Join Our WhatsApp Group

SANADIN TALLAH Complete Hausa Novel Document by SANADIN TALLAH


SANADIN TALLAH

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 6586



SANADIN TALLAH

Reading Time: 0 Hours

Added On: 29, Sep 2023

Author: Jameela K Mashi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07062893280

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 42.99 kb

File Type: txt

Views: 788+

Download: 119+

Last download: 2 days ago

Description/Story: [11/3, 20:15] Jameeeelah k mashi✍🏽: 🎁🎁```SANADIN 🍲🍧
TALLAH🎁🎁

NA JAMEEEELA K MASHI

BISMIN LAHIR RAHAMANIN RAHEEM

GODIYA

Ga Allah suhbanahu wata'ala daya bani ikon rubuta wannan littafin, tsira da aminci yakara tabbata ga fiyayyan halitta Annabi Muhammad (S.A.W)

1⃣-5⃣
"Wayyo Allah jama'a kuceceni zata kasheni inna bazan karaba walahi bazan karaba kiyi hakuri, wayyo Allah nashiga uku kutai makeni wallahi inna innakara dauka saina siyar zandawo.


Kumama wannan nekawai bekareba, duk sauran TANLAR dana dauka duk nasiyar, wallahi bazan kelekiba saina daka asarar dakikayi mini cewar innah kenan.


Haba dan Allah yarinya da muguntar kai, insamiki Tanlar nan dan kisamu kisiyar musami abinda zamuci, amma saikin kisiyarwa.


Bacin kinsan ubanki ma babadawa yakeyi ba, saidai ma inkin dawo tanlar yazo yace zai amsa yaje yayi shaye- shayen daya saba.


Haba mana inna meyasa bake ganin kokarina duk yanda zanyi ganin nasiyar, dan gujema gorin dazakiyi ma baba amma saikinyi.


Kagamin shegiyar yarinya kinaso kinuna mini cewa, kinfison ubanki daniko to wallahi zanyi maganin kizaki gane kuranki.


Assalamu alaikum menakejine kamar hayaniya acikin gidannan da yamman nan, haba innan SHAHNAZ meyake damunki, kullun bake ganin kokarin yarinyar nan kometayi bake gani.


Nasandai yanzu tasamo kudin dan haka yanzu bani wani abu aciki, tabdi jam wallahi bazata sabuba bindiga aruwa nida wahala keda kwacewa, kikace ban isaba nida 'yata daban aureki kin haifetaba uban waye zaimiki tallah gayamini.



Wiwiwi tafara kuka nizaka cima mutunci, saboda nafadi gaskiya zakayi mini gorin 'yah Allah mayasa Nina haifi SHAHNAZ badan hakaba saina hadiye zuciya na mutu.



Koma mezakice saikin bani yaza'ayi kullum kinmayar minida 'yah kamar jakarki, sannan kiceba zakibani wani abuba nagakema baci kikeyiba, sannan itama bakibata taciba nikuma kiceba zakibaniba, ehnah bazata sabuba wallahi tallar safe da ban tarana da ban ta darema daban sannankice baza'a morekiba bazai yuwuba wallahi.


SHAHNAZ naganin haka tasan wannan fadan bazai tashi hakaba dan tasan babanta sai ya lakadama innarta duka, kullun kafin yake amsar kudin a hannunta saitayi waje, A zuciyarta takecewa tagaji da ganin abin kunyar da iyayanta sukeyi a gabanta tayi waje tashiga dakinta.



Haka baban SHAHNAZ yakama inna yayi mata duka kafin ya amshi dari biyar a hannun ta tayi zagin tayi yakushi duk bai fishshetaba, tayi shuru takeleshi tare dayi masa Allah ya isah kondo-kondo, yayi ficewarsa abinshi yakeleta yatafi majalisarsu ta 'yan shaye-shaye.



Can nahangoshi yashiga assalamu alaikum ah yababa kadawo nekuma, ehto dawowa tazame mini dole tunda na wasko wata 'yar tsaba, ahto hakan yanada kyau shiyasa nake kara sonka nawan ahto yaza'ayi aidole a shana, yamika musu kudin suka bashi wiywiy da ya amsa yace yabaka hadomini da abarba haba bahbah dadina dakai wutar ciki, sai abokin nashi yamikomar takardar da suke nada wa aciki.



