Join Our WhatsApp Group

IZZAR MULKI Complete Hausa Novel Document by IZZAR MULKI


IZZAR MULKI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 10838



IZZAR MULKI

Reading Time: 0 Hours

Added On: 09, Aug 2023

Author: Mrs Aliyu ( Ummu Mufeed) ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : _*????ιĸιмaн ????rιтer'ѕ ????ѕѕocιaтιon*_

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 342.68 kb

File Type: txt

Views: 1262+

Download: 253+

Last download: 4 days ago

Description/Story: 🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷


*IZZAR MULKI*🇳🇬


🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷


By Yasmeen Ahmad

(🥰Autar alheri🥰)


*ALHERI WRITERS ASSO*

A*W.A


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap



*Gargad'i*

Wannan novel na Matan aure ne kawai bayarda budurwa takaranta min lbr ba in Kuma takaranta baruwana nidai bayi dantaba


*Sadaukarwa*

Nasadaukar da wan,nan lbr gabad'aya wa antys d'ina hak'ik'a bazantaba mantawa da kuba arayuwata

Anty haseenah👍

Anty Aisha mmn tady👍

Anty zee 👍



Bismilahirahmanirahim


Free page


Page 1 & 2


Abuja

Wasu dallah dallan motocine ketafe cikin wani fitinanne gudu kamar zasu tsaga kwalta

Fadar shugaban k'asa suka nufa cikin wannan azababben gudun dasukeyi..tundaga nesa da masu gadin suka hangosu tafe cikin azma suka wangale musu gate

Sukadan,na hancin motocin ciki perking sukayi sojojin dakeciki sukafito cikin sauri suka zagaye dayar motar Dake tsakiya Wadda duk aciki tafi kowace kyau da tsada

Tsawo mitina 15 bawanda yafito daga ciki harnafara tunanin kodai bakowa aciki senaga Kuma anbude motar.. tsayawanayi Ina tunanin shin Wai waye aciki da baza,afitob....tonanin danakeyine yakatse saka makon had'ad'd'iyar kafar da,akafidda wanda kesanye cikin plat shows hakan yabawa farar fatar mekaf'ar damar bayyana

Tsawo wasu mintina 12 befitoba hannafidda Rai sekawai akasake zuro d'aya k'afar da,Annan akafito gaba daya


Wowww Masha Allah shine abunda nafurta domun bak'ar ya wannan halittar tahadu bakad'anba

Matashin saurayine Dan kimanin shekaru 35 dogone Amma ba sosai ba farine Sol Kuma gak'irar majiya k'arfi

Fuskarsa nakesan gani Amma yabani baya

Tafiya yafarayi cikin Isa da izza Wanda koba,a gayamaba kasan yanaji da jinin mulki ko sarauta..sojojin ne sukatakemai baya suka kutsa Kai cikin tangame,men perlon Wanda nakasa ganin karshe girma da fadin shi

Seda suka kawo tsakiyar perlon yadakataddasu tahanyar daga musu hannu kamar bayaso k'amewa duksukayi awurin cikin bin umurninsa

Shiko yacigaba datafiya seda yakai inda wata dattijuwa kezaune saman daya daga cikin kujerin perlon tsayawa satar kallanta yayi tagefen ijiya batare dayace da,ita komaiba.."Kai sangami zonan k'yak'k'yawar dattijuwar tafad'a

Kara hade Rai yayi da,Annan yajuyo da fuskarsa

Watafarakallah bi,ahasanilhalikin

Shine abunda yafito daga bakina domun aiya zagayena bantaba cinkaro da k'ayk'k'yawan mutunba irinsa hanci har baka Dan karamin baki gawani gemo dayayiwa Dan karamin bakinsa k'awanya gasajensa yakwanta liffffff afuskarsa Masha Allah mekaratu kamisilta kyau wannan mutun da kanka ko aljanine albarka

"Granny miyasa kikemun hakane kina kirana dawani abun bah dadin ji habaaa yafada Yana Kara daure fuska

