Join Our WhatsApp Group

KARUWAR GIDA Complete Hausa Novel Document by KARUWAR GIDA


KARUWAR GIDA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 14103



KARUWAR GIDA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 07, Oct 2023

Author: Mrs Sadauki ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS

Author Phone : 08066268951, +22795045822

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 70.53 kb

File Type: txt

Views: 2176+

Download: 698+

Last download: 1 day ago

Description/Story: [16/11 à 19:59] Cham~rose💞: *KARUWA GIDA...*🙆🏻‍♀️
```LOVE and
ROMANTIC STORY```

```MRS SADAUKI```💫

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
10GB@===2,600
15GB@===3850
20GB@===5000
40GB@===9900
Dial *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Whatsapp OR
Call 08066268951*

```ƘAGAGEN LABARI NE,BAN YI SHI DAN CIN ZARAFIN KOWA BA HAKA BAN YARDA AJUYA MIN KAYANA BA TA KO WANE SIGA```

*PAGE 1-2*

Ɗan ƙaramin towel na jawo nayi ɗaurin ƙirji wanda ya tsaya min iya ƙugu bai sauka kan gwiwai ba,ƙarami na ɗauka na naɗe kaina da shi ta yadda zai tsane.A hankali na fito kamar mai tsoron taka ƙasa ban zame ko ina ba sai bisa ɗan maidaidaicin bed ɗina, Teddy ɗina na jawo wanda ya ke ƙatoto na rungume tare da lumshe idona ina tunanin abinda ya zame min ibada wato tunanin wanda zai aurena,ina mashi wani irin so wanda ba zan iya ƙiyasta shi ba dan tuni soyayyar shi ta game gangar jikina da ruhina.
Amman tambayar da ni ke yawan yiwa kaina wanene shi?a ina ya ke?dan ni kaina ba zan iya cewa ga shi ko ga kamar shi,abinda na sani kaɗai shi ɗin dogo ne,wankan tarwaɗa,mai saje da yalwatacen gargasar ƙirji."Hummm!"na sauke wani gwabron numfashi saboda ganin suffar shi da nayi a idona ta na min gizo amman banda ainahin fuskar shi saboda in banda dogon gemun shi da ƙayatacen sajen shi babu abinda ni ke iya ƙiyastawa.


"Mimi lafiyar ki kuwa?"cewar Mami wacce ta shigo ban ma san ta shigo ba, murmurshi nayi nace "Mami yaushe kika shigo?"ba ta ban amsa ba sai tea ta miƙo min ta na cewa "ungo karɓa ki sha wannan in ya so kya sauko ƙasa ki ci abinci yanzu Daddyn ku ya yi min waya ya na kan hanyar dawowa ma"karɓar tean nayi na fara kurɓa dan dama ta wannan fannin na ƙware dan ba ka sau ni ke cin abinci ba sai in su Mami sun matsa min ita da Daddy.

Sai da na shanye tas sannan na miƙa mata cup ɗin ,fita tayi ni kuma na nufi wajen coiffeuse ɗita na jawo lotion na shafe farar fatata da shi sannan na shafa kwalli hakan ya fiddo kyawun fararen idona man leɓe na shafawa baƙaƙen laɓana uwanda a ko da yaushe ni ke muradin sun canza launi zuwa jajaye.


Wata baƙar riga tee-shirt mai shatin love na saka tare da sket ɗin ta wanda ya kasance na jeans ne,tsaf na fito abuna gwanin kyawu dukan shap ɗina ya fito irin coca-cola.

Fita nayi zuwa falo Teddy na riƙe da hannuna,tun kafin na ƙarasa ni ke jin hayaniyar yara sama-sama kuma ina jin murya Daddy alamun abun da suka saba ne rigima shi kuma ya na yi masu shari'a.

Imane ce ta rugo da gudu ta nufo ni ta na mai cewa "anty Mimi rufe idon ki zan gwada maki wani abu"tayi maganar ta na mai kamo hannuna,ina shirin rufe idona Ihsane tayi caraf ta na cewa "anty Mimi sabon Teddyn da Daddy ya sawo maki ta ke son nuna maki dubo shi nan"tayi maganai ta na mai ɗago min wani ƙaton Teddy rose dan har ya fi na hannuna girma.

