Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

SANADIN AUREN WURI 1 Complete Hausa Novel Document by SANADIN AUREN WURI 1


SANADIN AUREN WURI 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 73804



SANADIN AUREN WURI 1

Reading Time: 6 Hours

Added On: 20, Jun 2024

Author: Yaseera Naseer ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 449.76 kb

File Type: txt

Views: 865+

Download: 1074+

Last download: 5 hours ago

Description/Story: 1/25/24, 10:50 - Messages and calls are end-to-end encrypted. No one outside of this chat, not even WhatsApp, can read or listen to them. Tap to learn more.
1/25/24, 10:57 - Seerat. ๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜‡: SANADIN AUREN WURI

Story & writing
By
YASEERA NASEER.



Free book.
Pg 1.

Dasunan allh mai rahama mai jinqae.
Salati da daukaka sudada tabbata bisaga shugabanmu annabi muhammad S.A.W.

Inasan mai karatu yanatsu yakaranta littafinnan tareda abunda kecikinsa dalladalla,,,,labarine wanda yake daukeda bin al'ada,dkm matuqar jarabawar rayuwa,Ammafa shi haqr maganin komaine.haka zakaga tsantsar rashin tausayi dawasu mutanen sukeda.

QAUYEN DALIJAM.,,dake qarqashin garin gwandu local government,birnin Kebbi.

Garine na fulani qalilanne hausawa makiyayane na asali kuma manoma,,,garin bawani babban gari bane Amma akwae zaman lfia da fahimtar juna a tsakaninsu ""mutum1 ne ke jagoransu,,

Wato malam hakkiwala idan akace( hakkiwala) da fulanci ana nufin wanda bayida alhaqin kowa akansa km shine malamin qauyen,

Gaba1 ana matuqar girmamashi. Yanada matan aure har hudu,,dkm yara 23,ya auradda mata5,maza3,.ynx yara 15,ne agabansa yara da matasa.

Ga kakan bana zai aurarda yaransa mata3 "wa'yanda sune masu dan girma cikin 'ya'yan sa mata a yanzu.

Damacan yaransa mata bakin shekara 10/zuwa/13,yake aurardasu,,koda kuwa basuyi mujiba "shike neman musu mujin, yamusu aure, batareda tambayar ra'ayin yaro ko na mahaifiya r yaronba,,

Hmm zakusha mamakin,,wannan halin na malam hakkiwala,Amma shi aganinsa hakan shine daidae.

Matansa kuwa namar biyayya Kamar me,idan yashata kara bamai tsallakawa.

Yanada almajirae yara dakuma manya wa'yanda yakema karatu,,haka turakarsa a bakin garka take ""abune mai wuya kagansa cikin gida,,

saidae dukwacca yake ranar kwananta,,tazo turakarsa,,sannan da abunci da komae zaure ake kaimai ,,,tundaga abun Kari har na kalaci.

Haka matansa basa fita ko'ina,koda kuwa a gidanku ake harka saidae kije da dare kiyi taskai,,ammafa basa fitan rana,dukda daukacin garinma duk haka suke,,

Saidae sauran matan garin idan harkace ko rasuwa,,sunazuwa ammafa tunda asuba ake fita,km ba'a dawowa sai duhun dare yayi.

A garin DALIJAM garine dasuke matuqar girmama aure ,dayima mazaje da'a kamanme,,kuma duksuna koyiyane da jagoransu wato malam hakkiwala,

Kamar kullum yauma mallam hakkiwala zaune yake a zauren gidansa trd dalibansa"anata karatun qur'an ,,kasancewar yayi karatun qur'an harya sauke,,km Yanada laqanin abubuwa da dama ,,saidae kam karatun sanine bayada dayawa,,.

Shine wani abun yakeyinsa cikin rashin sani,,,Amma a ganinsa daedae ne.

Dakatarda yaran yayi kasancewar lkcn tashinsu yayi,, adu'a sukayi,,suka watse kowa yakama gabansa,,,.

Daya daga cikin almajiranda ake kawomai daga wasu garuruwa mai suna Isa,ya aika cikin gida""yakarbomar abuncinsa.

