Join Our WhatsApp Group

WATA KISHIYA Complete Hausa Novel Document by WATA KISHIYA


WATA KISHIYA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 44254



WATA KISHIYA

Reading Time: 3 Hours

Added On: 13, Nov 2023

Author: Sa'adatu Bintu Abdullahi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08101626484

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 245.31 kb

File Type: txt

Views: 3027+

Download: 1967+

Last download: 2 days ago

Description/Story: ๏ปฟ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
*WATA KISHIYA*
๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
*Littafina na ma'aurata ne*

SAADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿฝ(writer of Kyautar Allah)

Alhamdulillahi am back again๐Ÿ’ƒ๐Ÿป byn dogon lokaci dana kwashe ina hutu!
Bismillahirrahamanirrahim

Free page 1
*Garin kaduna, Anguwar dosa GRA*
Babban kayataccen fitinannan falone me tsananin girman gaske wanda ke dauke da manyan saitunan kujeru har saiti uku, sannan ga dining area, tsarin kyaun falon ya wuce tunani na i swear, kyaun falon yayi rigu-rugu da tunanin wadansu labarai dake brain dina tirela-tirela, Guys I mean kyau da tsarin falon yafi karfin lissafina,wallahi karamar kwakwalwata bazata daukaba, saboda ban taba ganin falo me tsananin kyau irin wannan ba, dagani ko ba a fadi ba zakasan an narkawa falon manya-manyan kudade na fitar hankali da rushewar lissafin duk wani me lissafi, falon yaji manyan kayatattun kayan more rayuwa wadanda ban taba ganin masu kama dasu ba ko a mafarki, jibga-jibgan manyan saitunan kujerune a falon har uku, kowanni saiti da yanayin kyaunsa da kuma yanayin launin kalarsa, saitin farko wanda zakaci karo dashi a farkon shigowarka farlon inka shigo ta kofar waje mint color ne, masu kirar launin design din shape din Heart, sunsha throws pillows irin na zamani kalar peach and milk color, se saiti na biyu su kuma kalar peach ne masu matukar daukar hankali na rasa ya zan misalta muku yadda design din wannan kujeru suke ammafa sunyi matukar azabar kyau irin kyaunnan me fidda jarababben azababben shu'umin special kyau shi nake nufi. suma sunsha throws pillows mint and milk color. Se saiti na uku su kuma milk ne masu tsananin daukar ido su launin royal-royal ne amma fa sunfi royal kyau da tsarin halitta, suma sunsha throws pillows mint and peach color , zan iya rantsewa tinda na fado duniya ban taba ganin falo me matseefar kyau ba kamar wannan, sannan ga dining area wanda ya tsaru iya tsaruwa yayi kyau iya kyau suma kalar mint ne sunsha flowers ta gefe da gefen kujerun dining din kalolin flowers din mint ne da peach da milk color, se kamshi kawai ke tashi tako ina a falon, ga wasu azababbun fitilu dasuka haska falon fayau, su knsu fitilun abin kallone, dan in bakai hankali ba se kyaunsu yayi rugu rugu da imanin me imani. tsakanin ko wani saiti zuwa ga dan uwansa da dan tazara Ainun, falon yaji manya manyan flowers tako ina, duk inda ka wurga idonka se kaga flowers launi launi. dukda yawan saitunan kujerun dake falon amma sam falon be cika ba a yanzu haka daza a kara masa kujeru saiti biyu ma ze dauka kuma ya bar sauran spaces, saboda girman ba karami bane ga fadi ga tsayi falon. ba kananun kudade na wasa aka narka a falon ba domin hatta fitilon kwai na falon Kudi ne, domin kuwa duk seda aka bisu aka digesu da adon ruwan danyan gold da madarar diamond. Ga wani irin azababben TV na bango daya mamaye bango daya na falon wanda ya shige cikin bangonma gabaki daya kmr a nan aka haliccesa, innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Kasan falon yaji wani irin jahilin tiles me launin madara hadi da digo digon peach and mint color, ya subhanallahi! A tsakiyar ko wani saitin kujerun ansa masa carpet wanda ya dace da kalar launin kujerun, an mamaye falon da hadaddun labulayya na fitar hankali kalar mint color masu digo digon milk and peach, Ya Rasulillahi manzan Allah SAW!, guys daba dan karfin salatin Annabi SAW ba da tini na haukace da ganin wannan kyaun falonnan, thinking na shigayi Araduh Guys ashe akwai irin wadannan masu muggan kudin amma ake talauci a duniya, kwata-kwata daganin falonnan masu shi basu san kalar launin talauci ba, ina me tabbatarwa ma kila basu tabajin sunan talauci ba, Billahillazi na gaza controlling kaina wanga falo ze karni, aradun Allah ina iya mutuwar tsaye, tako ina inka kalli falon se hankalinka ya kwanta, dagani wad'anda suka hada falon masana ne na gaske, ga AC ta sama ta kasa ta jikin bango irin AC dinnan ne da ba a ganinsu sede kaji sanyi kawai na rasa ka tako ina, AC da yanayin Weather take amfani in ana sanyi ta bada dumi in ana zafi ta rikide ta bada sanyi.

