Join Our WhatsApp Group

MATAR DR SAIYADEE Complete Hausa Novel Document by MATAR DR SAIYADEE


MATAR DR SAIYADEE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 60772



MATAR DR SAIYADEE

Reading Time: 5 Hours

Added On: 28, Oct 2023

Author: Mhis B Hal ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : PURE MOMENT OF LIFE WRITERS

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 384.25 kb

File Type: txt

Views: 599+

Download: 392+

Last download: 1 hour ago

Description/Story: ο»Ώ[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›1⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾

www.mhissbhal.WordPress.com
Alhamdulillah Alhamdulillah cikin Ikon Ya Rabbi Nakuma dawowa acikin sabon littafina mai suna MATAR DR. SAIYADEE INA fatan zaifi ASALIN RAYUWA DAD'I dah darasi, dafatan kowa yayi sallah lafiya Allah yamaimaita manah Ni Mhiss B~hal Ina muku barka dah shan ruwa All ova pls kada amanta adaura dah Azumin Sitta Shawwal Fans, Allahu ya amshi ibadun Mu baki d'aya, AMEEN

Dedicated to SadNaf dearyπŸ’•Luv U

Kwance take kan gado tayi ruf dah ciki idanta biyu Amman tah rufe su tamkar mai bacci, daga ganintah kasan tanah cikin damuwa dah alamun tayi kuka tayi nak, Oh ni Ummulkhair Allah kazaba min mafi alkhairi arayuwa abinda naji tah fad'i kenan, sallah taji ana kira tamik'e taje tayi alwala tayi sallah bayan tah idar neh tah mik'a hannu kan gado tah dauki wayantah dubawa tayi taga Sam babu missed call dinshi koh daya, jiki asanyaye tashiga dailing numban sa, saida takira sau hudu har tah fidda rai sannan yadauka,
Salam'alaikum,
Wa alaiki salam Ummunah, ya kike?
Lafiya kalau Alhdulillahi ya aiki,
Aiki dah godiya Ummunah gashinan munata fama ai,
Sannu Allah yataimaka kace za.......
Inazuwa inazuwa Ummunah zankira ki aiki nakeyi,
Baiko bari tak'arasa magana bah sai Jitayi phone d'in yayi cutting gabad'aya jikinta yayi sanyi kwanciya tayi kan daddumar tanah kala~kalan tunani har bacci yayi awon gaba dah itah,

Wacece Ummulkhair?
Ummulkhair d'iya Ce ga Alhaji Abu Sufyan dah Hajiya Hadiza, Su biyu neh kadai awajan Iyayen su daga itah sai K'anin tah Affan, Ummulkhair doguwa Ce height d'intah is average chocolate in complexion very cute tanada k'iba daidai misali, gashin tah shima curly kuma tsayin shi daidai misali atakaice dai Ummulkhair yarinya Ce mai kyaun gaske san kowa k'in wanda yarasa tasamu wadatattan tarbiya daga Iyayen tah Masha Allah, at the age of 15 tagama secondary school d'intah, Cikin Ikon Allah taci Waec&Jamb d'intah tasamu admission at Bayero University Kano inda tah karanci Biological science, at the age of 19 tagama sch d'intah tareda saukan Al~Qur'ani mai girma, Alhamdulillah tayi service at 20yrs, tah kammala komai Lucky her! Ummulkhair tanada wani Saurayi maisuna Abubakar wanda ake kira dah Saiyadee shine Wanda takesan aure in the sense that akwai soyayya mai k'arfi atsakanin su saida kuma kash tanah fargaba sabida amatsayin tah nah 'yaamace tanah lacking lots of things daga gareshi kasancewar likita neh, she lacks his time&attention amman kuma ahakan suke soyyayar su kullum yanah batah hak'uri akan cewa watarana sai labari dah haka soyayyar su tah d'aure,

