Join Our WhatsApp Group

SOYAYYA CE THE RETURN Complete Hausa Novel Document by SOYAYYA CE THE RETURN


SOYAYYA CE THE RETURN

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 20250SOYAYYA CE THE RETURN

Reading Time: 1 Hours

Added On: 19, Apr 2024

Author: Abdul Alhaji Musa 10k ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 125.07 kb

File Type: txt

Views: 311+

Download: 76+

Last download: 2 days ago

Description/Story:  *SOYAYYAH CE*©®2020
*RETURNS*
*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
_aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_
*DAGA ALKALAMIN MARUBUCIN*

MEENAH SERIES
RAEES AND NAJMAH
AWANNI CESA'IN
WAYE SILA
SOYAYYA CE

*AND NOW*

*🌹🌸SOYAYYAH CE🌸🌹*
*[RETURN]**Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Wattpad*
@Abdul10k
*WhatsApp no:*
@09077974042
*Facebook acc*
Abdul Alhaji musa
*YouTube chennal*
Rahama TV*WANNAN LABARINE WACCE AKA KIRKIRA SO DONT U GUYZ SAY SOMETHING FLUSH*
_MINI SERIES MA'ANA GAJEREN LABARI SO KARKU ZATA LABARINE MAI TSAHO_
_WACCE TASAN KO WANDA YASAN BAZAIYI COMMENT BA DAN ALLAH KARYA KARAN TA_
*LOVE,ROMANCE,SWEETNESS,HAPPYNESS**BISMILLAHI DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI,ALLAH INA RAUKON YADDA NA KAMMALA ZANGON FARKO LAHIYA NA GAMA ZANGO NA BIYU LAHIYA*https://www.facebook.com/groups/282175586024233/*DEDICATED TO MY FANZ ONLY,LOVE YOU ALL*

*SAKON GAISUWA*

_KHAMAL NO LOVE_
_KINGBOY ISAH_
_ABDUL KING ARTICLE_
_MARYAM OBAM_
_MAHMUGEE_
_HAIDAR ALI_
_YARIMA YASHEED_
_BASEERERT ABDUL AUTA_
_ALIYU ISHAQ_
_YAREEMA SAHEED_


*DADAI SAURAN WRITERS,NAGODE DA SUPPORT NAKU*


♦♦♦♦♦

*PART 2⃣*

♦♦♦♦♦

🆕
*EPISODE 1*
*1st_January_2020*
*Fanz wish you all happy new year*🔝
" *Imraan* ......imraan ka tashi.........ka daina min irin wasan Nan,kasan bana haka dakai......
Imraan imraan....ka tashi Dan Allah ka tashi.....
Nasan kana sauraro na, Dan Allah ka mike.......Dan Allah *imraan* ka tashi........haaaaaaaaaa😭

Umman *imraan* ce ke wannan batu yayin da take rusa kuka sannan a durkushe take takuma yiwa *imraan* filo da cinyar ta........

Tare jinin dake zubowa daga bakin *imraan* take......tana ta sharewa da tufafin dake jikin ta........
Nan saiga *Mubarak* *kanwarsa* da kuma umman sa sun shigo cikin sauri.....

Tadda hakan da sukayi.......yasa idanuwan su ta cike da kwalla.
Mubarak ko bushewa yayi guri daya ya kasa motsawa......

Zubewa yayi kan guyiwowin sa.....inda yasoma zubar hawaye.....
Haka zalika umman *imraan* itama bata Gushe tana wannan kukan........

Daga karshe ta saukar dakai kan kirjin *imraan* kamar wata mai sujjada....
Tayi shiru ta daina cewa komi.......nan ko suka jiyo an buge kofar gidan....
Idan suka arba da *Eysha* ta shigo cikin sauri.....da ganin *imraan* kwance hannun ummar tasa ko ta soma jaa da baya....

Nanfa jiri yaso ya dauke ta but umman *Mubarak* tayi saurin dafe ta...
Nan itama ta soma zubar kwalla......

Dukda hayaniyar dake faruwa a tsakar gidan, abban *imraan* baiko motsa daga inda yake ba.....
Duk da cewar yana sauraron komai, amma kuma sai yaki lekowa wajen.......

Shiru sukaiyi suna mai kukan zuci........inda aka soma busar iska mai cike da ni'imar uban giji.....*BANGAREN MAYAH KO*

Zaune take a tsakiyar falon nasu......tana mai zubar kwalla, yayin da take duba katin gayyatar auren nasu wacce aka fasa..
Nan sai tayi wa kanta wasu y'an tambayoyi kamar haka.........

