Join Our WhatsApp Group

KYAUTAR KODA Complete Hausa Novel Document by KYAUTAR KODA

KYAUTAR KODA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 76540

KYAUTAR KODA

Reading Time: 6 Hours

Added On: 25, Dec 2023

Author: NoorEman ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07082281566

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 430.43 kb

File Type: txt

Views: 505+

Download: 398+

Last download: 3 hours ago

Description/Story: 🍇🍇KYAUTAR KODA🍓🍓
(It's about love, sacrifice, hatred, and destiny)

*Second edition*

_by Noor Eemaan_✍️📚

Wattpad
@NoorEemaan

In the name of Allah, most glorious, most
merciful.

Allah ya bani ikon rubuta daidai, ya hane ni da rubuta akasin haka...👏

*Wanna labarin k'irk'irarren labari ne, nawa ne, mallaki nane.., ban yarda a juya min shi ta kowace siga ba, ko karanta shi a wata manhaja ba tare da sani na ba, idan kunne yaji...*

Alhamdulillah dukkanin yabo sun tabbata ga ubangiji mai sammai da kassai, am back again da wasu novels har biyu *KYAUTAR KODA da PAPI NE!* Ni Bazance komai ba, Amma ina tabbatar muku zaku so novels din💯 in
sha Allah...

This whole book is dedicated to my love (Aaban)❤

*_wanna book din ba sabo bane, tsofaffin fans dina sun san da hakan, ina kara reposting ne wa new fans da ma wanda yake so ya sake karantawa_*🥰

_idan kina/kana da ra'ayin karanta kyautar koda dan Allah ku fara bi yanzu, ba sai na yi nisa a dinga cewa daga farko, ku yi ta sani sub akai-akai_😫

Editing is not allowed❌

https://facebook.com/groups/943534712916776/

Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din

In the name of Allah, most gracious, most merciful...

Page 1-2

*LAGOS*
_Victoria island_

*"RSVP restaurant"* shine sunan dake rubuce baro-baro kana ina a stylish way a had'add'en restaurant din, duk da kasancewa babban wuri ne, amma talaka kan iya zuwa suma su kashe dai-dai aljihun su.

Yammanci ne da misali karfe biyar mai cike da ni'ima da sanyin dadi daga rabbul samawwati, wata K'yak'yyawar matashiyar buɗurwa ce mai kimanin shekaru 22 zaune kan d'aya daga cikin kujerun wajen, fara ce sosai, mai zagayayyen fuska, mai dauke da dogon hancin, fararen oily eyes, da kuma karamin baki, tana da cikar gira haka zalika gashin idanunta masu yalwa ne, bata da jiki ko kadan domin kai tsaye za'a kira ta da siririya, saidai structure din jikinta mai kyau da tsari ne....

A hankali take sipping smoothie din dake gaban ta, yayinda hankalin ta gaba daya ke kan tsadaddiyar wayar hannunta kirar *iphone 3G Kings button Wanda kudin shi zai kai $2.5 million*, ba ma wayar kaɗai ba, komai na jikinta daga sama har zuwa kasa tsad'add'en ne.

Dan bata fuska tayi ganin kusan rabin awa tana zaune amma har yanzu Mr Daniel Paul, bai karaso ba wanda ya kasance business partner dinsu, kuma sun yi kan cewa anan zasu hadu domin su tattauna wata muhimmiyar magana wanda na cigaban companies din su ne....
Number'n mr Daniel ta kira yana daga wa ta fara yi masa magana kan rashin zuwan sa da wuri....

Yayinda wani k'yak'yawan saurayi daya bata baya ya yi saurin juyowa jin wata zazzakar muryar tamkar busar sarewa, take zuciyar sa ta bugu domin ta, kana wani mugun sonta ya tsoki kirjin sa a lokaci daya, zai iya rantsuwa bai taba ganin mai dadin murya hadi da kyawun fuska kamar wanna matashiyar ba, take ya zaro wani babban cardboard paper irin na masu zanen mutum wato (artist)daga cikin katuwar jakar sa ta goyo, cikin kwarewa yake zana wannan matashiyar budurwa idanun sa kafe kan fuskar ta, a ransa yana d'ad'a yaba sihirtaccen kyawunta, yayinda cute bakin ta dake magana ya fi komai tafiya da shi...

Dai-dai lokacin daya gama zanen, wani waiter ko nace ma'aikacin restaurant din yazo wucewa, cikin muryan sa mai sanyi yace "hey! can you please give this to that young lady over there?"
Ya fada yana nuna dai-dai inda budurwar ke zaune.

