Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

CIKIN DARE Complete Hausa Novel Document by CIKIN DARE


CIKIN DARE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 17645



CIKIN DARE

Reading Time: 1 Hours

Added On: 19, Oct 2023

Author: Unknown ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 96.38 kb

File Type: txt

Views: 1125+

Download: 511+

Last download: 18 hours ago

Description/Story: ****** CIKIN DARE Part 1******
Misalin 12:20Am. Nagama kintsawa Nayi shirin
kwanciya daga ni sai Tiri kwata Wanda nasaba
sawa Idan zan kwanta. Bayan na kwanta sai na
fara tunani a cikin Zucuya ta Naje Gidan su
budurwa ta ASMA'U Daga nanuna mata kosawa
ta akan In turo gidan su ayi maganar Aurenmu
shine tafara man Fada Har nafahimci bata sona
kudi kawai take so Ina tunin nahakura da ita
koko? Amsar danaka samu, Ihun da naji ne ya
dawo dani daga gajeren tunanin danake akan
Asma'u Tabbas na gaskata abinda kunnuwa na
suka jiyo min, Ihun mace ne daga can waje. Nayi
maza na sanya doguwar riga na dauki torch light
mai hasken tsiya kamar fitilar masu gadi na fita.
Mutum biyu na hanga acan gaba kadan cikin
Daren suna kokarin kama wata matashiyar
budurwa tana zizzille musu. Hasken fitilata ne ya
sanya mutanen suka juya a guje suka kule a cikin
duhu. Nayi maza na karasa wurin da yarinyar ke
tsaye tana karkarwa kamar wacce ake ma gangi.
''Zo mu gudu'' nace cikin yanayin tsoro. Gyada
kai tayi alamar a'a ba zata tafi ba, tun kafin ta
ankara na fisgi hannunta cikin nace mu bar nan
wurin tun kafin su dawo su same mu don abinda
yasa suke gudu sun zata bani kadai bane. Na
kashe fitilar dake hannuna duhu ya mamaye
wurin muka ruga a guje ni da ita, muna zuwa
kofar gida na nayi maza na bude muka shiga na
mayar da kofar na rufe. Na shige gaba ta bi ni a
baya, duk da na lura har yanzu tana cikin
matsananciyar kaguwa da tsorata.
Kai tsaye na shige cikin falo na kunna wutar
lantarki haske ya wadata a dakin, inda anan ne
na lura da raunin da suka ji mata a kafarta da
hannunta. Nayi maza na dauko akwatin first aid
nayi dressing din ciwon sannan na mike nace
mata ki saki jikin ki, ban kawo ki nan don cutar
dake ba sai don taimakon ki. Nan da kike gani
gida na ne kuma ni kadai ne a ciki ba kowa, don
bani da mata. Ban bari tayi magana ba nace
mata ina zuwa! Na juya da sauri na shige daki na
nashiga tunanin wani irin kaya zan bata ta sauya
don gabadayan kayan dake jikinta a yage suke
Don mutanen Da suka tare ta Suke kokarin mata
fyade Sun yaga mata riga Na dauko mata wata
rigata ta 'yan kwallo Nabata nace tasa Na dakko
wando Na na Kot dina nabata nace tasa Ta Amsa
cikin tsoro Alamun Haryan zu na jin tsoro na
Bayan tasa naje cikin Firij na dakko mata Lemu
da wani guntun bred Na mika mata ta Ansa Nace
mata Idan kingama ki kwanta a Dakin dake
Bayan ta sai Ta amsa da to,
Naje na kwanta Ina jiran gobe tayi na Tambayeta
Me takeyi acikin Daren Jiya.Bayan nashiga daki
Nakasa rintsawa saboda wllh yarinyar taji kyau
gadai Photanta kuna gani ku kallah kutabba tar
da maganata yarinyar taji kyau Misalin 1:00am
Natashi dan in tabbatar da yarinyar tayi bacci
kuwa Ina tura kofa a hankali sainaga yarinyar ta
mike Tayi wata uwar mika Nantake hankalina ya
tashi zuciyata ta dunga buga zuciyata na
