Join Our WhatsApp Group

NA SHIGA ALJANNAH Book 1 Complete Hausa Novel Document by NA SHIGA ALJANNAH Book 1


NA SHIGA ALJANNAH Book 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 28184



NA SHIGA ALJANNAH Book 1

Reading Time: 2 Hours

Added On: 23, Dec 2023

Author: Maimuna Idris Sani Beli ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 149.67 kb

File Type: txt

Views: 501+

Download: 247+

Last download: 10 hours ago

Description/Story: BURIKA BIYU ADAMU YA HADE LOKACI GUDA


WATO MALLAKAR HUSNA DA ZAMA ATTAJIRI DOMINTA YA FARA GWADA HANYIYIN DA ZAI CIKA BURIKAN NASA AMMA SAI AKA SAMI AKASI YA AURI SALMA WADDA TA SAMO SHI A SHIGEN HANYAR DA YABI DOMIN SAMUN HUSNA .

KODA YAKE YA SAMU HUSNA ATA BIYU,AMMA DAI SAIDA DUKKANSU SUKA HAU TURBA DAYA,

ADAMU YA ZAMA BOKA,HUSNA TA ZAMA KOSTOMANSA,SALMA KUMA TA WARE NATA BOKAN DABAN INDA DAGA KARSHE DUK SUKA ZUBE WASU SUKA SHIGA UKU WASU KUMA SUKA SHIGE ALJANNA SUKA QI FITOWA…………

Salam wannan ma wani sabon littafi ne wanda zamu dinga kawo muku a wannan chapter din akwai errors da yawa amman na tabbatar da zakuji dadin littafin idan har zaku bini sannu a hankali ku kasance da www.bankinhausanovels.com.ng

Na Shiga Aljanna..



Hajiya Uwa na zaune kan tabarma a dakinta. A gabanta wani katon daro ne cike da daushen goro tana ta faman dauri tare da ‘yan waKe-waKenta. Kamar daga sama aka watso Adamu ya fado dakin dafe da ciki yana Kugi, babu batun.

ma yayi sallama kenan. Ya zube gaban Hajiya tare da ambaton. “Na shiga uku Hajiya.

Ta tsayar da Kullin goron ‘tana bin sa a da ~ kallon, fuskarta na nuna yanayin takaici.

Www.bankinhausanovels.com.ng

“Na shiga ukuce sallamarka yanzu Adamu?” . –

Ya kwanta kan ledar tsakar dakin yana juyi cikin kama ciki, |

“To ina ma laifi Hajiya, ai – barar dankali samun dama ne, ni tara ma na shiga ba uku ba don dai na soke farashin ne…”


Haushi ya Kara kama Hajiya, amma sabo da yiwa gawa da gatsine ya sanya ta yi KoKarin hadiyewa har ta yi masa magana cikin mutunci da aminci, Ka shiga ukun ya fi sallamar mutunci a ” wajenka Adamu?” “Na fada miki tara na shiga ba uku ba Haji iya~

Ya tari numfashinta tare da tankwabe hannunka mai sandan da take masa. Da_takaici ya ishi hajiya kawai sai ta . rausaya Kai ta ce, “K! Ai shikenan.”

Ta mayar da kai ta cigaba da aikinta cikin Bata fuska, . Sama da minti biyu babu wanda ya tsinka a tsakaninsu, ba ta bar aikin gabanta ba shi ma bai bar juyi a tsakiyar dakin yana kama ciki yana kuma Xugi ba. Hakurin Hajiya ya kai makura, ta tage a fusace ta dube shi, “Ka san Allah? Matukar ba ka tashi ka fita tsakar gida sannan ka shigo min da sallama ba, ba zan saurare kaba”, Ya tari numfashinta cikin numfarfashi, _“Yanzu Haj. don Allah da me zan ji?” “Ta amsa a fusace. Ya yunkuro zai yi. Magana ta tare shi,

Www.bankinhausanovels.com.ng

“In ba haka ba kuma in tashi in bar maka gidan”

Yana jin haka ya yunKura da Kyar ya mike cikin kama ciki da numfarfashi, dan ya san ba Karamin aikin Hajiya ba ne ta fita ta bar masa gidan. A dudduke ya fice daga dakin yana cewa,

“Ai shi ya sa na ce ni gayana nake a duniyar nan ba ni da kowa”


Ko kallonsa Hajiya ba tay ba bare alamar zata tanka masa. ~


Dan tsabar shegantaka sai da ya fice daga gidan gabadaya, sannan ya shigo ya dinga kwada:sallama tun daga zaure_ babu KakKautawa, ya yi ta kai sha biyar, tun Hajiya na amsawa har ta gaji ta tsuke bakinta. ~

Da ya zo kofar daki ma a jere yayi ta kai takwas.

