Join Our WhatsApp Group

ZAN JIRATA Complete Hausa Novel Document by ZAN JIRATA


ZAN JIRATA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 17859



ZAN JIRATA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 18, Oct 2023

Author: Aisha ,Mardiyya ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : AMINCI WRITTERS ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 108.96 kb

File Type: txt

Views: 763+

Download: 225+

Last download: 17 hours ago

Description/Story: [7/23, 5:11 PM] Aisha Umar Ibrahim: 🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚zanjirata !!!

Writing by Aisha& mardiyya ( a&m)🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈





🌹🌹🌹🌹🌹

AMINCI WRITTERS ASSOCIATION✍️✍️✍️




Dasunan Allah me rahama me jinkai tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta annabi Muhammad ( s.a.w).



Nasadaukar da littafina ga family na
πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™





Bappah sannuda aiki yawwa hansai naga bakaci abinciba shine nakawomaka tom mekika dafa masoyiyata daurone da wake megidana aiko naji dadi kinsanko inasanshi aishiyasa NA dafama to ya aikin aima ban ruwane yanxu zantashi tom ninatafi saika karaso .
Salama alaikum hansai kina ina aubamakya gdn??? Au inna harkin dawo sannu da zauwa naje lambu ne kaimasa abinci to daddawa uwar San miji naji wato kinga bananan kintafi kaimai abinci gidugidu kin gyaran dakin ko dan yanxu naga wani raini nashiga tsakanina dake to bissimillah mu zuba shegiya wadda bata gaji arzikiba ,sallamu alaikum to bakin munafiki saboda anshanyeka shiyasa take binka har gona to wallahi kafita idona inrufe mutum banza mutumin wofi haba inna da,Allah ki kyaleshi cewar Rabi ke rufemin baki adokeka a hanaka kuka tunda yadora ido akan wannan yarinya muke fama da masifu shegiya me farar kafa bahakabane inna itako hansai tunda tashiga daka take kuka yana bata hakuri inna tajiyo tace shasha shekara boyar kenan kunatare amma ko batan wata kaikuma dake anshanyeka nayi 2 ka kara aure kaki to awannan watan za auramaka yar gdn aminiyata larai kokanaso ko bakaso nagaji wannan aci ai kashi inna kiyafemun banaji zan iyayiwa hafsa kishiya πŸ‘€iyeee lallai kum mori malami da haryike Iya fadamun haka to wannan umarni Nike haka ba shawaraba mutumin banxa anaso ayimaka gata kai baka gani to kinyi kadan ki rabani da dana .

Can garin Kaduna horn naji anata kwararawa kamin get man yafito naleka naga tsalatsala din motoci guda daidaidai har goma 12 wa,India suka amsa sunansu wadda Iya lekelekena bantaba gani irinsuba se yau gabaki dayansu bakakene wuluk masu daukar ido dayace fara a tsakiya me bakin glass bagama fakim ba naga wani yaro dan shekara goma 15 yafito kyakyawane ajin farko dogone matsakaici sumar kansa bakace wuluk ta kwanta she kyali take da alama tana shan gyara idanunshi daradara masu haske hancinsa dogo yanada karamin baki dauke da school bag rataye a shoulder dinsa .


πŸƒβ€β™€οΈπŸƒβ€β™€οΈπŸƒβ€β™€οΈπŸƒβ€β™€οΈVote &comments , writting by Aisha and mardiyya (A& M).
[7/23, 5:15 PM] Aisha Umar Ibrahim: 🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚


ZANJIRATA

Writing by:- Aisha &mardiyya (a&m)
🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈




🌹🌹🌹🌹🌹
AMINCI WRITTERS ASSOCIATION
✍️✍️✍️



Munsadaukar da wannan littafin ga family mu
πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™