"Tonaji inba sangamiba minene sunanka ayi mutun inde kaganshi kaga me karfi Amma Ina ajikine kawai kakeda siffar masu karfin Amma azahiri bakada komai..sakin Baki yayi Yana kallanta domin idan dasabo yasaba da wannan zantukan na kakartasa Amma shibesan mitake nufi da hakanba

Takowa yashigayi harya kawo inda take azaune Zama yayi kusa da,ita yakama hannuta yarike cikin tattausan fatar hannusa

"Granny Wai mikeke nufi dawan,nan zantukannaki pls 👏 ?nifa ba fahimtarki nakeyiba

Hummmmm aydole kace haka Amma inba lusari bane Kai tayaya za,ce yanzu shekara ukku da aure bah ribar auren

"Kodai bakada lpy ne bansaniba? Takarashe magar tana kallansa.. shima kallanta yake cikin mamaki wannan zance nata waikobashida lpy kowayace Mata inba,ahaihuba namijine bashida lpy oho

Mik'ewa yayi bece Mata komaiba zuwa Pat dinshi

Sangami!!!! Taketa kwalamashikira Amma kojuyowa bayiba

Kwafa tayi kana tace zakadawo ne kasameni kamin inkoma gida senasa uban naka yadubamin Kai dan banyarda da lpyr kaba


Shiko Yana zuwa bedroom dinshi yashiga kokallan matar dake zaune a perlon beyiba

Tashitayi tabi bayanshi..Tobe kayansa yakeyi Dan yawatsa ruwa Sam beyi tunanin zata shigoba kawai sejin yayi anrungumesa tabaya

Cikin tsananinbacin Rai yafisgo bedsheets yarukunkume jikinsa daya rage daga shi se boxers

Ingijeta yayi tafadi saman bed din da,Annan yashigewarsa bethroom yabanko kofar

Shiru tayi tana kukan zuci

Niko waci,iriyar rayuwace nake fuskanta da mijina ace kaida mijinka Amma bayaso kaga jikinsa yau aure shekara ukku harda Kari Amma jinkai da izza sunhanamu sakewa yazanyi ni nafeesa?


Waigowa nayi domin Naga wannan matar mewadan,nan kalaman domin gaskiya tabani tausayi

Masha Allah shine abinda nafurta domun tanada kyau Dede gwargwado Kuma itama tarace Sol kamar shi Amma ko Rabin kyawonsa batayiba

Acan bathroom din kuwa wannan yaurayin da kakarsa takira da sangami tunani yaketayi tayaya za,ce Wai Dole semace taga tsiraicinka shiyarasa miyasa nafeesa batada kunya kokadan zata iya tubewa agabansa Kai harwanka inya tsaya zata iyayinshi agabansa

To Amma shi tayaya zebari taga jikinsa Kai abunda bamazetaba yuwabake Nan wata mace tagane masa sinrinsa salon tarenashi sirrin da koshi kanshi to lokacin daya girma betaba Bari yaganshiba

Kowanka zeyi da boxes dinsa yakeyi sedai inya Kare ya daura towel yacire boxers din shikanshi kunyar kanshi yakeji bale wata macce.......


Hummmm tirk'ashi lallai abun,naka dabanne salonka dabanne sangami tobara muga yazaku Kare





Autar alheri......✍️✍️
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷


*IZZAR MULKI*🇳🇬


🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷


By Yasmeen Ahmad

(🥰Autar alheri🥰)


*ALHERI WRITERS ASSO*

A*W.A


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap



Free page


Page 3 & 4


___ ahaka yakare wankan yafito inda yabar nafeesat Nan tasameta hade Rai yy tamau sanan yadubeta afakaice yace kiban wuri nasaka Kaya yafad'a kamar bashiba


Tasowa tayi wurinshi tagurfana "my one kaji tausayina nifa matarkace kabarni nasami ladan kuladakai yadda Allah da manzonsa sukace pls👏


Wane kula kikenufine ?
Yajefomata tambayar abazata...yadda Mata kekula da mujin ta cikin so da yarda..hummm to ay kowace kula kinamun hakanma yayi ngd.

