Join Our WhatsApp Group

AMATOU Complete Hausa Novel Document by AMATOU


AMATOU

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 79794



AMATOU

Reading Time: 6 Hours

Added On: 05, Sep 2023

Author: Mrs Maan ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : GAMJI WRITERS ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 412.15 kb

File Type: txt

Views: 427+

Download: 618+

Last download: 5 hours ago

Description/Story: GAMJI WRITERS ASSOCIATION
(home of exceptional writers)


*_AMATOU_* πŸ§•πŸ»
(The_single_mother)


~_Based on_~ ~FICTION~✍🏻

_Just for fun_ πŸ€Έβ™€οΈβ›ΉπŸ»β™€οΈ

1.

Tafe take kan titin da Babu kowa sanye da qaton hijab har qasa light blue hular ta kwanta fuskarta Wanda yasa fuskarta sanye take da facemask Dan haka baka ganin komai sai girarta data cika da gashin gira Wanda kana Gani kasan ta wadatu da Suma a duk jikinta bayanta goye da jaka baqa sai sneakers Dake qafarta Wanda kana Gani kasan tsohone sai dai baiji jiki ba sosai mutum zai iya sakawa dukka shekarunta idan ka kalleta ba zata wuce 25-26 ba, riqe take da wata yarinya da bazata wuce 5 years ba exactly irin shigarta ne a jikin yarinyar bambancin kawaii ita yarinyar Babu facemask yarinyar kyakkyawa CE kana ganin yanda take tafiya kasan ba yarinya bace me hayaniya ba, a hankali suke tafiya har suka gangara wata sabuwar unguwa Wanda take cakude da gidajen kasa da kuma sababbin gidaje ba laifi Yan madaidaita masu kudi, wani matsakaicin gida suka qarasa tura qofar tai tana me kallon yarinyar ganin yanda take yatsine fuska, tai murmushi tace farran Mimi kin gaji ko?? A hankali ta gyada kai cikin muryar Yara cike da kwainane da manyance tace kafana ciwo Mimi Dan mu Dena zuwa islamiyyarnan mimi, suna shiga cikin gidan take cewa Farrah me zakiyi idan mun zauna bamuje islamiyya ba while Muna da time din yin boko Wanda baby abunda zata qaremu Banda zaman duniya ?? Shuru Farrah tayi dukda ba fahimtar mimintata tai, kiyi haquri zan na daurewa Ina ajiye mana kudin machine kinji ??? Gyada mata kai sallama sukai a cikin parlon, parlon babu komai sai tsuran carpet wata Mata ce me matsakaicin shekaru ta daga Kai ta kallesu da fara'arta, har Kun dawo?? Gyada kai Amatou tayi tace mun dawo umma rabi barka da gida, barkanku dai ta fada tare da dora farrah akan cinyarta tare cire mata hijab dinta, sannu Fatima nasan kin gaji ko?? Daga mata Kai tayi tace sosai, dariya umma rabi ta sanya tace tashi MUJE in Miki wanka kici abinci ai sallar azahar sai ki kwanta miqewa sukai suka kama hanyar Daya daga cikin dakunan baccin gidan Wanda kwaya ukune sai kitchen da Kuma toilet biyu a ko wanne daki Daya Kuma a parlor miqewa amatou tai ta shiga Daya dakunan itama, cikin toilet ta shiga itama ta watsa ruwa da ruwan dumi ta fito daure da zani a jikinta goge jikinta tai da wani tsohon towel ya tsufa Amma fesfes yake bashi da nauyi kana ganinshi gyara parking din kanta tayi ta dauki verseline na Johnson ta shafa ta dauki powder kana ganinta kasan me sauqin kudi ce, shiryawa tai tsaf cikin doguwar Riga marar nauyi a jikin, ya Dan Kalli kanta a madubi Wani Abune ya gitta a kwakwalwarta, murmushi tai hade da sunkuyar da Kai idanunta Yana cikowa da kwalla goge idanunta tai da sauri she doesn't need to be emotional yanxunnan she has to be strong for her sister and daughter, fita tai daga dakin ta tafi kitchen samun umma rabi tai tana zuba ma Farrah abinci, bayan ta ma farrahn wanka ta sa mata light pink vest da ta kai mata har gwiwa kanta me cika da Dan tsayi madaidaici anyi parking dinshi da ripond irin na yara kana ganinshi kasan yana samun kula, ko Ina na kitchen din tsaf dukda ba wani tarkacene a kitchen din ba shiyya bama kitchen din damar samun space tunda bbu kaya a ciki sai Wanda baza'a rasa ba, Farrah ce ta Kalli amatou, Mimi zakije saloon ne?? Murmushi tayi tace zanje mana Farrah me xan zauna nayi a gida?? A hankali tace hutawa mana dga umma rabi har amatou dariya sukai suna jinjina