"shin wai *mayah* harkin karaya Kennan......shin tun yanzu kin zubar da makamen yaki....
Uhmm hakan batayi ba......"

Shiru *Mayah* tayi nad'an wasu dakiku.......
Sannan ta soma cewa.......

"You have to be strong....... *Mayah*
This is not over.........kina da sauran lokaci,ya kamata ki koyawa *imraan* hankali a karo na biyu.......
Sannan Da duk sauran wayen da suka goya masa baya....
Domin samun damar mallakar bugun zuciyar ki,saikin jurewa wasu abubuwan...."

Ko datayi wannan furucin, saita mike a fusace ta share kwallar dake zubuwa fuskar ta...
Sannan tasake cewa...

"That's just the beginning..........the real game will start now.
😲

Hakan ta furta yayin da take yayyaga katin gaiyatar auren nasu........sannan kuma bayan ta gama yayyagawar tayi gajeriyar murmushi alamar ta samu sabon *Idea* tasake da cewa.....

"Just wait and see......I Will surely makes your life like living hell.......😒
🔥🔥🔥🔥🔥🔥


*BAGAREN GIDAN SU IMRAAN KO*

sukum sukayi babu mai cewa komi.......yayin dako ake wannan busar ta iska......
*Mubarak* ya kasance ya saukar da kai kasa..... *Eysha* ko tana zaune sai famar kuka take.....


Wata kalar bakar nishi....mai razanarwa sukaji *imraan* yaayi.....inda dukkan ninsu sukai zaton ummar sace tayo wannan nishi...
But da suka kai ganin su gurin sai suka tarar da hannun *imraan* na motsi...

Nanfa sukayi gaggawar tashi suka kuma karasa wajen....

Ummar sako ta soma murmushi hade kuma da kukar farin ciki........sannan kuma ta kasance tana furucin....
"Allah nagode maka.....daka rayarmin da d'ana kwalli daya... "

*imraan* ko bude idanuwar sa baiyiba..........amma suka cika da farin ciki...Kamar suna da tambacin zai rayu.
Nan suka dauke sa izuwa asibitin cikin gari.....a motar *Mubarak...*


*🕗12:32pm*


Farkawa nayi na tsinci kaina a wata gabjejiyar asibiti......
Inda a sa'in da nake farkawar babu abinda na soma ambatawa illah.....

"Wannan ba halin mahaifina bane.......
Haka naita maimaitawa haryakaiga su ummah dake zaune bakin kofa sukaji wannan batu....suka shigo dakin a guje.

Ummah dafani tayi......ta soma kiran sunana cikin muryar kuka tana mai cewa....

" *imraan* I'm here with you.........Karkaji tsoron komai,ina tare dakai d'annan......"

Haka tayi ta furtawa yayin da take shasshafamin goshi.......
Niko ban iyya bude idanuna ba,ta sanadiyar rad'ad'in da nake ji daga cikin raina.

Ban gushe ba.....ina Mai jiyu muryoyin su,daya bayan daya,suna mai bawa umman nawa hakuri kan komai zai dawo daidai.......
Nan wata zazzafar kwalla ta ziyarce ni,na soma zubar hawaye cikin salama.

Nan najiyo takun wasu na shigo dakin inda na soma jiyo muryar su na cewa..
Yah kamata ku Dan bashi sarari......domin ba'a son a matsawa majinyaci........
Hakan danaji yasa ruhina ya dawo gare ni.....nayi niyar na bude idanu na,amma sai naji an danko hannuna an kuma soka allura..


Nan na sake komawa barci,ta sanadiyar sunyimin allurar barci....sannan ban kuma sake yunkurin farkawa baa har sai yanzun da nake kokarin tashi....wato *6:42AM*
Bude idanuwana nayi cikin kasala.....inda na tarar da d'akin babu kowa....illa *Mubarak* dake sheka barcin zaune a gefe na.

Niko ishi ya dameni na rasa yadda zanayi,gashi kuma bani da damar saukowa daga kan gadon danake....ta sanadiyar an tsostsokalamin allurai iri daban daban,nakai ruwa jiki da kuma na bada nunfashi.

