Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

ABBAKAR SARAKIE Complete Hausa Novel Document by ABBAKAR SARAKIE


ABBAKAR SARAKIE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 9407



ABBAKAR SARAKIE

Reading Time: 0 Hours

Added On: 04, Mar 2025

Author: Mujahida Matar Malam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07064904617, 07031012948

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 63.27 kb

File Type: txt

Views: 44+

Download: 20+

Last download: 8 hours ago

Description/Story: [5/11, 11:54 AM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *_ABBAKAR SARAKIE👑👑👑_*






_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*








_Dikkan yabo da godiya sutantabbata ga Allah maɗaukakin Sarki mai Azurta bayinsa sanda yaso dakuma saka rayuwaka na kowacce halitta dama zare nunfashin kowacce Halitta,,,, Inagodiya ga Allah da yasake bani damar sake kawomu wannan littafin nawa wanda ƙirƙirarren labarine na zauna natsara muku dan kawai na faɗakar na wa'azartar haɗida baku nishaɗi,..._





```Inamai jinjina ga Ilahirin ƴan ƙugiyarmu ta Royal star writes Assocition dama ƙasaitaccen group ɗina mai taken Novels of mujaheedah,, dana whatsApp danama facebook dika inaji daku masoyana```




*Inamai miƙa tarin godiyata gadikan ilahirin masoyan rubutuna nakusa dana nesa ina godiya Allah yabar Zumunci Mujaheedah Matar Mlm itama tana sonku Over💃💃💃*





```07064904617🪀🥏 NIɗince dai Mujaheedah Matar Mlm AMMYN KHAUSAR...HEEDAH HYDAR OSTHMAN.... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITER'S Marubuciyar........... Fahat hot love, saina kashe mijina, barrister khaleel, Raunin macce, Silar ɗa Namiji,, So sirrin Zuciya,, Saina kashe mijina,, Zuciyar Maza,, Maizaman kanta "paid book" doctor Heesham '"paid book" Baƙin kishi "paid book"........And is *ABBAKAR SARAKIE!!! 2022 "PAID BOOK"* Is landing today 11/5/2022 wednes day --may --```








_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_






*FREE PAGE*
*🅿️1 TO 5*
..............✍️ Tafe nake ina waro ido waje dan ganin inda zanɗauko wannan labarin, Wani katafaren gida na cikaro dashi A ƙasaitacciyar Unguwar kai koda ganin Unguwar kasan bata ƙanana bace fadawa masu jajayen manyan riguna da yalo nagani sunta shawagi A wurin, Wani Bafade Nahanga zaishiga gidan dasauri nabi bayansa dan nasamu shiga gidan Aikuwa saida Akatabbatar Bafaden sune sannan suka buɗe gate ɗin farko yashiga ina biye dashi inata raba ido gate ɗin na farko manyan dawakai ne cikin runfuna sunata cin Abinci gamasu kula dasu nan birjik da ɗakunansu na birjik ga shuke shuken fulawowi da dogayen itatuwa, wucewa gate na 2 yayi nanma haka saida Akatabbatar shine sannan Akabuɗe nanma Akwai dawakai da shuke shuke da gidajen barori idan kabi wani saƙon Anan zaka kai kurkukun gidan na bayi,
Gate na 3 kuwa Manya manyan dawakai ƙosashshine Anan manyan barori ke kula dasu dama gidanje Anan gate ɗin yafi na farko ƙawatuwa harda sweemin-full Anan ga manyan itatuwa gidan baƙaɗan yahaɗu ba, Anan saƙon Akwai kurkukun manya dan hukuntasu, gidan yahaɗu sosai gashi part part har 10 Matan sarki 4 ne kowacce danata part dana Mama pullany mahaifiyar sarki, 5 part na jakadun matan sarki, 6 na waziri da matansa 7 na ƙanen sarki hussai kenan na 8 na yaran sarki mazan saina 9 wanda spare ne Amma yasha kaya dan baƙi, na 10 kuwa yahaɗu sosai, shine part ɗin babban ɗansarki wato *ABBAKAR SARAKIE👑👑👑* Ajikin ƙofar Anzana sunan Abbakar sarakie da manyan Haruffa saiwani ƙyalli suke Yanzu haka Anakan ƙara gyara sashen dan gobe jirginsa zaisauka A nigeri'a yana Estanbull gun karatu yau kimanin shekarunsa 16 Acan tinda yaje baisake waiwayo Gida 9jar ba saidai Ayi waya dashi, tinyana saura sati 1 Aketa faman shagali da shirye shiryen dawowarsa Abun saiwansa yagani...




(WAI NAGAJI WLLH AMMA BARA NALEƘA PART ƊIN UWARGIDAN SARKI)






Sashen Ginbiya Zahra na nufa wayyo hoho kasa ɗauke ido nayi dan tsananin haɗuwar ɗakin da ƙayatuwarsa pic ne birjik kan gini gidan ɗakin dama Aje kan wasu table dake ku sada bango, Wata haɗaɗɗiyar mata nahanga jikin hoton itada yara 5 dik kansu ɗauke da murmushi A fuskansu jikin pic ɗin Anrubuta Happy Family life with Sarakiey Kings👑..