Page:- 2



Yanafutowa fuska a tsuke kamar kullum amma hakan be hana kyawunsa da kwarjininsa futowaba yan aikin gdn sunata zubewa kwasar gaisuwa be tsayaba ko kallao basu ishesaba ya wuce naga yabi wata hanya nabi naga Inda zashi tunda hango wata kofa me daukar ido kamin ya karasa har anbude yashiga ashe a waje banyi kalloba yadda naga tsaruwar falon tsayawa fadan kyan falon bata baki ne can nahango wata farar mace wadda shekarunta bazasu gaza 40 amma saboda Hutu da jindadi seka dauka yar shekara 30 ce tana hakimce kan wata kujera 2seater tana karanta daily thrust tana sanye da medical glass a idonta yaruga da gudu yabata side hug yace sannu da gd ammi yauwa my son ya school yace nml jekacire uniform kai wanka kazo muci abinci OK ammi good boy nan yahau upstairs yabi ta wani corridor India zesadashi da part dinsa naga ya bude wata kofa nantake naga wani hadaden falon komaina falon white and red be acikin falon naga yabude wata kofa acikin kofofin falo nan nahango tankameme bedroom ya bayyana me kyau da tsari komai nacikin Sa white ne dakin tsab- tsab kamar na mace macenma yar gayu masuji danaira hana shiga naga yakalli side drawers yabude 1 dagaciki ya aje school bag dinsa sannan ya waiga yaga naga ya kalli side clock 2:30pm ya wuce cikin sauri yashiga cire uniform ya bude drawer yadauki towel daura sannan yadauke kayan yasaka a drawer ya wuce yanufi hanyar wani corridor me dauke da katon mirror da drawers se wuce yabude kofa take wani hadaden toilet ya bayyana me na,urori kala2 wanda Iya gane 2 bantaba gani irinshiba nan yashiga yaje waje birth tube yatara ruwan wanka yazuba wasu sinadarai take ruwan yadau kamshi yana shirin cire towel nikuma nafuto ya rufe kofarshi tunda naga Mahmud din namu amfara zama saurayi yafi min's30 talatin sannan yafuto daure da towel da kuma wani a hannunshi hana goge kansa yaja stud din mirror ya zauna yana me goge sumar kansa yadauki mayuka kala 2 da turaruka ya gyara sumar da jikinshi take daki yahau kamshi senaga yabi corridor toilet yabude wata side drawer megirman gaske cikin nan nasha kallo ba bagaren tiet daban bangare suit daban bangaren yankati daban komai da bangarenshi naga yaje yadauki wani wani long jeans blue da long sleave black da rubutu ( D&G) yasaka karkusa kuganshi yafito se bazakamshi yike yafito cikeda nitsuwa yike sakkowa da downstairs dauke da books a hannunshi da alama exams suke yanufo main faloya ya aje akan center table sannan yanufi dinning area hana zuwa yaje gurin abbunshi yayi mishi side hug yace ya exam nml Abu OK aci gaba da kokari tom abbu to zauna muci abinci aah yamake kafada cikeda shagwaba yace ni ammi CE zataban aah yanxu Khadija sangartan Dana kike kenanko ba wani sangarta cewar ammi zonan kaci abincinka yaron kirki yauwa ammina inasonki nan tafara serving dinsu a plate daya sunaci tana ba Mahmud a baki cikeda kulawa dukda shikadai Allah yabasu be hana yasamu tarbiyaba tunda suka fara ba Wanda yayi mgn bar suka gama suka dawo falo yan aiki suka kwashe kayan sukuma suna zaune abbu yana kallon news a aljazera ammi na karanta daily thrust mahammud Kansa na cinyar ammi hana dubs littafin biology wannan kenan.