"yes! Sure" waiter'n ya fada yana amsar cardboard paper d'in daga hannun sa, hannu wanna saurayin ya bashi suƙa yi musabaha kana ya furta "Thanks" murmushi waiter yayi kawai yana barin wajen...

Dai-dai inda take zaune waiter ya nufa, cikin girmamawa yace "ma'am waccen saurayi yace na baki wanna" ya fada yana nuna sautin inda saurayin ke zaune, dago idanunta tayi ta bi inda ya nuna da kallo, Sai dai wayam babu wanna saurayin babu alamar sa....

Dan zaro ido waiter nan yayi yana mamakin ta yaya ya bar wajen ba tare da ya ko lura ba, cikin dan rudewa yace "sorry please, yana zaune yanzu nan, kafin na karaso, shi yace na kawo miki..." Ya fada still cikin girmamawa.

Murmushi ta saki wanda ya loɓar da wani dimple daƙe tsaƙiyar habar ta
"okay no problem" tace tana karban cardboard paper'n a hannun shi, shi ma waiter din murmushi yayi ya bar wajen yana yaba kirkin ta a ransa.

A hankali ta fara warware takardan cardboard paper din tana tunanin ko waye wanna? Wani zaro ido tayi cikin zallan mamaki ganin tamkar photocopy dinta ne a jikin paper'n "who is he?" ta fada tana kallon zanen, wani mugun kyau zanen yayi mata, rungume paper'n tayi domin zanen ya burgeta matukar burgewa.

Take ta k'wadaitu da son ganin wanda ya iya zana ta tsaf haka, babu ko digon k'usk'ure, tana cikin wanna zurfin tunanin ne mr Daniel Paul ya karaso hadi da bata uzurin abun da ya rikeshi, "babu damuwa" ta ce kawai suka tattauna abinda ya kawo su duk da rabi da rabin hankalin ta baya wajen.

Ɓayan sun yi sallama da Mr Paul ta fito daga cikin wajen, sosai tafiyar ta ke da daukar hanƙali, duk da bata da kiba amma jikinta har wani girgizan ɓirgewa yake daya yi matukar amsar ta ainun, za a iya tunanin da gangan take yin hakan, Sai dai sam ba haka bane, halittar ta ce a hakan, wasu motoci ne ke fake Masu kyau da tsari har guda shida jere reras, motar dake tsakiyan sauran motocin shidan ta nufa, wanda ya kasance kirar *Ferrari Monza* red color, take wani bodyguard dinta mai sanye cikin suit baki kamar yanda sauran suma kalar shigar su kenan, yayinda wani bakin glass ke manne kan fuskar ko wannensu, sam babu alamun fara'a a fuskar su, hannu ya mika domin karban cardboard paper'n hannun ta, daga masa hannu tayi alamun ya barshi, take ya bata hanya cikin girmamawa, wani daga cikin bodyguard dinta ne ya bud'e mata motar ta shige kana cikin k'warewa suka bawa motocin wuta....

_In cigaba ko in tsaya??? ku sani cewa comment dinku kadai ne zai sa na cigaba da rubuta novel dinnan..._🤸

Banason stickers ko
emojis, sai zallan comment🥰🥺

share ✔
Comment✔
vote✔

Noor Eemaan ce🌟
07082281566

*Dan Allah duk wacce ta karanta, Please share as much as you can, as you do share jazakallahu khair.*

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or
*460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 0806626851

https://chat.whatsapp.com/LfLddsXp9kPJdn3hEmBM0w

🍇🍇KYAUTAR KODA🍓🍓

(Its all about love, sacrifice, hatred and destiny)

_by Noor Eemaan_📚✍️

Wattpad
@NoorEemaan

🍇🍇KYAUTAR KODA🍓🍓

(Its all about love, sacrifice, hatred and destiny)

_by Noor Eemaan_📚✍️

Wattpad
@NoorEemaan

https://chat.whatsapp.com/LfLddsXp9kPJdn3hEmBM0w

Page 3-4

A nutse suke tafiya kan shimfud'ad'iyyar kwalta reras gwanin sha'awa, yayinda wasu mutanen ki bin had'add'u kuma tsad'add'un motocin da kallo.... yayinda budurwar nan take kallon titi ta cikin glass din motar, amma a zahiri ba kallon motocin dake ta wucewa a kan titi take ba, tunani mai zurfi take, tana tunanin waye wanna daya iya zana fusk'ar ta haka tsaf, abin ya kasa barin zuciyar ta da ma k'wak'walwar ta....

