Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

DAN HAKIN DAKA RAINA Complete Hausa Novel Document by DAN HAKIN DAKA RAINA


DAN HAKIN DAKA RAINA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 61671



DAN HAKIN DAKA RAINA

Reading Time: 5 Hours

Added On: 06, Jun 2024

Author: Sadiya Abdullahi Umar ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08032762588

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 395.8 kb

File Type: txt

Views: 715+

Download: 1077+

Last download: 17 hours ago

Description/Story: ✨🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH✨
✨3 GENTLE LADY'S👩✨
WRITTER'S ✍🏻 ASSOCIATION
✨🍃✨🍃✨🍃✨

https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7

✨🍃✍🏻✨📚🍃✍🏻✨✨🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡
️🗡️✨

بسم الله الر حمن الر حيم
Dasunan Allah mae rahama maejin Mae
In the name of Allah the most macifull and the most gracious
💖🤍💞💞🍃✨
1⃣&2⃣

'DAN HAKIN🍃 DAKA RAINA😏🤔

Nah
Sadiya A umar
💕Ummuh fateemah💕




Hadarine agarin sosae adur 'kushe take abakin murhu tanata hura wuta rugum niyyar hadarinne yasata tashi daga gurin dan xuwa ta tattara kayan ruwa dakar take takawa saboda tsohon cikin dake jikinta wanda yakae wata 6 haka take takawa ta tattara Mayan randuna da kayan ruwan

Sallama akayi damurmushi akan fuskarta tace aa kakah hajjah sannu da xuwa shigo mana ga hadari yana shirin yankewa

Cikin daga murya tace kinga nayi miki kama da wadda xata shiga cikin wannan matsiyacin dakin naku

inashi kantace din yake
tasan watake nufi

Yafuta masallaci Amman yanxu zaedawo kakah hajjah

Toh in yazo kice ina nemansa ina gidan alhaji hamisu ko amsarta bata jiraba tajuya ta futa

Tashi tae daga tsugunnon datae danta gaedata ta shiga yar bukkar dasuke girki tacigaba da hura wutar

Hapsath ce tae sallama cikin sauri dan antasosune saboda hadarin da aka gani agarin


Amsa mata RABI'ATU tae tace sannu da xuwa hapsatu antaso kune

Eyy Ummerh antashi ne sbd hadarin dayakeson tasowa sannuto maxa jeki cire uniform dinki kije ki kirawa kakah hajjah abbanku yana masallaci yanxu dan naji anyi sallama tun daxu

Toh Ummerh daki tashiga tacire uniform dinta wanda sungaji da kodewa sunsha faci kota ko ina saka wata kodaddiyar atamfarta tae tasa hijav dinta tafuto
Kakah hajjah ce takara dawowa itada alhaji hamisu Rabi Rabii Rabii kina inane ganinan kakah hajjah
Ina shi kantace din yake vae dawoba Amman ga hapsatu nan xata kiramiki shi yanxu tadawo daga mkrnt
Tsugunnawa hapsatu tae tace inawunin ku kakah hajjah wani kallon vanxa tae mata 😏😒 kana tace daban wuniba xakiganni eyeee munafuka mae hali irin na uwarta kema kinanan da bakin kinin anrasa mashinshini sae yawo ake ahaka
Sallamar alhaji mudan ce tajawo hankalinsu daga maganar dasuke shigowa yakarasa yi yay kamar vaeji me take cewaba cewa yay sannu kakah hajjah anleko mune yau
Eyy kantace naxone inji menene hukuncin daka yanke akan xancen dana maka shin kayarda da auren danace kayi ko kuwa
Murmushi yay mae kyau yace kakah hajjah abunda dae xan kara fada miki shine kiyi hkr dan bani da halin daxan rinka ciyar da mata viyu
Niba wannan natambayekaba kanaji kuma bari infada maka koka amunce kobaka amunceba toh sure babu fashi kanaji ko
Tayayama xaka yadda bayan anshanyeka gaba daya sae yadda akae dakae
Ahj hamisu ne yace nidama wlh tun farko banasan wannan auren nasu dan kashin tsiya garesu duk yan gidansu talaucine yakashe iyayenta ai

Kaema kafada yanxudae ranar asabar ne saurin sure kanajinako inkuma ba hakaba wlh tsine maka xanyi kavi duniya kanajinako
Ey Amman ranar asabar jibi fa kenan kakah hajjah mena tanada na auren dadae andagashi

Jibi na tsayar ko xaka nuna van isan bane eyeee sae naji
Allah yakaemu juyawatae suka futa itada ahj hamisu suka varshi anan tsugunne tagumi yay yayi shiru yayyafin da aka farane kuma vaetashi daga gurinva yasa Ummerh yunkurawa taje takama hannunsa kallonta yay idansa yayi jajir tace muje ciki
Daki suka shiga hapsatu kam gurin runfar girkin tashiga ta ixa wutar karar data kusa mutuwa tana share kwallarta

Bude tukunyar tae Amman mexata ga.. 🍃
🍃ALKALAMI YAFI TAKOBI🗡️🗡️✨
🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨
Page 3⃣&4⃣


Tana budewa taga wakene da gero ake dafawa murmushi tae tacigaba da ixa wutar


Rabi'atu ce tace Alhaji kayi hkr da kakah hajjah su iyaye da kake gani lalla6asu ake sae aravu lpy inva hakava saekashiga cikin fushin Allah


