Join Our WhatsApp Group

SARKI NE Complete Hausa Novel Document by SARKI NE


SARKI NE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 11248



SARKI NE

Reading Time: 0 Hours

Added On: 06, Oct 2023

Author: Kausar M Hassan ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : +2347067465637

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 64.91 kb

File Type: txt

Views: 652+

Download: 157+

Last download: 3 days ago

Description/Story: ο»Ώ[1/8, 11:30 AM] Kausar LuvπŸ’ž: [11/13, 10:11 PM] Kausar LuvπŸ’ž: [11/12, 3:34 PM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘SARKI NEπŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
Na Kausar M Hassan
1⃣ Maza da mata na hango anata shirye2 ko ina na wulga sea inga ana murnah da annuri, farinciki cike da fuskokinsu, musamman ma mai martabah Sarkin wannan masarautah mai dimbin tarihi da tarin albarka, cikin garin kano,Sarki Ahmd Amin mai matarba sarki na 5 a wannan masarautah, ya kasance matanshi 4, uwar gidah itaceh mai sunah Habibah, sea Aminah itaceh ta 2 sea ta 3 mai sunah Hajaru, sea ta hudu wadda take itaceh amarya kuma karamarsu mai sunah juwaira, mai martabah sarki Ahmd ya kasance mutum mai gsky,da son talakawanshi...
Gimbiya Hajar itaceh dayah Allah y bawah da namiji a gidan mai sunah Mujeeb, sauran "ya "yan mai martaba kuwah duk matane. Hkan y sanyawah mai matarbah son magajinshi fiye da komai a duniyah, baya son nisah dashi, kuma hakan y qara kaunah mai tsanani tsakaninshi da itah, wannan kenan.
Mai martabah nagani zaune tare da fadawanshi, Kallo dayah zakayi masah kagane yana cikin farinciki, tabbas wannan baya rasah nasaba da dawowar yarima Mujeeb..
Wani na hango wanda ake kirah da sarkin fadah, yanayiwah mai martabah magana kasa2 a kunneyh, Mai martabah yaceh "To mazah a tashi a taho da Mujeeb dan ynxn hka jirginsu ya iso, Babu jirah mutanen fadar mazah da matah suka rankayah zuwa airport, Nima dea kausar ba'a barni a baya bah na saka hijab Dinah da takalminah muka kama hanya cikin tawagar ayarin gidan sarki, muka nupieyh airport.
[11/12, 5:28 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 2⃣ Muna isah, aka dakatah, kasancewar jirgi na sauka, jirgin na gama sauka, aka bude kopah mutane suka fara sakkowah, sai da aka jima tukunnah na hango wasu fararen idanuwah, masu kyau masu girmah, sea girar idanunshi wadda take baqa Zara_zara ,gashin kanshi kuwah bakieyh ne wuliq sea shiekieyh yakeyi, hancinshi dogone, bakinshi madaidaciyh ne,gashi pink, yanada fadin kirji da tsaye gashi fari kaman balarabe, kai Masha'allah gsky ya hadu, sanye yake a cikin English wears, rigah jah wando black, takalminshi Thom's jajayeyh, yana taku guda2,ana ganinshi aka fara busar gidan Sarautah,da ganin hka naceh wannan shine yarima Mujeeb...
Busah aka cigaba dayi har ya sakko daga jirgin cikin Murmushi da kasaitah y iso,fadawa suka Farah "Allah y taimaki yarima dan sarki jikan sarki, Allah y teamaki yarima watarana SARKI NE!" hka suka dingah cewah inda na qara gyara tsayuwatah domin ingah Mea zea faru.
Motah aka bude mushi y shigaha a gidan baya,Muma muka komah tamu mortar aka lulah sea gidan mai martabah, muna isa gate na farko sauran fadawan dake gidan suka dau busah, hakan ya tabbatarwa da jama'ar gidan lallai yarima Mujeeb y dawo, a hka har muka isah dea2 kopar fadar mai martaba, muna isah aka budewa yarima Mujeeb motah y fitoh.
Waye Mujeeb?
[11/13, 5:50 AM] Kausar LuvπŸ’ž: 3⃣ Mujeeb Ahmd Amin, Magaji dayah, daya rage a wannan masarautah,yarima kenan mai jiran gado,sunan mahaipiyarsa hajaru itaceh ta 3 a wannan masarautah, Mujeeb y kasance mutum ne mai tsananin nuna karfin mulki da iko da nuna isah wurin nuna qasaitah kuwah badaga baya bah. Mujeeb yana da ilimin Arabic sosai dan kuwah y haddace Qur'ani,a bangaren boko kuwah y hada masters dinshi a Business administration, Mujeeb baya shaye2 sea dea akuy Neman matah, bashidah yawan pitah,baida frnds dayawah in ba "yan "yan mulki bah sea kuma na Sarautah,kwata2 baya Hulda da talaka,huldarsah da talaka mai zea bashi amma Sam baya shan innuwah daya da talaka. Wannan kenan. Shekarunsah bazasu Wuce 30_32 bah.
