Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

RUFDUGU Book 2 Complete Hausa Novel Document by RUFDUGU Book 2


RUFDUGU Book 2

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 28460



RUFDUGU Book 2

Reading Time: 2 Hours

Added On: 27, May 2024

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Shuraihu Usman

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07019035969

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 202.42 kb

File Type: txt

Views: 465+

Download: 244+

Last download: 1 hour ago

Description/Story: RUFDUGU-036
Bokanya Alira tacigabada cewa sarki Duksar ya ,isa tsuburin dunar shikadai kuma agalabaice yafuta ahayyacinsa sosai ,kawaidai yadawo hayyacinsane yaganshi kwance bisa wani katafaren gado nazinare cikin wani makeken'daki mekamada babban masarauta 'dakin cike yakeda kayan alatu iri,iri saihaske dasheki yakeyi gamida 'kamshi mesanyayya zuciya, jijjigi lamarinda yada'da ruda sarki kenan yarasa a,inama yake yashiga tunanin kodai yamitune yasamu shiga aljanna duk wannan abun yanakwance , kai saidai yayunkura yatashi yazauna tabdijam aitashinsa kedawuya saigawasu fararen 'yammata dogaye masu tsananin kyau sogoma sunasanyeda kaya iridaya sunshigo cikin'dakin, kowacce mace tana'daukeda wani kyakkyawan kwando wanda asakashida dazarin azurfa cikin kwandon dakayan abinci da abinshs nau,i nau,i ,namfa sarki Dusar yasaki baki kaman wani wawan sarki yarika kallon 'yammatannan harsu,iso gareshi suxauna abisa gadan sukewayeshi sufarayimasa tausa sunacewa barkda datashi babban sarki Sarkin Bokayi Moxar yace agaisheka aimaka barka daxuwa fadansa ,tabdijam namfa sarki Dusar yasake rudewa yafara tunani yanxu dama bamutuwa yayiba duk wannan dinar aduniyane to indai hakane kuwa bashida abinda zaiba Boka Moxar amatsayi sadaka

Yanacikin wannan tunanniya saikawai yaji 'yammatannan sunsunkuceshi sunyi gabadashi yarika bude baki yanatunanin inazasu kaishine hhh basuxame ko,inaba saiwata 'korama cikeda koren ruwa ruwan harwani turiri yakeyi'kamshi natashi furanni nayawo asaman ruwan kaitsaye kuyanginnan sucillashi cikin ruwannan hankalinsa yatashi amma yanatsunduma acikin ruwan saiji tunda yake aduniya baitaba tsintar kansa acikin jindadi dawalwala irinna wannan lokacimba kafin yagama tunani tuni'yammatannan sunshiga cikin koraman sukewayeshi sutubeshi suimasa wanka tamkar 'karamin yaro dagabisani sufuto dashi sumulkeshi damai sucabamasa kwalliya sumaidashi 'dakinsa subashi abinci yaci yasha ya'koshi daganan sidaukeshi sukaishi wani babban falo girman falon yakai girman wata unguwan kuma cike yake dakujerun alfarma dasauran kayan alatu fiyeda 'dakinda yakwana

'yammatan sutafi subarshi anan yananan zaune sai tsuduf boka Moxar yabayyana agabansa zaune bisa wata shirgegiyar kujeran mulki hmm shidai sarki Dusar tsoronema yakamashi dominnn

Kashhhh abokai kuimin afuwa Wani uxuri yakamani,insha Allahu gobe xancigabaaa ,aimin afuwsRUFDUGU-:038

Turkashi sarki Duksar yaita
babbaka dariya harsaida matansa sujishi 'dayabayan 'daya surika shigowa saida kafsushigo susamada 'dari sukakewayeshi babuwanda taimasa magana harsaida yaidariyar ta,isheshi sannan yamike ya'karema matansa kallo sannan yafara magana cikin izza yanacewa yaku matana kusani tafiyata taikyau domin nasamo maganin matsalata saidai dakwai hadari domin samo sinadarin hadamaganin daxan haihu daidai yakeda neman Jaki me'kahooo

Jinhaka saimatan suishiru suna tunanin wannan magana tamijinsu can shugabansu mesuna Dusaira kuma ita babban matan sarki Duksar yanamitukan sonta yanakuma jin magananta ,tanumfasa tacekenan babumahadin maganin awannan duniyar kokuma samunsa abune metsananin wuya

Sarki yanumfasa yace dakwai mahadin aduniya mahadinkuwa shine akama sadaukin maza mafarauci mutumin daji Haiman arika yimasa wanka anataran ruwan wankannasa harnatsawon kwanaki 'dari tofa muddin hakan tafaru duk wanda tasharuwa yoxata hsihu kunga kenan zan Samu yara 'dari cikin shekara guda