"Haba my one tokadaure kayimun abunda nake rokarka pls yadace kayimun tunda inaso yanzufa auren mu shekara ukku Amma kak'i kayimun kullun Sena rok'eka Kuma fa ni Adda abuna...dakatarda abunda yakeyi yayi Yana saurarenta

Allah yasani Yana tausayin nafeesa Amma yakasa yimata abunda take bukata

Shareta yayi kamar bazeyi maganaba. inda sabo tasaba da wannan halayyar tasa

"Yanzu mi kk so nayimiki? Kanunamin pls 👏
Mizan nunamiki? Kuma miye dalilin dayasa kikeso nanuna miki koma miye?

Abunka Mana Dan Allah kanunamin kaji tafad'a cikin sigar lallah shi

Ohhh ya Allah nafeesat nifa bansan mizan,nunamikiba kinbi kincika mun kunne da hayaniyar kifito kigayamin ko mi nn sewa Kiran abuna kikeyi habaa kin cika damuwa wlh

Duk'ar da kanta tayi kasa cikin jin kunya da alamun Sha,awa tace

Joystick Dinka Mana inaso nagan shi azahiri Amma kahanani Kuma kasan hakki nane hakan

Zaro ido 😳 yayi cikn gid'ima yake fad'in kinada hankali kuwa ?eh dahan kalina Yaya nagaji da rokanka kunlun Sena rok'eka Amma kak'i bansan mi kake nufi Dani ba bansa ya kad'auki aure ba kohakkina da Allah yace kasaukemun se in nice narok'a haba Yaya tafad'a cikin shash,shekar kuka

Hummmmm yasauke numfashi "nafeesat banamaki yanda Allah yace ne?

Ah,ah kanamin in kaga dama

Okk yanzu kina sone? Shiru tayi seda yasake tambayar kana ta,amsa da eh ahankali

To aygayamin zakiyi bawai kicikamun kunne da surutu ba..Kuna gayama ay bayimun zakayiba

Ton yoshe nake binka yau tsawon wata ukku fa Amma kashareni..ya Salam nafeesat zonan

Yakirata domun shibeyi tunanin ankai wannan lokacinba Dan shi kwata,kwata abun baya gaban shi yanayine kawai Dan kar Allah yatambayeshi hakki ta har mamaki yake in abokanin shi na lbr sex suna fadar Wai dadin shi kan iyasa mutun ya zauce shi wlh dariya ma suke bashi

Tasowa tayi kusadashi tazauna

Ahankali yamike tsaye. Kallan shi takeyi cikin shauki da zallar soyayyar shi Dake dawai niya da,ita

Dan azaton ta ze nunamata ne kamin yayi Mata abun Kamar yadda tabuk'ata setaga sabanin hakan

Wutar dakin kawai yaje yakashe ko Ina yarufe windows din dakin gaba daya duhu yagame ko Ina

Toch din wayarshi ya hassa yakaraso wurinta sa,Annan yakashe toch din yarik'o hannuta sukazauna akan gadon kayan jikinta,tashiga cirewa shide Yana zaune Yana saurarar motsinta domin ko tafin hannu su basagani

Seda tacire komai ajikinta takamo hannusa tadora kan Y'an madedetan bears dinta

Numfashi yasauke yafara murza Mata Yana lailayawa..ohhhh my one cigaba pls tafad'a tana Kara bank'aro masasu Amma dudda hakan sunkasa cika hannusa

Cigaba yayi da murzasu Yana lailaya nipple din itako tana shidewa domin bakarya my one din nata ya,iya sarrafa macce daze ajiye IZZA da jinkai da bak'aramun dad'i zatajiba

Daya hannusa tasake kamawa tatura cikin gindinta..numfashi yasake saukewa sabida damshin ruwan dayaji awurin dudda bawani yawane dasuba kamin yatura yatsarsa yafa up & down Yana k'wak'ularta