Ihu Imane tayi tare da saka kuka ta na birgima da ƙasa,duƙawa nayi na tallabota ina rarrashinta tare da kamo hannunta mu ka ƙarasa cikin falon.Sai da na zauna sannan na dubi Daddy nace "ina wuni Daddyna?"da murmurshi ya amsa"lafiya lau Mimi ya jikin naki?"nace "ai na ma ji sauƙi"Teddyn ya miƙo min nayi mashi godiya ina mai ɗaukar shi hoto da wayana sannan na ɗora a statut/status a ƙasa na rubuta ```thank You my dear Daddy```🥰 ina gama ɗorawa na kashe data saboda Mami da ta kawo mana abinci.


Cikin tray guda duk mu ka kewaya mu na ci har da Daddy dan haka al'adar gidan mu ta ke saboda ƙarin zumunci,kamar wacce aka jefo haka Ameera ta shigo ɗakin babu ko sallama idonta bai zame ko ina ba sai kan Teddy na.


"Kam bala'i wai ba dai wani sabon Teddy aka kawo maki ba? Daddy ni shine ba ka sawo min ba?"Ameera ta faɗa cikin jin haushi tare da nuna tsantsar hassadar ta gare ni.
Wata uwar harara Mami ta watsa mata tace "sannu Hajiya Babba (cewa da mahaifiyar Daddy)da fatan kun shigo lafiya?to barka"sosa ƙeya tayi tace "laaa ashe ban gaishe ku ba? please na tuba dan Allah Mami kiyi haƙuri, Daddy ina wuni Barka da dawowa"ta faɗa ta na wanke hannunta ta saka cikin trayn abinci.

Cike da sakin fuska Daddy ya amsa tare da ɗorawa da "Ameera uwayen kishi,to ke ma yau na kawo maki abinda kike bala'in so shikenan sai kowa ya huta da mitar ki"cike da zumuɗi ta cire hannun ta daga abincin tace "Daddy dan Allah bani tun yanzu"tsawa Mami ta daka mata hakan yasa ta miƙe ta na gunguni,har ta fara tafiya Daddy yace "kin ga fah Ameera dawo ki karɓa ta shi nan cikin leda"da murna ta zo ta ɗauki ledar ta na mai fiddo galleliyar wayarta TecnoPop2 ihu tayi ta na murnar yau ita ma ta zama kamar kowa an barta za ta riƙe wayar hannu,dukan su dariyarta suka shiga yi dan kusan kowa ya san yadda ta ke son kullum Daddy ya barta ta fara aiki da waya yau kuma sai gashi ya sawo ya bata da kan shi.


Ko da mu ka gama cin abinci na tattare wanda mu ka zubda na gyaran wurin,kishingiɗawa nayi ina shart ina duba saƙonni abokaina uwanda suka min comment na Teddyn da na ɗora.Murmushi nayi na ɗora Teddyn a ƙirjina nayi selfie na sake ɗorawa nan kuwa wata ƙawata Nabee ta min reply da ```wlh mijin ki na da aiki,saboda wannan iskancin naki ya fara yin yawa kin ɗauki Teddy kin ɗora a ƙirji sai kace wani mijin ki.Ni kuwa ko dai aljannun ki ke son Teddy ?``` da ɗan mamaki na maida mata "aljannu kuma?"ta maido min da ```eh mana tunda sun hanaki ki yi saurayi kin ce duk Mazan duniya ba su burge ki sai mutumen da ke kan ki ba ki san waye ba,to a nan minene in ba alkannu ba?``` shiru nayi ina tunanin furucinta sai na ga kuma kamar ta na da gaskiya,fuska na ɗan ɓata tare da tashi zaune ina mai maganar zuci "to wai ma ya aka yi na son shi alhalin babu wata alama da ke nuni ya san da zamana?na fara jin tsoro gaskiya"ban san duk abinda ni ke Daddy na ankare da ni ba sai da naji yace "Mimi ya dai?"a daburce na kalle shi ganin ya kafe ni da ido nace "kaina ke min ciwo" "ok tashi ki je ki kwanta ƙila ƙarar tv ce ga kuma ta uwannan (cewa da twins da suke zaune kusa da shi)"jiki a mace na ɗauki Teddyna duka biyun na nufi ɗaki.


Daram ƙirjina ya buga saboda abinda kunnuwana suka jiyo min,na zaro ido waje ina kallon Ameera wacce daga bata waya yau har ta fara aikata masha'a da ita.Ba komi naji ba sai sautin blue Film da ta ke kallo,komawa nayi da baya dan alamu sun nuna ba ta san ma na shigo ba tsabar yadda ta ƙure volume.
