Join Our WhatsApp Group

FULANIN DAJI book 1 Complete Hausa Novel Document by FULANIN DAJI book 1


FULANIN DAJI book 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 38988



FULANIN DAJI book 1

Reading Time: 3 Hours

Added On: 21, Oct 2023

Author: Rukayya Abubakar ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 227.56 kb

File Type: txt

Views: 1294+

Download: 508+

Last download: 16 hours ago

Description/Story: FULANIN DAJI
N@ B aleeyu page 1
Joda! Joda! Joda! Wai kina ina neh haka Iye (anani) kinajina
gwaggo ina zuwa , Bankara she kwalliyar ba kinsan yau ance Yan bunni sunzo gwara muyi kwalliya da kyau,

gwaggo tace ke bana San shirme kizo kose dawon yayi karfi, tindazu kina abu guda , seda takare ranbade2 denta sannan tafito, kungan joda kuwa yarinya har yarinya amma ta bata fuskarta da Jan baki da bakin kwalli ko ina digagga ne afuskarta rigarta da zaninta iri daya Dan kwalinta kuwa na irin tsofaffin nan ne

Rike da qugu tafito tana daga gira sama, gwaggo dubeni nayi kyau, gwaggo tace wlh da kina jin zancena dakin koma kingoge wannan haukar, buga kafarta tayi kasa ni wlh baxan goge ba, so kike Su hansai Su cemun bakauya, Gashi Yan bunni zasuzo

Gwaggo tayi murmushi shikenan zoki wuce, gyalenta tadauko tasha damara sosai, Yan kirgan Dan ginta suka Dan fito, gwaggo ta dora mata kwaryar dawo da nono akai, tana kara jamata kunne, banda shiririta fah,

har takai kofa sekuma naga Tajuyo tana kallan gwaggo duk tabata fuska , sanin abunda take nufi yasa gwaggo yin murmushi to allah ya kiyaye hanya yakare mun ke yamaidoki lfy, murmushin itama tayi ko kefa gwaggo daso kike inje can infada kogin kada,

Hava autare ya daya tamkar da dubu gudaliya, yar fillo yarinya se mai rakumi koh, bushewa tayi da dariya aikodai gwaggo inyita hawa abuna koh, gwaggo tace sosaima kuwa kedai jeki maraice nayi,

Tana fita gwaggo tasa dariya inbahaka nayi mata ba, bazata sa yadda dawon ba gurin wasa zataje, sallama akayi, dasauri tamike tana sannu dazuwa sannu da zuwa mai gida, hakin tasauke masa akansa, takarbi karan dake hannunsa ta ajiye,

Shimfida tamasa takawo masa fura mai sanyi taji nono, yasha ya koshi Alhamdulillah shine abunda naji yafada, (a kullum kada mu manta da hamdala ga ubangiji a duk lokacin da muka samu wata biyan bukata)

Kallanta Yayi allah Yayi miki albarka , dukadda kanta tayi kasa tana cewa ameen kaima allah yasaka maka da gidan aljanna mafificiya, ameen

Ina joda taje, gwaggo tace ta tafi gurin talla, Yace Ince dai ko kin jamata kunne kada taje gurin Jan fada asace dawon tinda kullum seta batareda kudi, gwaggo tace to yazanyi da ita se addua ,baffa yace to allah yashirya mana ita ameen

FULANIN DAJI
N@ B aleeyu page 2
Tafe suke itada hansai se rangwada suke, wai Su Yan mata ne, Duk wadda suka hadu da ita se sunbushe mata da dariya, Su aganinsu sunfi kowa haduwa

Hansai kawar joda ce atare aka haifesu kwana biyu ne tsakanin joda da hansai, an haifi joda jumu'a aka haifi hansai lahadi, Atare suka taso dayake makwabtane sedai mahaifin hansai yarasu daga baya yayansa ya auri uwar hansai din kasancewar sun rabu da tashi matar
"Wannan kenan "

Dai dai kasuwa suka tsaya suna waige2 kozasuga wanda yazauna musu guri, babu kuwa hakan yabasu damar zarcewa gurin Su, arunfar mai shayi kenan, koshi mai runfar bai isa yahanasu gurin ba