yarinta irinta farrah, miqa ma amatou shinkafa da waken da yaji cabbage da tumatir da albasa sai manja sannan ta miqa ma farrah nata Amma ita miya CE aka zuba Mata yar kadan akai ficewa sukai gaba dayansu sai Kuma tace umma rabi yaushe maamaa ta fita??? Umma tace wajan qarfe goma da Rabi tace Sha Daya take da aji nasan zuwa qarfe biyu zata dawo insha Allah, gyada Kai kawaii tayi, ta zauna Nan parlor suna cin abincinsu, bayan ta gama ya miqe ta bar farrah da umma Rabi a parlorn ta kai kwanon kitchen tace imma bari na Dan kwanta zuwa la'asar, to sai kin fito, umma rabi ta kunna rediyo a qaramar wayarta , umma bazaki daina Jin wannan redion ba ni bana sonta, dariya tai tace Farrah knan shikenan sai muyi ta zama shuru haka da maryam tana Nan nasan bani da matsala za muyi ta hirarmu Amma kukam ba abokin hira a cikinku tabe Baki Farrah tayi tace idan Ina magana daya Nan dina ciwo yake ta fada tana nuna qashin fuskarta dariya kawai take a ranta ta raya wannan da ubanta na nanba'a San kalar iyayi da manyance da nuna hutun da zatai ba, Dan dai kawai rayuwa tazo mata a hakane gashi DAI Bata San meye jin Dadi da Hutu ba tunda sanda aka haifeta babu su amma sai ka rantse cikinsu aka raineta, suna Nan suna ta hira sama sama har bacci ya dauki Farrah ta miqe ta dauko Dan karamin pillow taxo da kwantar da ita ita Kuma ta wuce bandaki ta daura alwala ta fiddo sallaya Nan parlor ta tada sallah ,wajan qarfe 2:30 saiga shigowar Maryam wadda suke cema maamaa baqace Amma irin baqinnan me sheqi na kyau suna yanayi na jini da amatou amma basa kama kwata kwata kowa da wanda tayo kamarshi Amma kana ganinsu kaga jini daya dan gaba dayansu suna da Suma Dan abun ya qarama fuskar maryam kyau knan gashin girarnan a cike sallama tai tana mita nace muku ku dena barin gidannan a Bude gida duk mata Kuna barin gida a Bude ga rayuwarnan Amana da tsaro sunyi qaranci nide ba ruwana wlh, umma rabi tace to sarkin tsoro mantawa sukai inajin bayan sun dawo daga makaranta, kallon Farrah da tai bacci wani qayataccen murmushi ta saki qaunar wannan fuskar tana bala'in son Farrah , tana sata farin ciki da annashuwa idan ta kalli Farrah ji take ko ita ta haifeta sai haka tana tsananin qaunarta Kuma babu abunda ya rabata da yayarta carbon copy dinta ce, qarasawa tayi ta durqusa ta shafa gashin farrahn cike da so umma na daga kan sallaya tana kallonta gaba dayansu su ukun wata qauna ce a tsakaninsu gasu Kuma Yara amma yanayin rayuwa ya maidasu manyan dole shiyyasa take ganin qoqarin amatou tana qara jinjina mata yanayin qarfin Hali irin nata tun tan shekara 10 take fuskantar rayuwa Amma tsananin abun Saida ta shekara a shirin, qarfin addua,tarbiyya da Kuma iKon Allah shi ya tsaida amatou akan qafafunta a qananun shekarunta ta fuskanci qalubalenda da wata CE ta taso cikin dukiya Mai tarin yawa rana tsaka yazo ya katse ta shiga uqubar rayuwa da ba'asan me wata zatayi ba Dan wata zata iya bin duniya a irin wahalar da amatou tasha wata zata gwammace ta tafi yawan duniya yafi mata sauqi Amma amatou bata zabi wannan ba, ta zabi ta tsaya ko yayane ta kwatar ma kanta yancinta Dana qanwarya ko yayane ta dauki nauyinta sai Kuma Farrah ta qaru duk ta hada ta rungumesu tare da tata qaddara bayan taje ta roqeta da Allah daga qauyensu akan taxo ta tayasu zama dafarko qi tai tana ganin ya zasu ciyar da kansu idan sun zauna a gidan Kansu Amma da tai tunani idan ma taqi zuwa Babu wani riba tunda yanda amatu ta nuna ko za'aime bazasu zauna gidan yayansu ba Wanda suke Uba daya ba Dan basa ga maciji da matarshi bayan gallazawa da tai musu a baya kuma yayan nasu ba wani damuwa yake dashi ba sai dai yace suyi haquri amatu tace mata zatayi Sana'a insha Allah, Allah ba zai hanasu abunda zasu Kai Baki ba, Hakan kuwa Akai da Dadi Babu Dadi zaiyi wahala su tashi Basu da abunda zasuci har ta shayar da Farrah ta yayeta Bata samu wata matsala ba, tana Dan kasuwancinta sannan tana ririta abunda ta danyi saving a banki.....