A falona na kwanta kan bisa doguwar kujera na rungume Teddyna gam kamar za'a ƙwace min shi, ba komi yasa ni yin haka ba sai tsoro da ni ke ji "ta yaya Ameera da ba za ta wuce 13years ba har ta san kallon blue Film?wane irin ƙawaye Ameera ke mu'amula da su a makaranta?shin dama can ta na kallo koko yanzu ne da Daddy ya bata waya aka turo mata?"wannan sune tambayoyin da ni ke yiwa kaina.
Jin motsin zubar ruwa alamun ta shiga wanka yasa ni saurin shiga ɗakin,wayar na ɗauka wacce ta aje kan bed da sauri na dawo falo "tashin hankali na furta a fili"ganin videos sun fi kala goma cikin wayar alamu sun nuna ta WhatsApp aka turo mata su.
Ɗaya na kunna na tsaya ina kallon ikon Allah yadda turawan ke iskancin su babu ko kunya,har tsawon 5mns vidéo ta ida saurin maida mata wayarta nayi ina mai tambayar kaina "to miye amfanin kallon?"dan kuwa ni dai Allah na gani ban ji wani abu wai shi désir ba,amman dan son sani yasa na turawa Nabee text kamar haka ```dan Allah wai minene amfanin kallon blue Film?sannan mi ya ke ƙarawa``` ba'a ɗau lokaci ba ta maido min da amsa ```domin nishaɗi da rage damuwa sannan za ki ɗan rage zafi da dattin mara```🤪 tsayawa nayi ina ta juya kalaman ta a ma'auni amman sam na kasa fahimtar su wanda kuma lalle ina buƙatar ƙarin bayani.


Ina nan zaune Ameera ta fito cikin shirin doguwar riga ta atamfa ta cire uniforme ɗin makaranta,saurin kawar da idona nayi daga kallonta saboda wata irin kunyarta ma na ji......



Comment and share Please


Jikar Rabo ce 😎
[17/11 à 07:54] Cham~rose💞: *KARUWAR GIDA...*🙆🏻‍♀️
```LOVE and
ROMANTIC STORY```

```MRS SADAUKI```💫

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
10GB@===2,600
15GB@===3850
20GB@===5000
40GB@===9900
Dial *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Whatsapp OR
Call 08066268951*

*PAGE 3-4*

Teddyna na kwasa na wuce bedroom,kan bed na zube na rungume sabon da Daddy ya sawo min ɗayan kuma sa ka shi tsakiyar ƙafafuna ban jima ba barci ya ɗauke ni.


A hankali ya fara kusanto da fuskar shi ga tawa wanda hakan ya sa bayi saurin lumshe idona,danshin yawun shi naji tare da saukar lips ɗin shi kan nawa.Ya ranƙwafo yayi min rumfa sai kuma yayi ƙoƙarin miƙewa da sauri na jawo shi hakan yayi sanadiyar ɓallewa batoran rigar shi wacce ta ɓoye sirrin cikar haibar shi, murmurshi na saki ina mai buɗe idona na zuba su ga fafaɗen ƙirjin shi wanda ya ke cike da gargasa.Hannu na kai na ɗora saitin heart ɗin shi wacce ina jiyo sautinta a duk lokacin da mu kayi kusa da juna,ina shirin ɗagowa na kalli fuskar shi kawai yayi saurin miƙewa tare da juya min ya fara takawa ya nufi ƙofar fita.
"Kar ka tafi ka bar ni please mafarkina ka tsaya na kalle ka"jin wani abu mai shegen nauyi ya sa ni firgigit na farka daga ɗan barcin da ya ɗauke ni,ture Ameera nayi wacce ta faɗo jikina ta na dariyar da ban san ta mice ce ba.
Kallona tayi ta na nuna ni tare da cigaba da yi min dariya,shiru nayi ina tunani nan take mafarkin da nayi ya faɗo min a rai wanda kuma babu shakka yau ma ɗin a bayyane nayi ta kiran masoyin mafarkina.


Ban tankata ba na jimƙe Teddyna ina mai jin wata irin kewa wacce ban san ta mice ce ba,kawai dai ina jin nayi missing wani abu mai muhimmanci da rayuwata ta ke buƙata.
