Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

DALAAL Complete Hausa Novel Document by DALAAL


DALAAL

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 46742



DALAAL

Reading Time: 3 Hours

Added On: 07, Mar 2025

Author: Miss Xoxo ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08085405215

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 280.26 kb

File Type: txt

Views: 18+

Download: 21+

Last download: 8 hours ago

Description/Story: *DAALAL*



Operation room suka nufa kowannen su cikin tafiyar sauri. Kafin su shiga ciki suka tsaya suka wanke hannayen su. Sannan suka shiga cikin dakin bayan wata iska ta busasu da alama ta tsaftace su ce.

Dr. Fabio da sauran Drs da nurses na kowanne b鈥檃ngare duk suna ciki. Lokaci ake jira ya cika su fara surgery din. Yana cika dukkanin su Kowanne ya tsaya inda ya kamata suka fara aikin su cikin kwarewa. Sun d鈥檃u tsawon lokaci kafin su kammala, Komai ya tafi dai-dai. Dan haka kowannen su ya fito daga dakin aikin fuskar sa kumshe cikin farin ciki. Marar Lapia kuwa aka maida shi dakin hutuwa.

Tsaftace jikin su kowanne ya shiga yayi, Suka sauya kaya zuwa na gida da d鈥檕riyar white coat. Wayarta ce tafara kara ta dauka ta saka a speaker, Cikin harshen Spanish ya shiga yi mata magana tana bashi amsa, Tana ninke kayayyakinta tana saka su awani babban kwali agabanta.

鈥淥kay sir! Gani nan zuwa.鈥�
Ta bashi amsa cikin harshen Spanish.

Kanta tsaye ta fuce sanye cikin white court, Me dauke da tambarin 鈥楧r. Lala鈥� office din Dr. Fabio ta shiga. Ta gaishe shi sannan ta samu waje ta zauna bayan ya nuna mata kujera.

鈥淢eyasa kikeson aje aikin ki... Dr?鈥�

Ya tambayeta cikin harshen Spanish.

鈥淪ir...! Bakomai. Kawai zan koma gida ne.鈥�

鈥淣oo! Kiyi hak鈥檜ri, Muna sonki atare damu, Kina cikin likitocin mu masu aiki da nagarta, Idan kudin da ake biyan ki ne yayi kadan zan zauna da board of directors mu kara miki kudin.. Kinji?鈥�

鈥淪ir ba haka bane..鈥�

Ta karasa fada tana lankwasa hannayen ta.

鈥淎partment din da kike ne ya miki kadan? Ko kuwa office kike so acanza? Wait ko branch dinmu dake barcelona kikeso?..鈥�

鈥淜o d鈥檃ya Dr. Fabio, Baku rage ni da komai ba, Kuma naji dadin aiki daku shekara da shekaru, Kawai zam koma kasata ne ,Dangi na na bukata ta a kusa da su.鈥�

Ajiyar zucia Dr. Fabio yayi. Ya gyada kai yana mai cigaba da kallon ta.

鈥淵aushe zaki tafi?鈥�

鈥淕obe.... Da safe.鈥�

鈥淲hattttt?鈥�

鈥淵es sir.鈥�

Hannu yasa yana shafa goshin sa, A hankali ya danne harshen sa yana jijjiga kai,

鈥淥kay Dr. Allah ya kai ki lapia. Zamuyi transferring ku鈥檇in ki gaba d鈥檃ya zuwa account dinki. Mungode sosai da gudunmawar da kika bamu.鈥�

Godia sosai itama ta masa, Sannan ta mike bayan ta masa sallama ta koma office dinsu. Sauran Kayayyakin ta ta shiga kwashewa baki d鈥檃ya. Ta tsaya agaban locker ta tana maimata sunanta dake rubuce boldly ajiki. Dr/Neurosurgeon: Dalaal Hamoodi Sa鈥檈d.

Sannu a hankali haka ta karade lungu da sako na asibitin tayiwa kowanne cikin ma鈥檃ikatan sallama, Harda guzurin hawayenta, Domin ba kadan ba sun saba da juna. Sai da dare yaja sosai sannan ta hada kayanta ta koma apartment din da take.

****. ****. ****.

Dawowar sa kenan daga lectures yai cilli da littafan hannun sa akan kujera.