Dasallama Isa yashiga cikin gidan ""babban gidane wanda yake daukeda bukkoki 6,dakuma wani qaton fili daga gefe wanda tarin tutun shanune a gun,,,qananan yarane keta wargi abunsu a filin gidan.

Dagacan wani gefen kuma ""wata iriyar babbar tukunyace number 10,daure kan murhun duwatsu,,,wata qaraman yarinya ce wacce bazata haura shekaru 10 ba a bakin murhun Tanata fama da wuta,,,.

Daga kaga itacen kasan danyune,,duk idanun yarinyar sun birkice sunyi jaa,,sai hawaye sukeyi,,Tanata qara tura busashshen tutun shanu,Tanata hurawa.

Kaitsaye gurin bukkarda ke qarshen gidan yanufa""sallama yayi wata dattijuwa 'yar ramamma ta'amsamae ""henno brkd spy,,,dama mallam ne yace nazo nagani idan angama abun Kari.

Fitowa tayi daga dakin a hasale"tanufi gurin inda yarinyar keta famada wuta""

Jido me kike nufi tun sannan baki kammala abun karinnanba,,km kinsan mallam daga,yagama karatu ake kaimai abun Kari.,,,,

Jajayen idanunta tadago tana kallan henno,,tace wllh matsalan itacenne tundazu tukunyar saita Fara tafasa takoma takwanta,,,,

Me kike nufi 'yar banzar yarinya ,,shin koma talgi bakiyiba ,,wllh nikam baruwana"Isa kaje kagayama mallam "yau tashinayi da masassara shine nasaka jido tadinga izamun wuta shine tanemi guri tayi zamanta.,,,

Dasauri nakalleta ganin tana fadan abunda ba hakan baneba,, Amma ta daddage Tanata fada.isa kuwa yajuya yay hanyar zaure,,sai kallansa nake harya fice ba halin naqaryata.,,,


Wata muguwar hararanda takemunne yasa nashanye harda ruwan jikina.dasauri nakoma inata hura wutan wani kalan saban kakkauran hawaye nazuba daga idona.
1/25/24, 10:57 - Seerat. ๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜‡: ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง
SANADIN AUREN WURi


Story & written
By
YASEERA NASEER.


Free book

Pg2

Fada taketa zuqaqmun,,nankuwa gidan bawanda yatambi dalili,,,,daqyar nasamu naga tukunyar ta warshe,,nahauyin talgi jinake kaman kafaduna zasu sauke Sbd tuwon yamun yawa Amma ahaka naketayi inatuqawa,,harya nuna nadakko qaorae nashiga zubama kowa nashi.

Koda nagama nahada uban gumi kaman wacca tayi gashi aka qwace,,,ga kuma zafun ranarda tayi haske ss agarin,,,,,

Ummaruna, nakira wanda qaninane ""nace yazo yakaima mallam nasa abun Karin ""cikeda qeta henno dake zaune Tanata katsa uwar loma,,,tace bazashiba,,keme yaci qarfin qafarki dabazakije b.,,,,

Ss nagano nufinta ,,so take naje mallam yamun fadan gaminda tamun.""batareda nace komae b nadau abuncin da tsoro nakama hanyar zaure""araina kuma sai adu'a nake allh sa kada yamun komae.,,,,

Muryan wasu mutane danajine yasa naji Dadi ,,koba komae nasan barae mun fada agaban baqiba.,,,da sallama abakina nashiga ,,,

Baqin fuskokine nagani su2 daga ganima 'yan burnine,,gaidasu nayi na, ajiye abuncin najuya.,,,
Qara gyara Zama mallm hakkiwala yayi yana tambayar su yahanya? mallm gumburajo"wanda yakirada gumburajo nne ya ansada fadin Alhmdllh mlm,,,,mun sameku lfy? lfy qlu"yau anzo aganmune?eh mlm"tom madallah,,ka'isa can gida"" su moyi duksuna lfy?lfy qlu mlmm" to madallah.