★ Unguwar *ikoyi* suka nufa, unguwa ne masu hannu da shuni domin babu gidan marasa hali a unguwar, domin talaka bazai iya siyan ko hayan muhalli a unguwar ba.

Babban estate din motocin ke ta shiga, duk yanda baki zai kwantata estate din abin zai faskara, sai dai wanda ya ganewa idanun sa kawai. Domin girman estate din zai iya yin girman wani karamin unguwa, Had'add'en gine ne tamkar a turai, domin a turan ma ba ko ina bane za'a samu irin wanna estate din...

Bayan sun gama daidaita parking motocin kana dukkanin su suka fito, daya daga ciki ya buɗe mata mota cikin girmamawa,... har kofar da zai sada ta da bangaren mahaifiyar ta suka rakota kana suka juya cikin girmamawa suka koma.

Shigar ta cikin had'add'en falon, yayi d'aidai da tahowar wata K'yak'yyawar mata da zata yi shekaru arba'in da biyar a duniya, wanda idan ka ganta zaka dauka cewa bata fi shekaru talatin da biyar ba saboda kyawun jikinta, tana matsakaicin jiki, yayinda take da tsayi babu laifi, kallo daya zaka yiwa matar ka hango jindadi, Hutu, hadi da kwanciyar hankali a tare da ita.

Murmushi matar ta sakar mata kana tace "welcome back sweetheart, ya gajiya?"

Martani murmushi ta mayar wa matar kana tace "Thank you Mommah na" hadi da bata kisses a kumatun ta biyun.

Riko ta matar ta yi tamkar wata yarinya karama ta zaunar da ita kan daya daga Cikin had'add'un royal chair kana tace "bari na zuba miki juice ki sha" murmushi kawai tayi tana bin Mommah'n ta da kallo, bayan Mommah ta dawo ta zauna ta sanya mata juice din a baki bata wani sha da yawa ba ta janye bakinta, "sweetheart!" Mummy ta kira ta, dago kanta tayi ta kafe su kan Mommah ba tare da ta amsa ba.

Cikin serious tune tace "fadeelah meye damuwar ki, you re not looking okay?"

Budurwar nan mai suna fadeelah tace "ba komai Mommah, ina son hutawa ne kawai" ta fada tana sakar wa Mommah murmushin k'arfin hali.

Ita ma Mommah murmushin tayi ta riko hannunta, har part dinta ta rakata sai da ta tabbatar ta kwanta kana ta fito, tana ganin fitar Mommah ta sake bud'e cardboard paper'n nan, take zanen ya bayyana, kurawa zanen hoton ido tayi, tunani masu yawa na zuwar mata, ta gyara kwanciyar yafi sau ba adadi, domin babban burinta a yanzu ta ga waye wanna daya iya zane fuskar ta tar tar babu ko mistake, ta duba ta ga ko akwai sunan sa ko number'n sa a kasan zanen kamar yadda masu zanen kan saka, amma babu...

*** *** *** ***

Kwance matashin nan mai zane yake kan cinyar wata mata mai kimanin shekaru hamsin a duniya, sosai take da k'yau domin bazaka yi tunanin ita ce mahaifiyar wanna saurayin ba, saboda bambamcin kalar fatar su, domin baki ne shi irin black beauty din nan yayinda matar ta kasance fara sosai duk da cewa kalar fatar ta ta dan dishashe sak'amak'on halin babu da suke fama dashi, domin kallo daya zaka yiwa gidan ka tabbatar da hak'an...

"Fadeel my son, lafiyar ka kuwa tun jiya na kasa gane kanka, na kuma tambayeka kace babu komai, shin kana da kowa a duniyar nan da zaka iya raba damuwar ka da shi baya ga ni ummin ka?"
Ta tambayeshi cikin tsananin kulawa yayind'a hannun ke kan gashin sa tana shafawa har yanzu.

Cikin son mahaifiyar sa yace "Mahmah... na fada soyaayyar wata yarinyar" ya karasa yana sauk'e numfashin idanu sa a lumshe yana tuno kyakyyawar fusk'ar ta, murmushin ta, tsarin jikinta da ma dukkanin wani abu daya dangance ta.

"Oohh ya rabb! Fadeel da gaske kake? Yau da kanka kace kana son wata? Gaya min ka sanar da ita? A wani unguwa take?" Mahmah ta yi masa tambayar cikin zallan farinciki da zumudi.

"Ooh Mahmah relax, shiyasa bana son baki labari sometimes fa" ya karasa yana murmushi.