*Tushe*

Amina Garba isma'i da Maryam Garba isma'i mahaifinsu cikakken bakano ne irin asalin baqaqen kanawa ba baqi ba Dan kasuwa NE Kuma ya jiqu da boko sosai Babu abunda baya siyarwa na kayan abinci yana da wire house a almost 13states Dake arewa a gurinshi dayawan Yan kasuwa suke sarin buhunhunan kayan abinci da sosai yake bada komai cikin sauqi a cewarshi bashi da wata riba idan ya tsananta ma mutane sun siya kayanshi da tsada Yana da farin jini dama sai kuma arharshi da sauqi akan kayanshi ya janyo Mai mutane da dama yayi DG daga baya akazo aka bashi PS(permanent secretary) kasancewarshi Yana da karatunshi sosai, matanshi biyu matarshi ta farko yaranshi 6 namiji 1 mata 5 daya sai ta rasu wajan haihuwa sai suka zama su hudu ta biyun itace maman su amatu wadda ta kasance bakatsiniya fara tasss Amatou itace first born dinta sai maamaa Wanda amatou ta bama 5years itama tana da 5years mahaifiyarsu nada ciki Allah ya karbi ranta cikin wata bakwai sun kwanta da ita suka tashi Babu ita, ba qaramin kuka amatu tai ba Dan itace me Dan hankali tasan idan mutum ya mutu baya dawowa maamaa kuma Taga amatu tana kuka itama sai tabi sahu sunyi kuka sosai mahaifinsu ya rarrashesu bayan anyi bakwai a Lokacin yasa aka Nemo Mai amintacciyar me aiki wadda zata kula Mai da Yara Dan yasan bazai ma fara kaisu wajan uwargidanshi ba sbd sanin halinta daga ita har yaranta mata, namijin ne kawaii baya biyesu Amma Shima yanada nashi halin kawai dai shi namijine harkar gabanshi yake duk ta hure ma yayanta kunne kamar ba babba ba lokacin da aka auro mamansu amatu ma ba qaramar wahala ta sha ba tunda yaranta sun Dan girma sosai sannan aka aureta so sai da aka Sha fama Dan ma ba kanwar lasa bace dukda ba wata babba bace Amma Bata daukan raini bazata rainaka ba Kuma kada ka rainata duk qanqantarka Kuma duk girmanka maganar mijinta kawaii takeji a lokacin amma Babu Wanda take ragama shiyyasa Akai gogaggen kishi Kuma kishin yafi zafi tunda Basu Isa su takata ba daga qarshe mahaifinsu yayi masu iyaka da ita Hakan yasa suka qara tsanarta, ko a jikinsu lokacin da ta rasu Dan amatu CE ma ta je ta samu babanta a part dinshi tace mishi mamansu taqi motsawa tuntuni take tashinta da mamaki ya miqe daga kan kujerar da yake suka fice Yana shiga dakin da take gabanshi ya fadi ganin wani kyau da yaga tayi tana daga kwancen Kiran sunanta yyi yaji Shuru ya tattabata Yana Kiran innalillahi wa inna ilaihirraju'un a zuciyarshi BAYA so ya nuna Wani tashin hankali a Fili saboda yaran Hakan yasa ya kalleta yace daukomin wayata aminatu juyawa tai jikinta na Dan rawa dukda batasan me yake faruwa ba Amma tasan ba lfy ba binta yyi da kallo sai Kuma ya juya ya Kalli maamaa dake gefenta tana bacci cikin kwanciyar hankali abun sai ya bashi mamaki zagayawa yyi ya gyara mata kwanciya sannan ya dawo ya nemi zani ya lulluba mata akan kayan baccin dake jikinta da sauri amatou ta dawo tana miqa