Shurune yadan gifta gurin kafin daga baya,,gumburajo yakatse shurun trd fadan,mlm dama zowa nayi nafada ma allh yakarbi adu'a"nasamu aiki acan burni.,,,

Cikin farinciki mlm yawashe haqoransa trd fadin Alhmdllh,,,""wane irin aiki kenan?;;eh aikin gomnaty ne,,koyarwa a qaraman makaranta"""ahh to madallah,,allh sa albarka,,ameen mallm km shine nakesan acigaba damun adu'a"""allh yashiga cikin lamarin,,,,,

Sbd inaganin acan zankoma dazama,,,sai innemi haya idan allh yabani matarda zata zauna dani acandin zaifi sauqi ,,,,,,""""""hakane kam gsky zaifi ayi auran shine rufin asirinmu baki1,,,,"""too Amma kaneme mata kuwa????"""aa mallm gsky ban nemaba""zanfisan nasamu 'yar qauyennan namu" Sbd sunfi sanin darajan aure,,,burni matansu basa girmama aure ko kadan.,,,,,,shine nakesan innaje nacedasu inna adubamun koza'a samu wacca zata'iya zama acandin.

Shuru mallm yayi yanadan nazarin wani abu,,, kafin daga bisani yace hakane kam gsky,,,Amma kanasan 'yar gurina?"""ammafa saidae batada girma ss duka yanzu shekarunta 10ne,,,saidae nasan zaka sameta ayanda kkso,,,Sbd kasanmu nan qauyen sunada matuqar yiwa aure biyayya,,km tanaganin yanda iyayensu keyi,,wanda hakan yakamata ace daukacin al'umma r annabi sunyi,,,,saidae yahudawa sun hore musu kunne suna hanasubin dokokin ubangiji,,,
Kaga inyaso sai ahade dana 'yan'uwa nta su3,, daza'ama aure kakannan ta bana"""""

Kaga idan allh yashiga cikin lamarin,,,saika kama muku haya zaifi""kaga kasamu maiyima ayukan gida.

Ss bayanin mlm yayiwa gumburajo Dadi,,koba komae,,yafisan qaraman yarinya wacca batasan ciwan kantaba,,zatafibin umarninsa,,,km tunbayau b yasan halin mlmm mutumne mai dattako ,,,duk diyansa dayayiwa aure dole suzauna gidan muji koda kuwa kullum mujin namusu duka ,,km yana hanamusu abunci,,,shidae burinsa aje araya sunnar manzo S.A.w.

Tomm mallam gsky naji dadin hakan wllh ,,,zanso ace nahada zuriya dakai,,,allh yaqara girma dakm daukaka"""""

Amun amun mlm gumburajo,,,saidae kaje Kayi shawara dasu moyi kaga dukyanda kuka yanke saikazo kagayamun,,,.

Akan hakan sukayi sallama yawuce,,,shikuma mallm yawuce gurin arwalar sallhn azzahar...***Koda nakoma cikin gidan kuwa bansamu henno a filin gidanba.. nawa abuncin nadauka nayi cikin inwa nazauna zanfaraci,,,,kiranda naji "hisse" namun wato diyar "henno,,, shine yatsaidani.

Tashinayi"" dukjinnake qafafuwana sungaza daukana gakuma jiri kaman zanfadi,,,tsabar yunwa dakuma tarin gajiyar aiki"".


Jido,jido,jido,,,,take ta Kira kaman wacca tabata.
"Henno" takasance itace babba cikin matan babana sannan kuma "iri"itace ta2,sannan mamana itace ta3,sannan "ukkum"itace ta4.

Mamana sunanta "gariya",,'yar asalin rugar "gudae" ce,,nice 'yarta tafari""hakan yasa take matuqar nunamun halin ko'inkula,,,baruwanta dani sunan ta haifenine kawae Amma ko bacci ba'a dakinta nakeyiba,,banmasan itace mamanaba da farkon quruciyata nazaci "henno"ce tahaifeni,,,,sbd dakinta nake itace keriqona,,zallar azabarda take ganamunne yasa danadanyi wayau saina fahimci ba,itace tahaifeni b,,qila mamana tarasu shiyasa akabatani.,,,,ashekam mamana daranta,,,
1/25/24, 10:57 - Seerat. ๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜‡: SANADIN auren WURI.

Story & writing

Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download SANADIN AUREN WURI 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album