Ammm My guys na dawo hayyacina kunsan de ko daga yanayin yadda na misalta fadin falonnan da kyaun falon ze tabbatar muku da wannan ma-mallakin gidan baki daya ba karamin mashahuran kudade ya mallaka ba a fadin duniya, dagani ko ba a gaya maka ba zaka san irin mutanen nan ne wadanda duniya kafitaninta tasan da zamansu. Masha Allahu tubarikallahu, ko ina So Perfect! Garin kalle kallena idanuwana suka sauka a kan wani ma'ajin photuna a manne da yamma ta kasan matattakalar falon wanda aka yishi da danyar azurfa , hotunan wata mata nagani a ciki ita da wani Mutum wanda a kalla ze kai 40yrs itama gaskiya zatakai 40yrs din ko tafi hknma, hutu da kwanciyar hankali ya ratsa su, a zahiri da badinin gaskiya shi din kyakyawa ne namijin irin kyaunnan na karshe domin kuwa yafi matar kyau nesa ba kusa ba, dukda tasha make-over tako ina sannan tasha manyan kaya na manyan kudade ga wani uwar uban dauri datasha na aci uwar sabada, dukda wannan kyale kyalin ko kafar mutumin bata kai ba a kyau shi din last ne a kyau gashi chocolate color ne irin kalar nan me haske da walwali kyaunsa baze taba bari a fahimci shekarunsa ba se kasha dan 35yrs ne, yaji hutu iya hutu uwa uba kuma kudi, ko makaho ya lalubasa a photon ma ze fahimci nera ta amsa sunanta nera a jikinsa, , yacika fam ya batse tako ina, ga kyau ga kudi, dukda a picture ne hakan be hanani ganoshidin dogo neshi ba,sbda ganin zara zaran yatsuntsa wato dogon namiji ne mijin manyan mata ๐Ÿ˜‰ (kunsan dogayen maza manyan kaine, kirarinsu a shimfidar Aurema daban take if you know you know,,Koda yake ni zansa ku fahimta a book dinnan..dogon namiji duniya ne๐Ÿ˜‚) daganin yadda sukayi photo da matar nan ze tabbatar maka dasu ma'aurata ne, sunyi kyau Amma shi ya haskata a jikin kaf hotunan dake jerin gurin wanda a 'kalla zasu kai hotuna goma sha biyu chass!, wani suna zaune wani suna tsaye suna murmushi shida matar danakeda tabbacin matarsace ita tanada hasken fata dagani hasken bleaching ne i swear, tanada dan gajeren hanci dagani ita kanta kaf dinta gajera ce wato yar gudil ce, tanada kiba sosai, tafi namijin kiba nesa ba kusa ba, gaba dayanta a dunkule take wuyanta ya shige ya kusa hadewa da kirjinta bazance bata da kyau ba tanada kyau dai-dai nata wanda Allah ya mallaka mata , amma fa dabadan kyaun hutu ba da akwai damuwa, domin hancinnan nata kamar drum yake. ๐Ÿ˜‚


