Join Our WhatsApp Group

ARANGAMA 1 to 3 Complete Hausa Novel Document by ARANGAMA 1 to 3


ARANGAMA 1 to 3

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 18606



ARANGAMA 1 to 3

Reading Time: 1 Hours

Added On: 17, Sep 2023

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 124.64 kb

File Type: txt

Views: 605+

Download: 234+

Last download: 7 days ago

Description/Story: ARANGAMA LITTAFINADAYA ΞΞΞΞΞΞΞΞΨΨPART 1ΞΞΞΞΞΞΞΨΨ Wani kurman dajine wanda samm dan dan adam ba zai iya rayuwa acikiba babu komai acikinsa face miyagun aljanu da dabbobi masu hadari tabbas ko aljani sai yakai shaidani zai iya rayuwa acikinsa saboda masifa da bala i irinna wannan daji baka iya gane gabas ko yamma kudu ko arewa gashe ida hatsabibancin dajin yamotsa sai kai kwana ki talati bakaganin hasken rana haka intajuyasa saikai kwanaki talatin bakaganin duhun dadare wannane yasa mutane kema dajin lakabi da Kurman daji tabbas tarihi yanuna hatsabiban mutane da jarumai sunjarba shiga wannan daji amma fiye da shekaru dubu tarihi yanuna babu wani mahaluki daya taba shiga dajin yafoto abin tambaya anan shine shin mutanen dake shiga cikin wannan daji shinsuna rayene kokuma sun halaka wannan tambayace da bokayen duniya aljanu da mutane sukasa amsata domin iya sihirika da iya surkullenka bakaisa kabada labari game da wannan dajiba dawannane ake cema dajin kurmam dajiii akarsa Tamolika kuwa yakine maitsanani yakaure yakine irinna cikin gida tamolikawane suka shiryama Sarki Ishswar juyin mulki kuma anci karfi mutanesa bakiday ankarkashesu shikadai yarage ahalin yanzu yana cikin gida inda dakaru samada miliyandari suka kewaye gidan Sarautar tamolika sun toshe duk wani kofa dazai iya futa to asannanne mai sanarwa yafara magana yakai Sarki Ishwar kasani munriga munkashe jama arkabaki daya sabodahaka lallai muna masu umurtanka dakafuto acikin salama kamika wuya kai da ya uwa Bahayura lallai kasani yan uwanka dasuke mulki akasashe bakwai kaf mun rushe mulkinsu kuma munkamesu cikin kaskanci da wulakanci mai sanarwa yadaga murya yace yakai Sarki ishwar kanada dakika dari lallai kaiduk abinda zakayi koka futo kodakarummu sui maka sukuwa dawakai akanka acancikin gidan sarauta kuwa sarki Ishwar da kanwarsa bahayura inda take kuka tana cewa kayi hakuri yayana kada kai yaki da yan uwammu mumika wuya watakila zasu barmu darammu sarki Iswar yadakamata tsawa yace kada inkarajin zancan mika wuya ko sallamawa abakinki lallai kisana bakin alkalami yariga yabushe tabbas yan uwanmu baxasu tabarinmu murayuba koda munmika wuya kisani badakesuke gababa dan cikinki sukeyi sambasa bukatar yazo duniya totayaya zasubarki araye yazaretakobi yace inamai rantsuwa dajarumtata da dakarun duniya zasutaru ayau to basu isa sukashekiba mutukar ina numfashi yace zanbuda miki hanya dakarfin tsiya kekuma kikudancici Tamolika kinufi Kurman daji Bahayura tazazzaro idanu yace karkidamu yake kanwata kishiga zangayamiki wani sirri mutukan kirike wannan sirri to Ruwa da iska mutum da aljan bazasu iya cutardakebaBahayura tace menene sirrin yakaidan u wana Sarki Ishwar yace ayawona nayake yake tabbas nayi karo da hatsabiban halittu mutune da aljannu da miyagun dodanni dakuma dabbobi amma banta haduwa da wadanda sukararmin da tunaninaba kuma sukere jarumtataba tamkar wasu gaga gararrum mutane sunansu musulmi addininsu musulunci abin bautarsu Allah daya tabbas idan suroki ubangijinsu to yasha banban da ababan bautanmu domin shi yanaji kuma yana gani kumayana taimako yace babu lokaci dana baki tarihin zamana