Ya amsa yana murmushi yanada abarshi ya kunna yafara zukar kayansa saida yasha yaji tayimai karo sannan yatashi yayi musu sallama Yakama hanya, yana marisa yanufi gida shidai burinsa yacika tunda yasha kayansa yanzu kam yana cikin far in ciki bayason abunda zai gusar masa da farin cikinshi




Saida yaje saitin gida gabda wasu dandazon yara suna ganinshi suka saka waka kamar haka,


Oyoyo Baban SHAHNAZ yasha wiywiy yayi marisa yarasa mai goyashi💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽YAKI SHANAS zoki goya abban innan SHAHNAZ 💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽zoki Goya angonki yayi tatil yayi Marisa



Shikuwa bashi da aiki sai kunduma musu zagi yakeyi, kunsan da Wanda kuke da ubanku kuke tsinannun yara kawai 'ya'ya kamar na Allah bani haka sukayi tamai, baidainaba suma basu yishiru sunkele shiba haryazo gida yana zage- zage.


NA JAMEEEELAH k MASHI


Dedicated to AYSHA ALTO 💘(doutar ubbe)


Wannan littafin garekune yan group dina mai suna GREAT NOVELS

Masoyan littafin 🌎🌎BANKADA🌎🌎
Inamai Baku hakuri bisa dalili shiyasa bankarasaba kuyi hakuri amma ga sabon littafina mai suna sanadin tallah dafatan zaku bani had in kai nagode taku jameeeelah k mashi

07062893280```
[11/3, 20:16] Jameeeelah k mashi✍🏽: 🎁🎁```SANADIN🍲🍧TALLAR🎁🎁
NA JAMEEEELAH K MASHI



BISMIN LAHEER RAHAMANIN RAHIM

6⃣-7⃣

"Yan iska yara kawai yan kutumar uba waye a cikinku baban shi baya sha kuke cewa nayi marisa ubanku maya nacan yanzu zaifara tashi marisar, ashabasu kuwa komaba saiji kakeyi suna mayarmai da amsa wallahi karyane-karyane iyayenmu basa marisa basashan komai shaye-shaye saidai kai, muna ma tunanin kana kulloma SHAHNAZ nata kakawo mata tasha kafin tatafi tallah, zakuci gidanku dani kuke wasa kajimin yara da sharri bawani sharri yarinya kamar jaka ba arabi ba boko sai tallah kamar jaka itace saida goro da sassafe, ta dawo ta dauki koko da kullin waken na kosai ta siyar, da rana adora mata shinkafa da wake tasiyar da yamma a dora mata tuwan dawa da miyar kubewa, aiko yararami dutse sai kan mai maida bayani jikake tim.



Wayyo-wayyo mugudu yaje feni Allah ya isah banyafeba sai Allah yasaka mini, yabanki kofa yasaka sakata yakulle yanufi daki yashige, yana shiga yaga inna idonta biyu yane lfy bakiyi bacciba haba abban SHAHNAZ yazanyi bacci bacin wannan haya gaga dakakeyi da yayan cikin ka.



Toya kikeso nayi bacin kinsan balaifina bane sune suke tsokanata, badole su tsokale kaba kabiyo hanya kana tangal-tangal aidole kaima kasan halin yara meyasa zakabiye musu, gashi yanzu kajifi dan mutane Allah yasa bakaji mishi ciwo bah.



Ahto konaji maiciwo saime wallahi yasake suzo gidannan shida babansa shima saina fasa masa kai, yara basuda mutunci da tarbiya basu san babbab hakama basa babbance yara kamarsu.



Inna tace Allah shikeuta nidai kakonta danni konciya zanyi saboda banaso namakara, tajuya tahau bacci, shima yabingire yafara baccinsa barana leka dakin SHAHNAZ can na hangota tanata sharbar kuka uni Allah kadubi lamurana kakawo mini sauki a lamarin rayuwata.



Ni SHAHNAZ ba arabi ba boko yazanyi da rayuwata inason karatu banida halin yinsa bazan taba samun cikar burinaba, nazama mai ilmi banida aiki sai tallah nida kawata HIBBAT tun abun nadamuna ina ganin iyayena basa sona.




Sainaga ashema bani kadai bace saina sama zuciyata salama nida kawata bamusan komaiba sai tallah, hatta karatun sallama bamu iyaba.