Ina nan kwance har aka fara kiran sallah Asar na miƙe na ɗauro alwala na gabatar da sallah,haka ma Ameera ta zo tayi sallah dan gaskiya a gidan mu kowa na yin Sallah kan lokaci hatta da twins da ba za su wuce 8 years ba.


Da dare bayan duk mun gama dîner na wuce ɗakina,sai da nayi wanka sannan na saka spleeping dress uwanda suke dogaye ne masu rufe jiki saboda ɗan sanyin da aka fara.
Har na jawo Teddy zan kwanta na ga saƙon Daddy ya na kira na a ɗakin shi,miƙewa nayi wayata a hannu na nufi part ɗin shi.

Sallama nayi bayan an bani izini na shiga,a zaune ya ke kan sallaya alamun idar da sallar shi kenan ya na jan tazbaha.
Har ƙasa na durƙusa cikin sanyin muryata nace "Daddy ga ni"ɗagowa yayi ya ƙare min kallo tun daga yalwatacen gashin kaina wanda ya zubo kan kafaɗata har zuwa farcen ƙafata,wata leda ya miƙo min na karɓa ina jiran yayi bayani sai naji ya ƙyale hakan ya sa na ɗago dan ganin ko lafiya da sauri na mayar ganin ashe ni ɗin ya ke kallo.

Sai da yayi gyaran murya sannan yace "Mimi ga kaya nan na sawo maki,ki bar zama haka nan kin ji ko?"kai na jinjina ba tare da na buɗe ledar ba na gani "tashi kije ki tabbtar kin sha maganin ki"miƙewa nayi nace "toh Daddy mu kwana lafiya".

Ina zuwa ɗaki na zazzage kayan, breziya ce wajen kala biyar sai wasu ƴan riguna ƙanana masu kamar bra ɗin sai dai su ba suda soso hasalima kamar dai riga suke.Cike da murna na ɗauki ɗaya na saka sai na ga tayi min tsaf kwanciyata ,ina jin Ameera na yaba bra ɗin kasancewar lokacin da na shigo ta na toilet.



Washegari tun da safe na shirya cikin uniforme ɗin makaranta dan yau mu na da lectur da na fi so wato English,a falo na fito inda na tarar tuni kowa ya na cikin shirin sa na tafiya school.
Gaishe da Daddy da Mami nayi na ja kujera na zauna,tea ɗin da Mami ta haɗa min tun tuni na ɗauka na fara sha,"Mimi in kin tafi school please ki kula da kan ki banda shiga wajen mai ƙura sannan ki guji duk abinda zai saka ki yawan dariya"cewar Daddy ya na mai aje spon ya na kallona, jinjina kai nayi nace "to Daddy in shaa Allah can ma kuskure ne"na faɗa ina ɗan ɓata fuska saboda ni kaɗai na san irin uwar wuyar da na sha da ciwona na asama ta tashi sanadin dariyar da su Nabee suka sa nayi,a ƙarshe sai kawo ni suka yi gida cikin mawuyacin hali.


Daddy na gamawa ya miƙe yace "in kun gama ku same ni a mota"da "toh"duk mu ka amsa yayinda Mami ta miƙe dan yiwa mijinta rakiya wanda ku san kullum sai ta kai shi har mota ta na yi mashi addu'a wanda hakan ba ƙaramar ɗaga tutar ta yayi kama daga mu ƴaƴanta har izuwa Daddy.

Abincin su Twins na ɗauka ko wace na saka mata a bag ɗin ta sannan na goya masu,kallon Ameera nayi wacce ke ta cin abinci kamar wata shanuwa nace "Malama ke mu ke jira"ta turo baki tace "ba ki ga abinci ni ke ci ba? "gaba nayi Twins na bi na a baya amman sai nayi saurin juyowa ina kallon su zuciyata na bugawa da ƙarfi,sam na tsani halin Mami na rashin kunya ba ta san inda za tayi abu ba ita babu ruwanta yanzu a tsakar gida ta wani shishigewa Daddy ta na sumbata da shafar shi ba ta tunanin akwai ƴan aiki in tace mu ƴaƴanta ne mai gadi fah da mai baiwa fulawa ruwa?ko da wasu su kan ce ki zama *KARUWAR GIDA* a gaban mijin ki ai ana sirrintawa.


Muryar Daddy naji ya na cewa "ina ita Ameerai?"ban juyo ba sai na...


Read / Download KARUWAR GIDA

START READING

OR

DOWNLOAD TXT NOW
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album