Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

FURUCI Complete Hausa Novel Document by FURUCI


FURUCI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 63335



FURUCI

Reading Time: 5 Hours

Added On: 20, Jun 2024

Author: Npeedy A Aji ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : NOORUL HAYAT WRITERS ASSOCIATIONS

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 401.79 kb

File Type: txt

Views: 1363+

Download: 2555+

Last download: 19 hours ago

Description/Story: 🗡 *!!!FURUCI!!!*🗡
💔💔
💔
*(((((Murd'add'iyar Soyayya))))* 💓❣💘

Story and written
By
NPEEDY A AJI 🌸mamyn Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
and
Lovely
Daughter
*ZARAH*

🌹NOORUL HAYAT🌹WRITERS ASSOCIATIONS

💜expressions and heed searching Sweet story novels💜

>>>>>>>>> 👌🏻>>>>>>>
We are together all fans 🤝🏻👌🏻

KAFA'DI ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

My Novels
1 nayi Rayuwa dake
2 sanadin accident
3 Sakayyar cuta
4 Fufaffiyar zuciya
5 Hayatul mahayat
6 Mugun Sartse

Loading....🖊

🗡💔FURUCI!!!!💔🗡

Allah kaji'kan baby *Zarah* Ameen 😭 Allah kasa mai ceto ce agaremu Allah kabamu wasu rayayyu masu albarka Ameen da dukkan musulmi mai nema Ameen ya Allah 🤲🏻

30 November 2019

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

🅿 1 to 2

Cikin babbar jami'ar USA babbar jami'a ce wadda tatara d'inbin dalibe kama da yan Nigeria Sudan Cameroon gana da wasu 'kasashen dayawa cikin babbar harabar Skul d'in Student ne kowa yana hidimar shi wasu suna gefe suna karatu wasu suna Hira wasu kam soyayya sukeyi kowa da abinda yadame shi wasu 'yan mata nahango su 3 suna zaune cikin lallausar ciyawa wadda tasha gyara hira sukeyi cikin nishad'in cikin farinciki d'aya daga cikin su tace

" nikam wallahi kaf samarin cikin skul d'in nan babu wanda zan iya tsayawa nasaurara babu wanda nabama zuciyata se yaya Zayyan ina koma gida Nigeria se aure shima ni yake jira Allah sarki yayana inanan babu mai shiga cikin zuciyata dan takace batakowa ba "

Shewa sauran sukayi sukace " lalle Imtahal karfa kicika baki dayawa muga kinfad'a dawani karki manta ko 3 month bamugama hadawa ba cikin skul d'in nan amma harkin yanke hukunci "

Murmushi Iftahal tayi tace " 'kwarai kuwa dan ni kaf cikin skul d'in nan banga wanda zai iya biyan sadakinaba ko kuna ganin akwai wanda zai iya fidda 2.1 million ayau basai gobe ba yabiya sadakina idan akwai to wallahi nikuma zan aure shi yau koda babu sanin kowa nawa "

Zaro ido salma tayi tace " sayar dakanki zakiyi Iftahal gaskiya kibar wannan maganar yanzu idan akasamu yaya kenan dan kina yar minister kud'in Nigeria shikenan se sadakinki yakai darajar haka gaskiya nikam banta'bajin wadda akabiya sadakinta hakaba to shi yayan naki kina nufin haka zai biya? " Murmushi Iftahal tayi tace " ina ay shi dabanne wannan kuma dan inga wanda zai iya ne " dariya habiba tayi tace " ayko babu wanda zai iya dama ansa lokaci ne amma ayanzu ay kam bab..... "

Maganar wani matashin saurayi tasasu saurin mi'kewa cikin matu'kar razana dajin FURUCIN!!!!!! shi kamar haka

" Ansamu wanda zai biya koda yakai ninkin hakan ayanzu haka malam da duk wani dalibi nacikin skul d'in nan zasu hallara wajan d'aurin auran ku ayanzu " mi'ka mata wata bag yayi yace wannan shine adadin sadakin dakika bu'kata amma gaskiya kinyi dacen miji Namijin zaki kenan bari kiji kad'an daga cikin tarihin shi "

" Sunan shi Maher zaid d'an kasar Egypt d'aga Sarki Zaid d'an gata mai matu'kar dukiya cikakken miskili kuma fusatacce zuciya kusa shine d'ah namiji tulo gun mahaifin shi yanada yayye mata amma 'yan uba suke shid'in d'aga amarya ne yanada hadarin gaske dan bayajin bari idan yafusata yanada masifar shan sigari wato taba babu ruwan shi damace bayason yawan magana duk arana baifi yayi magana sau 5 ba hmmm akwai babbar matsala guda 1 yanada wani ciwo wanda idan yatashi to zai iyayin kisa batare dayasani ba ciwon yafi tashi cikin dare kuma idan yayi farinciki ko yaya yake shiyasa akullum cikin kunci yake duk karshen month mahaifin shi yanazuwa da doctor shi dan duba lafiyar shi amma har yau ankasa gane maike damunshi sabida ciwon shi yasa karatun shi baya tafiya dede dan idan yatashi seya samu kwanaki 2 baishigo skul ba koda lokacin Exam ne