dasu to amma inamiki nasiha dacewa aduk lokacin dakifuskanci wani bala i adajinnan toki nemi taimakonki awurin ubangijin musulunci kawai sai yakwararar ihu yadubi bahayura yace kizamo abayana kawai sai yai wajeyai tozali da dakaru bakidaya sundana kibiya alokaci gudasuka harbo yasanya garkuwar yakare yamike yakwarara ihu yace yaku taran tsinannu lallai yau zakui arangama dazakinfama kawai sai ya aukamusu dasara dasuka tirkashi lallai wani kaya sai amale wane jaki take yahargitsa mazaje yaruda kanan jaruma dakarfi tsiya yabuda hanya yafuskanci kudu dakaru sukara kewayesu suna shiri yimusurufdugu karan uwa kawai sai Sarki Ishwa yadafa kan Bahayura kawai sai sukasu kashi dari yakasance sarki Ishwar yarabu gida dari itama dari nanfa yarabama jaruma hankali surasa Ishwar din gaskiya da bahayuran gaskiya take yakara buda hanya tabbas anyanyankeshi kota ina jikinjinine ke zuba ajikinsa amma ko kuda bayyarda yataba Bahayuraba ahaka harsu isa daf da Kurman daji yadubi Bahayura yace kanwata alkawar yacika maza kifada Kurman dajii Bahayura tatsaya tana kukan bakinciki rabuwa ayayinda dakaru kedada tuttuduwa Yadaka mata tsawa take tanufi dajin da gudu shikuma yakwarma ihuyafuskanci mazaje nanfa afara sabonyaki inda yaja tunga gami daga yai rumfa yahana dakaru wucewa yadinga sadasu da ajalinsu Kawai sai Sarki Ifkar yadiro daga sama tamkar anjehushi yajijjiga mashi yacillashi take mashin yaje yacaki gadan bayan Sarki Ishwar bayansa yadare jini yabarke yakwarma ihu yaxube akasa alokacinne yahangi Bahayura nakokari shiga kurman Daji inda wasudakaru su ashirin sunadabda kamata tamkar babu rauni ajikinsa yamike gamida falfalawa dagudu dakarunna sun yanka tsalle zasu damko Bahayura sai yai wani tashi aakaikaice yasaro kawunansu bakidaya suxube akasa shima yabaje akasa yanakallon Bahayura tashige Kurman dajiii sai yai murmushi yawuce lhiraaa
ARANGAMA MEXAI FARU AKURMANDAJI DAME BAHAYURU ZATA FARA ARANGAMA mukasance tareeeARANGAMA LITTAFINADAYA ΞΞΞΞΞΞΞΞΨPART 2ΨΞΞΞΞΞΞΞΞΞ Lokacinda Bahayura tafada kurman daji sai kantayajuye tarasagaba tarasa baya taidirin dirin kawai saitazauna atsakana zamantakeda wuya saitaji wani ruri mai bantsoro taimaza tamike kawai sai tahango tawagar zakuna sunkai dubu sunnufo gurinta hankalinta yatashi tarasa abinyi dominbabu gurin buyasarari fetalkawai saita zauna tamikawuya gamidayin bankwana daduniya inda zakunannan tundaga nesa suke hangamebaki sunkosa sukawo gareta kwatsam sai nasihar Yayanta Ishwar yafadomata aranta Alokacin da yakecemata yake Bahayura kisana manya manya Bokaye naduniya mutane da aljannu sunyi kokarin mallakar kurman daji amma al amarin yashagaban sanininsu yace tabbas wannan dajin inhar akwai mahaliccinshi to ina tabbatar miki bazai wuce ubangijin musulunciba Saboda haka aduk lokacinda kihadu da wata masifa kawai kinimi tai mako awurinsa inada yakinin dakariyarsane kawai zaki rayu aKurman Daji aikoda Bahayura tatuno wannan nasiha sai takamakiransunan Allah tana neman kariya agareshi tabbas babu wani abindogaro sai Allah domin lokacin da garkeZakunannan suka zokareta kawai sai babbansu yasa hancinsa yashin shineta kawai sai yakyaleta yaigabadankari bakidaya zakunan kokallonta basayi kawai sai suwuce abinsubakidaya suka wuceta babu daya wanda yaiyunkurin cutarda ita take wani imani yaratsa sassan jikintataji cewa lallai ubangijin musuluncishine abin dugaro sai shi kawai tajitasami natsu tamike tanausa cikin daji cikedayakinin Allah zaikareta saida tadauki sa a uku curtana tafiya sai ta iske watakorama ruwa