Garin room NA jihad taraba
Washe gari lnnaxdasassafe tatashi tanata bakar mitarta salami alaiku yawwa KAWU alhaji cewar inna dama yanxu nake shirin xuwaa gdnk to Allah yasa lpy dai innar Rabi yoh inafa lpy ancinyemun da wakenan? Ali man nida haihuwa itada cin moriyarsa totayi kadan ta rabani da Dana kullum she rawar kai yike akan waccan juyar shine Nike ganin a aura mai year gdn aminiyata larai me koko hmm yo ai wannan abun arziki ne innar Rabi wannan hadi naki yayi yau zansamu bala da mgn muje wake magabatan yarinyar .
Baraka na taya babarta wankin wake shima she cika take tana batsewa larai ko she masifa takeyi tayaya baza,a koro mutumba besan yayi aikin gdn Shiva she shashanci tobara kiji inhar biki tsaya ki jajirceba kin koyi komai yanxuba toko kinyi wani auren kuma koroki za,ai kuma ko kindawomana nan gdn Allah malam baze yaddaba shasha kawai hana larai addu,a zakiyimata cewar malam audu Baban baraka bakawai tsiyaba aidama mallan tini nasan kai daure mata gindin rashin mutumci to nafiku saga kai har idea ehee.
Aiko futar KAWU alhaji keda wuya yahadu da KAWU bala yakwashe komai dasukai da innar Rabi yafadawa k,bala nanfa sukaita jujuya Al,amarin yadda auren baraka da baffa domin sun anshi yan kudi gudi gun innar Rabi ,suna is a gdn sukai sallama Sega megidan yafito aah su bala be inceko de lpy aah lpy lay damage wata mahimmiyar mgn ta kawo mu tokushigo Zaire sunashiga KAWU alhaji dama yar dan uwanku yaronmu yagani yanaso shine mukaga yadace muxo my shaidamuku danmu yaga baraka Toto allah sarki cewar KAWU bashiri kawun baraka to zan tutubi malam din kaga she kukawo kudi a daura sure Toto ba matsala insha Allah ,aiko haka akai baraka da larai sunajin wannan zance dadi ya kashesu akasa daurin aure da tarewa sari days .
After 1 month
Baraka ta tare a gdn baffa(Ali) she zaman rashin mutunci yabiyo bays tsakaninta da hansai ko chokali inna batabari larai ta saga dan ta dauki San duniya tasawa baraka duk rashin kunyar datake yiwa baffa da hansai innna bata gani sema durata a hanya take to wattan 5 baraka a gdn baffa aiko hansai tasamu ciki tunda inna ta kyalla ido taga cikin nan ta inda take Shiva batanan take futaba wai ala dole ba cikin dantabane wai hansai taga an auro baraka wai dantaga an auto baraka shine zata fits tayon banxanta tasamo ciki ace kuma na dantane baffa najin inna ta shegantamai ciki yace aah wlh inada yakini akan hansai baxata taba yawon banba kuma ciki nawane ba nawaniba ,akwana a tashi hansai yau da lafiya gobe babu baffako (Ali) duk wani aiki da inna ta Dorawa hansai to shiyakeyinshi inna tun tana mitarta har ta dena .
Bayyan wata 9
Hansai ta haifo yarta budurwa tako biyo hansai domin ko ido kawai ne kawai NA baffa(Ali) Lamar aljana dan kyau ga haske yarinya jibgegiya mekyau innako she table baki take baffako ankasa zaune ankasa tsaye shida Rabi she murna danko wanna rabice tadinga temakawa hansai dukda inna na Janata ,ranar suna ansha hidima yan uwa da abokan arziki sunwa hansai da baffa kara danko baffa raguna 2 yayankawa hansai🐏🐏 yarinya taci sunan mahaifiyar hansai FADIMATU (Zarah) .


πŸƒβ€β™€οΈπŸƒβ€β™€οΈπŸƒβ€β™€οΈπŸƒβ€β™€οΈ
Votes and comments writing by :- Aisha&Mardiyya (A&M) πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
[7/23, 5:18 PM] Aisha Umar Ibrahim: 🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚


ZANJIRATA




Writting by:- Aisha & mardiyya(A&M).
🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈



🌹🌹🌹🌹🌹
AMINCI WRITTERS ASSOCIATION
✍️✍️✍️


Munsadaukar da wannan littafin ga family mu da masoyayanmuπŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™



