Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

ZULAIHATOU Complete Hausa Novel Document by ZULAIHATOU


ZULAIHATOU

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 90389



ZULAIHATOU

Reading Time: 7 Hours

Added On: 08, Oct 2023

Author: Tyetyelorh ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 491.34 kb

File Type: txt

Views: 835+

Download: 1327+

Last download: 15 hours ago

Description/Story: [23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [09:42, 15/11/2016] Tyetyelorh-❣:

*Na tyetyelorh*

This book is dedicated to my baby
AMEERAH BAWA babe i love you

*Bismillah*

Ta fito daga class ne bayan an tashi daga skul duk kowa ya fita daga class din sauran ita tana hada buks dinta.

Tana gamawa ta fito gabantane yayi wani mugun fadi da ta hango fee_feey a zuciyanta tace innalillahi yau na shiga uku🙆🏻

Ta karasa saukowa daga stairs din tana xuwa kusa da karshe se ji tayi an bugu ta daga baya
Ta kurma wani uban kara ta kai hannunta dan ta kamo karfe stairs din amma sbd tsoro ta kasa kamo wa.ta buge bakinta da stairs din ae kam so fee_feey da frndx dinta suka ringa dariya
Daman fee_feey itace captain din cheer-leaders.suka tafi suka barta a gun bakinta se jini yakeyi ji tayi an riko ta tana daga kanta taga tularh ce ita kadaice frnd dinta a makarantan ta daga ta tace kiyi hakuri zulaihat ki dena kuka kinji tashi driver na yaxu muje gidan mu kiyi wanka kar kije gida a haka ki tada ma umma da hankali
[10:33, 15/11/2016] Tyetyelorh-❣: Ta daga ta suka shida mota.motan KIA ce white nd black suna shiga ta hango hydar
*hydar*
Hydar shine football captain sannan shine headboy na skul din yarone san kowa kin wanda ya rasa.
Atleast shekaranshi 17 yana da girman kai mata da maza duk suna san mai mgn amma shi da mutum daya yake shiri duk girman *lawiza acedemy* sannan ko wacce mace na crushin mai a makarantan amma ba macen sake birge shi illah *zulaihatou*sbd kamin kanta ga kukari kuma gashi itace everyones favorite.
Shi gashi dan siriri ga gashin shi bame wani yawa bane amma gashin ix very curl se ka rantse shi yakeyi sannan idanuwa shi manya ga kwayan idoshi manya sannan brown ne ga lipx dinshi kanana pink hancin tabarkalla yanada tsayi sannan ga shi da *6packs*guda 8 dan shi duk asuba se yaje gym idan yana tafiya se kace cat walking yakeyi se kaga shoulder shi daya a sama daya a kasa sannan kullum hannunshi na aljihu

Daddyshi asalinshi bafulatani ne while mommyshi buxuwace suna da kudi sosai dan mommyshi lawyer ce while daddyshi shi soja ne.
Suna ji dashi dan shi kadai suke dashi amma shi hydar gabadaya be san xaman gidan dan duk girman gidan shi kadai ne yake yini a ciki dan iyayen basu da tym din kansu toh shi abunda yafi bashi haushi kenan
[10:54, 15/11/2016] Tyetyelorh-❣: Yace dasu talakawa ne da kullum yana tare da iyayenshi

*cigaba*
Zulaihat suna isa gidansu tularh suka tarar da mommy tularh a parlour ta shi ta rungume su ita a duniyan nan bayan yar data haifa bataga yarinyan da take so ba kaman zulaihat bah bayan ta nasu peck ta kalla zulaihat tace me ya same ki bada fee_feey bace koh bakinki duk a fashe.
Tace gobe idan xaku makaranta wlh sena biku inga me kika tsare ma yarinyan nan take takuraki

Zulaihat ta fashe da kuka tace dan Allah mommy kiyi hakuri ki barsu da Allah wlh idan kika masu mgn xasu sake takura min ne dan Allah promise me you won't talk to dem
Mommy ta kalleta ta share kwallan daya fara fito mata take bar kuka zullie na i promise baxan mata mgn bah tashi kuyi wanka suka tashi suka hau sama xuwa dakin tularh sukayi wanka suka sirya tularh tabata wani kayanta ta saka sannan sukayi sallah tularh ta xaunar da ita a gaban mirror ta tamata kwalliya ita daman bata gajiya dama mutum kwalliya suna saukowa mommy tace kunga inda kukayi kyau kuwa zulaihat tayi murmushi tare da rufe fuskanta da hannunta🙈 suka tarar an gama sirya masu komai a dinning suka hau suka ci abinci sunata santi ita kuma mommy se dariya take masu suna suna gamawa tama mommy godiya driver ya dauke ta yakaita gida dake pawa road.