Yaranta 5 3 maza 2 mata Abbakar shine babba Ammy tayi shekara 5 da sarki bata haihuba har Anakiran juyace, dole grany mahaifiyar sarki Mama pullany tasa yaƙara Aure har mata 3 dan dama bason ginbiya Zahra takeba, cikin ikon Allah Akayi Auren dasati 3 saiga Ammy tasami ciki tahaife Namiji, Zokaga murna gun sarki ba'a magana Ansha shagali kam gata sosai *ABBAKAR SARAKIE👑👑👑👑* Yake samu dan yaci sunam mahaifin sarki..... ..............









_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_








WhatsApp number 07064904617
[5/11, 4:48 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ABBAKAR SARAKIE👑👑👑* Free page 6&10






_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*








Sosai kishiyoyin Mahaifiyarsa suka nuna tsana da baƙincikin haihuwarsa A fili Amma banda Sarah itace ta 2 tanada wayau da munafurci wanda hakan yasa suke sonta kuma son sunkasa gano Ainahin gaskiyarta game da Sarakie dan sam bata nuna tsana ko rashin so ba, hasalima lukuta da dama dakanta takan goyeshi musamman idan sarki na part ɗinta soyayya take nunamasa A gaban idanuwan sarki harda Ammy Amma bayan idanuwansu tafi kowa zama maƙiyiya Agurinsa takan Azabtar dashi cikin dabara ta hanyar hanasa Abinci ko na sha tsawon wunin da zaiyi hannunta koma kwana bawanda yasan hakan sai itaƙaɗai saiko jakadiyarta Lami, lami munafukace takanje kowanne ɓangare dan samoma Uwargidanta rahota,


Salama kuwa itace ta 3 kusan kanta haɗe yake sa Sarah sukan cutama saraki Afakaice Amma ita Salame tafi kowa nuna tsana dan Tafison Ace ɗanta zaigaje sarki kusan dukansu wannan ne burinsu banda Maryam ta 4 sam baruwanta hakan take kamar Zahra Ammy tanada haƙuri saidai sunriga sunɓata mata Record dan bata bisahunsu ba kamar yarda suka tsane Ammy haka suka tsane maryam.





Sara tanada yara 4, mata 2 maza 2 macce tafara haifa tayi baƙincikin hakan taso Namiji ne saiga macce Allah yakawo, sam Yasmin batada hali irin na Uwarta karantse Ammy ce ta haifeta kodan tana yawan zama hannun Ammyn ne oho? tintana jaririya Allah yasawa Ammyn sonta take ɗaukarta Sara kuwa ganin halinta yabanbanta danata hakan yasa tabarwa Ammyn ita, tasake haifar Jafar cikin ikon Allah jafar yazo daidai yarda takeso dan tin yana ƙarami yakasance maƙetaci dik yashiga cikin yara sai yasasu kuka koma yafasa kan wani, hakan yanama Second mom daɗi sunda Saraki yasama ta kenan second mom take sunan yabita, yaranta 3 suka kasance daidai Ra'ayinta ɗayance kawai tafita bare...


Salama yaranta 3 kusan 2 nada sanyi sunason saraki ɗayan dai yakwaso halin jafar Munir kenan




Maryam kuwa bata taɓa haihuwaba haryanzu wannan yasa Take riƙon Sarakie Hannunta sunahaƙu sosai yanason matar dan tini yafahimce halayyar matan gidan haryadaina yarda suna ɗaukarsa saikuka ɓige dacewa Zahra da maryam munafukai ne su suke horemasa kunne..... Tin Sarakie na ƙarami ya zamewa yaran gidan dodo mugun tsoronsa suke hakan yasa munir da jafar da Sa'id da Khairat Tsanarsa dik da khairat sonsa take,




Khairat da sa'id ƴaƴan waziri sarki ne waziri kamal shikanshi yatsani sarkin saboda yanada yawan masoya sarki Hussai yamel mai Adalcine maiƙaunar talakawansa inda ƙanensa Hassan yamel suka kasance rayuwarsu iri ɗaya, su waziri sunjima suna ƙullamusu tuggu dan kawai surabu Amm Allah baiyiba,, yanada mata ɗaya da yara 2 Ameer da Kaulat .....

Sarakie namugun ji da Ameer kusan shine sa'arsa sunshaƙu sosai,




Ganin Sarakie na hanayaran gidan rawar gaban hantsi yasa Sara da Matar waziri dama salama sukayi cuku-cukun da sarki yaturasa waje karatu, Ammy batasoba amma bayarda ta iya Maryam kebata haƙuri dan tasan dik shairin matan
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download ABBAKAR SARAKIE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album