Wanene Saiyadee?
AbubakarSaiyadee d'aaneh ga Alhaji kabeer Fahad dah Hajiya Humaira, shine d'ansu nafari saikuma k'annen sah uku wato Bilal, Amrah dah Autah Amal, Saiyadee yayi karatun sah nah likitanci a ABU Zaria sannan yadawo garin kano yayi bautan k'asa Idan cikin ikon Allah yasamu Offer nah aiki a Private clinic nah International Clinics & Maternity kano, yana cikin wannan neh Allah yakuma d'aukaka sah inda yakuma samun aiki a AKTH Kano, so sai yahad'a biyun hakan bah k'arramin tightening schedules d'insa yayi bah, Saiyadee yakasance mutum mai nutsuwa Wanda koh magana batah damesa bah, kyakkyawa neh, dogo chocolate in complexion, his Smile killsπŸ˜†, nutsuwar Saiyadee bah k'arramin Jan hankalin en matah yake bah, hakan yasah suke yauwan damunsa dah zancen so Masha Allah bah maikula matah baneh so one way or the other he's always avoiding ladies, acikin rashin kula matan nasah Allah yahad'a shi dah watah baiwar Allah a asibiti mai suna Ummulkhair har yakasance shine mai checking d'inta when it comes to health har takaida yazama Family doctor d'insu yasamu karbuwa awajan iyayen tah sosai sabida halayyar sah tagari, Ummulkhair dah Saiyadee sun shak'u sosai tun suna abin nasu kamar brother and sister, har suka fuskanci suna san junansu, tareda alk'awarin aure, saidai kuma atimes suna samin matsala sabida Saiyadee is so devoted to his work itah kuma Ummulkhair tanada zafin kishi amman sabida san datake masah takan danne zuciyar tah akan wasu abubuwan dah take lacking daga gareshi, sosai take kuka wani sa'in amman sam batah ta'ba nunawa agidan su bah sabida tasan iyayen natah suna sanshi kuma sun amince dah abinda ke tsakanin su, saidai kawai idan abin yadame tah sosai takan fad'awa k'anin tah yayi matah addua Akan auran tah dah Abusaiyeed d'intah!

Tofah gawani sabon salo koya zaman auren Saiyadee dah Ummulkhair zai kasance? Kubiyoni muji nima nah k'agu fahπŸ™†πŸΎ

Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›3⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 Nakundu& Zeesarkie😍

