Join Our WhatsApp Group

HURU INSIYYA Complete Hausa Novel Document by HURU INSIYYA


HURU INSIYYA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 54363HURU INSIYYA

Reading Time: 4 Hours

Added On: 15, May 2024

Author: Shamsiyya Adam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : KING AND QUEEN WRITING CHAMBER

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 341.29 kb

File Type: txt

Views: 245+

Download: 154+

Last download: 12 seconds ago

Description/Story:  HURU'INSIYYA
❤️ Love story 💃
,❤️👉Hot love 🌷
,👇👇 KU KASANCE DA OUM ARYAN NAGODE

Wannan labarin salonsa daban haka tafiyarma,ba irin tasauran bace ,xakuji dadin kasancewa da wannan kayataccen labari,huru Insiyya 😘😘 hot girl. Kudai kukasance Dani ,aduk yadda akatsinci labarin,toh ahaka yake, ahaka natsarasa ,inagaida kowa dakowa masoyana makiyana kuma Allah yaja kwana kunatayi inshan iska kuma Ina gaisheku
Gaisuwa tamusamman gashugaban kungiya mu KING ABDULL ARTICLE 👇👇

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*


" *We Rule the World of Writing* "


https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173

❤❤❤MARUBUCIYA :SHAMSIYYA 'ADAM
🇳🇬
💋💋KA💋NO💋💋💋

"Insiyya insiyya!!!

Wata farar dattijiwa dake xaune bisa kujera take kiran tare dajuyawa tana kallon wata kofa dake fuskantota tabaya.
"wannan yarinya narasa abindake damunki kullum kina daki badamar kifito cikin mutane kixaune saiki kunshe kanki cikin daki sbda wulakanci dakin fara sauki da wannan halin naki na muskilanci amma tunda Nuwaira tayi tafiyar nan kika koma gidan jiya toh kifito yanxu inason ganinki xan aike ki idan kuma ban isa dake ba ai saiki xamanki

dagudu naga wata santaleliyar budurwa ta fito daga wannan dakin tana tattare jelolin kitson kanta dake reto agadon bayanta tana wasa dasu wannan yaxama tamkar al adar ta idan tana cikin yananin damuwa ko farinciki

"ohhh ashe ma idonki biyu amma ko ki dan amsa min ma koxanji dadi anya kuwa huru 'ins, wannan halin naki batayuwu ki chanja shiba

kyakkyawar budurwar tadaga kanta ahankli tasauke kyawawan idaninta farare tas acikin na hajiya asma u tana sakin wani siririn murmushi wanda ke fitar da asalin kyanta

"kidaina damunkadakanki damuwata Anna wannan fa ba abindaya fara yau bane yakamata yaxama jiki agurinki ni babu abindake damuna face kewar aminiyata Nuwaira. kuma inafatan Allah yadawo min da ita lfy cikin hikima irin tasa dabaiwarsa domin kuwa Anna idan badan hikiman na ubangiji ne ba tayaya ma wannan katotun jirgin xaitashi kuma har ya iya tafiya asama kai wlh nasha mamaki saidai mamakin nawa kadan ne idan natuna komi da komi nafaruwa ne acikin yardar ubangiji subhanahu wata ala

takare da murmushi tana kama hannun Anna taxauna gefe da ita tare da kwantar dakanta akafadar anna

"ina kaunar Anna ke kadai kika rage min ahalina ban taba kukan marai ci ba sbda soyayyar dakike nunamin baxan gusheba kullum ina mai yi miki biyayya

hawaye suka fara fita a idaninta
hajiya asma u ta rumgumeta tana shafa kanta

"ya isa ya isa huru banason kukan nan haka idan bansoki ba waye ne xanso donhaka kidaina kuka fatana Allah yacika min burina naga aurenki da irin mijin da kullum nake miki fatan samun irin sa

lamo tayi jikin Anna tana jan majina,

Musalin karfe hudu tashirya domin xuwa siyo musu kayan miya cikin doguwar riga damayafi tayima Anna sallama tafice

Alhji amjad makwabcinsu yakasance shaharareen maikudi wanda akeji dashi sbda dan siyasa ne kuma agefe akwai wata bakar harkalla dayake gudanar wa cikin sirri wacce indai bafada maka akayi ba toh baxaka taba tsamman din hakan daga gare shi ba

Gaidashi tayi sannan ta wuce shikuma yabi bayanta dakallo yana raya abubuwa dadama acikin xuciyar sa game da ita sannan yayi dariya yana shigewa gida. matar alhaji amjad daya yaransu hudu,mace daya nadra sai maxa uku ,Auwal,salim,sai Akeel , kuma suduka suna waje yaturasu karatu. kaitsaye dakinsa yanufa yana kullewa sa annan yadauko waya yafara laliban wani numban xuwa wani lokaci nafuskanci andaga wayar koda alamun yadda alhaji amjad yafadada fara arsa

Cikin harshen turanci alhajin yafara magana bayan gaisuwa

"Kamar yadda kabukata yallabai ansamu kuma nan da wata biyu ma xankawo dama wasu nan birnin dubai
"OK OK shikenan saikajini

Yasauke wayar yana dariya.
Yawwa saura ita hajia Anna nasan baxansha wahala ba daxaran taji irin makudan kudin daxatasamu akan yarinyar .

