Join Our WhatsApp Group

SAKACINA Complete Hausa Novel Document by SAKACINA

SAKACINA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 7876

SAKACINA

Reading Time: 0 Hours

Added On: 27, Oct 2023

Author: Mujahida Matar Malam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07064904617, 07031012948

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 49.73 kb

File Type: txt

Views: 521+

Download: 130+

Last download: 16 hours ago

Description/Story: *SAKACINA👿☠️👽*
_PAID BOOK_

*6 March 2023*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*6/3/2023 March*

*Free page 1 to 5*

_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_

......Gudu take tsalawa batako duban inda Take jefa k'afar ta burin ta d'aya ne Kawai ta tserewa mummunar halittar da ke binta Abaya, tayi gudu Sosai kafin tasamu wani d'an lugu ta tsaya tana sauke numfashin wahala, Domin kuwa ta tsala gudu Sosai,.

Wani irin numfashi taji Ana saki Sosai Abayan ta A Razane ta waigo me zata gani? Abunda tajima tanama gudu shine yacin Mata bayan tasan tabashi tazara Sosai, jada baya tafara tana girgiza Kai Amatik'ar tsorace,

Bud'e wagegen bakin ta tayi tana dariya halittar had'ida hura mata wani irin iska daga cikin bakinta,

Baya tayi saboda k'arfin iskan jikake kawai Timmmmmmmmm tafad'a wani k'aton rame Mai cike da wasu halittun had'ida macizai,.

Ihu tasaki bayan wani maciji yakai Mata sura cikin Ramin,

A Razane tamik'e zaune kusan Atare suka falka k'arfin ihun ta shiyayi saurin falkarda shi

Zufa take faman tsiyaya Ajikinta duk da k'arfin Na'urukan sanyi dake d'akin tawani k'ank'ame jikinta

Da A Zama ya matso gurinta Yana kamata zuwa jikinsa Yana fad'in "Are you okay Dear? What's happened to you,"

Sam takasa natsuwa Balantana batano meyake cewa tabashi Ansa, jikinta sai rawa yake sosai Sam ba natsuwa tare da ita,

Ganin Sam bata gane meyake cewa Yasa yafara mata Addu'o'i Yana tofa Mata Domin ya lura mafalki ne tayi Wanda ya sata razana,

Yajima Yana Mata Addu'o'i Ayatul kursiyu falak da Nas zuwa iklas da Aya ta 5 dake cikin suratul bak'ara, Hakan Yasa tasamu natsuwa koda yaji shuru yad'an lek'ata saiyaga tana sauke numfashi Ahankali Alamar dai bacci ne ya d'auke ta Amma duk da hakan nunmashin nata Yana nuni da A tsorace take duk tawani mak'ale jikinsa,

Bashida zab'inda ya wuce yabarta jikinsa Yana shafa kanta tsantsan k'aunar sa tana cigaba da shiga dik Wani ilahirin jikinsa , matsalar Ashyat *SAKACI* sometime tana Wasa da Addu'a tacika *SAKACI* Ahankali har bacci b'arawo ya saceshi shima........

Kusan Basu farka ba sai 8:00 AM hasken waje ne ya soma shigowa tacikin labulayen d'akin, Ahankali ya bud'e idanuwansa hasken yasa ya maida ya rufe, sake bud'ewa Yayi cikin sauri yafara k'okarin Ajeta gefe Yana k'ok'arin mik'ewa

Jin motsinsa yasa tafarka tamik'e zaune tana mutsitstsika idanuwan ta, Cikin sanyi ta furta "Yadai dear love"?

Yariga yamik'e yana shiga band'aki da Addu'a Abakinsa Saida ya d'auro Alwala yafito sannan Yace,"Oya k'albe sallah mun makara fakara mafa dubi Agogo kiga ga haske ya bayyana sosai,"

Shinfid'a praying mat Yayi had'ida tada Sallah

Itama mik'ewa tayi bayan tayo Alwala tazo tafara Sallah batawani tsaya Addu'a Kan komai ba tamik'e tasake fad'awa Kan gadon take wani baccin Yasake kwasheta,