fari karkar yana kwarara sannan ga'yayan itatuwa masu kayatarda rai danginsu abarba lemo goba karas inibi dasauransu bakidayakoramar itatuwar ni imanesuxagayeta guni nban sha awa kaitsaye bahayura tanufi gurin kwatsam sai wasu munanan aljanu subayyana rike damiyagun makamai suna kewayafadamar sai muzurai sukeyitamkar saci babu lallaidaganinsu sojojine masu tsaran wannanfadama sai Bayura takaraya tsoroyakamata kawai sai taibaya zatatafi aitanajuyawasai tai arangama dawanikaton zaki girmansa yakai rikakkensa tsananin tsoro saida tasaki futsari atsaye aibatasan lokacinda sunan Allah yafadoarantaba itadai taji tana ambaton sanekawai tasha mamaki dataga zakin yawuceta kaitsaye yanufifadamarnan tundaga nesa masutsaron koramannan sufara harbomai kibau amma saiyarika kaucewa aguje yakarisa tirkashi nanfa akai arangama tsakanin aljanu da Zakinnanfa fada yasarke zakinnan yarika farke tunbin aljanu yanatsalle yana murdemusu wuya aljanu suhimmatu wajankaima zakinnan miyagun hare hare amma zakinnan sai Zillewa yake yana wafce rayukansu jini yakama kwarara gawawwakin aljanu suyawaita sufusata sutaru suyayyame xakinnan surufeshi dasara dasuka amma dayai wani gunji gamidajuyi sai gashi yawatsataron Aljanunnan wasu sumutu wasu sukakkarye saura suka jadaga nanfa akafara hararan juna Zakin saiwani kaikawo yakiyi gamidahangame baki tabbas duk wanda yai kuskuren shigarsa tozai kwanakiyama akai curko curko sudai suntarebakin kofar shiga fadamarnan sunjatunga shikuma Zakin bashida niyar komawa kwatsam sai akaji wani kara mai furgitarwa dajin yakara duhu wani wari yagauraye dajin nawani lokaci can sai haske yadawokawai sai wata mummunan aljana tadiro daga sama bakidaya jikinta ko ina arubeyake kota ina ajikinta tsutsotsine dakudaje kebinta tanadira aljanunnan sukaimata sujjada kokallonsubatayiba sai tadubi katonzakinnan tadakamai tsawa tace Asad Shin ban hana kowani halitta shiga wannan koramaba Zaki Asada yaigurnani gamidayin rimi sai aljana takwarara ihu tace wato kai uban yan taurin kaiko lallaiyau zakamutu tazaro bakada kwari ta aunaZki asad kafin yai wani yunkuri tuni takwararamaiharbi saida yai sama yafado yakama birgima aljanatakara tabe kwarinta daniyar sakeshekama zaki harbi kawai sai Bahayura tasumgumiwani katon dutse ta ambaci sunan Allah tamakama aljanannan aka aljana takwarara ihu tasaki bakanta taigirgiza saitai idobiyu Da Bahayura aljana takara kwarara ihu tace tashin hankal Bil adama acikin Kurman daji taikan Bahayura afusace tana ihu dakarajin saura kiris ta isaga Bahayura kawai sai zakinnan yai kumaji yasa kirji yabanke aljanannan aljana tai sama tafado kasa tuni kashinhakarkarinta yakakkarye tai yunkurin tashi amma takasa haka shima Zaki Asad yakasa motsi kawai sai bahayura tasa hannu tatsige kibiyardake jikin Zaki taikan Aljana afusace koda aljana tagahaka sai takama ihun neman taimako ai saidakarunta suruntumo aguje koda Bahayura taga haka sai tafalfala aguje taje kan aljana tadaga kibiya gami dakiran Allah tacakama aljana tsananin zafi dazugi aljana takwararaihu Bahayura takara lumamata kibiya kawai sai aljana takumbura tai bindiga fass tafashe faruwar hakan sai sauran aljanu suka watse sutashi sama cikin karfin hali bahayurataje gurin zakinnan taga mummunan raunin da aljanannan tai masada kibiya jini sai kwarar yake zakinsai nishi yake tamkar zaimutu tarude tarasa abinyi taiwuri wuri kawai sai tadinga kiran sunan allah tana tofawa ahannunta tana shafawa araunin Zakinnan koda ta ammbaci sunan Allah kamarsaudari tara dacasa indatara