rayaman da naje na aiwatar da abinda abinda
zuciyata take so Ina kara kallonta Kirjinnan acike
Kai yarinyar komi yaji dan komi akwai Wow
narintse ido nafita ta Muka hada ido Sai tace
mani don Allah inane bandakin gidannan Sai nayi
mata nuni da hannuna cikin kasala nace mata
gaya can Saita fice aguje daga inda nake Inajin
sautin karar fitar fitsarinta Nayi wata doguwar
ajiyar zuciya Natafi dakina Naje nakwanta Inajin
karar kulle marfin kofarta
Amma duk da haka zuciyata tana rayaman dane
natun karata idan yaso bayan nabiya bukatata
saina Koreta daga gidan Haka nadunga tunani
har saida bacci ya Dauke ni Asuba nayi Na falka
nayi Wanka nayi alwala natafi Masallacikin dake
jikin gidana Bayan nayi sallar Saina fara tunanin
yarinyar Har nasamu danyi Lazimi na lokacin da
zanshigo gida gari ya soma wayewa Ina Shiga
Nayi sallama shuru azatona tatashi ne shiyasa
nayi sallama Ina tura dakin da take Sai naganta
tayi wawan kwanciya Nayi ajiyar zuciya Bansan
sanda nasume a tsaye ba
Sai nayi tunanin In tasheta Ina waigawa gefen
gadon sainaga Ashe wandon dana bata Cireshi
tayi dazata kwanata Rigace kawai ajikinta Kai
hankalina fa yayi mugun tashi Saina dan ta6eta
habawa sainaji Kamar anyi man Shokin Najabaya
da gudu Bugun kofar danayi ne yasa ta falka
Saina fara Susa keya tare da soso gefen kunne na
Banbari tayi magana ba Sai Nace mata dama
naga baki tashi bane shiyasa Nazo Intashe ki Sai
nafita Nakira waya a gidan mu akawo man Abinci
Ina zaune a falon Saiga kanina Abubakar ya shigo
falon tare da kula a hanninshi
Sai yagaishe ni alla alla nake yafita kada yarinyar
tafito yaganta yaje yace Ai nafara kawo 'yan
mata Harya fita bata fito ba Ina lekawa naga
tanasa wando Sai natambayeta Kinyi sallah
kuwa? Tayi shuru Tabini da ido Ananne nafahimci
cewa bamusulma bace Saina Ce kizo kici Abinci
tabini da kallo Saina fita Tazo tana cin abinci
danni sai wajen 10:00am nake breakfast dina
Bayan tagama sai nazo nazauna kusa da ita
nazauna Sai Nafara tambayarta
Me sunanki Sai tace " Sunana Manasa Ni 'yar
garin gombe ce Nashigo garinnan ne Don naga
kawata Ina zuwa gidanta saita Nakirata a waya
nace mata gani nazo gidanta amma gidan Da
kwado Sai shine tace man nayi hakuri Ankwantar
da Mom dintane a Kaduna Shine tatafi Mantawa
tayine bata kirani a waya ba Saboda halin da
mamatan take ciki, Shine nace mata kada ta
damu Zanje gidan wata kawata ne In kwana acan
da safe In koma gombe Inakan hanya bansamu
dan aca6an dazai kaini gidan kawata ba Shine
nahadu da Mutanen dakaga suna Mani kokarin
yimin fyade Nagode da katai make ni
Sai nace mata Ina kayan da kika zo dashi? Sai
tace nasaki jakkata da wayata lokacin da nake
gudu Sai nace mata Karki damu Kizo muje in siya
maki kayan koda kala biyu ne Kinga gobe Da safe
Sai nakaiki har garin gombe
Sai tace to nagode Kai maye sunanka? Nace
Sunana Baffa Batasan Nanemi data kara kwanane
Don nima Nasamu Damar ai watar da Abinda
keyawo cikin zuciyata Saboda yarinyar tana da
komi namata Idan tazo gunka dole kayi ,,,,,,,
Toya Abin zai kasance muhadu a Part 2, Anjima
Ina fatan kunajin dadinLabarin????? Inadan kana
jindadin Labarin to kayi Comment Danuna
bukatarka don sonjin Cigaban Labarin.
NOTE: kada kayi ma labarin nan mummunar
fahimta akwai darasi a cikin sa .