Bayan na duba ko'Ina banga kowa ba,sai nai yunkurin na tasheshi....daga barcin.
Harna kai hannun nawa kusa da fuskar sa....niyata shine nadan duki kumatun nasa.....domin yah tashi daga barcin,nan sai hannun nawa ya bushe na soma tuno abubuwan daya faru tsakanin mu....
Nan sai na janye hannun nawa......nakuma kura masa ido ko kibtawa banayi....
Naa d'auki lokaci ina mai kallon fuskar tasa,inda ban jima ba kwalla ta zubomin....

Shesshekar kuka nake sannan kuma jikina ta soma 'bari....
Nan nayiwa kaina wasu y'an tambayoyi......kamar haka..

"Imraan wai maike saka ka wannan kukan?......
Shinwai wannan y'ar karamar jarabtar kakewa wannan Kukan.......
Yafa kamata ka zage dantse....kayi fada domin ka kare mutuncin ka da kuma na zuri'ar ka......."

Nan saina share hawayen dake zubowa a fuskata......na kuma koma kwanciya da nake... ta sanadiyar najiyo takun mutane na dunfaro dakin........
Labewa nayi na koma kamar mai barcin gaske.....

Umman *Mubarak* tare da kanwarsa *Aziza* sune suka shigo dakin.....
Shigarsu suka tashi *Mubarak* inda suka cika shi da tambayoyi iri iri....akan ya jikin nawa yake.
Niko na kasance ina mai satar kallon su....inda basu jima da shigowar ba saiga umma ta,ta shigo da abinci hannun ta.

Nanko na tabbatar ita da *Mubarak* ne suka kwana cikin dakin tare dani...Domin ta shigo da Roban koko da kuma kullin kosai....
Shigarta ta zauna kusa dani.....nan suka soma fira...suna kan wannan firar saiga likita ya shigo,da wasu y'an allurai hannun sa.

Gai dasu yayi bayan ya shige dakin sannan yace dasu.....
"Kune iyayen sa ko......?
Sai suka ansa masa da kwarai mune....sai ya ce dasu...

"Toh ina naiman ku...a office dina.....
Nan yayi min wayennan alluran sannan ya wuce abinsa....
Suko basu 'bata lokaci ba...suka wuce izuwa office din nasa.....da shigar suko ya nuna musu wurin zama....suka zauna
Sannan ya soma shararo musu bayanai kamar haka..

"Da farko ina mai baku hakuri....akan abinda ya faru,sannan kuma ina Mai jinjina muku wajen ganin kun kawo majinyaci kanlokaci...."

Shiru sukayi suna mai sauraron sa shiko yad'an shaako nunfashi sannan yacigaba da basu labari.....soma cewa yayi.

"Zaifi kyau sannan kuma zai zamanto karin lafiya ga mara lahiyan idan ya farka yaga ababen more rayuwa....a kusa Dashi.
Sannan kuma yaayi nisa da matsalolin dayake aciki.........
Ma'ana idan a lokacin da wannan abin ya samesa kina gurin ko kuma kunyi cacan baki toh kidan bashi wuri a sa'in dayazo farkawa......"

*Mubarak* datse maganan shi yayi,ya kuma tambaye sa.....cewar sa shine..
"dakata Dan Uwa......gaskiya bamu gane wannan bayanan naka ba,ya kamata ka fito mana a mutum.....
Ka sanar damu meke faruwa,sannan meya same shi.....

Dajin wannan batu na *Mubarak* sai ya tsunkwi dakai kasa....ganin haka ko yasa idanuwan umma tawa ya cike da kwalla....

'Dago kai yayi yace dasu....
"I'm sorry to say that......but d'anku ya kamu da *heart attack* wato ciwon zuciya.....
Ta sanadiyar kunci da yake ciki.......
Sannan kuma inason na sanar daku wani Abun.... Wanda wannan abun ya zamanto yana da anfani gare ku...."

Shiru yayi nadan wasu dakiku sannan ya cigaba da cewa...

"Ba komai bane wannan abin illah ku sani.....idan wannan d'an naku ya sake tsintar kansa cikin kalar kuncin daya shiga a baya,toh ku sani Dawuya ya iyya kaiwa *3months* a duniya....."