Bayan sallar isha I alhaji amjad ya kwankwsa gidan huru'ins taxo tabude tare da matsawa gefe tana sake gaisheshi

"Hajia na ciki ne ?

Alhaji amjad yajefa mata tambaya

"Eh tana ciki bari nafadamata

Dasauri tajuya tana hadawa dagudu gudu

Iso hajia tasa huru ins tayi masa kannan tashige daki tana cin cake dinta .

"Alhaji saiganin huru ins nayi tafado min nan waikana sallama dani nace toh Allah dai yasa lfy

Yagyara xama

"Lfyar kenan hajia ai ba Matsala bace dama wani abun alkhairi ne naxo miki dashi
Yayi gyaran murya tare dacigaba da magana

"Akan wannan kyakkyawar jikartaki huru axahiri hajia bakisani ba amma kinada babbar kadara acikin gidanki domin kuwa daxaran kinsata akasuwa bakaramin arxiki xakiyi ba dama wani babban antajiri akasar India muna irin wannan harkallar dashi kuma yanasakin kudi bana wasa ba yanke talauci sunan sa daxaran kasamu damar sa

Hajia dahar yanxu batagane inda maganar alhj amjad tanufa ba tayi murmushi irin namanya tanacewa

"Bani da wata kadara agidan nan huru kuma agaskiya baxan iya badata akaimin ita wani kasa aiki ba sbda dalilina tana dagata Allah shine gatan ta nikuma Amanatace don hakan nagode dawannan tayin baxan iya komi gme da hakan ba

Tashi alhaji amjad yayi tsaye yana kallon huru dake kokarin seta TV sai walwala take

"Hajia baki gane abin danake nufi ba amma nasan nan gaba kadan xaki gane domin kuwa xandawo akaro nabiyu gareki ni taimakamuku xanyi lura daniyi cwa bawani dama gareku ba kuma wannan wata babbar hanyace daxaki samu komi na duniya am.........

"Shikenan naji dik abinda kace saidai dakasan wacece ni asma u dabaka bata bakinka ba amma kuma abine mai wuya amjad mutum irinka yafahimci irina saboda ninagama magana bakuma xansauya taba sbda kai ko wata bukatar ka ba fitar min agida mlm ga hanyanan.

"humm ok ok!!

ficewa yayi afasace ransa yadan baci amma dole yadanne xuciyarsa tunda shiyake nema kuma dole yasamu baxaitaba yarda yarasa wannan manya manyan kudade ba yaxama dole yasamu huru'ins

da gudu ta futo tamkar wani abun ne yabiyo ta
jikin Anna tafada tana murmushi cike da shagwaba tace
"ina mamakin yadda Anna ta lokaci xuwa lokaci take yawan bacin rai da damuwa musamman akan wannan yarinyar tata mai yawan mafarkin gobenta

Anna ta yi kissing din gefen fuskar huru fuskar ta dauke da wata damuwar tace

"dole annan ki tadamu sakamakon yadda kulawar ta agareki take kokarin yin kadan kullum xargin kaina nake akan kamar nakasa kulawa dake huru yadda yakamata abin mamakin ma hartakai kadangarun gefen bariki sunfara kawo miki hari rayuwata fansa ce gareki jinina shiyasa nasadaukar da ita akan taki ta inganta donhaka xaman anguwar nan yakare agare mu xamu sauya gurin xama

"banraina kulawarki akaina ba Anna kece abar alfahari agare ni kin wadatar da rayuwata farinciki da kyakkyawar tarbiyya tun ina karama dake kadai nabudi ido nake gani har kawo yanxu kuma nakasa tambayarki sauran ahlina sbda banason kixargi naraina kulawarki nabari har lokacin daxaki fadamin su waye faffannina da moms ina bangaren dad and mom.dakanki kidaina kuka Anna idan har wannan alhajn makobcin mu dayashigo shine yabata mki rai toh kifada min xanje naja masa kunne xantabbatar dayaji bacin rai da kunar rai samada yadda kikaji