Akwai wata rana naje gidansu hibbat muna cikin hira akakira sallah mukaje mukayi alwala, sainaga ashema nadan iyah alwala da kadan hibbat tafini iyawa, muna shiga sallah muka tada sallah sallarmu bazata wuci ta minti biyuba muka idar.




***** ****** ******* ***



Muna idarwa nakalli hibbat nace mata wai dan Allah kawata ya akeyin karatun sallah ne hibbat ta kalleni da mamaki, konce a fuskarta tace kina nufin baki iyaba bakeyi kenan, saheebata haba mana kawata tunda dai kekin iya kikoya mini mana toshi kenan nidai nasan subabata na cewa.




SIM . SIm .Sim. Sim .Sim,



Kinajina ehnata maimai tawane dan kirike danni na iyah kawata to daga yau nazama malamarki, yauwa saheeba nagode sosa Allah yakara ilmi ameen 🙏🏽kawalli na shafa.




(Hattara gareku iyaye yakamata kuduba halinda yaranku suke ciki gurin bautar Allah a cekamar wa dannan yan matan basu iyah karatun sallah ba akiyaye a dunga kulada tarbiyar yara Allah yasa mudace ameeeen🙏🏽)



Tagama tunanin tana kuka😭a haka bacci yayi a wongaba da itah batare da tashirya yinsaba, Asuba tagari SHAHNAZ.



Tunda asussuba tatashi saboda tasaba tajeta tadibo ruwa saida tacika komai nagidansu kafin tazo tayi wanke-wanke, saboda batasamu damar yiba saboda dukanda tasha gurin inna jiya ta gama taje tayi wanka ta dauro alwala tajetayi sallah.




Tashiga ta gaisheda iyayanta inna ta amsa tareda shimata albarka hakama tagaishar da baban ta, ya amsa tareda mikewa ya futa yauwa yar nan abinda take kiranta dashi kenan saboda itace yar farko.





Abinda nakeso na gayamiki kirike mutuncinki duk inda kike karki yarda wani abuya shiga tsakanin kida wani da namiji kullin inagaya miki haka kuma nasan kina anfanida abunda nake gaya miki, karkiga ina dukanki da zagi kifada harkar banza idan kikayi haka ban yafe mikiba nayi hakane saboda zafin abinda mahaifinki yakeyi mini narashin nuna damuwa damu.




Babanki bazai bamu abinciba baisan cinmuba hakama baisan shanmuba, shidai burinshi na daura miki tallah kikawo kudi ya amshe yaje yayi shaye-shaye tunda tafara yimata nasihar kanta ke kasa tana aikin kuka😭 nagode inna Allah yakar girma ameeeen year albarka tashi kije kidauko nikan wake kinji.

8⃣-9⃣

Tatashi tafuta hadeda daukar kudin nika tayi waje ta dauko nika takawoma inna, inna tace Allah yashi miki albarka jeki kwanta kafin nadama koko a'a inna kibarni natayaki aiki, nace kiwuce nace kije kikwanta haka ta wuce badan tasoba tashige daki taja rufa tacigaba da bacci.





Bayan waso mintina innan tajeta tasheta tafutar da kaya, ta dauki kasko taje takai da itace ta dauko kullu ta ajiye tajeta dauko bokitin koko shima ta a jiye, tana shara saiga hibbat ta karaso tare da yan rakonta da kaya a baro sunkara so.




Sannu da zuwa kawata yauna rigaki futowa takaraso da murmushinta suka gaisa kafin kowa yafara sana'arsa sunata taba ciniki can saiga wani mahaukaci yazo wucewa yatsaya ya kura musu ido sukam basuma lura dashiba sunata harkokinsu.



Saijisukayi anyo gurinsu da gudu aiko bashiri suka tashi da gudu bayama da sukaga mahaukacine ga SHAHNAZ dama mayyar tsoro kamar farar kura hartayi hanyar titi, taji anrike mata hannu kafin takalli wanda yarike mata hannu suka tsinkayi muryar mahaukaci nacewa yan mata kowa yaje yayi aure dan kutumar ubansa ko aje makaranta sukayi saurin kallan juna itada kawarta.