*****
Yana fitowah fadawah aka rufa masah baya, aka fara gyara kimtsieyh da kyau,har muka isah a cikin fadar indah yarimah Mujeeb ya cire takalminshi y zaunah gefe ya gaidah mai martabah cikin girmamawah,fadawah aka dau amshi "Sarki y amsah" sarki y samaka Albarka" mai martabah yay wa Sarkin gidah umarni da a fara walimar da aka shirya hka kuwah akayi nan take aka fara walimah, anci ansha kuma anyi addu'ah, har na tsawon wani lokaci,tukkuna mai martaba yace da yarimah ya tashi ya shigah ciki hka kuwah akayi kai tsaye ya wuce gidan tare da rakiyar wasu daga cikin fadawan wannan Masarautah. Nima dea binsu nai a bayah,domin ingah kuma ina yarima zea tafiyh,kai tsaye dakin Mum dinshi y nufah, yana isah jekadiyah ta fara zabgah kirari, hannu ya daga matah wanda hkan y dakatar da itah. Kai tsaye y zarceyh gurin Mum dinshi, Har qasah y dukah y gaishetah cikin girmamawah, amsawah tai tare da cewar "Mujeeb Allah y yay maka albarka, Allah y shiryakah" jekadiyah ta amsah da "Amin gimbiya " yarimah godiyah yake. A hka sukayi sallama.
[11/13, 6:03 AM] Kausar LuvπŸ’ž: 4⃣ Daga nan kuma Mujeeb kai tsaye dakinshi ya nufah,wanka yay y chanzah kayanshi ya shafa turare, ya kwantah kan gado y suma kallon dakin dayake ciki yana tunani, ringing din wayarahi ne y dawo dashi daga cikin tunanin daya shigayi, dauka yay yaceh "hello" babu ko tmby wannan muryar macece, Yarima yaceh "A ina zan ganki? Am eager wlh" Murmushi tai tukunnah taceh "ai ni am always available yanda kasan network din MTN" Murmushi yarima yay tukunnah yaceh yau da dare zaki ganni karfeyh 8pm, so I need ur full address,nan take kuwah ta bashi address din, yarima bai qara cewa komai bah sea ya kashe wayar..
Hka kuwah akayi, karfeyh 8pm dea2 na bugawa yarimah y kimtsah y shirya tsaf, cikin qananan kayah, yayi kyau sea kamshi yake zubawah, dakinshi y kulle, tukunnah y dau key din motarshi wadda take kyautah ce daga gwamnan jihar kano ya aiko a bashi, kai tsaye fadar mai martaba y nufah, sallama yay fadawa suka amsah, mai martaba yay masu alama cewa dasu tafiyh, su barshi da yarimah,hka kuwah akayi suna fitah yarima Mujeeb ya gyara zamanshi yaceh "Allah y taimaki mai martaba ran sarki y dadeyh,ina Neman izini zan dan fitah in gana da jama'ah" mai martaba y kalle yarima Mujeeb yaceh "Mujeeb ynxn zaka tafiyh? Mujeeb y sadda kanshi qasa yaceh "eh mai martaba ynxn in shaa Allah amma a cikin ikonka" mai martaba yaceh "Allah y tsare amma ba kai daya zaka fitah bako? Mujeeb yaceh "Ranka ya dade ai ba jimawah zanyi bah" mai martaba yaceh "To a dawo lpy a kula dea da mutuncin Masarautah,Mujeeb y amsah da in shaa Allah" a hka sukayi sallama indah Mujeeb ya fitoh y kama hanyah zuwah gidansu Teenahluv .
[11/13, 6:26 AM] Kausar LuvπŸ’ž: 5⃣ Wacece Teenaluv? Asalin sunantah Fatyma Musah,Yar asalin Yola ce, amma anfi sanintah da Teenaluv, ta kasance yarinyace kamila Yar arziki irin albarka, mai tarbiyya ceh, amma hali na rayuwah yasah qaddara ta fadamatah indah wani saurayintah yay matah ciki, iyayentah suka koretah daga gidah,duk irin tsananin biyayya da tarbiyya da take dashi basu lura da cewar wannan qaddara nebah, bayan sun koretah daga gidan tana tafiyah machine y kadetah, cikin dake jikintah y zube ta samu rauni sosai, wanda y kadetah y gudu y bartah, wani ne ma y gantah a wannan hali ya kaitah asibiti, bayan ta ji sauki ta halbo daga Yola zuwah kano..
Sun hadu da yarima Mujeeb ne a whtsapp, tun yana UK, nan takeyh dataga pic dinshi a dp dinshi ta rude kanshi tama Deana kula kowah in ba shibah,dama ita chan bata kula tsofaffiyh ko kuma matasah, indea kana da kyau da kudi to kai natah ne.. Wannan kenan..