✍🏻tyetyelorh
*TYETYELORH NOVELX*
[23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [14:36, 15/11/2016] Tyetyelorh-❣:

ZULAIHATOU

*Na tyetyelorh*



0⃣2⃣
Shiga tayi da sallama tace umma na dawo da leka kitchen dinsu dake waje ba kowa a ciki ta shiga ciki ta sama umma na sallah ta zauna jiranta ta idar tana gamawa tayi addu'a suka shafa tare tace yar umma ina uniform din naki nan da nan wani karya yaxo mata tace da aka tashi daga makaranta ne mommy tularh sukaxo daukan mu shine tace lalle se na bita gidan su nayi wanka acan umma tace toh sannu da xowa
Tana sake kallan ta tace meya samu bakinki yayi ja ta fara inina umm....... bugewa nayi da desk dina umma tace bansan karya fah tace umma karya kuma da muryan shagwaba take mgn umma tace dnt tell me skul bullies ne tace habah umma yaxa'ayi na tsaya har a fasa min baki tacr toh shikenan je ki ci abinci sannan seki shirya islamiyya tace umma na ci abinci kuma fa ana kuran skul fees tace toh dauko min paper da pen na rubuta ma mallam din note.
Yawwa umma na ta tashi ta dauko ta bata ita kuma taje ta shirya.
[17:18, 15/11/2016] Tyetyelorh-❣: *Asalinsu*

Alhaji yusuf cikeken dan kasuwane kuma Allah ya bashi arziki sannan yana da son yara amma shekaransu 15 basu taba haihuwa bah har sun cire rai ita kuma tayi2 dashi akan ya kara aure.ita a nata cewan wai duk girman gida amma ba yaro kwata kwata
Wata safiya ta tashi da wani zazzabi ga duk gidan wari yake mata sannan tana cin abu xe dawo mata haka aka kira family doctor akan yaxo ya duba ta.yana xuwa bayan wasu gwaje gwaje ya tabbatar masu akan tana da cikin sati biyu sunyi murna mara adadi ya ringa kiran danji yana fadan masu wasu na tashi murna wasu na cewa ta gaji ta sake mahaifan kenan

Hakah suka kuma kaman saurayi da budurwa duk motsin da xatayi yana xece sannu haka suka ringa rainon cikin tare har yayi kwari .
Wani dare suna cikin bacci se ta mike kaman an mintsine ta tashi ta tafi toilet ta dade a toilet din ba abunda tayi ta fito haka taringa zagaye a dakin shi kam yana ta bacci kawai ta kurma wani uban ihu
Alhaji ya tashi a guje yayi hanyan waje se kuma ya ga matanshi a tsogune ya kinkimeta yasata a mota ya debo kayan haihuwan su daman sun hadashi a akwati ya fisga mota se asibiti suna xuwa ba'a dade bah ta sintilo danta namiji kyakyawa ranan suna aka sama taro suna Abubakar
Bayan shekara biyu ta sake haihuwan da namiji amma tasha wuya dan ta dade tana nakuda tana haihuwa ta ringa salati
Innalillahi wainnailaihi rajiun Allah ya dau kayanshi mutuwan da ya girgiza kowa kenan ta tafi ta bar danta kyakyawa

Alhaji ya xama kaman xararre se maganganu yakeyi sbd mutuwan ta ya kamo da ciwon zuciya. yaro yaci sunan mahaifin mamanshi wato Ahmed

Bayan shekaru ashirin Abubakar nada shekara 25 while Ahmed nada shekaru 20 shi kam Alhaji se jinya yakeyi daman Ahmed ne me jinyan nashi danshi wan harkan gabanshi kurum yakeyi da kuma bin mata sannan kuma ba kasar da ba'a kai Alhaji ba amma ina abun yaci tura

Wani dare Ahmed yaje yama babanshi sallam xe kwanta kawai ya tarar da gawan babanshi yayi kuka kaman ranshi xe fita shi kam gugan naka yana xuwa kawai ya fita ya fadan ma wani malami washe gari aka mai wanka aka kaishi makwancin shi
Tun kafin ayi sati daya Abubakar yasa dukka gidajan da Alhaji yabari a kasuwa hadda gidan da suke ciki ana bashi kudin aka nemeshi aka rasa
Shi kam Ahmed yaga duniya dan har lebura yayi ya dawo kaduna ya sama aikin driver a NBTE daga baya ya sama mata yayi auren shi tun lokacin be sake jin lbrn dan uwanshi bahh
[17:43, 15/11/2016] Tyetyelorh-❣: Bayan wasu yan watanni matanshi khadija ta sama ciki
Bayan wata tara nakuda ya tashi daman yana da file a giwa hospital ya shiga makuta ya ara mota ya kai matan asibiti
*Abubakar*
Bayan ya sata kudin ya kuma kaduna da xama ya gina gidajanshi sannan ya fara kasuwancin shi ya sama mata me suna bintavyayi auren shi ta sama ciki toh a ranan da Ahmed ya kai matanshi asibiti xata haihu shima ranan ya kai nashi matan giwa a lokaci daya suka haihu duk suka sama mata aka hada su aka tai dakin da ake ajiye jarirai washe gari aka
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download ZULAIHATOU

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album