Hansai ta fidda shinkafa da wake , joda kuwa tasauke, kwaryar akasa tafara damawa habu mai shayi, coz tasan wajibine kullum seya sha furar ta, hansai kuwa harta zuba masa shinkafar kamun yagama Ci, joda tagama dama masa fura da nono

Asslamu alaikum sukaji ance da bakuwar, murya habu mai shayi shine ya amsa, hansai da joda kuwa sun mutu gurin kallan sa, wannan Dan bunnin kamar aljani,

Am not aljan am also man, haka sukaji anfada se a lokacin tagane ashe afili take zancen, kunya ta lullubeta dasauri tarufe fuskarta da mayafinta , murmushi Yayi ahhh ashe kinsan kunya, adamamun fura da nono asaka sikari amma, kasa amsawa tayi se hansai ce tanawa,

Zare ido Yayi yace bansan kota nawa zance ba, adamamun kawai wadda zata isheni, se a lokacin tayi magana to ay bamusan cikinka ba, murmushi Yayi tokidama mun dai2 cikinki,

Dago idonta tayi tadora masa to kuma kasan ciki nane, ayku Yan bunni bakwa cin abinci dayawa, dariya yadiga yi harda hawaye yana rike ciki, injiwa ayko wa da nasa personality din , nidai kawai kidama mun dai2 cikinki dts oll,

Dawo biyar naga tadakko ta zuba cup din, tafara damawa, kallanta yake yadda take aiki komai atsabtace, take yinsa, seda tagama sannan tazuba sugar ta naira goma tasaka masa ludayi aciki bayan ta sake dauraye shi,

Sha yake se zuba santi yake, yana fadan duk sokoto babu mai irin wannan furar, joda kuwa se dariya take zubawa ita da hansai, kadan2 yake shan furar wai bayaso takare, kafun nan har sun sayadda kayansu

Mikewa yayi yana karkade wandonsa dabadan karkice nayi santi ba danace, waiko da tsaba kuke wannan furar, aikuwa yade bowa kansa dariya haka Suka Dunkule Su biyu suna ta dariya

Tin yana biye musu har yafara tsorata Anya kuwa wadannan yaran lafiyarsu, habu mai shayi yace dena mamaki indai Su hansai ne wlh se sufi awa suna dariya bakomai bane agaresu

Ido yazaro yace toh , ungo kudinki nikam tafiya zanyi dari biyar yamiko mata, ta ware ido, yo ay ko duka dawon na dari ukku ne balanta wanda kasha kaga kudinka hamsin da biyar ne fah, dariya yayi hava dai ace duk wannan dadin gashi cikina yayi dam ace 55 naira kawai kinga naji dadin furar kije kawai nabaki canjin yajuya abun sa

Saurin shan gabansa tayi, tana rufamun asiri wlh gwaggo tahanani yin juye ma balantana wannan kudin ni kabada naira hamsin nayafe biyar din

FULANIN DAJI
N@ B aleeyu page 3
Yace to kinga tsaya ni banda canji ko dari biyu banida , joda tace to ka tsaya habu yamana canji, batajira cewarsaba, taje tabawa habu kudin yayo musu chanji, seda takirqa Su cib sun cika sannan tacire kudinsa takaimasa ragowar,

Kudin yake bi da kallo duk Yan biyar biyar ne se goma goma can yahango hamsin guda, cike da kyama yace miye wannan haka, joda tabude baki Au idonka baya gani ne kudinka ne mana , murmushi Yayi kinga kirabawa almajirai ni baxan iya taba wadannan kudin ba, kema idan kinje gida kiwanke hannunki da sabulu yana kai nan yajuya yawuce yabar joda rike da kudin

Hansai takaraso tana tanbayar ta lfy nan take gayamata yadda sukayi dashi, hansai ta washe baki Iye daga allah yabamu allah kizo muci kashin bature (chocolate )

Joda tace ke Dallah je can mai shegen kwadayi muka sani ko mubace idan muka Ci kudin , hansai ta ware ido hakane fah, Kinga muyi Gina muzuba kudin kawai, joda tace haka za'ayi ni har wadannan ma zubarwa zanyi,

Haka kuwa akayi sukayi gina dai2 wani dutse suka binne kudin, kowannensu tsoro yakamata, addua kawai suke har Suka kai gida,