Yana isah dea2 address din databashi, ya tsaya yay parking motarshi ya fitoh, yana fitowah yaji wata siririyar murya a gefen wani gidah,tana cewah "shin ko kinsan cewah aikatah zinah babban laipiene? Allah ma yaceh kada mu kusance zinah, sabodah hka Allah yaceh "Muyi aure" kinga aure da kike gani Babban kadara ne ga yan Adam shin baki lurabah da cewar a cikin kowanne jinsi na haliitar duniyah Allah yayi maceh bah kuma yayi namiji bah? yarima Mujeeb dake gefe,tsaye yay sabodah dadin muryar dayakeji, matsowah yafarayi sea yaji an riqa masah hannu, kodah y juyu bama tmbya teenah ceh Murmushi tai masah, shima y mayar matah, bai jirah komai bah yaceh "teenah wacchan yarinyar fah? Teena ta yatsine fuska tace wacce daga cike? Yarima Mujeeb yaceh "wannan mai milk din hijab" teenah taceh dama nasan sea itah to sunantah Hamna,tana cewa hka taja hannun Mujeeb suka shigah cikin wani gidah dake nan kusah danasu hamna, wani daki ta dosah dashi, suna shigah ta mayar da kopar ta kulle ta juyu ta kalle Mujeeb, ta fara kissing dinshi, tana shafar wuyanshi, nan take shima yfara mayar mata da martani, sun shagala sosai har ta kaisu kan gadontah, yana kokarin cire kayan jikintah muryar hamna ta dawo masah a zuciya "kinsan cewa aikatah zinah babban laipine? Allah ma yaceh kada mu kusanceh zinah" nan take yarima Mujeeb yaji wani karfeyh a cikin zuciyarshi ji yake kamar an masah gizo a kunneh, tashi yay ya nupieyh door din dakin, da hanzari teenah ta tareshi, taceh lapiyah?,yarima Mujeeb yaceh lpy bani hanya in wuceh...
Β©Kausar LuvπŸ’ž
[11/13, 10:45 PM] Kausar LuvπŸ’ž: [11/13, 9:22 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘SARKI NEπŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
Na Kausar M Hassan
6⃣ teenah taceh "Haba Mujeeb ya zakamin hka? Mujeeb yaceh "naceh ki bani guri in wuceh in b hka ranki zea baceyh, kapin ta qara wata magana y bankadetah y fitoh daga dakin har gidanmah, yana fitowah yana cikin qaro da muryar Hannah na cewah "kingah Allah mai gafara ne,mai rahama ne,mai jinkaine, a duk indah muka tsince kanmu tofah musani cewar "Allah yana nan tare damu" kingah karya da cin amana,zalunci da yaudara duk basu dayah dagah cikin halin mutanen kirki ...
Ajiyar zuciya yarima Mujeeb yay tukunnah ya shigah motarsah yaja zuwah gidah,kai tsaye dakinshi y nufah y kwantah kan gado ko takalmi bai cire bah, maganganun hamna kawea ke dawo masah a rai, so wannan waceceh? nikainah tambayr danake kenan..
Wacece Hamna?
Hamna Halid, Kyakyawar yarinya ceh,faraceh tana da ilimin addini sosai sannan ynxn hka ta kammala secondary school dintah a GGDSS Gwarzo, akuy kasaitah dan sea ka zatah wata Yar mulki ceh ko sarautah,mahaipintah y ksanceh mutum mai rufin aisrin Allah,bashida wani kudi gidansu ma qaramin gidane,sunan mahaipiyartah Rabi'ahtu tana kirantah da Ammu, a gidansu su 2ne daga yayantah mai sunah Jabir sea itah,itaceh maceh kuma itaceh autah. Sheakaruntah bazasu wuce 17_18 bah.
[11/13, 12:43 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 7⃣ Hamna ta kasance abar so ga kowah,yarinya ceh mai hankali da natsuwah, batada tsoro ko kadan irin tsoron nan na masu mulki ko sarautah.. wannan kenan.
A chan bangaren yarima kuwah ya kasah bacci natsuwarsah gaba dayah ta fitah daga jikinshi, dan a halin ynxn yasan yana buqatar maceh a tare dashi kuma gashi y baro teenah wea mi ke faruwah dashine? A hka ya dinga tunani2 har bacci yay awon gaba dashi.