Itah hibbat bama wannan bane da muwarta yaza ayi ace wannan kyakkyawan saurayin yatsaya yarike hannun SHAHANZ ba'itaba bakin cikinta kenan suka samu mahaukacin yawuce, kafin tajenye hannunta daga na saurayi bayan tagama lurada irin kallonda kawarta keyimata.




Haba malama magana nakeson naimiki kuma kinwuce kinkeleni, meyasa hibbat tayi sauri ta amshe da cewa haka take bata wayeba nicema malamarta yayi sauri yakawarda kanshi daga kallon hibbat malama nidai sunana SHAMSU kefa?




Sunana SHAHNAZ wow nice name sunanki yayi daidai da kamanninki tayi murmushi nagode, itakam hibbat tacika-tacika tayi fam kamar tafashe, dama bawata magana nakeson muyiba iyakar nabayyana miki sirrin dake zuciyata tunda na kellah idoh nahangoki saurima nakeyi kinga alamacan ga motata canna ajiye kokashewa banyiba atare suka kalli motar itada hibbat.





Sonki nakeyi SHAHNAZ sona gaskiya kuma da aure ras gaban hibbat yafadi inah yama za'ayi ace SHAHNAZ tarigata aure, wuf takarbe maganar yarinyar dabata iyah karatun sallah bazaka aura shiyasa nafara gaya maka nice malamarta.
(Allah karabamu da hassada batasaniba ma da gaske sonta yakeyi ko yaudarane Allah ya tsare ameen🙏🏽).


NA JAMEEEELAH K MASHI

Dedicated to AYSHA ALTO
💘(doutar ubbe)


Wannan littafin garekune yan group dina maisuna GREAT NOVELS Na gode masoyana love u all💘

07062893280```
[11/3, 20:17] Jameeeelah k mashi✍🏽: 🎁🎁```SANADIN🍲🍧TALLAR🎁🎁
NA JAMEEEELAH K MASHI



BISMIN LAHEER RAHAMANIN RAHIM

🔟-1⃣1⃣

"Ya kurama SHAHNAZ ido itako tunda hibbat tafara fadin hakata tsugunnan dakanta idonta yaciko da kolla, shiko yace kidena damuwa SHAHNAZ naji nagani ina sonki yawuce, amma zandunga zuwa nanwurin dan mudinga haduwa alokacin da yajuyone yake fadar haka.



Itako batace komaiba harya wuce yana barin gurin hibbat ta hauta da fada, SHAHNAZ nasha gaya miki bakida damar kulawani da namiji harsai nayi aure, meyasa zaki sakar masa fuska da harzai sami damar tsayawa yafurta miki kalaman soyayya a gabana.



Tayi shuru tanajin ta tana hawaye sahibata kiyi hakuri dan Allah imma kina sonshi ne nabar miki shi, tayi shuru tana jiran amsarda zata bata, nibawai nifaba hakanike nifiba kawata kawaidai inason nafada miki gaskiyane akanki kiyayi irin wadannan samarin mayaudarane shine kawai bawani abuba.



Nagode sahibata shiyasa nakekara sonki saboda fadar gaskiya, hakasuka cigaba da sana'arsu harya kare sukayi wanke-wanke da shara sukagama suka hada kaya hibbat takira yarasuka kwashe mata kaya tajira SHAHNAZ takai kaya tagama tadawo suka jera zuwa gida.



Suka tsaya a daidai gurin marabarsu hibbat ta kalleta kawata inafatan kinrike abinda nagaya miki, gameda wannan mutumin kingama banrike sunanshiba, sahibata kema da kanki kinsan bawani da namijin danike so kamar dan uwana FU'AD shikadai ne zuciyata takeso da sonshi take rayuwa, kema da kanki kinsan bantaba son wani dana miji kamar saba.




Yauwa kawata shiyasa nakesonki kawata haka suka gama tattaunawa kafin daga bisani suka wuce, dafatan saisun hadu zuwa anjima, suka wuce gida hibbat nazuwa gida da sallama babarta ta amsa sannu da xuwa 'yar albarka kindawo ya jama'a da kasuwa.




Yauwa babata ya gida baba yadawo kuwa eh yadawo yar babanta babata ammadai bakuyi fadabadai ko, kema kinsani hibbat duk indai babanki yazo gidannan sai munyi fada saiya amshi kudi a gurina yaje yayi caca, keda kawarki haka Allah ya jarabceku da iyaye wadanda basu damu da rayuwar kuba sudai kansu sukasani,to babata yazamu yi saidai mugode Allah babata bama wannanba kinsan abunda yake damuna.




