Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

ABUNDA KE FARUWA Complete Hausa Novel Document by ABUNDA KE FARUWA


ABUNDA KE FARUWA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 30466



ABUNDA KE FARUWA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 03, Jul 2024

Author: Fauziya Auwalu Alin baba Jingau ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Kainuwa

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 191.95 kb

File Type: txt

Views: 551+

Download: 323+

Last download: 4 days ago

Description/Story: ο»ΏπŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ™‹
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€

😨😨😨😨😨😨

*πŸ™ABINDA* *KE* *FARUWA*πŸ™

*LABARI* *DA* *RUBUTAWA*
*BY*

🀝 *FAUZIYYA* *AUWALU* *ALIN* *BABA* *JINGAU* πŸ™‹

πŸ…Ώ1(A)

🌈 *KAINUWA* *WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝


*LABARIN* *YAZO* *MUKU* *DA* *SABON* *SALO* *KUDAI* *KUBIYONI* *KUJI* *ABINDA* *KEFARUWA* *MAYBE* *KI* *GYARA* *KO* *NAGYARA* *KOTA* *GYARA* *KO* *SU* *GYARA* *ALLAH* *YASA* *MUDACE*



Yarone me kimanin shekaru goma zaune yayi tagumi hawayene ke taruwa Yana gogewa jikinsa kayan makaranta ne Wanda kana gani kasan ba government uniform bane private uniform ne jikinsa Kuma ba wahala sai dai kana gani kasan akwai damuwa atare dashi,

Gefe daya mamansa ce tayi shiru takasa cewa komai sai faman ajiyar zuciya takeyi ,

Umma Dan Allah kice abbana yabiya mana school fees Kinga yanzun ansake koroni ance inbandawo nakawoba Suma su aminullahi za,a korosu.


Gumi tashare tace saddiku kayi hakuri za,a biya tindsurukai







ankawo yanzun ba,a biyaba to ba,a samu bane amma kaje kace suyi hakuri insha Allah za,a biya karshen watannan Ina samun salary na kudin Zan fara biya kaji kayi hakuri.

To kice abbana ya biya mana,

Murmushi tayi ta girgiza kai,tace kadai je kace za,a kawo abbanka da da akwai da tini ya biya yafimu son mubiya kudin dandai kasuwarce yanzu tazama abinda tazama gamu mukuma da mukayiwa hidimar aljihunnasa yawa , amma da ikon Allah this month shine last inkaje kace in anjima ma zanzo makarantar kaji Dan albarka yi sauri Allah yatsare, Allah ya kaika lafiya kakula da titi Banda kalle kalle.

Haka yatashi yatafi batare da ya karbi school fees dinba ,fuskarsa ta kalla tagano Jin haushin rashin samun abinda yazo nema ,

fuskarta tasaka tadafa kansa tace ko inbaka Bobo katafi dashi kaida Yan uwanka?

amma fa da sai gobe zanbaku kutafi school dashi sai insoya muku sambose kutafi ku hada kaga gobe Friday zabi daya yaron kirki d'an da yazo duniya tsiya na bacci dan babassa da babansa .


Aiko yasaki dariya yace nidai sai gobe zantafi da nawa sai dai ko intafarwa da su aminullahi.

To shikenan Allah ya kaimu kaga tinda basu jiba kalesu sai goben Suma yisauri anacan ana karata,

Toke mama haryanzkg baki tafi school dinki ba ?

zanje hospital ne ayiwa nana allura kaga jiya kwana tayi da zazzabi Haka yatafi batare da dama.



Gidan alhaji sabo gidane me cike da arziki da wadata sai dai Allah ya jarrabeshe da mace wadda bata ganin mutuncinsa dana iyayansa bataki yarabu da kowa ba akanta duk ranar datasan ya Mora wa wani Dan uwansa Koda ko uwarsa ce haka zata kwana kunci da harare harare.