Zillo tayi tareda ruk'onk'umeshi jikinta na kar,karwa Tora hannuta tashigayi tsakanin cinyoyinshi zata kamo joystick dinshi.saurin rike hannu yayi batare data kamotaba se tudunta kawai datajiya sabida boxers da towel din Dake jikinshi

Batadamuba domun tarigada ta shiga hannu biyan buk'atarta kawai take nema

Kwantar da ita yayi plet.. tunkamin takai kwancen ta,tale k'afafuwanta

Shiko kwance towel din yayi, yayi k'asa da boxers dinshi yafiddo joystick dinsa yafara karanto addu,ar saduwa yafaraneman hanyarsa

Yana kutsawa ciki seda tasaki ihun wahala sabida batada ni,ima sosai..tsayawa yayi yanajin yadda 🍌dinshi ke numfashi natsawon minti 2 kamin yafara kurd'awa ciki ahankali yafara buga Mata gwatso

Ihu tafari tana sambatu ahhh wayyo Allah my one kadena yimun rowar abuna pls karink'a bani kullun Dan Allah Kabari Naga wannan katuwar 🍌medadi oshhhh ahhhhh sekuma tasaki wani marayan kuka tana Kara rirrikeshi gam ajikinta tanayimai feshi

Tsayawa yayi seda yaji numfashinta yadedeta tasakeshi kad'an San,nan yatashi daga kanta yaja boxers dinsa yameda yanufi bathroom

Wanka yasakeyi da tsarki
Yana tunanin Wai wan,nan abunne akecewa yanada Dadi Amma Gaya se radadi joystick dinshi keyi Kuma Taki kwanciya yanzu shikenan tajaza masa fitina seyaje yayi allura koyamu sukuni

Gashi ko kwana zeyi kanta bazemu wata natsuwaba aykin banza tsuuuuuu yaja tsaki


Itako seda tahuta sosai ta,tashi takoma badroom dinta tana tunanin anya kuwa mijin nata yanada lpy itade aiya zamanta dashi tunbayan amarcinsu betaba nemantaba sedai ita tanemeshi Kuma realize din da yayi d'ai,d'ai kune

Todai da gaske bashida lpyr shiyasa bayaso taga 🍌shi Kai gaskiya akwai ayar tambaya anan

Dahaka taje tayi wanka adaddafe sabida ciwon da kirjinta keyi takwanta


Suleja


Yasmeen ,Yasmeen na,am mama. Wai Ina kk ne kifito ga aisha najiranki Mana ,ah,ah wan Nan wane irin abune

Ganinan mama Ina shiryawanefa...kinsan Allah Inna taraddake dakin Nan da ma burgi Nan zankorok..Bata Ida rufe bakintaba wata matashiyar budurwa tafito daga dakin aguje

Daga ita sai pant da under siket se beas d'ima,d'iman d'uwa,wunta kamar sufado k'asa sabida girma datsari..salati mama tasaka kamin tajefeta da cup din silba tana Fadi waike Yasmeen yoshe Zaki girma kajimin ja,ra

Jiyowa tayi zatakoma dakin tana K'un,k'unai

Woww Masha Allah dama mace daba faraba tanada kyau har haka ? Natambayi kaina

Dan Yasmeen dai ba Fara bace Kuma baza,akirata bak'a ba tanada manyan idanuwa gasu alumshe kamar na Yar maye hancinta dogone sosai hakama gashin girarta acike yake lif haryana hardewa bakinta kuwa Dan madede ci dashi gahakoranta fararekal se sheki sukeyi taturo Dan karamin bakinta gaba

Kirjinta nakallah kutt seda yawuna suka sark'e sabida razana domun koni danake macce sunbirgeni

Wasu irin tamfatsa,tamfatsan nonuwa ne da ita har d'ayan na gugar daya Kuma atsaye Kam ko rusunawa basuyiba ga tsinin kan nipple dinta anagani yafito ga dukkan alamu korigar afamfa ce sanye ajikinta seta fitadda nipple din