Acenidai banida farin jini indai ina muna tareda SHAHNAZ bawanda zai kalleni yace yana sona, saidai itah babata nima inada kyau amma danaje kusada SHAHNAZ.




Sai kyawuna yadusashe saiya zamana nakoma tamkar mummuna saboda kyawun halittar da Allah yayima SHAHNAZ abunnan yana matukar damuna amma ba yanda zanyi, babata yau muna zaune gurin abinci wani kyakkyawa n saurayi yazowai yana sonta da aure 😳aure fakikace inah hakan bazaitaba faruwaba 'yarnan indai inaraye dan saikin rigata aure ita awa tarigaki aure, wallahi kuwa umma mutumin yayimin kashi da kyau ga kudi babata ina sonshi, niyakamata yaso ya aura ba itaba.





Kisha kuriminki kamar kunyi soyayya barana gama natafi gurin malam, yauwa babata shiyasa nike sonki babata.



Itako SHAHNAZ tanazuwa gida tajeta gaishar da inna munsameku lfy lfy klau yar nan kindawo sannu da zuwa, yauwa innata yakk gashi inna abinda akasamu ta amsa takirga yauwa Allah yashi Miki albarka, da hakakikeyi daba maijinmu dake ungo gashi kije kasuwa.





Tatafi kasuwa tayi cefane tasiyo shinkafa da wake da barkono da mangeda da kayan magi, tadawo gida tashanya barkono bayan yadauki wani lokaci ta daka tagayama inna, innata nagama toshikenan Allah yashi miki albarka Allah yazaba miki miji nagari wanda zaiji kanki kamar yadda kike tai makona, Ameeeen🙏🏽 ya Allah innata tojeki kwanta Kafin nagama to inna.




Bayan wani lokaci zuwa 12:pm inna taxo daniyar tashinta tagama tatashi yauwa toyi maza kitashi kishirya to innata,
*** *** *** *** *** *** *

1⃣2⃣-1⃣3⃣


Yaukam gidansu hibbat ita babarta tabarma girki saboda tatafi gurin malam daniyar raba soyayyar SHAHNAZ da SHAMSU, Assalamu alaikum malam wa'alaikumussalam barka da zuwa meke tafedake, dama malam nazone akan maganar 'yatah akan batun wani yaro data gani tana sonshi, malam gashi batada farin jini.




Toshikenan kisha kuruminki kinsami biyan bukata yasunan ita yarinyar sunanta hibbatu shikumafa tafada mini sunanshi sunanshi shansu, dayakema ba'ita yace yanasoba kawarta yakeso shineta gayamini batama nunama kawar tataba cewar tasan sunanahiba.




Kikontar da hankalinki za'ayi rubuta (_suratul Yusuf da yasin da tabaraka da waQi'a da ehzawaqa da wata ayah a guraren qarshen suratul yasin)


Za'a dace sannan kikawo tantabara aure ko kikawo kudin yauwa malam kamar nawa zankawo zaki bada dubu goma to malam nagode Allah yakara girma.



Tataso tayo hanyar gida lokacin har'an fara kiran sallah kuma hibbat tagama komai hartayi sallah takira yaran dasuke kaimata kaya, babata sannu da zuwa dafatan anyi nasara anti nasara ammadai sai gobe zan amso miki rubutu toshikenan babata Allah yakaimu goben.



Haka dukansu suka shirya suka wuce gurin abinci inda SHAHNAZ take siyarda shinkafa da wake yayin da hibbat take siyar da taliya da wake ta manja😋




Shikuwa SHAMSU tunda yashiga mota yakasa sukuni da tunanin SHAHNAZ shidai yadaukar makanshi cewa yasami matar aure komi jahilcinta yana sonta kuma da aure, to amma meyasa kawarta takeyin haka tanada bakin ciki anashi tunanin, tunanin SHAHNAZ yahanashi sukuni yana matukar sonta har a zuciyarshi.

NA JAMEEEELA K MASHI

Dedicated to AYSHA ALTO
💘(doutar ubbe)


wannan littafin garekune yan group dina maisuna...


Read / Download SANADIN TALLAH

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album