***** CIKIN DARE Part 2 ******
Bayan mungama magana da Manasa Ta koma
daki Ni kuma naje nayi wanka nayi Dress
Kananun kayane Nasa Gashi rigar tahauni Idan
kaganni da kayan ajikina kace Danni akayi kayan
Saboda hakane Nake matukar Burge 'Yan mata
Nafesa turare Ajikina mai Uban kanshi Naleka
Dakin da # Manasa take Nace mata kizo mutafi
Super market Saboda Musiya kayan kisamu kiyi
wanka Sai ta kalleni Cikin Natsuwa Tare da kallo
Kasan Kafafuwa na Harna juya natafi Amma bata
daina Kallona ba don har lekowa tayi tabini da
ido,
Nafita naje wurin Mota Ina jiranta koda ta fito
taganni Ajikin motar Kai gunin ban sha'awa
ananne na fahimci cewa Na burge Manasa Sai
Tatsaya Tace Man Kawo wayarka nayi maka
photo Dannaga motar Tayi maka Kyau Suna
motar Tawa { Anaconda } Kirar Honda Kudinta
Million 3,
Farace kirar HONDA Bayan tayi man photo Sai
Nace mata Tashiga Muje Nagaida Mahaifana
Daga can sai muwuce Sai tayi murmushinta mai
Jan hankali Sai tace Mutafi Bayan munshiga
Mota Muna cikin Tafiya Sai naga Tana kallo na
ta Gilas Anan ne Nafahimci Nafara Burge manasa
Muna cikin tafiya Sai Naga Tayi Hamma Tadan
daga Hannuwan ta donyin Mika Ina Kallon
Kirjinnaan Nata Harna saki Sikiyari Bansani ba
Lokacin da Hankalina ya dawo jikina Motar tatun
kari Wata majalisar Da mutane Suke shakatawa
Nai maza nata6a Burki Sai Take ceman Garin
kallona kasaki Sikiyari Sai tayi murmushi Ita
kanta tasan Ina Sha'awar ta,
Mukaje Nagaida Mahaifana Muka fito Amma Ita
bata sahigaba saboda Bana so wanima yaganta
acikin Dan Gina Muna Zuwa Super market Sai
naga ASMA'U Ita da kawarta Sai nayi fuska
nanuna kamar ban gansuba Mukaje Nasiya Mata
Kaya kala Biyar masu Tsada Da takalma kala
Ukku Bayan Munshigo gida Sai muka zauna falon
nace Mata Taje Tayi wanka,
Lokacin da tafito Bandaki Tasanya kayan dana
Siya mata Tayi kwalliya gunun ban Sha'awa
gashi kayan sun matse jikinta Sai kusa dani
tazauna Saita Dau key din motata tace man Baffa
muyi wasa Nabaka minti biyu Idan harka kasa
Amsar key dinnan daga Hannuna to motar ta
zama tawa Sai nace mata Abun tursasawa ne
komi?
Tace Eh dole kayi Idan baka yiba To lallai
za'abarka abaya Domin wasan gadukkan alamu
zai dadi Sai nace mata muje zuwa Muka fara
kokuwa Duk sanda zan ta6a jikinta tsigar jikina
tashi Take Haka mukaci gaba dayin Wasan
Sainaga ta dau Key din tasakashi a Tsakanin
Brest dinta Gashi lokacin data ibar man Ya kusa
karewa Saura Secorn 30 Wasan ya kare Gashi
kuma tasa Key din Acikin rigar Nononta Haka
narintse Ido naburma hannuna aciki Ina saka
hannuna Sai Namanta Key Zan dauka Sai naga
jikinta yayi sanyi Naci Gaba da motsa hannuwa
na Acikin Waini Ina laluban key Sai tace Man Har
yanzu bakaga key dinba Nace Mata yanzu najishi
Haka nazaro hannuwa na Duk Sun jike saboda
Zufa Kunya ta Isheni Saita ceman Baffa kadawo
mucigaba da wasan nace mata Sai Anjima yunwa
nake ji bari Sai Anji
Sai tayi murmushi tace Allah yakaimu sai take
ceman Baffa yakamata yau Inyi mana girki Koh?
Sai nace mata toyayi Naje Nasiyo Shinkafa Da
sauransu Nabata Tashige Kicin Ni kuma nawuce
daki Naje Na kwanta Ina tunanin wasan da mukai
da ita Inayi Ina Dariya Karar waya tane ya katseni
daga Tunanin da nake
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download CIKIN DARE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album