Pages :- 3&4



AFTER 10 yrs


Wasu kyawawan yarane nagansu zaune se zubawa amminsu lbr suke salamu alaikum wa,alaika salam oyoyo abbu nayi missing dinku twins dina muma haka how was your school fine abbu kaga sisterna daxu sukai fada da kawarta a school kuma yanxu sunbata ke amaturrahman daga dawowarsa ko zama beyiba zaki fara kaimai karako aah kedai kawai kinji antabo diyarki shine kawai zaki kare tade ko muje muxauna kubani labari school tom abbu sannu daxuwa cewar ammi yawwa ammin yara ya yarannaki gasunanfa sai sani magana suke to Allah yashirya minsu sudaina samun ke ciwon Kai amin Cesar ammi kutashi kuje kuyi wanka inkuma sena sa anmuku neto aah zamuyi dakanmu suka hada baki tokuyi Ku shirya dansunce yau basiru baze kaisuba kai sukeso kuasakko muci abinci bayan to abbu we love you so much abbu auni bakwa sona cewar ammi aah muna san amminmu to yan albarka kuje kushirya 30mins segashi sun fito sanye da uniform dark blue and white suka tadda su ammi a draining amatujabbar ta ruga da gudu ta fada kan ammi ita aladole ammi cexatabata kuma abinda ammin xataci shi xataci said ammi tabude tuwon semovita da miyar agushi wadda tasha naman rago data Kumar kuma priderice CE said jug guda biyu mango jus and coconut jus wow ammin yara favorite food dina kikai kenan eh amatujabbar & amaturrahman sukace su pride rice zasu ci bayan sungama ci suka tashi ammi takwalawa talatu kira tazo tace hajiya gani tace dama kaya zaki kwashe sukuma suka dawo falo sunajiran abbu yafito basu dade da zamaba abbu yafito hannu sa rikeda na ammi suna karasowa ammi ta mikamusu chocolate tnx sekuma tayi musu peck a forehead sukace bye ammi bye my twins suka fito sukai wajen wasu hadadun motoci masu daukar ido adadin motocin zekai 12 kaf rangerover bakake wuluk daya CE fara me tinted suka nufi farar suka shiga suda abbu sauran securities suka sauran basu zame ko inaba se annur tahfizul Qur'an dake cikin garin abuja aka ajesu sanan abbu yadawo gdn shikuma fuskar shi dauke da murmushi yana tuna irin shirmen yayan nasa yana shiga ammi tayi hug dinshi nanfa suka fara hirarsu ta masoya misalin 6:00pm wayar ammi tayi kara tana dubawa seta dauka aah mutanen U.S.A . ne dagace yace inayini ammi lfy lau my son ya aiki lfy lau gashi munatayi to Allah yatemaka ga abbunka dukda nasan kunyi waya hello abbu na,am son ya aiki lfy lau gd lfy Allah temaka Ameen yauwa ga ammin ,ammi ina amaturrahman ,ammaturrahman kawai kasani ko ita amatujabbar din ba yar uwarkabace kaga Mahmud ka fita idona tunda Allah yabamu yarinyar nan kaketa nuna rashin damuwarka akanta toni dukdaya kuke a gurina insha allahu baza,a karaba yadefi cikin guje guje suka shigo suka fada kan ammi kamasu ga yayan Ku kugaisa sa amaturrahman tai maza ta amsa hello bross ykk y aiki klau ya habity ya school nml bro yauwa adage innazo insiyamiki toy yeh tnx bro amma nida sisterna ko bross yace yes good girl ayi karatu tom ga sisterna yace ok adakile jiki asanyaye amatujabbar ta amsa tace hello yaya ya aiki a cikiciki ya amsa da lfy amma azuciyar shi yaji dadin jin muryar da yafiso a rayuwa yace ya school fine cikin tsawa yace ba ammi ok tare da mikawa ammin yace ammina nayi missing dinku muma haka son ainakusa shigowa yaushe kenan upper week zanxo Allah yakaimu Ameen sukai sallama haka rayuwa taita tafiya a gdn cikeda so da kauna da shakuwar juna .
After 2 week ya takama alhamis ranar da zezo tun safe aketa girke girken dawowar tasa se kamshi ketashi bayan ammi sungama ta bar su talatu su jera a dining su gyara kitchen itakuma ta fada wanka bayan tafito tashirya cikin tsadadan less me daukar ido tayi kwaliya sannan ta feshe jikinta da turaruka wajen kala 10 tafito dan duba yammatan nata tatarar harsun shirya cikin wasu yan katin da abbu yasiyomusu da yadawo daga dubai wajen meeting din ministers na amaturrahman riga bar guywa sky blue & pencil White amatujabbar kuma riga pink har guywa & White pencil kayan sunmusu kyau barinma amatujabbar da take batada maraba da yan indiya amaturrahman batakai ta hasken fataba ammi tace yammatana kunyi kyau sosai suma...


Read / Download ZAN JIRATA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album