Dubanta kawai Yayi Ransa yafara b'aci, mik'ewa yayi had'ida bubbuga bayanta

Bud'e Ido k'ad'an tayi tana sake lumshewa cikin muryar Jin bacci Tace,"Oh my Habibi yau fa weekend ne kabari na huta mana please bacci nakeji ka k'yaleni"

"Haba wife bacci bayan ko wata Addu'a bakiyi ba? Meyasa kike *SAKACI* Yanzu da bautar ubangijin ki hakan fa Yana d'aya daga cikin manyan matsalolinki na Wad'annan mugayen mafalkan da kike duk ba Abunda kejamiki su face *SAKACI*"

"Haba Habiby wane *SAKACI* Kuma bayan kana gani ko bacci bansamu ba jiya? Kuma Ina fita Aiki gashi idan naje busy nake bana hutawa Nan d'inma baka barin na huta danayi magana shikenan kace *SAKACI* Dan Allah leave me alone I want to rest," tana gama fad'ar hakan Takoma cikin baccin ta.,

Girgiza Kai kawai Yayi ya Mik'e yafice d'akin d'akin,

Ya tsane cin girkin Masu Aiki shiyasa Yashiga da kansa kitchen yahad'a Abunda zaici da Kansa.....................................

```SHIN SALON ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 NA WANNAN KARON YAFARA BURGEKU????
TO MUJE ZUWA BUT WANNAN FREE PAGE NE PLEASE NAGA COMMENTS🙏🙏 HAD'IDA SHARING DAN ALLAH.........```

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 0706490467 or 07031012948

*SAKACINA👿☠️👽*
_PAID BOOK_

*6 March 2023*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*Free Page 6 to 10*

Bawani Abinci mai Wahala ya had'a ba Tea ne kawai sai Indomie yad'an tafasa bawani dad'i Amma Haka ya daure yaci Domin Yasan in baici ba Kansa zaisa A Wahala,

Saida ya gama yadawo palourn ya kwanta Yana lumshe idanuwana duniyar tunani ya fad'a

Yasani Ashyat tana sonsa Amma tin farko ita Macce ce Mai yawai *SAKACI* Bata cika maida Kai Kan wasu lamura ba tafaye Zama lazy musamman Kan ibada kuma A yanzu ne Abun nata yayi worst cikin wata d'ayan Nan da Auren su, Ya Jima Yana tunani tunani har bacci b'arawo ya saceshi,

Sai around 11:00 ta farka, Ahankali tamik'e tashiga toilet ta watsa ruwa Anan ne ma taga bak'onta na wata ya ziyarce ta Dan Haka tasaka Always tafito wasu riga da wando tasaka bayan ta d'aure gashin kanta da ribon bak'i kanta bako Dan kwali tafito tana kwalawa Mai Aikinta Kira

Da sauri baba Rabi ta k'araso tana fad'in Hajiya"gani Antashi lafiya"

"Lafiya Lau baba Rabi nace kidaina durk'usamun Ai kin Isa Haifana so ba buk'atar wannan girmamawar, Baki tafi gida ba dama ko kin manta yau Weekend ne"?

Tak'arasa maganar tana nufin daning "ki kawomin Abinci shi yafita ne? Yaci Abincin kuwa,"?

"A'a Hajiya baici wannan ba Amma dai Yashiga kitchen d'in da kansa ya samawa kansa Abinda zaici, eh nad'an tsaya girka Miki tuwo ne Amma Yanzu zantafi,"

Kawo Mata Abuncin tayi, kafin tayi mata sallama tauwce. Dama Haka suke duk weekend cewa take ta tafi itama tahuta, shiyasa baba Rabi ke k'aunar ta Sosai kuma Sam bata Mata walak'anci Irin na y'ay'an masu k'ud'in Nan kodan dai tayi Rayuwa gidansu Mijinta Aiman ne oho Amma dai Rayuwar ta maikyau ce..

Kasa cin Abincin kuma tayi Tana juya cokalin kawai, kenan dai shi baici Abinci ba to Taya ita zataci? Wata zuciyar ta fad'ama ta Ai shi bayacin Abincin y'an, cin Abunta tayi ta k'oshi sannan tabar wurin,

Babban palourn dake tsakiyar d'akin tsakanin nata danashi taganshi kwance ga Alama kamar bacci yake,

