Join Our WhatsApp Group

LALATA Complete Hausa Novel Document by LALATA


LALATA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 131042



LALATA

Reading Time: 10 Hours

Added On: 18, Oct 2023

Author: Sadnaf ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 733.7 kb

File Type: txt

Views: 1205+

Download: 814+

Last download: 6 minutes ago

Description/Story: Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)

WHATSAPP NO:
07039625239

👄L🅰L🅰T🅰🙊
Coming🔜


Page 1


Written by
💅💅sadnaf💞


Tafe take tana waige waige tana xuwa gun wani kofa taja ta tsaya ta wayance kamar Abu take dubawa awaya TeX tayi typing kamar haka fito ka budemin ina waje tayi sending ta kara waigawa taga wani tsoho yataho dukawa tayi kamar abune yafadi tsohon yakalleta ya girgixa kai yace tasleem allah ya shiryeki ta dago afusace ta galla mai harara yayi gaba abnsa nan ta juya ta kalli kofar datake tsaye Ashe an dan bude inba kura ido akayi ba baxaka gane abude yake ba ta tura tashige Tara da rufo kofar haba izz tundaxu ka budemin gashi kajanyo tsohon nan mai sa idan bala'i ya kamani izz dayayi folding hands dinsa ya xuba mata ido yana wani lumshe ido tin yaushe na bude ai tin
lokacin da kika sanar dani kina hanya na bude kofa SBD me naki shiga wanka tundaxu tasleem tace toh naji kasan banason en unguwarku sugane...






ganin yanda nake xaryar xuwa hijabin jikinta ta cire farar top CE ajikinta mai dogon hannu da botira agaban Riga dai dai wajen boost dinta a bude ana hango pink vest din tasa daga ciki ga dukiyar Fulaninta ma nan ana hangowa sai doguwar skirt dinta har kasa tayi parking gashinta da pink ribbon sai barima datasa white ninke hijabn tayi ta kalleshi hope kaci abnci nop bnci ba get into the kitchen and get us something to eat I knw u have not taking anytn,bari nashiga wanka yajuya tare da nufar bathroom dake cikin dakin itama juyawa tayi naga ta nufi wani corridor daya sadata da kitchen din dan madaidaici dagani mamallakin gdan Nada tsafta cos komai a kintse yake gas naga ta kunna ta Dora ruwan xafi....



Abnda yake bn mamaki anan wai tasleem aure sukayi da izz ne ko kuwa zaman haramci suke

Ku biyo sadnaf

Hafsy kusha labari cos lavari ne based on true life story and wat some girls are going through...

*********
👄L🅰L🅰T🅰🙊

Written by
💅💅sadnaf💞

Page 2
Ruwan na tafasa ta juye a flask ta soya chips da plaintain ta jerasu afaranti ta ta fito ta rufe kitchen din ta ajiye farantin atsakiyar falon takoma kan doguwar kujera ta kwanta tare da janyo Jakarta ta bude ta fido da wayarta kirar iPhone 6+ wani number tayi dailing ta kara wayar akunenta, takoma ta kwanta hello kawata kijirani xanxo fa nadan fita ne katse kiran tayi dasauri jin izz na kwalla mata kira daga daki tashi tayi ta nufi hanyar dakin karo sukayi abakin kofa ya janyo ta tafada jikinsa ta dago idonta tana kallan kwayar idonshi inata kiranki kin shareni no bahaka bane nagama mana breakfast na dan kwanta I thought ma baka fito daga toilet ba, said who adai dai lokacin daya xagaye hanunsa acikinta yace lets go kasan carpet suka zauna ta zuba musu chips da plaintain din tahada musu tea hira suke kasa kasa suna cin abincin ajiye cup din hanunta tayi izz y are staring at me like dat, murmushi yayi dayake tona asirin kyaunsa yace u looking preety always wats d secret? murmushi tayi tace kardai ka kware kau da kansa yayi daga kallonta yace kin kulle kofar ma kuwa alokacin ya mike tare da nufar kofar kinganki ko u left the door open sai anshigo ba ayi knocking ba ki hau yimin surutu' tunda ka kulle ai shikenan tsohon nan ne ma ya rikitani mikewa tayi,
Tayi hanyar kitchen ta wanke abubuwan data bata ta goge ko ina tadawo parlour taga izz baya nan hanyar dakinsa tayi tana budewa taga ya baje agado daga shi sai short nicker karasaw tayi kan gadon ta fada jikinsa tana samnshi ahankali ya bude idonsa dayake alumshe yace yau baxakiyi wankan bane?