Jinhska saimatannan surafka guda atare sukamama sarki Duksar kirari sunacewa mujedai gaba 'dan sarki jikan sarki gagarau uban mazaje dodo sarakunan zamani lallai wannan magani zaihadu kuma tabbad zakasamu magada 'dari cikin shekara guda hakanne zaisa kazamo gwarxon tarihi gagarabadau namijin mazaje medanne maza hallahiri

Wohoho koda sarki Dusar yaji kirari daxugan matansa tuni yamance dahadarin Sadauki Haiman yakwarars uban ihu yadubi matayensa yace namuku alkawari kowannenku saitahaihu lallai koda sadauki Haiman aljanine ko dodo tofa dolene yadurkusa agabana imma yailadabi agareni ya,amince yazauna ataredani harnatsawon kwanaki dari inatara ruwan wankansa kokuma naimasa doleee , matan sarki sukara rafka guda suna jinjina gamida sarama mijinsu,

Shiko sai yaiwaje yasa akiramasa sarkin yakinsa mehuna Hamar sarkin yaki yazo yaigaisuwa sarki duksar ya amsa sannan yacedashi lallai yanxunnan kaje kashirya dakarunka dubu goma domin gobe dasafe zamushiga daji Sukar Farautaa

Babu tambaya sarkin yaki Hammar yajuya cikin darennan yasa abuga kugen yaki tareda busa'kahon mutuwa kayyasa aisaiga 'yammaza nafitowa cikin 'damaran yaki kaidaganinsu kasan basani babu sabo immadai sukashene ko,akashesu domin'kasarsu tagado

Hargari yawaye mazajene kefutowa sunabin sahu saida dakaru dubo goma susama ,kwatsam saiga sarki Dusar yafuto shima yai'damaran yaki mebantsoro kaida ganinsa kasan Hamshakin mayakine yazo yatsaya agaban dakarunsu dukansu sudukadda kawunansu 'kasa domin girmamawa daga bisani sudago kawunansu sunamasu jinjina takubbansu

Sarki yakallesu cikin farinciki yafara magana dakakkausan murya me amsa kuwwa cewa yaku dakarun Balnar kusani zamu farautane bafarautan dabbaba bakuma farautan aljanba kawai zamushiga dajin Sukar ne domin farautan mutun 'daya jall, tabdijan nan dakaru sufara mamaki wai dan mutun'dayane akai wannan gayya tabbas basusan waneneba suntabbata ko sarkin aljannune sai sunkamashi balle 'dan,adam

Sarki yafigi doki yaigaba suma subibayansa sgujee ,tsakanin dajin Sukar da binnin Balwan tafiyar watanni bakwaine bisa ingarman doki babu batun yada zango, amma susun isa dajin cikin kwanaki Uku dataimakon alkaluman tsafi tunda su,isa dajin sarki Dusar yace atafi ahankali kuma banda ahayaniya haka surika kewaye dajin ahankali natsawon sa,anni biyar batareda sunci karo dawani mutunba kwatsam sunacikin tafiya saisuga wata kyakkyawan mace fara sol, matar tanaganinsu taja tatsaya tanamusu wani irin kallo ,sarki Dussr yadaka mata tsawa kee ina Mijinki matar taima sarki wani irin kallo tace wayekai kuma mezakaima mijina ,afusace sarkin yaki yadakama matar tsawa keetsinanniya kisani kinagaba sarkin duniyane Sarki dusar lallai ki,iya bakinki kokuma ki mutu,

Matar taimurmushi kana ta'daure fuska taceda sarkin yaki kaiwawa kasani kowani sarki yanada iyakansa danhaka Sarkinka yabar iyakansa yashigo yashigo namu iyaka lallai wannan dajin mallakimmine mukeda iko dashi danhska kutaka assnnu kokuma kuji ajikinkuu

Tabdijam kalaman matan yaharzuka sarkin yaki danhaka yaikuwa taredaba wani dakare umutnin yasaro kan matannan dakaren yazare takobi yasaki linxamin doki doki yafuta aguje yaikan matannan afusace ,