Hajiya tun da ta amsa daya ba ta Kara saurararsa ba, illa cikin ranta da take nemar — masa shiriyar Ubangiji. Mutum shekaru kusan | talatin amma har yanzu bai watsar da tashen balaga da shaidancinta ba. Ya shigo a duKensa kuma ya koma makwancinsa na dazu ya kwanta ya cigaba da kama ciki yana Kuginsa. |

Hajiya ta so ta bata rai, amma da ta san in ma tayi a banza wai man kare sai ta hadiye kawai ta fuskanci Adamu,

“Wai don Allah Adamu yaushe zaka yi hankali kana tuna cewa a shekaru talatin watanni uku kake jira..?” Ya katse ta cikin daga murya,

“Amma dai Inna kin san ita yunwa babu ruwanta da babba ko yaroko?”

Takaici ya hana Hajiya Magana sal kawai ta sanya masa ido tsawon wani lokaci sannan ‘a jinjina ta cigaba da sabgar gabanta..

Adamu ya fahimci ta shaKa saboda haka ya bar Kungin da yake ya tashi zaune yana faman jan doguwar hamma, kana ya kai hannu ya dauki kwalelen goro a daron gabanta ya basga,

Www.bankinhausanovels.com.ng

.~ “Waccan banzar matar Sa’adatu ce ta zuba _ min abinci kadan, Hajiya sai ki rantse da Allah

ubanta ne ya nemo abincin ya kawo” “Da dai kana da mutunci ko cokali guda ta

baka abincin sai inaga kamar tafi karfin zagi

wajenka, ai ko guga bai ci arzikin komai ba

yakamata ya ci na igiya bugu da Kari kuma ba Karenka ne ya kamo ba”Inji Hajiya wadda da farko tayi kamar ba zata tanka masa ba.. kawa ‘ -Ya fara taunar goron tamkar mai cin kashi ™ yana kallonta, rayuwa kenan “Wai tsakanin ni da Sa’adatu wa kika Haifa Hajiya?” , ED Kai tsaye ta amsa masa cikin nuna da gaske take” take “Kai na Haifa a suna; amma ita mijinta kawai na Haifa sai mahaifiyarta da ta kasance” ~ yayata amma ta dauke ni mahaifiya… Shiyasa ta-sami lasisin kashe ni da yunwa ko kina kallo Hajiya?”.. Hajiya ta sake dakatar da kullin goronta tana kallonsa sakare, da alama tabarar Adamu ta sha kanta, ta nemi abinda zata ce ta rasa Sai shike da kyar ta fizgo, ma “Yanzu don girman Allah ba ka ji kunyar cewa an bar ka da yunwa ba? In zamanin baya__ce, dafa har jika ka kusa dauka karewar daukar abin. nau in mace Ya tare da kunKuni, “A yanzu ma ko ban dauki jika ba yaci ace _ an gan ni da mace da ‘ya’ya, sai dai kawai don tawa rayuwar lilo take a jikin taku. Da alama an turo ni duniyar ne domin ku zabi tsarin rayuwarku kuma ku zabi tawa” Da haushi ya ishi Hajiya kawai sai ta nuna “* masa wata kular abinci, . “Don Allah dauki ka ci ka tashi ka bar min daki” Bai tanka ba, cikin hanzari ya mike ya -~ _janyo kular abinci ya bude. . . Hajiya na lura da shi, maimakon yaci abincin tunda yace yunwa na neman kashe shi, kawai sai ya shiga tsince naman kai yana “cinyewa har.ya cinye ya ture abincin. — Kada kai kawai tayi ta cigaba da nemar masa shiriya. Yanzu da bata san halinsa ba, . shikenan ya hada ta da surukarta Sa’adatu, don ma dai tuni an zama daya, shekarunsu sha bakwai tare, kai hasalima Sa’adatun ‘yar yarta ce, duk abin na gida ne, don haka ne ma babu abinda itama Sa’adatun bata sani ba a halin Adamu.