tanashafamazaki sai tasha mamaki kawai sai taga gurin yakoma yashafe tamkar baita samun wani rauniba kawai sai tarungume zaki Asad tana kukan murna tamkar wani dan uwanta wani abinmamaki shima zakin sai yakama zubarda hawaye Sai yamike yakalleta yakadakai alama tabiyoshikai tsaye yanufiKoramarnan Bahayura tabishi abayasushige cikin Fadamar dankari aisaiBahayura taxama cikakkiyaryar kauyedomin ganitake tamkaR tatsinci kanta aaljanna NIKAM ACIKI ZANSHARUWAARANGAMA LITTAFINADAYA ΞPART 3Bahayura tunda tasamu damar shiga wannan fadama saidataikwanabakwai aciki taci yayan itatuwa irinwanda takeso shiko zaki Asad yanananshima aciki duk dabbar datashigo wannan fadama totaxama kalacinsa wata kuma saidai Bahayura tadauka tagasa taci abinta cikin kwanciyar hankali koda Bahayura tatsinci kanta acikin wannan hali nakwanciya hankali dakuma samun kariya daga Zaki Asad sai imanida Allah yakara shiganta takasance bata dawani aiki face yawan ambatonsa da godemasa indacikinta yacigaba dagirma bayan cikar kwanakigoma afadamannan sai tajitanabukatar tafutawajen fadamannan don taga irin dajinnan saitacema Zaki Asada niyau inada sha awarshiga cikin kurman daji indan yawata gamida bude ido koda Zaki yaji abinda Bahayura tace saiyai kururuwa yakalli Bahayura cikin alamun damuwa yakarkada kai yana mata alamarcewa kadatatafi Sai Bahayuratai murmushi tasahannunta tashafikan zaki tace Asad kada kadamu ai duk inda zanshiga nayi imanin cewa inatareda Ubangijin musulunci tabbaszaibani kariya Zaki Asad yagirgida kai alamun yayarda damaganar bahayura taimurmushi tace dakyau Asad kaima kaiimanida Allah ubangijin musuluncikenan ZakiAsad yakara girgida kaitsanain jindadi saida kwalla tazoboma Bahayura tarungume zaki Asad tanacewaa nagode Asad lallai nidakai ba mai iyacutardamu tundamuriki babban bango sai tadauki wani kulki daga cikin kayan yakin aljanunnan wanda dama tuni ita da Asad sunshigadasu cikin fadamarsaboda yauda kullum tai waje takutsakai cikin kurmandaji Dankari lallai wannan daji yacancanci akirashi kurman daji domin bakidaya dajin bashi da kangado domin hatta sararrin samaniyar dajinyasha banban dana duniyar mutane sama jajur take tamkar za ayi ruwan wuta ayayinda Bahayura ketafe saitajiwani gurin tsananin zafi tamkar ankarata akanwuta wani yankin kuma tsananin Sanyi sai Bahayura taji kamar ambinneta acikin kankara wani gurinkuma saitaji komai daidai ba matsalatabbas itakanta Bahayura tasan tanacikin kariyar ubangiji domin tasha karo da miyagun halittu da miyagun aljanu amma sakamako ambaton sunan Allah da Bahayura takeyi sai suwuce tawuce batareda sunyikokarin cutarda itaba tana cikintafiyane sai ta isa wani guri inda tarikajin wanikara maiban tausayi kai tsaye tanufi gurin kodata isa gurin saitataradda waniDagene kafarsa tamakale awani kogon itaciya gari kokari ciro kafar har takarye amma taki futa gakuma wasu karnikan daji masu dogon baki su takwas sunkewayeshi suna burin cinyeshi shinefa yake kokarin kare kansakoda Bahayura taga haka sai tai tsawa bakidaya hankalin Karnukan jejin yadawo kanta suka fara yimata haushigamida yunkurin afkamata nanfa suka fara kaimata wafta dadogayen bakunansu wani yadakatsalle zaidanneta tasanya kulkinnan tamakeshi take yasheka lahira wasuguda biyu sukawo mata wafta tasanya kulkinnan tamake bakunansu sube amace kannikan sufusata sukewayeta sudaka tsalle alokaci guda zasui mata rotsecikin hanxari ta tsuguna gamida gungurewa gefe karnuka sudira agurinda tatashi cinkin sauri iyakarfinta takaiduka afusace cikinnasara takaftama