kayya 'kiris yarage dakaren ya,isa gareta shuuu aji futan kibiya tamkar gilmawan walkiya kibiyar taje tacaki 'kirjin dakaren kambala,ii dakaren yaisama yafado tim baburai, hakan yafusata sarkin yaki take yaba dakaru goma dama sugama damatannan atare dakarun suikanta amma kafin su,isa gareta saisuma aimusu ruwan kibau ahallakasu lamarinda yafusata ilahirin dakarun kenan sarki yacika yabatse yadubi matannan xaiyi magana saita dakamushi tsawa kaiii wawan sarki kasani na yankinane kuma mallaki nane danhaka kaida jama,anka kujuya kufuce daga wannan dajin kokumaaa duk kumutu, jijjigi sarki Dusar yasake fusata yakwarma ihu kana yabada umurnin aafkama matannan abi takanta ,atare kuma alokaci guda dakarun suiwani ruri gamida gunji susaki linxaman dawakansu suikam matannan wsyyo aimotsawansu kedawuya sai suji wani irin'kara me amsa kuwwa mebaraxanan fasa dodon kunni 'karan yaimitukar razana dawakai domin saidawasu suibaya wasu sucije aguri guda wasukuma sukama karo dajunaaa saboda tsabar tsoroo tokuma alokacinne wani kyakkyawan yaro yabayyana yaron bazai wuce shekaru shabiyuba yana sabeda baka dakwari akafadansa yarike wata shafceciyar takobi ahannunsa yaron yanabisa toron giwane giwar natafiya cikin ta'kama da alfahari

Kana aba tawagane namazaje kowannensa narikeda baka dakwari adanee

Tabdijam sarki Dusar dadakarunsa suxuba yaronnan idanu domin dakwai Jarumta gamida tsaurin ido ataredashi tabbas ta'ba yaron tamkar taba wutace meruruwa, tsawon dakiku ana kallon kallo da yaron dakuma sarki Dusar ,

Can sarki yadubi yaro yace kaii yaro wanene kai meyasa kafarmakemu , yaro yai murmushi yace sunana yarima Ammar 'daga Sadauki Haiman sarki adawa dodon maxa ajalin metadda nakwance mutuwa meketa tsakani kumana farmakekune domin kun farmaki mahaifiyata Fallabii

Ta'dijam tabbss kishi kumallon matane domin daidai nan Sarauniya molika lozar tatsaida bokanya Allira taceda ita kinanufin bayan rabuwata Haiman yasake aure ,bokanya tace ranki yadade kinyi garaje dakinjira dakin saurara dakinji yadda Sadauki haiman yasake aure , Take idanun sarauniyan yakada yaijajur akarshe tazubda hawaye tanamecewa tabbad namiji baya databbad kuma maza maciya amanane wato Aurema Haiman yasake taiwani ajiyar zuciya tace narantse da izzzats da Matar nasa da'nnata dun saina kashe tsinannu yayinda shikuma zakare rayuwansane akurkukun 'karfe da'karfe dake 'karkashin 'kasa

Tofa kaji wani son xuciya komamenene kubiyoni maji yazata kaya amma yanxu lokacin M AuwalneRUFDUGUUU-039
Cikin fushi sarauniya molika loxar tadubi bokanyanta Alira tace inajinki mazakifadamin me yafaru tsakanin yaro Ammar da sarki Dusar ,bokanya tace afusace Sarki Dusar yadubi yaro ammar yace kaiyaro kasani ninazone domin inkama mahaifinka domin biyan bukatata sambanada uzurin cutarda yaro 'karami kamarka danhaka mazakakai gurin mahaifinka tunkana gane kanka ,tabdijam yaro yafusata yacika yabatse yakumbura kaikace kububuwace yadakama sarki Dusar tsawa kaiwawan sarki kasani nibs yaro bane kuma zaka,iya kaiwa gamahaifinane kawai idan ka,iya rabaneda duniya yagirgixa kai yace kuma bazaka iyakasheni domin ni dodone 'dan dodooo

Kambala,ii kalaman yaro sunhassala sarki Dusar yakwarma ihu yabada umurnin afkawa yanamecewa kukashemin tsinannen yaronnan,wayyo dakarun sarki dusar suikan yaro abinmamaki sai yaron shima yabada umurni take dakarunsa arba,in masu 'dauke dabaka dakwari sufara aikinsu surika yima dakarun sarki Dusar yayyafin kibau tamkar saukan ruwan sama abinmamaki harwani tsalle sukeyi suna tashi sama suna baza harbii gasudai su arba,inne suke wannan aiki amma saikarantse sudubu arbs,inne cikin 'kankanin lokaci suima dakarun Sarki Dusar mugun'barna domin tilass yasams sujadabaya sunamamakin wannan bala,i dasufuskanta

Shikansa sarki Dusar dayaga tarin tulin gawawwakin dakarunsa kwance cikin jini saida yagirgixa kuma yafusata yaiduba ixuwa inda yaronnan yake yacekai shaidani kasani kakira mutuwa kuma zaka mutu

Yaro ammar yace damani mutuwannake jiraa maza katurota kozata,iyadaniii ,cikin izza yaro ammar yaceda dakarunsa yaceku aje makamanku kawai kujira nida makiyana...


Read / Download RUFDUGU Book 2

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album