A hankali take sakkowa daga matattakalar Upstairs din dake falon, sound din takalmin kafarta kawai ke tashi da zarar ta taka matattakalar, da karfi kai bakace a hnkli take sakkowa ba, itako a ganinta taku takeyi na kasaita, dass! Dass! dass! Ita a dole ga mace cikakkiya, Ta gama sakkowa daga matattakalar se kuma taja ta tsaya cak tana me karewa falon kallo a matukar yangance se famar yatsina fuska takeyi, A halin yanzu nima na samu damar kare mata kallo, sanye take da kayan bacci masu tsananin laushin tsiya kalar mint color dagani tanason mint color din domin color din yafi yawa a falon dayake mallakinta ne. itace matar dake jikin wannan pictuce din da wannan bawan Allah da nakeda tabbacin mijintane, from up to down na shiga kare mata kallon kwal uwar daka wato Ainifin kallon kare ganinka nashiga mata, gajera ce sosai, bawai gajarta ta wasa ba domin Kuwa inci biyu za a rage a tsayinta ta zama wada, dagani farinta bana Allah da Annabi SAW bane, se wani irin shining takeyi na hutu da Tasirin man bleaching, tabbas rabin kyaunta dukna hutune (hutu nasa mummuna yin kyau i swear) , tanada tsananin kibar sama, wato ta samanta tanada fadi ga wani irin doro a bayanta,shiba kusunbi ba, gatanande, wato ina nufin de ta sama tayi wani d'ag'eg'e da ita, ga wasu irin nonuwa ragaja-ragaja har ciki nonuwan sunyi wani irin Hargitsetse dasu, inka kalleta sosai sekasha ma ta haifa mijin a fili ashe hoto ne ya kara mata dan karan kyau, shima hoton saboda yasamu kwararren me dauka ne, domin a dubai sukayi hoton dssukaje honeymoon๐Ÿ˜‚.
Bura ubarnan, in muku ta katsinawa! Ta kasa duwawukannan nata a shafe suke dukda uwar kibar data tara a sama amma bata da shape din duwawu ko kadan, duwawukannan nata sunyi wani irin shafarere dasu, ba komi kamar an dasa bangon tiles, sumul! Qalau kakeji alaji. Kannan nata ba hula tasha uban kitson hannu biyu wanda da kyar aka samu aka kamashi, tsakiyar kannan yayi wani tall-tall dashi ba gashi ko kadan kai kace tanada Ciwon sugar ko Cancer, nan ko, ko daya bata dashi hasalima bata cika ciwo ba se tayi shekara daya batai ko ciwon kai ba, idanuwannan nata yan fitsil fitsil kmr na Chinese gasu sunyi wani red red kamar idanuwan harijai (mabukata bura) ba gashi a saman idanuwan nata se dai dai, hancinnan nata yayi wani irin wargajeje dashi, kofofin hancin duk sun bude sunyi wagege dasu, girar nan tata ba gashi se daya biyu uku zuwa hudu de, Kafitaninta bata da zubi kmr ba mace ba, bata da wani qualities sede bansan ko ta ciki zam-zam take ba. Wani irin dogon tsuki taja, ga bakinnan nata wani irin dogo uwa na jaba, Wai! ashe a picture ne tayi kyau har bakin nata ya kimtsu shima dantasha make-over ne shiyasa tayi dasss da ita, wani bala'in ma seka jima kana kallonta wallahi se gaban mumini ya fadi inya jima yana kallonta sbda halittar tata tayi wargajeje dayawa, sannan fuskarnan tata ba Annuri ko kadan. Cikin isa da kasaitarta datake ganin ba wata mace a duniya bayan ita ta fara takunnan nata dippp! dipppp!! har tiles din gidan amsawa yakeyi kmr wata giwa amma ita a haka gani takeyi kmr taku takeyi na kece raini, ita a dole ga babbar mace wadda ta isa da d'ana miji. Direct ta nufa kan kujerar 2ctr peach color din, ta zauna ta daura kafa daya kn daya, agogon bangon dake manne a falon ta kalla dai dai ya buga dil! 2:pm, wani tsukin ta kara ja, tashinta a bacci kenan yanzu yunwace ta tasheta dabadan haka ba sam da bazata tashi ba seta kai 6:pm tana bacci, hutu tako ina. Gajeren numfashi taja tana me bending a kn lallausar kujerar ta kalli dama da yamma na gidan ta juya ta kalli kudu da Arewar gidan, ta sauke idanuwanta a kn hotonta da hero dinta se kuma ta saki wani irin