“Da alama yau ma ba ka je makaranta ba

Ta fada tana duban Keyarsa lokacin da ya kamfato ruwa a randa yana maka. Yana ajiye modar ya amsa mata,Eh, ai in an hana ibu ba a hana aha! Na ce ni babu abincina a karatun boko, duk wanda ya dage sai nayi kuma, to kamar ya dage yin asarar bakinsa, lokacinsa da kuma kudinsa ne” Hajiya ta dan ja fasali sannan ta rausaya kai,

“In sha Allah ba zan kara sanya bakina a maganar ka je maakaranta ba, shi ma Yayanka da ya matsu sai ka yi karatun zan fadakar da

shi cewa da gaske kake asarar kudinsa yake”

~ “Yauwa! Da kin kyauta wallahi” Hajiya tayi shiru cike da jin haushi tare da debe Kaunar in Adamu zai fahimci gatan da Yayansa ke masa, Yayan da samun irinsa wannan lokacin yake wahala. Ta rasa dalilin da ya sanya Adamun Kin jinin Yayan nasa ta – Kamar Adamu ya san abinda ranta ke rayawa Sai gashi ya zo da amsar cikin yanayin halin ko in kula, “Sau nawa na nemo aure ya hana ni yi, ‘yar rikonsa yake neman matsa min na aura ni kuma

_”. nace bana so, wallahi Tallahi babu shegen da

Www.bankinhausanovels.com.ng

ya isa ya aura min wannan kundubar ‘yar”’.

Da gudu Hajiya ta saki baki tare da kame haba.

Adamu ya mike cikin fishi, ya sunkuya ya dauki kullin goro ‘yan dari uku “uku guts hudu ya sa kai zaifita. Dole Hajtya ta magantu cikin daga murya,

“Ina zaka kai min goro har na dubu da dari biyu?” Ba tare da ya juyo > ba ya amsa, _ “Kyauta zan yi da shi” . Bai bata damar Magana ba ma, don tuni ya fice, dole ta sauke kai cikin yanayin alhini.

Gangar jikinsa ke zaune kan dakalin kofar gidansu rike da sabon littafin Maimuna Beli mal suna MAFARKIN KHADIJA, zuciyarsa

‘da kulliyar lissafinsa na can duniyar jaruman

Ya dinga cakuda rayuwarsa da ta jaruman littafin tsawon wani lokaci sannan ya koma faman tsintar abubuwan da suka yi dai dai da tasa rayuwar. Muhimmi a ciki shine, zazzafar soyayyara da ke tsakanin Sunusi da Khadija, ya hakikance irinta ce ke cin wuta a Kirjinsa ga yarinyar da ko sunanta bai sani ba, shi yasa ya kuma gano bambance-bambancen da ke tsakaninsu su ne, Khadija da Sunusi tare suke son juna, amma nasa son shi kadai yake wa tsalle a Kirji yana ji masa raunin da kila wadda ‘ ake wa ko ta sani ba zata taya shi jinya ba. | Abu na biyu shi ne, Khadya da Sunusi Mahaifin Sunusi ne yayi musu karan tsaye, ko banza yana da kwanjin da idan yayi hakan za a zaci ya isa kuma da guminsa Sunusi ke rayuwa, amma shi fa? Yayansa ke gwada masa kwanji babu sidi ba sadada ya hana rayuwarsa rawar gaban hantsi da hujjar kawai ya dauke masa kwanon abinci ko kudin kashewa idan ta kama, sai shegiyar takurar tura shi makaranta – da yake tun tasowarsa. – Abu na gaba shi ne, sunusi ya dauki Khadi’a sunyi auren sirri saboda yana da kwabbai a aljihunsa, to shi idan ya dauki hakan mafita, in ya auri matar ya boye uwar me zai dinga bata tana ci? Wai ma idan abar son nasa ta goya bayan ta zama Khadija ma’abociyar sadaukar wa so. A guje zuciyarsa ta tsinke tunanuwanta da kasafce-kasfcenta lokacin da ta hango wadda take yi don ita. Can nesa ta bullo tana tafe cikin rausaya _tamkar reshen bishiyar da ke jin nishadi a lokacin damina. Adamu ya ajiye littafi gefe ya rafka uban tagumi yana kare mata kallo tana kusanto shi. Wankan tarwadar mace doguwa sambal, mai matsakaicin kauri komai nata matsakaici, bai yawa kuma bai yi kadan ba, mai kyakkyawar fuska dauke da madaidaicin dogon hanci….. kai kyawawan idanuwanta ma sun Kawata fuskarta. Ko hauka ne Adamu ya yarda yayi, duk duniya bai taba ganin mai kyau sama da ita ba, bai taba ganin wadda yakamata a so sama da ita ba, sai an rasa ta za a nemi da sunan maneji Ya sauke kai daidai lokacin da ta yi kusatowar da zata tya gane kallon Kurillar da .yake mata. Ba ya jin sautin takunta har ta bace, amma zuciyarsa na bugun da yafi na Karar fasa duwatsu a nasa kunnuwanwa.