鈥淗afez, Son!!!..鈥�

鈥淢aa鈥�

鈥淵aushe ka dawo?鈥�
Ta tambayeshi cikin harshen hausa.

鈥淵anzu...鈥�
Ya bata amsa da yaren Spanish.

鈥淢e zakaci for lunch?鈥�

鈥淣othing! I鈥檓 full.鈥�

鈥淢eyasa bakason abinci ne uhm?鈥�

Girgiza kai kawai yayi ya mike ya haye sama, Tambayar duniya ta masa ya鈥檏i cewa komai. A dole ta mike itama ta koma cikin kitchen.

Koda ya shiga cikin dakin sa barbajewa yai akan gado yana kallon saman dakin. Yaja tsaki yafi a kirga.

鈥淔ucking asshole.. Darn it!鈥�

Can ya mike ya shige cikin ban鈥檇aki ya sakarwa kansa shower. Haka ya raba daren ranar yana 鈥楤ace-bacen rai. Cikin haka mahaifin sa Professor Basheer Ahmed ya shiga cikin dakin ya same shi.

鈥淗afez.!鈥�

鈥淧apa..鈥�

鈥淎ncemun kaki cin abinci yau gaba d鈥檃ya, Meke faruwa ne?鈥�

鈥淏akomi papa..鈥�

Zama yai nesa dashi yana kallon 鈥榙an nasa. Yai ajiyar zucia kafin ya cigaba da ce masa,

鈥淪on! Banason ka cigaba da boye mana damuwar ka, Kasan condition din da kake ciki, Sanar mun abinda ke damun ka. Ka dena boye mana, Ga mahaifiyar ka can, Ka barta cikin damuwa.鈥�

鈥淧apa...Ba komai.鈥�

鈥淗ar yanzu kafuson ka dinga boye damuwa tana cinka akan ka dinga bayyanata? Shekarun ka nawa Hafez? Kai fa ba karamin yaro bane da kullum za鈥檃ita ta daga dakai. Ya kamata ace yanzu kasan damuwar ka Hafez.鈥�

Haka prof. Basheer yaita yiwa Hafez magana, Shide kanzil baya dorawa bayan kalmar 鈥楤a komai鈥� dayai ta maimata ta sau ba adadi. A dole Prof. Basheer ya ky鈥檃le shi ya koma kasa.

Haj Ziyadah matar sa na zaune akan kujera ta rafka tagumi. Tana ganin sa tashiga jero masa tambaya,

鈥淵a maka magana? Yace zeci abinci? Ko bacci yake?鈥�

Ajiyar zuciya prof basheer ya sauke, Ya kamo hannuwan ta ya sanya cikin nasa, Cikin muryar kwantar da hankali.

鈥淵a sheda mun babu abunda ke damun sa, Maybe stress ne kawai na makaranta. Amma kakki damu zan samar masa likitan daya shafi b鈥檃ngaren ciwon sa. Gobe zan duba asibitin makarntar mu. Nasan ba Za鈥檃 rasa specialist ba.鈥�

鈥淭oh! Allah yasa adace. Ina tsoran 鈥榢asar nanne dear! Banason Hafez dasu Bushra su debo halayen su.鈥�

鈥淚nsha Allah it shall be well. Na kuma fara ciku-cikun transfer zuwa university of Luxembourg, Fatana Allah yasa mu samu.鈥�

鈥淎amin Yaa Rabbi.鈥�

鈥淪u Bushra sunyi bacci ne?鈥�

鈥淭un dazu. Kasan Sun fara summer classes.鈥�

鈥淥h haka.. Masha Allah!鈥�

Hira suka cigaba da yi, Prof Basheer nata kokarin kawo zantukan da zasu d鈥檈be mata damuwar Hafez.

Shi kuwa hafez a nashi bangaren, Daya tuno kalaman malamar su Amelia dazu sai ransa ya sake sosuwa. Gefen drawer ya janyo ya zaro cigarette guda d鈥檃ya ya kunna. Sai daya busa kusan rabi sannan ya wulla ta ta taga ya rufe windown. Dakyar bacci barawo ya dauke shi.