K'arasa gurin tayi had'ida d'ora hannunta Kan goshin sa D'an zafi taji Wanda ya nuna Mata yana Jin yunwa dama haka yake,

Mik'ewa tayi Bata masa magana ba Takoma kitchen jalop d'in shinkafa da kayan lanbu had'ida hanta ta had'a masa da zobo, had'a komai tayi ta d'auko Koda tadawo Still yana kwance wurin, k'aramin stoll dake Ajiye tajanyo ta d'aura Komai sama,

Sannan tazo kusa dashi iskan bakinta tarik'a hura masa A fuska saidai saitin idanuwansa,

Bud'e Idan Yayi Ahankali har sun Fara sauya kala saboda yaunwa Domin ko jiya ita ruwan tea kawai yasha ya kwanta,

Bai Mata magana Yasake maida idanuwan ya rufe,

"Katashi kaci Abinci gashinan namaka nasan yunawace ke damunka"

Ahankali yafurta"na k'oshi kije kiyi baccin ki kawai,"

Tagane fushi Yayi

Murmushi Tayi Domin dama Already tasan lagonsa hakan yasa tafad'a kansa da k'arfi had'ida jamasa saje tana kukan shagwab'a tana fad'in"Ni saika tashi Tinda nadafa saikaci Hayaty katashi" tana faman fad'awa jikinsa.,

Jintana neman kwance masa notikan Kai Yasa yace"Naji zantshi d'agani kada ki yarkani yanzu fa nauyi ne dake"
Yak'arasa maganar Yana sauke ta daga jikinsa,

"Haba dai Habiby ai kasan Banda nauyi nida ko Abuncin kirki banaci, Nidai oya bud'e bakin ka,"

Bud'e bakin yayi Aikuwa tashiga bashi Abincin
Saida ya k'oshi sannan tadaina,

Kallon sa tayi ganin Yayi shuru yajin Gina kansa Kan kujerar ya rufe idanuwana

Duk yad'an rame kwanakin Nan tadaina basa kulawa, tausayi yabata ta d'aura kanta tayi Kan k'irjinsa cikin sanyi tace..................

_SORRY KUYI HAK'URI DA WANNAN ALREADY NASHA FAD'AMU KU INADA MATSALAR IDO KUMA YAU BANDA ENOUGH CHANGY WLLH,,, KUYI COMMENTS SANNAN KUMUN SHARING DUKA SABODA ALLAH MASOYANA_

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

*SAKACINA👿☠️👽*
_PAID BOOK_

*6 March 2023*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*Free page 11 to 15*

"Kayi hak'uri dear nadaina baka kulawar da ya kamata dakai ko? Wallahi nikaina nakasa gane meye da muwata ga yawan Wad'annan miyagun mafalkan da nake Akai kai,"

"Yana d'aya daga cikin manyan damuwar da ke Addabata indai ba weekend ba, bana smun damar cikin girkin matata, bana kusantar matata duk da kinsan Ni lafiyayye ne so bank'i Koda yaushe na Sami hakkena ba Amma Ina Yanzu fa Rabon da Wani Abu Yashiga tsakanin mu kusan 1 months dika Aurwn mu 3 months ne 2 months kawai nasan Nasamu cikin kwanciyar hankali da nuna soyayyar ki da kulawa Amma bayan Nan Komai ya sauya kodan kinci gaba da zuwa Aikin ki ne? Wasu ke nuna Miki Aikatamun Hakan bansani ba, maganar mafalki kuma Dole kiyi miyagun mafalkai kincika *SAKACI* Kika wasa dayin Azkar d'inki gashi kina k'aura cewa mijinki bayan kasan Yana buk'atar ki, Baki rasa ciba Baki Rasa Shaba Amma ki dage ke saikinyi Aiki why Ashyat? Kodai kindaina Sona ne Ayanzu," yayi tanbayar kalar yana yinsa Yana sauyawa,

"A'a Mijina bak'o d'aya wallahi kasan Ina sonka Kuma Zan iya daina komai Saboda Kai kasan banida wani daya fika, Zan gyara Aiman Kayi hak'uri Dan Allah kamun Uzuri Kuma in Sha Allah Zan...

Read / Download SAKACINA

START READING

OR

DOWNLOAD TXT NOW
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album