Bai fiyasan magana da harshen turanciba yafison nashi harsen wato yaran Araf ni d'ayane daga cikin masumai hidima kuma amin taccen shi tun daga Egypt sunana Shanwul karkice zaki fasa dan ba abune mai yiyiwaba karki damu nasan bazama zaiyi dakeba kawai de wata manufarce daban wadda nima bansantaba amma tabbas FURUCIN!! ki yazamiki bugun zuciya dan duk wanda yake tare da Maher to babu shi babu natsuwar zuciya nasan kinfara ayanzu k..... "

'karasowar malaman skul din yasa Shanwul yin shiru sosai kowa yataru daga bayansu kuwa masu tsara gurine sukafara tsara wajan d'aurin aure cikin harabar skul d'in malam Abdallah yadubi Iftahal yace " yarinya babu shakka kinyimakanki FURUCI!!!! mafi girma 'kila ya amfaneki 'kila kuma kiyi nadama amma kisani ba'a wasa dakalmar aure shiyasa muka yarda dan yazama darasi ga 'yan baya ke kikayi rantsuwa dakanki to gashi kuma ansamu wanda yabiya sadakin kamar yadda kika bu'kata gasunan ahanninki ni malam Abdallah nine zanzama waliyyin ki malam Abubakar kuma waliyyin Maher bayan wannan auran zamuturama iyayen ki maganar auran da yadda yakasance kowa anan yasheda cewa kinyi wannan FURUCIN!!!!! cikin nishad'in dan haka muna tayaki murna "

Daga haka malam Abdallah yajuya wani irin bugu zuciyar Iftahal tashigayi rumtse ido tayi tabud'e tana ro'kon Allah yasa mafarki takeyi suma 'kawayen nata daskarewa sukayi awajan cikin sar'kewar Murya Iftahal tace " dagaske nice zanyi aure babu sanin iyayena ina babu wanda zan iya aura idan ba yaya ba 'kawayena kusanar dasu wasane kunajifa idan ciwon shi yatashi zai iya kisa kuma yafi tashi cikin dare dan Allah karku bari yakasheni wannan fa ba mutun bane kamar kowa duk cikin siffar shi babu abu mai sau'ki dan.. "

Jin anfara shirin d'aura aure yasa Iftahal juyawa aguje zuwa hostel yadda bag d'in kudin tayi cikin sauri Salma tad'auka sukabi bayanta suna shiga suka tadda tashiga had'a kaya sefaman kiran waya takeyi amma ta'ki shiga ri'keta Habiba tayi tazaunar da ita cikin muryar lallashi tace

" haba Iftahal karki rikita kanki akan wannan abu eh gaskiya ne ba'ayin wasa da aure Iftahal kisani shi FURUCI!!!! wani babban abune dazaran kin furta shikenan bafazai komaba kuma idan kayishi abakin mala'iku sukace Ameen tofa shikenan to naki FURUCI!!!!! shima inaga hakanne takasance amma nizan baki shawara Iftahal tunda nashigo cikin skul d'in nan naji labarin Maher yanada d'aurin 'kugu cikin Skul d'in nan duk abinda yanema wajan malaman nan to zasuyi shi ni aganina kibari ayi auran shifa babu ruwan shi damace inada tabbacin babu abinda zai yi miki nasan yayi hakanne dan kawai yanunamiki kuskuran FURUCIN!!!! ki kuma nasan labari aka kaimishi dan shi bayazama cikin harabar skul dayagama abinda yakeyi yake fita ance wani mahaukacin gida mahaifin shi yasiya mai tabbas Maher yawuce duk yadda kike tunani kokin sanar da iyayenki tofa ayanzu babu abinda zasu iya dan kam kosun taho Maher yana iyasawa ahanasu shigowa cikin USA sabida 'kanin mahaifiyar shi babban jakadane na wannan 'kasar wanda a Airport se jerin sunayenku sun isa gareshi kafin abarku kinsan nan bakamar Nigeria bace to dan Allah kar kisema iyayenki cin mutunci da damuwa kibari malam Abdallah yayi musu bayani yadda zasu fahimta nasan bazasuga lefinkiba nan gaba kad'an zaku rabu seki auri yayanki kamar yadda kike so idan kuma kikace zakibar 'kasar to bafa zai yiwuba dan ba zasubar kiba "

Wani irin kuka Iftahal tasaki tace " shi kenan ina gani zan auri wancan mugun dako fuskarshi bansaniba kasheni zaiyi Salma kuma babusanin iyayena wannan wane irin abune ni za'ayima aure a cikin skul wannan wane irin mugun tarihine gaskiya malaman cikin skul d'in nan basusan mai...... "

Maganar wata d'aliba dako shigowa cikin room din batayiba tace "
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download FURUCI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album