Www.bankinhausanovels.com.ng

Sai da ta yi nisa da wucewa sannan ya iya daga kai ya hange ta lokacin da take shigewa wani shagon sai-da kayan dinki. Dama kusan kullum in ya-‘ganta a unguwarsu shagon kayan dinkin take zuwa, duk da haka ma yana da tabbacin ko ma dai ya ya ne ‘in ba a nan unguwarsu Kurawa take ba to tabbas ba za’a rasa ta kusa da su ba.

Ta jima a, shagon kamar yadda ya jima zaune kan dakali suna ta faman kokawa da zuciyarsa wadda ke tunkuda shi wajenta dan ya bayyana kai, lokaci guda kuma yana_ hango Yayansa ya tsare shi da Kabli da ba’adin hana shi aurenta. Kila yaci nasarar janyo wannan santalar yarinyar ta tsane shi kuma ta sanya shi ‘kwandon shara kamar sauran ‘yammatan da yasha neman aure Yayan nasa na tankwabe masa hannun da ake miKa wa neman aurensu. Duk zagaye-zagayensa, a yau sai da Zuciyarsa tayi nasara a kansa, ya gan shi a hanyar kantin kayan dinki ya tunkara. da’ jarumar zuciya lokaci daya kuma yana shatar aljihunsa .don tabbatar da cewa nairarsa dari wadda ta kamata ta sadar das hi da kantin kayan dinkin tana nan a muhallinta.Ya dinga hadiye barin da jikinsa yake yana bayani ga mai kantin tare da mika masa darin, Tukur zare da allura da mabaili zaka ba ni, wai kawai na fito wanka, in dauko kaya ‘zan saka sai na tarar babu maballai. Bayan karya alkawari kuma teloli sun fara tauye mudu”

Ya dauki wannan salon ne dan janyo hankalin tauraruwar tasa da ke cikin shan sharafin siyan siyan kayan dinkin da haka ya zaci duk yaddah akayi madinkiya ce, duk da cewa bai tantance kayan da suke zaba nata ne ko na Kawarta da ya same su tare ba, wadda yake da tabbacin a kantin ta same ta tunda bai ga shigarsu tare ba. | _ Ko dai ya ja hankalinta a maganar da yayi bata nuna ba, sai Tukur ne ya bushe da dariya yace

“Adamu maballi a me yake da har ya zama

mudun da za’a tauye?” Kai tsaye ya amsa, |

Sa wasa! Ai aikin lada da zunubi ba wahala yake ba, idan daurin aurena za’a tafi na tarar da kayan babu maballi me kake tsammani?”

Yayi maganar ne yana satar kallonta bayan ya fahimci sun kawo hankalinsu Kansa.

Kamar wasa sai gashi ta tanka cikin fara’a da dariya’.

“Don ma ko babu kai ba fasa daura auren za’a yi ba in dai ka tura sadaki da waliyyi

Ya sha kokawa da nutsuwarsa kafin ta bar – shi amsawa a nutse da alamar raha,

“Hajjaju amma dai ba haka aka so ba, wai Kanin miji yafi miji kyau, in ji Karin maganarku tamatako? _ Duk suka yi dariya, sannan jarumar tasa ta mayar da hankali kan aikin gabanta na duba kayayyakin da take stya. Tukur ya ce,

“Zaka jira na karisa bata kayanta sannan na

nemo maka? Allurar dinka maballin ce nake tsammanin ba ni da ita a kusa.

Ran Adamu tas! Ya nemi guri ya zauna

yana cewa, | “In zaka yi sauri babu matsala”

‘Nan ma ta sake tsomo baki’

“Haba da ya amsa cewa a fara bashi kafin mu, da na tabbatar da cewa ko shi ya sami mudun sai ya tauye, Kila fiye ma da maballi’’ –

“Allah ya sa dai ba haushi kika ji ba”

In ji Tukur yana dariya kuma ya juya ya dubi Adamu, |

Www.bankinhausanovels.com.ng

“Zata wakilci Teloli ‘yan uwanta ta nuna maka su fa ba sa tauye mudu sai dai saba alkawari ko? : +

“Shi ma Allah ya tsare” Ta sake fada cikin fara’a .

Murmushinta kawai tamkar ya barar da...


Read / Download NA SHIGA ALJANNAH Book 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album