Dajin wannan kalma....sai kayakin dake hannun *Eysha* suka zube kasa....
Domin zuwan ta kenan daga gida da kayan karya kumallo a hannun.....ta

Ciko idanu tayi da kwalla,nanfa ta juya a guje ta ruga izuwa cikin adaidaitar data sauka daga ciki,ta koma....gida abin ta.
Duk da cewar *Mubarak* yabi bayanta amma bai iyya tsayyar da ita ba......*BAGAREN UNIVERSITY*

Sannan kuma cikin *labrary* still wasu y'an samari ne ke zaune......
Suna duba wani sabon posting da akayi ta .....a Facebook.
Duk da an rubuta *selint room* a kofar shiga d'akin bai saka su sunyi shiru ba,da suka kasance suna cikin dakin....

Nunnunawa junan su suke suna kuma cewa.....
"wow what can of strong love....is this,gaskiya ya kamata a buga labarin soyayyar nan a karshen shafin rayuwar *Juliet da kuma Romeo* gaskiya wannan shakuwar in between them tana bani mamaki....."


*Hussein* dake gurin ya hada fuska....sannan ya 'bata rai....
Daga karshe yazo ya ciro wayar sa,sannan ya hau online domin ya duba meye aka poster da sanyin safiyan nan....

Da ganin abun ko ya yunkura sannan yayi salati....
Bayan nan ya wuce cikin sauri.....


*BAGAREN GIDAN SU EYSHA KO*

Zaune mahaifin nata yake a falo tare kuma da umman nata.......
Sunyi sukum babu mai cewa da d'an uwansa uppan.
Nan saiga *Eysha* ta shigo a guje kamar an korota....
Da Zuwan ta,ta marne jikin umman nata...ta soma zubar kuka...
Tana mai cewa......
"Hakan ta farune ta sanadiyar bakaken kalaman da abba yayi mai......
Gashi na kusa rasa shi......sannan abba inaso ka sani idan na rasa shi wallahi bazan iyya rayuwa ba,domin ya zamanto mini part na jikina....."

Haka tayi ta rusa kukan ita kadai.....tana ta maimaita wannan kalmomin....
Amma ko babu mai ansa mata......


*MAYAH*
Bangaren mayah ko,zaune take a falo......tasha kwalliya.....kamar y'ar samfiri.....
Bakin tako cike take da chungum...tana taunawa cikin salo ta nuna issa..

Nan take saiga umman ta,ta sauko.....da kayakin karyawa sannan ta jibge a *dani table*
Nan ta karasa wajen ta tadan dafe ta....ta kuma ce da ita...

"Y'ar nan yana ganki cikin..kwalliya haka ko zaki wani wuri ne...?

"Eh umma zani anguwar su....ummul khair,zanje na anso wani sako....
Haka ta bata ansa inda bata sake cewa komi ba bacin wannan...

"Toh yayi kyau.....amma wanki *Sahabi* ya tashi daga barci kuwa....?
Yaufa banji motsin saba.....kwata kwata"


*Uhmm* ta bawa maman nata ansa.....sannan tayi *making call*
Soma cewa tayi *Hello*
*Eh* sannan ta karashe da *i will be there....as soon as possible.....*BANGAREN ASIBITI*

hallau dai kwance nake ina barcin karya.....inda ummah tawa ta shigo dakin sannan na farka....
Haka nayi ta jujjuya idanu ina mai naiman sauran mutanen but banga inda suka labe ba.....

Haka mukai ta wasan buya tsakanina da kuma familyn *Mubarak*
Mun kuma shafe kwanaki biyu muna hakan but babu wanda ya bayyana kansa har sai da muka cike kwanaki hudu....sannan suka baiyana min cewar suna nan dama tare dani.....
Duk da cewar na sani sai nayi pritending......*KWANAKI HUDUN NAN DA AKA KWASHE*

Mahaifina bai tuntubi inda muke ba, sannan kuma bai kira wayar muba.....
A yadda ko ya manta damu haka umman tawa mah ta manta da shi danko itama taaki kiran wayar sa....

*MAYAH* ko cikin wannan kwanakin ta gama had'a makircin....ta
Dukda ba ita tayi wannan sabon posting din ba,amma ko tana da hannu a faruwar wasu sabin abubuwan.....dake faruwa...


*sabon posting da akayi* itama tayi ta zaga ko ina a doron kasa.....
Mutane suka ta shararo karyayyaki akan hoton....
Wanda wannan hoton ta zamanto tamkar sukace ga mahaifin nawa....
Domin shi daya abin ta dama,shi ya samu damar ganin hoton.....niko da nake agadon asibiti sannan kuma na goge social media a wayata.....
Bansan ko wace iriyar hoto bane wannan.......