................................
Zanyi mana mai ka gani? tashi muje inyi miki naga yau kina wani Abu asanyaye tashi tayi ta cire kayan jikinta tace bari na watsa na fito izz yace olryt ya nufi wajen mudubi da kayan shafe shafe da turaruka suke kai drawern jikin mudubin yajanyo wata roba ya Ciro ya Dora akan mudubi ya Ciro wani Leda dagani na sweet ne bude ledar yayi ya ciro sweet straw berry vanilla ya jefa abakinsa ya ajiye ledar akan mudubi ya koma kan gado ya kwanta, tasleem CE ta fito daga bandaki da towel ajikinta tayi hanyar da mudubi yake ta janyo stool ta xauna saurin mikewa izz yayi ya nufi wajenta ya rike hanunta da take kokarin daukan mai ta shafa mikar da ita yayi yana girgiza kai I told u uncountable time nafisan inganki haka nafisan inji ki wet yafada tare da kashe mata ido daya to naji kadai bari ko turare NASA ko aa shima banaso yayi saurin katseta robar daya fito da ita dazu ya bude Zuma CE aciki debo zuman yayi ahanunsa yashafa mata awuya yaxame towel din yafadi kasa lumshe ido tayi tare da sakin ajiyar zuciya ya kuma debo zumar ya shafa mata a nonuwanta kasan cibiyarta da cinyoyinta,ya dagata cak ya kaita kan gado ya kwantar da ita tasleem da har yanxu idonta arufe yake wani irin mika taringayi ahankali yakai bakinsa wuyanta yaringa laso zuman nan daya shafa mata duk inda yashafa mata zumar sai daya lashe tas surutai tasleem ta ringayi daganin izz shima ba a hayyacinsa yake ba......


2hrs later
Tasleem CE ta fito daga wanka tana goge kanta da karamin towel ta bude wardrobe ta Ciro kayanta tasa ta Tatara gashinta tayi parking ta xira hijabinta ta nufi kan gado izz ka tashi mana baccin ya isa haka bude idonsa Yayi ahankali......

👄L🅰L🅰T🅰🙊

Written by
💅💅sadnaf💞

Page 3
Bude idonsa yayi ahankali yasaukesu akanta wai har kin yi me? Katashi kayi wanka is tym for prayer,ta juya ta nufi sallayar dake shimfide atsakar dakin ta tada sallah,mikewa yayi ya nufi hanyar bandaki yana zancen zuci jita kamar gaske wai ita nan ta allah sai tagama shan dadinta tazo tana corocodie tears mtsss yaja dogon tsaki,ni kiyi ki tafi nakira sweedy na bari na leka nasan tafara Sana'ar 😭lekawa yayi ta Ramin kofar bandakin yasa kunensa ajikin kofa dan yajiyo mai take cewa,tasleem CE ta daga hannuwanta sama ga hawaye na kwaranya afusakarta(ya allah kayafemin zunubin Dana aikata ka tsarkake zuciyata,ka kusanceni gareka ba asan raina nake aikata zina ba,nakasance baiwarka mai rauni da karfin sha awa nakasa danne zuciyata,nakasa jurewa ya rabbi kayafemin takara fashewa da matsanancin kuka ta koma tayi sujjada ya arhamun rahimin ka shiryeni ka ganar da iyayena gaskia sune silar jefani acikin wanan halin, ya allah ka nufeni da shiriya, allahuma innaka afuwun tuhibul afuwa fa afu Anna)) ta dago ta shafa zuciyarta wani irin zafi yake mata taji ta tsani kanta bata ma kaunar hada ido da izz,fita tayi daga bedroom din ta nufi parlour,Jakarta tadauka tayi hanyar waje,izz kuwa dayake labe tun lokacin data fara adduointa tabe baki yayi yace haka dai ki gama shan dadinki kizo kinawa mutane kuka sai kace ba ita takawo kanta ba mtsw yaja tsaki....