Washe gari da misalin karfeyh 8am duk ilahirin family din mai martaba sun hadu a cikin wani babban falorn Sarkin, inda mai martaba yay addu'ah tukunnah y fara magana "Yaceh Alhmdlh dukkan yabo da gdya sun tabbatah ga Allah dayabani iko na tarbiyantar da "ya "yanah, ina mai matuqar farinciki da nuna jin dadinah da Allah y nuna min dawowar Mujeeb lpy, "Mujeeb" mai martaba y kirah sunanshi, yarima Mujeeb ya amsa, Mai martaba yaceh "Mujeeb kaine Magajin wannan Masarautah sabodah hka ykmatah ka ajiye iyali kapin lokacin da Allah zea gwada mana kai SARKI NE! Saboda hka na baka zabieyh idan da wadda kake so to ka kawo mana itah domin mu gantah amma ka tabbatah Yar gidan mu2nci ceh da kamala kaji ko? Yarima Mujeeb ya amsah da in shaa Allah mai martaba..
[11/13, 2:33 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 8⃣ Nan take sukayi addu'ah,mai martaba y shirya fitah fadah, nan take fadawah suka fara kirari "Gyara kimtsieyh dakyau" Allah yja zamanin sarki, dan sarki,jikan sarki, Baban sarki, cikin takawah ta kasaitah da shigah ta kamala mai martaba ybar falon zuwah fadah, yana fitah Kallo y dawo ga Mujeeb, Maman Mujeeb taceh "to kaji abunda mai martaba yafadah ina fatan zaka aikatah kaman ynda mai martaba ya umarcekah, yarima Mujeeb ya amsa da in shaa Allah..
Tashi yay y fitah ya koma dakinshi, kasancewar kunsan al'adar gidan sarautah basu yawo sosai,basuda frnds da yawah,sannan kuma komai nasu na daban ne...
Yana komawah daki y zaunah,sea maganganun Hamna ke dawo masa a rai, ana hka teena ta kirashi, bai dauka bah sea da wayan y tsinke tukunnah ya kiratah bugah 2 yay ta daukah, cikin muryar kissah taceh "Hba prince dan Allah y zakamin hka? Jiyah gaba dayah kasa na gagara bacci, shiru Mujeeb yay tukunnah yaceh "teenaluv yau ina xuwah jiyah wani uzuri ne ysah na dawo, Murmushi tai taceh "to ngd yarima ina jiranka yau zan ajiyemaka kaina a musamman" Murmushi yay yaceh "sea kin ganni.
Hka kuwah akayi,Karfeyh 7pm dea2, Yarima Mujeeb ya qara shiryawa zuwah gidansu teenah.
[11/13, 6:50 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 9⃣ Abun kamar hadin kai yana isah,Hamna na fitowah daga gidansu,cikin hijab dintah iya guiwa, tsayawah yay yana kallontah, yanda kuka San ya samu TV, tafiyah take cikin natsuwah da kamala,har ta wuce ta gabanshi, wani kamshi mai dadin sauraro yaji y dake hancinshieyh, bayantah yabi da Kallo har ta wuceh daga layin,kai y girgizah ya shigah cikin gidan su teenah, yau kam sea da akayi harka aka kammala 50k y ajiye matah tukunnah y kimtsah ya kamo hanyar gidah,driven ya kama amma mi sea ya tsincieyh kanshi a cikin tunanin Hamna, cikin nishadi ya isah babban gate din gidan, dogarawah suka bude masah kopah daga ganin motarshi, kai tsaye fadar mai martaba ya nufah, yana isah fadawah suka hau rafka kirari, "Allah yaja zamanin yarima, Allah yay maka albarka dan sarki jikan sarki. Mai martaba yay masu alama da hannu na su dakatah kuma su wuceh hka kuwah akayi,suka tashi mai martaba ya kalleyh Yarima Mujeeb yaceh "Mujeeb" Yarima Mujeeb ya amsah,mai martaba y qara da cewar ga takardar invitation daga makarantar NURUL ISLAM WA TAHADID LUGGATIL ARABIYAH! bukin hadda ne na daliban makarantar su 50, inaso ka wakilci wannan masarautah , ina nupin zaka wakilceni a wannan walimah, kanajinah? Yarima Mujeeb ya amsah da inajinka mai martaba, mai martaba yaceh "Masha'allah, sannan inaso kasa kayanka na gadon ma'ana kayan sarautah, don tun kapin tafiyarka UK baka son saka kayan Sarautah. Yarima Mujeeb ya amsah "Da yardar Allah zanyi" mai martaba ya miqa masah takardar invitation din yaceh "ka dubah tym kuma dan Allah kadah ka jima kapin ka tafiyh" Yarima Mujeeb ya karbah yaceh in shaa Allah. Yana karban takardar yay wa mai martaba...


Read / Download SARKI NE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

1 Comments On SARKI NE
avatar
halima-5-9

7 months ago

Reply

Nice one

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album