Mai wayar, karba yyi jikinshi a sanyaye yana Kiran first born dinshi Mahmud bayan ya daga ya sanar mishi Yana part din maman amatou ya zo ya sameshi, abun ya bashi mamaki Amma dai baice komai ba, ba jimawa sai gashi Dan gidanshi jikin gidansu yake, a parlor ya tsaya Yana sallama kallon amatu babansu yayi yace jeki CE ya shigo fita tai tana kallonshi Dake ba wani sabawa sukai ba Amma de ta gaisheshi tace ya shigo, ciki still dai yana ta mamaki har ya shiga cikin dakin dayaga amatu ta shiga turus ya tsaya bakin qofa Yana kallon abunda ke lullube a Kwance babansu Kuma yana zaune daga gefe ya dafe goshi dagowa yyi yace yawwa Mahmud sai Kuma ya Kalli amatu yace aminatu Maza jeki dakinki zamu Kai mamanki asibiti, Kuma dagasken asibitin zasu, juyawa tai ta fita a sanyaye bayan ta fice ya Kalli Mahmud sannan yace I think she is no more, a hankali ya furta innalillahi wainna ilaihirraju'un yanxu mahmud I think mu kaita asibiti a duba ko abun cikin nada rai, daga Kai yyi cike da gamsuwa ya gyada mishi Kai fita sukai da ita asibiti a lokacin zancen har ya zagaya ko Ina na cikin gidan an fito kowa yana jimamin rasuwarta tunda jiya ma ta fito tsakar gidan, haka suka je akai scan aka ga abun cikin ma ba rai Wanda likitan yace masu Yana kyautata zaton tun dare ta rasu dawowa sukai akai Maya sutura aka sallace ta lokacin amatou da maamaa suna ta KUKA bayan sati Daya babansu yasa aka nema musu me kula dasu tana kula da cinsu da shansu maamaa kullum sai ta tambaya Ina mamanta sai DAI ace taje unguwa zata dawo abunka da yarinta wata 1 ta manta sai time to time take tunawa bayan wata shidda babansu sukai accident a hanyar kano zuwa Kaduna anan ne kuma gabaki Daya gidan ya girgiza bayan watanni da rasuwar Akai rabon gado aka damqawa Mahmud gadonsu amatu a hannunshi da mamanshi ta tada bori bazai riqe ba sbd ance har yayan zai riqe tunda shine babba tamkar Uba yake a gunshi da kyar aka shawo kanta ta barsu Dan dangin mamansu ba wasu qarfi garesu ba SUNA ganin kamar nauyi zasu daura ma kansu kowa dai Yana gudun responsibility ya dauki su amatu babu abunda ya can ma makarantarsu ana biya musu both Boko da islamiyya har amatu ta gama school tana shekara 16 inda a lokacin sun gurzu wajan matar Mahmud barinma amatullahi Dan ita take dauke wahalar maamaa ga kuma tata ko aiki aka Saka maamaa sai ta faki Ido tace maamaa ta zauna ita zatayi aikin lokacin da tai graduation ta fara zama budurwa awards na gold medals data karba suna da dama cuz she is super talented a brainiac and a genius idan ka kalleta zakace karatu bai dameta ba Amma idan ka tona sai kaga ba haka ba cuz she is gifted bayan grad sosai girma ya bayyana a tattare da ita, tana 17years Shuru Babu zancen karatu lokacin da taima yayanta maganar makaranta sai cewa yyi ai kudin gadonsu da yake kula dasu ya qare kuma shi...


Read / Download AMATOU

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album