Tasleem na barin gidan adaidaita sahu ta tara tafada ciki,mallam janbulo xaka kaini second gate,kudinki Dari biyar inji mai adai daita sahun, ba matsala muje,sun iso janbulo ya sauketa akofar wani gida mai bakin gate tura, gate din gdan tayi tashige,wani kofa ta nufa ta bude Tare da sallama,wata mata CE ahakimce akan luntsuma luntsuman kujerun dake girke afalon taci wata atamfa super Holland ruwan ganye, tana tauna cingam amsa sallamar tayi tare da rage volume din katuwar TV dake makale abango ,tace tasleem daga ina kike?
Umma Daga gdansu Saima mana .......

👄L🅰L🅰T🅰🙊

Written by
💅💅sadnaf💞
Page 4
Umma daga gdansu Saima mana,tasleem u left this house 11 look at the time you are coming back tadaga hannu tana nuna agogon dake jikin bago,2:30 eh,am sorry Umma wallahi bansan time ya tafi haka ba,sorry for yourself cos I know u would never change,tundazu ke nake jira saboda ba kowa agida kinsan Fatima bata dawo daga school ba,inaso naje kasuwa turarukana sun kare to Umma tunda nadawo kiyi tafiyarki mai za a dafa daddare, uhumm umma tace tadaga kanta sama kamar mai tunani, innadawo xanyiwa abbanku girki dakaina kinsan yafi San yayi dinner da something light,inkuna jin yunwa keda Fatima xaki Iya girka muku wani abun,though ga launch dinku aflask nasan bai zama lallai kuci ba,no Umma yanzu ma ina jin yunwa zan ci inyaso anjima kya mana gabadaya,toh shikenan ta mike ta dauki mayafinta dake gefenta ta yafa tadauki Jakarta tayi hanyar waje,tasleem tace adawo lafiya,Allah yasa,hanyar dakinsu tayi tana zancen zuci kuyimin aure kunki amma ke kina tare da miji kullum ana Abu daya,ni nasan gadon jarraba nayi kanku kukasani,tayi siririn tsaki,hijab din jikinta ta cire cire ribbon din dake kanta ta kwanta, Jakarta ta bude ta dauko wayarta ta shiga message ta tura izz text kamar haka-izzadeen sorry na tafi batare Dana ma sallama ba I just want to be left alone, and mum najirana that's y zan dan kwanta ina tashi I will call you, miss you....tayi sending ta ajiye wayar a side bed ta janyo pillo ta rungume......








*********
Bangaren izz kuwa yana fitowa daga wanka wayarsa yadauko ya danna lambobi yakara a kunensa _lumshe ido yayi tare da sakin wani murmushi ranki yadade ina nan shigowa anjima,shiru yayi yana sauraron zazzakar muryarta,toh bby mai zan taho miki dashi yanufi kan mudubi ya dauki comb da hannu daya yana taje Kansa,OK dear sai nazo love you,ya katse wayar jiyayi text ya shigo dubawa yayi yaga tasleem CE,bude text din yayi ya karanta tare da tabe baki mtss yaja tsaki,kanki akeji ya ajiye wayar akan mudubi,yanufi wardrobe ya dauko wani black top an rubuta BE A MAN DA JA yasa black jeans,yakoma gaban mudubi ya fesa turare wajen kala uku,yajanyo drawer ya dauko wani agogo mai red ya manna a hanunsa yafito daga dakin ya dauko mukulin motarsa ya fita waje tare da kullo kofar da mukulli,wani kango dake jikin gdansa ya nufa yayi amfani da bunch of keys dake hanunsa ya bude gate din yafito da motarsa da alama dai kangon parking din motoci ake aciki,ya figi mortar aguje ya dau hanyar nassarawa GRA .....