Afasace tamike tana kokarin barin falon Anna tadanko hannunta

"Nahanaki fada fada ba halin mahaifinki bane hakaxalika bahalin mamanki bane atakaicema sbda hakurinsu ne har makiyi suka cim masu batare dasun aune ba kamar yadda nafada miki xakisan wacece ke amma bayanxu ba har sai mijin daxaki aura yaxo

"Nashaga uku anna maye dangantakar miji da ahlina konace rayuwata wannan wanne irin mijine Anna karki manta har yanxu nifa ko saurayi banada shi balle atafi batun miji so pls kidaina min maganar aure kibari harsai kin lalubomin mijin sbda nifa kowa anawa tsarin baimin ba daxaran nakallesa nasake kallonsa saifa nagano muninsa. Hala ko idan yaxo ta fuskarki yadan samu damata.

Janwo hancin ta Anna tayi tana dan sakar mata dumdu abaya

"Ja ira sarki magana wato nikike fadawa haka toh bari kiji adik inda mijinki yake yanan tafe gareki kuma xaikasance jarumine maikyau nafada akara wanda kedakanki saikin rude adik lokacin dakika fara ganinsa makiya xasu dawo kasanki domin suci arxikinki xaki sami soyayya ta gaskiya da gaskiya wacce xaki alfahari da saminta huru'insiyyya matar jarumi.

Kam kame Anna tayi tana dariya

"Kai ni Anna kinafasa min kai mutka sbda maganar dakike fada sai inajinta kamar labarin film nan har da akwai wani aduniyar nan daxai ja akalar xuciyata har haka kuma har wani kyau garai dani huru'insiyyya xan rude na kidime sbda toxali dashi chaf humm Anna agaskiya yakamata kiga likita idan ana xoke tsufa toh arage miki naki domin yafara rikidaki yanasawa kina mayar da gaba baya alkur an.

Takyal kyale da dariya Anna takai mataduka da fulo tafice dagudu tana dariya

"Xaki dawo kisameni au rikicin tsufa ne ma ko huru'insiyyya

"Dafa Anna wannan xantitika haka masu dan karan santi fal acikinsu.

"Toh ai shikenan xaki bani labarin dakanki idan gaskiyan yafuto. tana shiga dakinta tasamu wayarta na ringin dagudu takarasa tanakiran "shegiya aminiya angadama anleko ni kenan m

Ta ida maganar tana daga wayar
Dayake video call ne take fuskar Nuwaira tabayya asicrem din dariya sukayi tare Nuwaira ta harareta

"KO KO tinani KO akin kyauta Allah insiiyya banajindadin yadda kika watsar dani tunda nabar kasar nan

Insiyya tace

"Uhum dadina dake korafi korafinki baya karewa kawata yanxu dan Allah banda abinki inaxansamu numban ki nan kokin manta India kike yanxu

Tare suka fashe dadariya harda kyale ido kafin nilfa tarike baki

"Wlh namanta kinsan nifa wlh mantawa nake bana gari musamman idan muna video call sainaga kamar muna xaune agidane sorry ina Anna tamu ai nayi miss inku

"Tana nan lfy yanxu kea mukagama chaftar MU wacce akasaba kai ai Nuwaira Anna akwai rigima itakuma bata da burin daya wuce nayi aure nayi aure nikuma kullum inafada mata banga wanda yayimin ba kai abin saikingani fa

"Hmm Anna aitafi ki gaskiya sbda auren shine darajar mace

Insiyya takwalawa Nuwaira harara

"Ohhh gaskiya kam amma ke miyasa baxaki farayiba tunda kusan ra ayunmu yanatafiya atare dajuna ne

Nuwaira talakacewa insiiyya hanci tacikin waya tana cewa

"Karatu so nakammala kingama wannan watan maikamawa xandawo saikuma daddy yaxo yanemamin aiki tukunna sai na dawo india daxama duka dama kaseem anan yake aiki

Taciji baki tana jalla insiyya tawayar

" kefa bayadda banyi ba dake akan kici gaba da karatu amma mekika ce kefa tunda kinkarbi kwalinki shikenan baxaki yarda kuma kiyi gababa toh bari kiji aure kwa dole kiyi ni nan xanci gaba daxiga Anna har saimun sa muki lailai wlh.

Insiyya tayi murmushi har kumatunta suka loba

"Kiyi hakuri Nuwaira inada dalili dalilin kuwa shine kamar yadda kikasani banda ra ayi gashi nikuma ba a iya chanja min ra ayi hatta Anna tana kyalenine akan ra ayina ko taban shawara xabi kenan karki damu komi sai allah yakaddara toh nikidauka aranki cewa Allah baikaddara min cigaba dakaratun ba ciki harda irin wannan xuciyar tawa mai tsananin ra ayi.