Yanzunma zaune take tinsafe tana juyi ga yunwa dake kwakularta amma Dan mugun abu ta Mike tadafa tana ganda dukkuma Dan daukar magana atsakanin time dinne wata kyakkyawar datti juwa tafuto tare da yiwa annabi salati kitchen din dake daura da gefenta takaiwa hari bude bude take tare da rufe bakinta Wanda alamu sunnuna hamma takeyi yunwa itama takeji, batasamu abinda takesoba haka tafuto tana kwalawa matar gidan Kira ,

Sadiya,sadiya ,sadiya,
haka tayi takwala Mata Kira batare da ta amsaba ,ganin shirun yayi yawane yasa tadaga labulen daya suturta dakin .

Aiko datashin hankali tare da rashin kunya ta dago wai menene wani abun aka bani ajiya ne za,a dameni nasan dai karshenta uwar hanjinki ce tayi Kira nima yunwa nakeji bankuma yiba in ma nayi to Babu rabonki dan ba baiwa aka auroba dan kina takama dankine Toni mijinane sai adinga takuramin Toni bayar aiki bace,tare da murguda baki.

Kallonta take Kuma da alamu tasaba da hantarar surukar tata Dan bayaune farko ba tinda Allah yasa tayi satin farko tare da sirikar tata tagama mutuntata tamayarta kamar abokiyar gabatta.

Yau naga ta kaina sadiya nice abar wulakantawa agareki ni nii niii uwar sabo narayu da d'ana cikin salama da tarbiyya amma lokaci daya kina neman lalatamar rayuwar albarkar da yayi kina neman fushina ya sauka akansa to kishiga hankalinki domin dab kike da barin gidannan.


*INA* *BUKATAR* *COMMENT* *DINKU* *NA* *ROKEKU* *INHAR* *KUNASO* *NACIGABA*
🀝 *DAGA* *ALKALAMIN* *YAR* *MUTANAN* *JINGAU* πŸ™‹




πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€

😨😨😨😨😨😨

πŸ™ *ABINDA* *KE* *FARUWA* πŸ™

*LABARI* *DA* *RUBUTAWA*
*BY*

🀝 *FAUZIYYA* *AUWALU* *ALIN* *BABA* *JINGAU* πŸ€¦β€β™€

πŸ…Ώ2(B)

🌈 *KAINUWA* *WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝



*GASKIYA* *NAGODE* *MUKU* *FANS* *DA* *ALAMU* *KUNAJI* *DA* *WANNNA* *NOVEL*
*BAKOMAI* *YA* *NUNAMIN* *HAKABA* *SAI* *RUWAN* *COMMENT* *BAZAN* *IYA KIRGA* *ADADIN YAWAN COMMENT DINKUBA AJIYA NAGODE ANATARE FANS ALLAH* *YA* *BAR* *KAUNA* .🀝

Yo saime nidai nice bayarda za,ayi dani inbanda sa ido abar mutum yasake da mijnsa anki ansamu agaba komai akan ido irin hutunnan ma na amarci naga hanani akayi karfe bakwai aka tasoni inzo ingirki,

wai tashi amarya ummata karmubarta da yunwa yo inba mutum aka aurowa niba aisai arabu dani.

Tafada tare da murguda baki.


Murmushi tsohuwar tayi bakomai ne yasata yinsa ba sai zallar kuruciya datake hangowa atare da sadiya,


Tace dazaki saurareni da kinci ribar zama bakuma dani kawaiba ki mori kuruciyarki tare da tsufanki ,batare da tabata damar maganaba taci gaba da cewa ,ita duniyar guda nawa take nidin badan Ina duban Allah ba sadiya dabaki Kai yanzu agidannanba shidana kowane inkarikeshi domin Allah sai Allah yarikeka haka ita uwa ko ba takabace kamata yayi kariketa hannu biyu ita mace intaje gidan aure to tasami Karin iyaye a lokacin tazama me iyaye hudu uwar miji itama uwarta ce haka uban Miji shima ubane dan haka anan tarbiyyar da Kika samu zatayi aiki Wala Allah kiyi rayuwa mekyau dasu ko akasinta to anan gaba karkiyi kuka da kowa ayyukanki nabaya ne zasu maimaitu gareki banayimiki fatan sakamako Mara kyau kofa abude take Zaki iya gyara kuskurenki nidin uwace agareki sadiya bamuyi rayuwa makamanciyar wannan ba amma gashi muntadda tsahirar zamani tahaumu kiyiwa kanki alfarma narokeki kodan zamanki da mijinki da salama.