👄L🅰L🅰T🅰🙊

Written by
💅💅sadnaf💞

Page 5
Tasleem kiran sallah ne ya tasheta daga bacci,tashi tayi tayi mika da salati,ta nufi hanyar bandaki ta dauro alwala ta fito,hijabi take kokarin dauka taji wayarta na ringing da hanzari ta dauka tadauka izz ne ganin mai kiran ne yasa tayi wuli da wayar akan gado,maye kawai tafada wlh na tsani mangal dinan taja dogon tsaki ta nufi wajen sallaya,Fatima CE tashigo da sallama sis keda waye naji kina surutu ke kadai?kindawo tasleem tace ee wlh dan ma munyi test da tuni na dawo,tada sallah tayi,Fatima ajiye jakar hanunta tayi ta cire doguwar rigar dake jikinta dogon wando ne ajikinta da vest fari ta fada kan gado, huuuh am dam tired and hungry,tasleem bayan ta idar da sallah ta linke sallaya tace,kishiga kitchen mana akwai abinci,mai kuka dafa ne? Nima bansani ba ki zubo mana nima banci ba,wai ina Umma ne Fatima ke tambayar tasleem,tabe baki tayi she went out couples of hours ago, wai perf dinta yakare,OK oo Fatima tace tayi hanyar fita daga dakin,tasleem wayarta ta dauko tayi dailing number izz yanata ringing bai dauka ba haaa' what's wrong with this guy,I text and called him no respond, kara kira tayi still bai daga ba hawaye ne yake Neman zubo mata taji ranta ya mugun baci batasan Fatima tasan halin datake ciki saurin goge idonta tayi,tahau zancen zuci oo ALLAH na,na wulakanta kaina Allah ka yafemin gashi ba aje ko ina ba izz yafara wulakantani wani zazzafan hawaye taji ya zubo mata,Fatima CE ta turo kofar Anty ga.... shiru tayi bata qarasaba sakamakon ganin tasleem datayi tana kuka, dire abincin tayi ta zauna agefen gadon Anty lfy kike kuka? Share hawayen daya kara zubo mata tayi nothing dear kaina ke dan min ciwo,no Anty yanxu nan nabar dakin nan kina walwala yanxu nadawo kice min ciwon kai kike,riko hannuwan tasleem tayi pls Anty kifadamin damuwarki, I have nobody expect you, y do you want to hide ur problem from mee? Murmushi tasleem tayi ta zame hanunta daga rikon da Fatima ta mata,ki yarda dani kaina ke ciwo nothing else,OK toh sauko muci abnci,aa Fatima am okey ba najin yunwa sosai toh shikenan sauka tayi tafara cin abncin,tasleem kuwa lumshe idonta tayi kamar mai jin bacci







***********************
Izz kua awani kataferan GDA ya tsaya yayi horn mai gadin ya leko ganin izz ne yayi saurin bude masa gate,danna hancin motarsa yayi aharabar Gdan inda aka tanada dan ajiyar motoci,dauko wayarsa yayi daga aljihunsa yayi dailing number mashida,bugu daya tadauka heey Bby nazo fa,OK ganin nan zua,fitowa yayi daga motar ya jingina da motar yana kada mukuli idansa nakan kofar dazata fito,hangota yayi ta taho,sanye take da wani material maroun,anyi...


Read / Download LALATA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album