"Bazaka gane ba son, tun yaushe nake cewa ka samo budurwar ka ki, yau kuma ka sanar dani kace bazan yi farinciki ba?" sai k'uma yanayin ta ya sauya a take
Cikin damuwa yace

"lafiya Mahmah?"

Hawaye ne suka ciko idanun ta tace "ina son ganin kayi aure ka tara zuri'a, inason ganin jikokina daga tsatson ka, kai kadai na haifa, kuma ina alfahari da kai, domin daya kake tamkar da dubu, damuwa ta shine idan ma auren ya taso ina muka ga kudin da za a yi hidimomin biki? Ni da kai mun sani cewa kullum cikin babu muke sai godiyar Allah"

Jikinsa ne yayi sanyi d'omin baya kaunar ganin Mahmah cikin damuwa sam, da yana da iko daya cire wanna damuwar, sai dai babu yanda zai yi, ƙaddarar su ce hakan, cikin sanyin muryar sa yace "Mahmah wanna dalilin ne yasa na kasa kowa miki suruka domin bazan iya tunkarar kowacce mace a haka ta saurare ni ba, domin yawancin yanmatan yanzu are after Money not Love, sannan ita wanna yarinyar ban ma san sunan ta ba, balle gidan su"....

SHARE✔
VOTE✔
COMMENT✔
EDIT❌

shhhh!🤫 Ƙarku ce update yayi kadan🤒 just manage 😘

NoorEemaan
07082281566

Page 3-4

A nutse suke tafiya kan shimfud'ad'iyyar kwalta reras gwanin sha'awa, yayinda wasu mutanen ki bin had'add'u kuma tsad'add'un motocin da kallo.... yayinda budurwar nan take kallon titi ta cikin glass din motar, amma a zahiri ba kallon motocin dake ta wucewa a kan titi take ba, tunani mai zurfi take, tana tunanin waye wanna daya iya zana fusk'ar ta haka tsaf, abin ya kasa barin zuciyar ta da ma k'wak'walwar ta....

★ Unguwar *ikoyi* suka nufa, unguwa ne masu hannu da shuni domin babu gidan marasa hali a unguwar, domin talaka bazai iya siyan ko hayan muhalli a unguwar ba.

Babban estate din motocin ke ta shiga, duk yanda baki zai kwantata estate din abin zai faskara, sai dai wanda ya ganewa idanun sa kawai. Domin girman estate din zai iya yin girman wani karamin unguwa, Had'add'en gine ne tamkar a turai, domin a turan ma ba ko ina bane za'a samu irin wanna estate din...

Bayan sun gama daidaita parking motocin kana dukkanin su suka fito, daya daga ciki ya buɗe mata mota cikin girmamawa,... har kofar da zai sada ta da bangaren mahaifiyar ta suka rakota kana suka juya cikin girmamawa suka koma.

Shigar ta cikin had'add'en falon, yayi d'aidai da tahowar wata K'yak'yyawar mata da zata yi shekaru arba'in da biyar a duniya, wanda idan ka ganta zaka dauka cewa bata fi shekaru talatin da biyar ba saboda kyawun jikinta, tana matsakaicin jiki, yayinda take da tsayi babu laifi, kallo daya zaka yiwa matar ka hango jindadi, Hutu, hadi da kwanciyar hankali a tare da ita.

Murmushi matar ta sakar mata kana tace "welcome back sweetheart, ya gajiya?"

Martani murmushi ta mayar wa matar kana tace "Thank you Mommah na" hadi da bata kisses a kumatun ta biyun.

Riko ta matar ta yi tamkar wata yarinya karama ta zaunar da ita kan daya daga Cikin had'add'un royal chair kana tace "bari na zuba miki juice ki sha" murmushi kawai tayi tana bin Mommah'n ta da kallo, bayan Mommah ta dawo ta zauna ta sanya mata juice din a baki bata wani sha da yawa ba ta janye bakinta, "sweetheart!" Mummy ta kira ta, dago kanta tayi ta kafe su kan Mommah ba tare da ta amsa ba.

Cikin serious tune tace "fadeelah meye damuwar ki, you re not looking okay?"

Budurwar nan mai suna fadeelah tace "ba komai Mommah, ina son hutawa ne kawai" ta fada tana sakar wa Mommah murmushin k'arfin hali.

Ita ma Mommah murmushin tayi ta riko hannunta, har part dinta ta rakata sai da ta tabbatar...

Read / Download KYAUTAR KODA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album