Dakin tashiga tana diddira k'afafuwa irinna tab'ararrin yaran,nan

Mama tace senasaka wuka nayanke wany'an Nan ababen naki dakeke nunamana

Fitowa tasakeyi cikin shinta sukayiwa mama sallah ma sukafita


Adamawa

Masarautar yola

Takawarka lpy sarki me adalci takawarka lpy Dan sarki jikan sarki uba ga sarki gobe sawon giwa take na rakumi Allah ne yabaka girman bawani mutunba megaskiya dokin k'arfe abin alfaharin takakawa

Haka,aketa rambad'awa sarki habibullah kirari har yazauna fada

Gaisuwa aketayi seda fada talafa sarkin yadube galadima yace kiramun Abdul karem.angma rakayade sarki me adalci
Yalalabo no din Abdul Karim yafara Kira sedata kusa katsewa aka daga....




_____________

Wan,Nan novel nakudine
#300 na katin mtn...vip ko vtu...spc group #500 kacal zakibaya tawannan nomber *08062979421*





Autar alheri....✍️✍️
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷

*IZZAR MULKI*🇳🇬

🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷


By Yasmeen Ahmad

(🥰Autar alheri🥰)


*ALHERI WRITERS ASSO*

A*W.A


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap



Free page


Page 5 & 6



___ assalamu alaikum
"Wa,alaikassalam ranka shidad'e Dan sarki jikan sarki Kuma shugaban k'asar Nigeria alhaji abdul Karim habibullah..hhhh baba galadima duk wan,nan kod'awar tamicece nafa gayama banaso...to aboki naji yanzu dai memartaba ne kesan magana da kai

Okk babah ganima nakusa shigowa masarautar inbadamuwa yabari ink'araso anemamin afuwa.

To bara agayamasa yafada tareda jaye wayar akunne sa

Russunawa yy yace memartaba Yana hanyar shigowa masarauta yana,neman afuwa abari yak'araso.. gyad'akai sarki habibullah yayi cikin gamsuwa da maganar galadima


Suleja

Aisha kinsan wancan banzan mlm yau in yayimun rashin mutunci wlh Allah senayi maganinsa..tak'arashe maganar cikin tsiwa

Haba Yasmeen Wai miyasa bakida hak'urine komi yayi Miki mlmn ki ne fa

Ah,ah fa mlmn ki de nikam banawaba Dan alfun betab'a gayamunba eheee

Tonaji kar abun yadawo kaina. Inde dawata garama kifad'a karta kashek...rurar wayar ta ne yakatse Mata maganar datake sanyi seda takusa katsewa tad'aga hello anty feena y kk.. lpy Autar mama y school lpy Qalau alhmdllh y jikinki.. naji sauk'i auta

Amm Autar mama kince zakizo haryanzu bakizoba miyasa..bakomai fasawa kawai nayi

"Haba Dan Allah kizo Kinga yanzumma seda nakira mlm da mama niji kosu suka hanaki sukace bakima tambaya zakizoba pls kizo mana cikin satin Nan banida lpy fa..

Kai wlh anty feena ni bawai banasan zuwa gidanki bane ah,ah wan Nan danrenin hankalin mijin naki nebanasan had'uwa dashi yanaji mutun yanagaida shi yake shareka Wai shi adole ga D'an president Yana wani Shan kamshi Kuma in ankyaleshi kiyi tayiwa mutun hayaniya aka

To Autar mama nice manake Miki hayaniya shikenan kizo warki ay my one baya kasar ma gabad'aya Kuma Kinga banida lpy

Okk to shekenan jibi zanzo insha Allah..dagaske zakizo..eh mana..to Allah yakawoki lpy. ameen ya Allah takatse wayar Dede sunkawo get din makarantar

Wasu malamai natsaye agefe su hud'u k'arasowa sukayi daya daga cikin sune yace Ke Yasmeen bana hanaki sawo Mana hijab din gida ba Ina namakarantarki? Maza kikoma kicanja shi yafad'a Yana zare ido


Ay banganshi bane mlm.tokoma gidanku harsanda kikaganshi tunda...


Read / Download IZZAR MULKI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album