kayataccen murmushi, fuskarnan tata ta kuma hadewa daman cike fuskar take da uban namomin kumatu, ga wani rugumemen tayani muni ta saman kumatunan nata, in takaice muku de namomin fuskarta har motsi sukeyi, suna rawar ragadada. Ta kara murmusawa a karo na biyu, a fari data sakko tayi tsuki hadi da hade rai kawai taga gyaran gidan ne be mata ba domin ita ba a iya mata, kaf ma'aikatanta wahalar dasu takeyi domin sam dai-dai da kwayar zarra babu digon imani a zuciyarta, duk irin gyaran daza awa gidan in har ta sakko se tasa an kuma gyarawa tace be mataba a kuma gyarawa ta sake cewa be mata ba, alhalin gidan tall yake sam ma gidan be datti saboda bata da d'a ko daya bata kuma taba koda bari ba ita sam mutum ce da bata haihuwa, dukda iya kwararriya ce a neman malamai na tsubbu matsafa dade sauransu, tasamu komi nata na duniya abu daya ta rasa har gobe shine haihuwa. Haihuwa ta rasa samu a rayuwarta duk uban yawan bin malamanta bata haihu ba, duk inda taje kuma se an gaya mata bazata taba haihuwa ba harta komawa ubangijinta, itama tasani Kawai tana wahalar da kanta ne, tana kashe kudi a banza kodan saboda kudin ba ita ta nemaba batasan zafinsu ba, shiyasa take batar dasu yadda taga dama. kusan shekaru goma kenan take tare da Aurenta da Alhaji Abdoljalal Abdullahi Saraki, wanda Akewa tambari Da AASaraki, shahararrene a fannin dukiya da mulki domin kusan mukamai sha biyu ya rike a Nigeria, ya rike mukamin minister har de yayi sama a halin yanzu mukamin shugaban kasa yakeda burin nema a kasar, wannan nasara ce ta ubangiji dukda karancin shekarunsa hk Allah ya dagashi sama fin tunanin me tunani tinda ya taso shidin me nasara ne, AlhajiAASaraki mutumne me kudade na fitar hankali, domin kuwa in za a Shiga gasar masu kudaden duniya ze iya zuwa na ashirin kona shatara, Alhaji AAsaraki karaminsu babbansu meja musu usuma haifaffen dan garin Yola ne, mahaifinsa shine sarkin yola a ynzu hk ya gaji sarautane a gun mahaifinsa, Abdoljalal shi kadaine mahaifinsa Alhaji Abdullahi ya Haifa dashi da matarsa hajiya Ummusalma Alkqasim ita kuma yar sarkin misra ce yaje karatu a can suka hadu sukayi Aure, daga kanta be sake Aure ba har zuwa rana me kamar ta yau, dukda d'a daya ta haifa masa tall hkn be sashi jin sha'awar kara aure ba sbda ya riga yayi zurfi a lamarinta,. Abdoljalal ya taso cikin kulawa yayi karatunsa daga secondary zuwa degree dinsa ta biyu a England yayi karatu a kn kasuwanci da harkokin siyasa, sosai Allah ya daukakasa, shi daman tinda ya taso be sha'awar sarauta, dan hk ya bazama ya nemi nasa na kansa kuma yasamu ubangiji ya bashi duk wani jin dadih nasa na duniya wanda ya nema da knsa ta halalinsa. da kasuwanci ya fara zuwa gari gari, har ya kaiga yana fita kasashe kasashe . a zuwa gari garin dayake yine ya hadu da Saude a kudu A Edo state a nan suka hadu yaje wani restaurant cin abinci ita kuma Aiki takeyi a Restaurant din , asalinta ita ba musulma bace, mahaifinta asalin igala ne, duk iyayenta ba musulmai bane, Sunanta Mary mahaifinta jone dan kogi ne yazo edo aikin ashaba suka hadu da mahaifiyar mary itama ba musulma bace Godiya ita yar asalin edo state dince, sukayi Aure da jone shine suka haifo mary ita daya tall Allah ya basu. tin tana 6yrs mahaifinta ya rasu, gashi be bar musu komi ba, dan hk tin lokacin suka...


Read / Download WATA KISHIYA

START READING

OR

DOWNLOAD TXT NOW
2 Comments On WATA KISHIYA
avatar
khadija-4-1-9

4 months ago

Reply

Please I want next page 13

avatar
daiy

4 months ago

Reply

Replying to khadija-4-1-9

This is a paid novel you have to contact the author to buy complete from her

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album