ukuduka take suka baje amace sauranguda biyu sukakafamata idanu tamkar masu son sanin ko ita waye kawai sai suyanko tashi tasa kulkinta tamake daya daya kuma yadira akafadarta nanfa sushiga artabu kokawa yasarke tsakanin karan jeji dakuma Bahayura tabbas itama yargadoce domin babu rago axuriyarsu dakarfin tsiya takarya wuyan karan tai jifadadshi sannan tadaga itacennan Dagennan yafuta take yabaje akasa sumamme saboda tsananin wuyadayasha tausayinsa yakama Bahayura kawai sai tadaukeshitajuya tanufi makwancinta acan Fadar Sarauniya Azira dake babbanbirnin tamolika anshirya kasaitacciyar biki dan nuna farin cikinsu dakuma murnansu naganin bayan danuwansu Sarki ishwar dakuma kameyan uwansa sarakuna shida bayan taro yakai taro jama anata shagalimawaka damakada saicin kasuwarsu sukeyi inda yammata da Samari sai tikar rawasukeyi can sai aji tashin tambura gamida bushin algaita bakidaya jama a suka tsayadaga abubuwan dasuke aikatawa sukame kamar wasu gumaka hatta numfashi ahankali mutaneke yinsabayan andauki lokaci ana wannandoka gida da tambari Sai ga sarauniya Axira tafuto tana sanye dakayan dahan badaya kota ina kyalkyali da walwalin kayan karau takeyi kaidaganin adonta kasan adone na alfahar danuna isa dakuma girman izza tana tafe adamanta akwai kanninta Maza guda hudu wadanda suma dukkansu sarakunane awani yankinakasar Tamolika haka ahagunta akwai sarakuna hudu maza biyu mata biyu suma kuma sarakunaneawani yankin nakasar tamolika har Sarauniya Azira ta isa karagarmulkinta taxauna sannan suma kanninta sutakwas suka zauna zamansu keada wuya sai Sarauniya Azira tamike tace yaku Tamolikawa lallai yazama dolene mui shagali domun nuna murnanmu da godiyanmu ga ababen bautarmu naganin bayan Sarki Ishwar da Bahayura tai umurni da agabato da sarakuna shida wadanda akakama take agabato dasu adaddaure agurfanardasu agaban Sarauniya Lazira taimusu kallon kaskanci tace yaku yan uwanayanzu ina taurin kanku dagirman kannaku nabijirema umurnina tabbas bazankashekuba har sai nahaifi dandake cikina to awannan lokacinne aranan radin sunansa zan datsemuku kawuna domin jininku zaizamu baiko ga ababen bautarmu awannan rana sai daya daga cikin sarakunannan dake daure sai yadago kai yakalli sarauniya Azira kawai sai yafashedadariya tamkar yahaukace Azira tadakamai tsawa shima yadaka mata tsawa yace lallai yar uwana kinhaukace yanxu kekina nufin kin hallaka Bahayurane to kinyi kuskure lallaikisa bokayanki subincimiki labari Bahayura Zaki shamamaki SAzira TAI IHUARANGAMA PART LITTAFINADA YA PART -4 Yafashedadariya yadubi sarauniya Azira yace lallai yar uwata kinyi kuskure yanxu ke harkinatunanin Bahayura tahallakane yadaga murya yace tabbas bahayura baxatamutuba harsai tahaifo abindake cikita macene kona miji tabbas shine xaizamomuku Balbalin bala i kuma ba makawa sai yakarya daular tamolikawa azzalumai Sarauniya Azira tahassala dajin miyagun kalama daga bakin dan uwanta alhali yanadaure ciki mari tajikamalamansa tamkar wuta yakewatsamata takwada ihu tazare wata yarkaramar wuka tadora amakogwaransa kaitsaye tadannan taja take tayankemakogwaransa jini ya tartsatsi yabata raguwar yan uwansa dasuke daure afusace nakusadashi yakamamaga yace yake Sarauniya tabbas kisan dan uwanmu shine kuskurenki nakarshe kumashine nadamarki nahar abada afusace taxare takobi taikansa tadaga zata sare kansa sai akaji wani tsawa wanda daukacin mahalukin dake fadar saida yakadu cak Sarauniya...


Read / Download ARANGAMA 1 to 3

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album