Domin su yimusu biyayya yana hade da vautawa Allah swt dan haka Ina rokonka dakae mata biyayyah


Amman kuma tayaya za'ai inyi aure vayan kinada tsohon ciki ko nauyinku bana iya dauka yanxu


Yan kayan miyan danake saedawa akasuwa sunyi tsada yanxu kuma banida jari kwata kwata


Kuma yanxumani bata aure nakeba fafutuka nake in Samu aikinyi kafun ki haehu saboda insamu in nemo abunda xa'ai hakika idan kin haehu



Hatta abuncin da xa'aci agidannan saekunyi wankau keda hapsatu akesamu aci abunci

Randa kuma baku samuba saedae mukwana da yunwa

Toh yanxu ya ilahi ni😔 mudansiru inna karo aure tayaya xan iya ciyar daku rabi'atu bayan bani da halin yin hakan

Ai ko Allah baece kayi aureba bayan baka da halin kula da dasu nagidan ma yaya aka cika bare kuma inkaro aure

Bani da komae bani dakowa daga Allah saeke da hapsatu da abunda yake cikinki Rabi'atu yaya kakah hajjah takesan inyine arayuwata

Ko so take infara satane tanadashi dan uwana yana dashi baxasu tae makamunba amman kuma sunasan su sani awata sabuwar wahalar Rabi'atu


Murmushi tae sannan tace karka damu da wannan duk bamae wahala bane dan wannan tinkiya da ragon nawa sae a yanka ragon abar tunkiyar ayi hakika dashi



Sukuma wadannan akuyoyin ka kaesu kasuwa gobe asiyar saekaxo kayi gyaran dakin da xata xauna


Sannan kasiyo kaya dinkakku kasaka ranar daurin aure kagadae vaka da kaya masudan kwari sosae duk sun mutual


Dama saboda auren hapsatu nabarsu naga takusa gama makaranta kaga in Allah yakawo miji baxamuji kunya ba amman yanxu amfaninsu yaxo sae ayi


Allah xae kawo mana wata hanyar danshi Allah baya vacci kuma maji rokon bawansane nasan in muka roka xae amsa mana kaji


Alhaji kayi aurenka kamar yadda mahaefiyarka ta umarceka dakayi


Sae kaga tahanyar hakan ma Allah yakara vuda maka dan Allah yanasan mutum mae hakuri da kuma yadda da kaddarah mae kyau damara kyau


Alhaji mudan ne yace tayaya ma xakice haka adauki abunda xa'aiwa hapsatu aure ayi aurenda vanga amfaninsaba vaxae yuyuba



Nayadda dae indae bansamu kudiva ayiwa avunda kina haefa hakika da ragonki


Amman vaxan dauki dukkan wani tanadinki dakukayi ta fafutukar tarawa in karar dashi lokaci dayaba Rabi'atu


Don Allah yasani vanasan auren nan amman Allah yasa hakan shiyafi alkaeri


Ameen tace sannan ta daura da cewa
Amman Alhaji....


Aa bae bari takarasaba yace banasan ki kara magana idan sunxo ganin daki sunganshi ahaka in sun yadda ton suyi jere in basu yaddaba to sukoma da kayansu


Dakar dae ta lalla6ashi yahakura akan xaesa a share dakin da phalon agyara duk inda yaxama dole


ruwa ne yafara karfi sosae lekowa tae taga hapsatu harta gama komae ta gyara gurin Dayan dakin taleka Anna taga ta ajiye komae na abuncin data karasa dafawa


Dakin sapsatun tashiga taganta tana xaune tana dudduba littattafanta na makaranta


Sallama tae tace hapsatu kifuto kixuba abuncin mana yaxaki dawo makaranta kuma ki kama aiki kigama sannan kidawo daki bakici komae ba kamata yay kici abuncin ko kafun kifara duba littattafan naki


Toh Ummerh naga kema
baki xuba ba ne shiyasa


Taso maxa kici abuncin ki kinji hapsatu nima yanxu xanxuba inci

Toh Ummerh tashi tae taje tadibo abuncin sannan taxauna acikin nutsuwa tanaci harta gama tafuta da kwanon varanda ta wanke sannan takoma dakin tacigaba da duba littattafanta



Kiran sallar da akene yasata tashi dan ruwan yatsagaeta saedae yayyafi da akeyi kadan kadan



Lokacin data futo har abbanta da Ummerh ta sun futo tsakar gida suna yin alwalar


Itama alwalar tae abbanta yana gamawa masallaci yatafi itada Ummerh suka koma daki suka tada sallah


lokacin da alhaji mudan yafuto daga masallaci yana shirin kama hanyar gida saeya hango balaraba da fauxiyya suna tahowa yi yay kamar baegansuba yacigaba da tafiya



Gabansa sukasha a'a alhaji mudan kaganni amman ko magana shine xakae gida tana washe hakwara kamar gonar auduga😄


Am Ina saurine saboda akwae avunda xanyi ne acikin gidan


wani yatsina fuska tae🤨 sannan tace Allah koh

kace tagaya maka kenan
karka tsaya akan hanya koh


Murmushi yay yace tavvas vakiyi karyaba tahanani kuma ta isa tahananin ne


ko amsarta vaejiraba yay gaba abunsa



Wata
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download DAN HAKIN DAKA RAINA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album