"Hakane Allah yashiryamin ke insiyya amm bantambayeki ba inakwa maganar fara aikin ki da compnin alhaji arma

Insiyya ta numfasa tana dafe kai

"Humm kedai bari ai ranar mondy naje sai akatura ni wani office akan xa ayimin tambayoyi har fa an amshi takardu na kawai inashiga office din nasamu mutim xaune yana rubuce rubuce sainayi sallama cankasa ya amsa kafin wani lokaci dayakai minti 30 ina tsaye sannan akabani ixinin xama nakule sosai amma haka nacije

Yanadago kai yakalle ni sainaga yamike tsaye tare da cillar da biron hannunsa atsorace nima namike sainaji yace

"Masha Allah kyakkyawa iya kyakkyawa

Naxaro ido jikina yana tsuma hannuna yake kokarin kamawa nawufce nafito dagudu agun sakatariyar sa na kwashe takadduna nabar compnin duka kai ai Nuwaira narasa yaya xanyi mutane sungama rainani daxaran mun kebe sai iskanci yabiyo baya wai ni dan Allah har wani kyaune ma dani fisa bilillahi. Nuwaira
taxaro idanu "hayyyy shehid kam anyi dan akuya wlh shifa dama haka yake toh Allah yakyauta yan.........

"dama kinsan shine naji harkin kama sunansa

"nasan sa mana mahaifinsa alhaji arma babban abokin Abba nane shehid kuwa wani sangartaccen dah ne daba akwabarsa shiyasa yake abindaya ga dama kuma ba adaukar mataki xansa abbana yayiwa babansa magana asama miki aikin kawai ko?

"AAA gaskiya nahakura ayadda naga idanin shehid akaina Nuwaira wlh komi xai iya faruwa dani mutkar yakuma toxali Dani wlh.

"kin fiye tsoro wlh haba kyakkyawar kawata comon da Allah kixama jaruma mana tayadda xaki iya yakar matsalarki dakanki

dariya huru tayi tana kishin gidewa

"xanduba amma karki sake fadamin kyakkyawa dan Allah domin kuwa kunasamin tunani dafargaba nifa banaso

"hummm 'yar renin wayota kawai kina dakyau kin sani amma kina basarwa hmmm bakyaso afada nifa Bari kiji tunda naxo India nake kgwalala ido koxanga wacce tafiki kyau amma Allah bangani ba😊😊😊

"kaiii amma Nuwaira kin cuceni wlh keet

insiyya tayanke kiran tana mikewa saida murmushi yakwace mata tuna yadda nilfa ke bayyana tsantsar kyanta samadana indiawa

Game da mutane ma na mu ammulan yau da kullum kowa idan yasamu damata sukan ceemin ina dakyau inakyau kyauna maidaukar idanune dagaske kwa hakane anya kuwa nakai yadda mutane suke fadata kuwa?

Tayi dariya dagudu takarasa jikin mirror tana tsayawa tundaga kan kyakkyawar fuskarta take kallo har kawo xuwa yatsun kafarta xara xara tafi minti 30 tana karewa halittar ta kallo har saida ta tabbatar dacewa tabbas kam Allah yakerata yabata diri mai kyau da fuska mai daukar hankli uwa uba murya xaxxaka da taushin fatarta kalace mai wuyar samu sbda ita ba baka bace kuma ba fara tass ba

🇮🇳
❤️❤️❤️😘BIRNIN MUMBAI😘❤️❤️❤️

HURU'INSIYYA
Love story

Tangamemen gidane maidankaren girma kadaga gani kasan kudi sunyi kuka har sunyi shuru sakamakon tafka tafkan gine ginen dake cikin gidan abubuwan more rayuwa gasunan kowanne amuhallinsa security's ne ko ina acikin gidan kowanne rike da shegun bindigu fuskar nan adaure.

Wani Pat nagani wanda yafita daban dasauran haka kwalliyar ginin datsarin ba irin na sauran bane wasu security ne man ya man ya guda uku suka fito daga bangaren suna bubbude kofofin shirga shirgan motocin dake pking spce

Kyakkyawar dattijuwar da akalla takai shekaru hamsin da biyar ko uku tafito cikin shigar sari mai mugun kyau green kanta alillibe da alama musulmace hannun ta rike da tasbaha shima green hutu dajin dadi yanuna kwarai ajikin fatarta idaninta sakaye cikin glass farakal da ita cikakkiyar ba india daxaran ka kalleta cikin harshen hindi
Securities din suka fara gaisheda ita cike da girmamawa tamkar sufadi kasa

Hannunta nadama...


Read / Download HURU INSIYYA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album