*DALAAL*

Dak鈥檡ar ta iya tashi tayi sallar asubah, Saboda rad鈥檃din da idanunta keyi, Bacci takeji Sosai, Jia bata samu tayi wani ishasshe ba. Tana idarwa ta sake malalewa akan sallayar tana wani baccin. Bata farka ba sai da ranar data lek鈥檕 ta windown ta, ta doki fuskar ta. Da sauri ta mike tana duba agogon wayar ta,

鈥渙hh mi vuelo...鈥�

Cikin azama ta shige cikin bandaki, Wanka tayo hade da wanko kanta da shampoo na strawberry, Ta shirya cikin wasu kananun kaya, riga da jeggings blue. Ta taje kanta. Hade da faffesa turaruka masu sanyin kamshi.

Tana tafe tana cin sandwich haka ta karasa cikin motar ta, Hannu d鈥檃ya tana driving d鈥檃ya kuma tana tuki haka tashiga gudu sosai akan titi. Daga ita Se wani hand luggage, Saboda already sauran akwatunanta sunyi gaba. Dake safiya ce, Kuma asabar, Yawanci babu mutane Sosai akan titin. Kowa yana gidan sa. Ta side mirror ta hango wani matashin saurayi yana tafe yana tangadi a titi, Yana magana shi ka鈥檇ai, Gashi a d鈥檃ya tsallaken yake. (Foot bridge) Gada ta raba su. Can hanyar mota batabi. Kuma korama (beach) ce a gefen inda matashin yake tafiya. Hannunsa ri鈥檏e da zundumemiyar kwalbar giya. Ruwan se jan kafar sa yake. Ahankali ta rage gudun da take tashiga kallon ikon Allah. Ganin matashin baida niyyar matsawa daga halakar dayakeson jefa kansa saita juya kawai tacigaba da tukinta. Lokaci zuwa lokaci takan kallo shi ta windown. Can tadena ganin sa.

Zuciar ta nata kissima mata Idan ya fada ruwan alhaki akanta Tunda tana ganin sa. Juya kan mota tayi ta koma, Gashi tayi nisa. Faka motar tayi ta tsallaka tana cigaba da duba agogon dake daure a wutsiyar hannunta gudun kar tayi missing flight.

Tana tsallaka titin ta hango shi ya nutse a ruwa. Da sauri ta karasa ta janyo shi Dak鈥檡ar tana nishi, Sanye yake cikin shorts da short sleeved riga, Idanun sa saqale da glass.

鈥淥ye! despertar (hey! Ka tashi)鈥�

Shiru be mike ba, Tana tashin sa, Gashi ba kowa awajen. Tana zungurinsa tana mai kallon agogon hannun ta. Cikin haka wasu maza biyu suka zo dattijawa. Sunata kokarin kiran emergency health care. Ajiyar zuciya ta sauke. Option d鈥檃ya ne zata iya bashi. Na Mouth-to-mouth resuscitation. (Kiss of life) temakon da zata bashi wato ta hura masa iskar bakinta. Data durkusa zatayi seta fasa tana girgiza kai. Dak鈥檡ar dai ta yunkura kamar zata zare glass dinsa sai kuma tabar masa. Ahankali ta dora tattausan labbanta dake dauke da green tea lipstick ta dora akan nasa.

Ahankali ta zura bakinta tashiga hura masa iskar bakinta cikin bakin sa, Hannunta d鈥檃ya na cikin nasa tana kokarin gano ko ya farfado. Dayan kuma ta rufe masa hancin sa, Tanata bashi temako. Idan tayi mouth to mouth se ta koma saka hannuwanta duk biyu tana daddanna k鈥檌rjin sa, Cikin haka ribbon din data makale gashin ta ya cire, Yalwataccen gashin kanta ya barbazu a fuskar Hafez. Tamkar a mafarki ya fara jin wani sabon al鈥檃mari, Tattausan lebe me laushi da kamshi ne akan bakin sa. Can yaji shi cikin bakin sa. Ni鈥檌mtaccen kamshin gashin kanta dana jikin ta duk ya mamaye shi. Hafez baida burin ya nuna ya farka domin Dalaal ta jefa shi wata sabuwar duniya wadda bai taba ziyara ba. Domin zai iya kiran wannan sumba da first kiss
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download DALAAL

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album