Murmushi tayi, sannan tace "Affan sai yanzu sarkin yawo bayan tun d'azu nake jiran ka mushirya dinner tare amman harna gama baka dawoba, kai sis daga cewa kawo kud'i muraba shine nacanza topic d'in koh, A'a wallahi Saiyadee neh zaizo fah shine nake murna bah wani abin bah, lallai Sis bah k'arramin so kike masah bah aini kud'i kadai zan iyawa wannan draman naki, lilbro kenan Saiyadee yafiye min duk wani jindad'in Rayuwa kawai abinda nakeso dakai kayi manah Addu'a Allah ya Albarkaci gidan auren mu sabida shine wanda nakeso mu zauna tare har k'arahen Rayuwa tah saidai kuma yanayin aikin sah ka iya canza manah tsari gaskia hakan yanah bani tsoro sosai, Sis karkiji komai ai dazaran kunyi aure zaiyi dropping aiki d'aya for your sake, toh Ameen lilbro tace kawai tashige ciki tanah murmushi sosai, wanka tashiga tanah fitowa taje gaban mirror tah shafe jikinta dah mai showerCap d'inta tacire tah taje gashinta tasa mai tah kwashe dah ribbons, doguwar rigar flay nah atampha lemon mai ratsin pink ajiki tah tashi tadauko acikin wardrobe d'intah tasaka sannan tah d'auki d'ankwalin tah tazauna tah tsara d'auri akanta babu wani make up datayi haka tabar fuskanta plain amman tayi kyau sosai tunda daman mai kyaun Ce kuma gashi atamphan ya haska tah sosai, shimfid'a tamusu a corridor nah Sitting room sannan takoma tayi zaman jiranshi aciki, kiran shine yashigo wayarta dasauri tah d'aga tasaka akunne,
hello Ummunah yace in a serious tone
Uhm kawai tace tayi shuru dan tanah tsoron kar yace matah bazai samu daman zuwa bah,
Ummunah bakya jina neh?
inajinka tafad'a cike dah tsoro,
Ummunah aiki yayi min yauwa bazan samu daman shigowa bah,
tuni hawaye yacika idontah taf, takasa magana
Ummunah kinyi shuru bakice komai bah?
tasan yanzu kam bazata iya amsa shiba sabida hawayen datake tah k'ok'arin dannewa ya gangaro hakan yasah tah yanke wayar kawai,
sai asannan tagode wa Allah daba tayi applying makeup bah sabida hakan yabata daman kuka sosai,
Wayarta taji yanah ringing kamar bazata d'ago bah saikuma tah d'ago ganin wanda yake kira yasah tah kauda kanta tacigaba dah kukan tah wata zuciyar sai cemata take k'ilama wajan watah yake zuwa sai shuka ki yake kamar gyad'a idan bahaka bah duk aikin mutum ace baya zuwa wajan wacce zai aura akai akai, toh dutse neh shi bayajin yanason ganinki neh koyaya? haka tah dinga tunani haryayi matah 3missed calls, Affan neh yayi knocking k'ofar tah saurin goge fuskarta tayi asanyaye dan tasan wanda ke knocking, shigo tace kamar wata mara lafiya, shiga yayi yace Sis keda kike tah jiran yayanmu tun d'azu kuma shine yanzu zaki barshi awaje batare dah kinfita kinsame shiba,
waro ido tayi alamun batah fahimce shiba, kallon tah yakuma yi sannan yace pls ki tashi yace dan Allah kifito,
sabbin hawaye neh yasoma gangaro matah itah tah rasa nah farin ciki neh kona bak'in ciki, cike dah tashin hankali yasoma tambayar tah meke damunta kasa bashi amsa tayi sai speed d'in tears d'inta daya k'aru ficewa yayi yawuce d'akin Mummyn su direct bayan yayi sallama yake matah bayanin abinda yafaru, aituni Mummy tah tashi hankalin tah tashe tawuce d'akin Ummulkhair tanah shiga tasoma tambayar tah cikin rud'ani, dasauri Ummulkhair tasoma goge hawayen tah tana cewa Mummy bakomai fah, kallon k'aninta tayi sannan tace kaikuma wayace kaje kawani kira Mummy, itadai Mummy sai rakata take dah ido cike dah damuwa tace dan Allah kifad'a min Ummu meke sakaki kuka? karki 'boyemin komai bakida wacce tafini, wani sabbin hawaye neh yake forming idonta tah d'ago kai tah kalli Mummy natah tace Mummy bashine bah bayan nagama shiryawa yace wai aiki yayi masah yauwa bazai samu zuwaba kuma ashe haryazo tah k'arashe maganar tanah goge hawayen tah dabayan hannu, Mummy taso taji haushi amman kuma saitaji tausayin tah kasancewar batada hayaniya kuma batah taba kawo wani gida tace shi takeso bah bayan Abubakar hassali ma batah kula samari tasan aiki yanah hana Abubakar shigowa yanda yakamata, shiyasa takan tausayawa ertatah sabida taga alamun cewa Auren su dah Abubakar babu fashi saidai wani ikon Allah, itadai kawai fatan tah kada Ummulkhair tacutu agidan Dr.Abubakar ajiyar zuciya tayi sannan tace nidai khairat kink'i kigirma yanzu akan hakan kike kuka saikace yarinya maza tashi bansan iskanci kije bawan Allah najiran ki awaje, tashi tayi sannan tace, "toh Mummy sainadawo tafice abunta, zaune tasame shi kan shifid'ar yanah wasa dah mukullin mota hankalin shi duk atashe, yanah ganinta yayi saurin mik'ewa idon tah yagani alamun tayi kuka bai iya cewa komai bah sai
"Ummunah.....Ummunah,
basar dashi tayi taraba tah gefen shi tazauna tah d'ayan side d'in, zama yayi jiki asanyaye yace Ummunah d'azu munah waya kika yanke wayar kuma inatah kiranki bakya picking wani abun akayi neh, shuru kakeji tak'i kula shi hakan yasah ya dinga batah hak'uri yanah fad'in shifa wasa yake matah wallahi dan yanah k'ofar gida sanda yakira tah, fashe masah dah kuka tayi kawai hankalinsa bah k'arramin tashi yayi bah daidainan Affan yafito masah dah drinks tuni yamik'e yanah fad'awa Affan yataya shi bawa Ummunsah hak'uri shi baisan abinda yayi matah bah tak'i kula shi, kasa cewa komai Affan yayi tray d'in hannun shi ya ajiye sannan yayi ajiyar zuciya! Yace sis kiyi hak'uri anan cikin haka Daddyn su yadawo!

Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›2⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 khadeejah Masscom😍

Bayan Ummulkhair tah tashi daga gajeren baccin daya kwashe tah wayan tah neh first thing data fara dubawa aikuwa taga har lokacin babu missed calls d'in Saiyadee koh kad'an, batayi mamaki bah dan sunsaba irin haka dashi hakan yasah tah murgud'a baki tasoma game abinta, kiran Mummyn tah taji tuni tah tashi batare dah k'ara 'bata lokaci bah dan amsa kiran Mummyn natah, parlour tafara dubawa batah ganta bah hakan yasah tanufi d'akin tah, sallama tayi kamun tace Mummy gani nazo, "toh khairat shigo manah, cikin nutsuwa tah murd'a k'ofan tashige ciki murmushi tasakar wa Mummyn natah, sannan tace Mummy ganinan, kallon tah mahaifiyar tatah tayi cike dah so sannan tace khairat yau bazamu ci abinci baneh koh laifi mukayi neh, naga bakya zancen dinner neh, laa Mummy laifin meh? bakumin komai bah Wallahi kinga game nake awaya nah duk nah sha'afa bara naje nad'aura, "Mummy meza adafa toh, murmushi Mummy tayi sannan tace waida cewa nayi funkaso dah miyar gyad'a koh? naga Abbanku yanaso, tam Mummy bara nakwaba saina had'a miyan, Mummy nah flour koh wheat? Kiyi mixing both er albarka, tam shikenan Mummy nawuce kitchen idan Affan yadawo kice masa ina kitchen, murmushi kawai Mummy tayi,
tuni Ummulkhair tawuce kitchen tah wanke hannun tah sannan tah kwa'ba flour+wheat d'in tabarshi yatashi batare dah wani 'batah lokaci bah tafara had'a miyan Fans bakuji k'amshi ya gauraye groups bah, ai Ummulkhair badaga nanba when it comes to cooking, phone d'intah dake kan freezer neh yasoma ringing dubawa tayi taga MyHalf, dasauri tayi picking tasaka akunne murmushi tasoma yi saikuma tayi shuru batace komai,
Ummunah....
Shuru batah amsa bah,
Ummunah koh fushi kike dani neh?
Sai asannan tace, "uhm uhm bah fushi nake bah,
toh kiyi hak'uri aiki neh yayi min yauwa kema kinsan yanayin aikin namu koh,
Uhm nasani Allah yataimaka, yak'ara d'aukaka,
Ameen Ummunah mekike yi?
Girki nakeyi!
Hmmm kice yau su Mummy zasuci jagwalgwalo,
hmmm bawani nan, dad'i dai,
ahh toh mutum da iyakar sah abinda ya iya dafa ruwan zafi inashi ina wani girki,
dariya tah kyalkyale masah harda rufe fuska kamar yanah gabanta, shuru yayi yanah sauraran dariyar tah mai sakashi farin cikin gaske kaunarta yanah ratsa shi tun daga kai har k'afa, Ummunah yace muryan sah k'asa~k'asa,
Na'am Ya...


Read / Download MATAR DR SAIYADEE

START READING

OR

DOWNLOAD TXT NOW
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album