*Eysha* tun ranar data jiyo wannan batu na likitan......
ta daina zuwa dubiya na....sannan kuma nima kaina bansan halin da take a ciki ba....
haka zalika *Hussein* da *qudsy* sumadai ban sake jiyo motsin su ba.....


*KULLUM CIKIN NISHADI* nake tare da ummahna da kuma familyn *Mubarak* damashi din da kansa wato Mubarak....
Gaskiya ko harnama manta azabebbiyar rayuwar dana fito daga ciki.

*Mubarak* ya kasance shine wanda ya d'auki nawin komi a wuyan sa.....
Komaai da komin da ake bukatar a asibitin shike bayarwa.....

Dukda zargin da ake yimana baisaka munguji junan mu ba.....


*BAYAN SHUDEWAR KWANAKIN NAN HUDU* aka sallame mu daga asibitin.....
Inda dukkannin mu muka shige motar *Mubarak* domin yakaimu gida....Tsayawa yayi damu kofar gidan.....inda muka shige gidan..
A sanyaye muna takawa a hankali har muka shige dakina....

Nan muka tadda babu ko shunfud'a a d'akin duk a kwakkwashe komi anyi waje dasu....
Nanfa na zuro idanu sannan na waiga na dubi fuskar umman tawa....

......Ji nayi an shararamin tafi a fuska,ida nayi saurin juyawa hade da rike kumatun nawa..

Bakowa idanuna suka nuna min ba... a sa'in dana juya illah.....kanwar mahaifina mai suna *Rukkayya*

Da ganin tako idanuna ta cike da kwalla na kasa cewa komi....

"Wannan wata iriyar rainin wayo ne......malama
Bakisan mara lahiya bane zaki wanka masa tafi......"
*Umma Mubarak* ce tayi wannan batu....sannan kuma cikin fushi tayi tsaki...

*aunt Rukkayya* bata ceda ita komin ba.....
Domin tayi kamarma bata saurari abin data ce ba.....
Kawai dai ta kuramin ido.....cen sai tace dani...

*imraan* na wanka maka tafi a maimakon sa.......
Uhmm gaskiya kun iyya nuna soyayya ga surukan naku.....
Kuuce tun wancen ranar kuke dasu a asibitin.....sannan kuke ciyar dasu da kuma biya musu kudin magani.....
*wow* fantastic. .......

Ta soma furta hakan ne yayin da take kallon cikin idanuna....but datazo karshen zancen saita juya ta fuskanci umman *Mubarak*

Nida umma da kuma family Mubarak muka kasa cewa da ita komi.....

Nan saita had'a tafukan hannun ta takuma cewa damu......

"Am sorry but bamu da bukatar ganin su cikin gidan nan....
*imraan* hatta kai mah......domin yadda kazo ka tadda dakin naka babu komi hakan ta zamanto ta sanadiyar *Gawar ka* muke zaman jira........


Nan naji kamar an tsomani cikin ruwan zafi domin duk jikina ta soma zufa.....
Na kuma kasa cewa komi.....nan ta soma cewa....dani

"kabi mijin naka.... kakoma gidan nasa da zama.....domin a matsayin macecce muka d'auke ka a gidannan......
Haka tayi ta turani tana kuma gaggasamin bakaken kalaman nan.....

*Haka rayuwata ta kasance babu farin ciki......na koda ta dakika guda*
*Domin umman nawa da kanta fad'ar tafi karfin ta.....yakuma kasance ta kasa cewa komin*

Haka *aunty Ruky* tayi ta turani da baya tana mai cewa....
"Bamuda bukatar ganin ka cikin gidan nan...
You should live this house.....right now"

Bayan kuma munkaiga *get* sai muka jiyo *abbana* yayi Tsawa cewar sa shine...

"Kudakata daganan..........!!!

Abin mamaki yau kuma abbane da kanshi yake cewa mu dakata....
Duk da cewar mun shafe 3week bamuyin magana......

Juyawa mukayi da sauri inda na hango fuskar tasa daga nesa naga yawani kumbura......
Sannan ya hadeye rai....

Nan sai naji kamar......kasa ta tsage na shige ciki....
Domin ko ban taba ganin ya hadiye rai irin haka ba.....
*SOYAYYA CE BACK BY POPULAR DEMAND*
🥇🥇🥇🥇🥇🥇🥇🥇🥇🥇🥇🥇


...


Read / Download SOYAYYA CE THE RETURN

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album