Ahaka dai kamar jikinta ya mutu domin ko wanne side into her brain yatafi research kalmomin take aunawa kozasu fitar Mata da abinda take tinani amma dake akan ganiyarta take haka ta maida duwawunta tazauna take girgiza kamar matar saraki.




Yawwa ya aikin ?

Mungode Allah.

Nice mahaifiyar su saddiku shu,aib,

Ok nagane akwai matsala ne ?

E to akan zancen school fees dinsu ne tare da text book.

Ina saurara .

Anmai dashi gida,

wannan shine Karo na uku Yana komawa ,

mezai hana ayimin alfarma zuwa Last moth dinnan Ina da tabbacin kawowa banason ana korasu domin ana dasamusu wani abu a zuciyarsu na gazawarmu,

yayin da yaro yafara ganin gazawar mahaifansa kaga dakwai matsala kenan alfarma ce wannan nake nema amatsayina na uwa ,

in Kuma bansamu haka ba Ina neman alfarma amatsayina na civil servant domin dani da kaidin duk abu daya muke narokeka.

Kai yashiga girgizawa tare da zuba Mata Ido ,

Yace kedin uwace tagari Zan Miki harda wadda baki nemaba nayarda da kalamun bakinki inhar zancenki yarda na yarda har zuci kike fada Toko da wuya kikarya min alkawari Zan basu har text book din shin Zaki iya biyana dukka a karshen watannan ?

A,a zandai baka school fees din shi Kuma kudin text book din offer month Zan iya bayarwa nayi alkawari insha Allah.

Nikuma nayi Miki bayani wannan bakya bukatar wata alfarmar domin kalamanki sun tunzurani Kan kowacce alfarma Zan iya yimiki.

Murmushi tayi tace alfarmar kenan sai dai kawai korosune da banson anayi domin suna gano gazawarmu sai Kuma tambaya akan movement dinsu ya suke gudanar da al,a muransu.

Indan wannan ne karki damu yaranki sunada nutsuwa Kuma suna kula sosai sai dai matsalar rashin kayan aiki to Kuma munkawo karshen abin tinda za,a basu.


To nagode atashi lafiya .

Bayan nakoma gida Yan aikace aikaccna nashiga karasawa sannan nayi kokarin Dora musu girki abin takaicin gas Zan kunna amma yace Kya kunna ya Kare bansani ba ,tsaki nayi nace,

iname haka har yazo gangara bansaniba,

kurfoti na dakko nahau kunna gawayi tini ya Kama wainar fulawa nasoya musu sannan na hada musu lemo yadda insun dawo zasuji dadinci sannan nahau kaiwa da kawowa dan kawar da abubuwan danayi amfani dasu duk da gidan Kal Yake domin megidan Kan yafuta Saida yagyara duk inda bangyara ba shikansa tsakar gidan Saida yawankeshi tas falonma danashiga zangyara murmushi nayi domin kamshine yake tashi ko ta ina Kai kace macece tayi aikin lumshe Ido nayi wani sanyin dadi ya kwaranyomin nace Allah yabarmu tare ya karamin kaunarka kaima Allah yasake tsumaminkai da tausayina Allah kakara lamince Mana junanmu.

Wai shin wane gidane wannan muje next page .

Inhar nasami wadataccen comment Wanda yafi najiya nikuma zanyi burgima na subur budo muku wani da yamma ko da daddare


*INA BUKATAR COMMENT DINKU NA
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download ABUNDA KE FARUWA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album