wani Kara sanda mum da dad suka farka, da gudu suka karaso dakita, da sauri su karaso wurita. Dad yace" lafiya Essha? Maiye samaki? Bata iya amsawa ba, sai ajiya zuciya da zufa ta ketayi. Mum ta dauko ruwa Mai sanyi ta bata,...


Read / Download DOCTOR EESHA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album