Mahmud kuwa yana isa titi yatare Dan achaba se masaukinsu , yana isa yatarda dakinsu abude hakan yatabbar masa da cewa Ahmed na dakin, sallama yayi tareda cire talkaminsa

Ahmed ko kallansa baiyiba, yafada kan gadon yace man waya tabamun kai, Ahmed yaballa masa harara, zaiyi wata magana Ahmed yadaga masa hannu don't tell me anything,

Mahmud yaji haushin abun amma kuma seya basar , tashi yayi yabude fridge yadauko masa eviron drink , ya zuba a cup yabasa, Ahmed baiyi wata2 ba yakarba yadinga sha gani nai kawai ya ajiye cup din, Mahmud yakallesa are you Okey?

Yeah am ok, nikam mamaki ya cikani ace duk fushin dayayi yanxu babu shi, ko miye dalili oho, Mahmud yayi gyaran murya yace my man kaci abunci kuwa ? Ahmed yabisa da harara naci wanda ka kawo mun , dariya Mahmud yayi kaifa kace inje bazaka iya cin abuncin Yan kauye ba, so ni nasha furata mai dadi allah baka ganiba taji no.........shiru Yayi ganin yadda Ahmed yadafe bakinsa da hannushi , dasauri ya tashi yashiga toilet ya zubadda yawu,

Mahmud kuwa laptop dinsa yajanyo yashiga danne2 abunsa, bayan kamar minti ashirin, Ahmed yace Kainifa yunwa nakeji wlh, Mahmud ya hararesa mezan maka yanxu ? Ahmed yace bansaniba afusace, Mahmud yayi tsaki allah ya gyara maka zuciyarka Dan wlh kana cikin uquba, yakarashe zancen cikin fushi

Ahmed kuwa yajanyo bag dinsa yafiddo chocolate cornflakes yahada da madara yasha a karamun cup, yazo yayi alwala yatada sallah abunsa, Mahmud yagirgiza kai cike da takaici aransa yace zanga randa Ahmed zai gyara behaviours dinsa, yanxu yana nufin masallacin ma bazai jeba sedai yayi sallah gida

Bara muleka joda"
Tana shiga gida da sallamar ta, baffanta ya amsa, Dagudu taje tafada jikinsa tana (inballi jam baffa ) ina wuni baffa " ya amsa mata lfy lau yar baffa, ya kasuwa, lfy lau baffana, baffa zanyi sallah, Yace to joda kiyi sallar kwarai, ana bukatar natsuwa da ikhlasi azuciyarki, ki qudurta aranki kamar kina ganin allah ne gaki gashi kitsarkake zuciyarki kinji yata, murmushi tayi nagode baffa, zanyi yanda kace


Tagama sallah taje kitchen dinsu tadakko abuncin ta taci tasha sabon nono madara kenan, kayan jikinta tacire tasaka nazaman gida, lekawa tayi taga bakowa awaje, tasaka talkaminta a hammata takwashe wandonta Sadaf2 take tafiya har takai kofa, anan taballa da gudu

Carab sukayi kabra da hansai itama ta tsero, rike hannunta tayi suka balbala da gudu se dandali, Koda sukaje har anfara kida, dama su barawa suke ba, Sedai suyi kallo sudinga tsegumin wasu

Mai fura taji anfada, dasauri Tajuyo dazummar fada domin ta tsani acemata mai fura, wazata gani Dan bunni ne nadazu lah kaine tafada tana murmushi mekazo yi nan? ke mekika zoyi nan?

Wata yar Dariya tayi kallo mukazo yi mana, Yace kodai rawa kika zoyi, tace a'a wlh tadukadda kanta kasa, yayi dariya yayi fulanin usuli ansanku da kunya koh, hansai ta matso, Lah Dan bunni ne, Yace ke badan bunni sunana ba, sunana Mahmud, Mey? Joda ta tanbaya, yes it's my name , joda tarufe baki tab, Mahmud yace lfy kuwa, hansai tace sunan baffanta ne, hhhh ya aza dariya daga yau baba koh

Joda tace waima baba, Mahmud yace Au ban haifekiba, ta gwaguda baki kaima kasani ai, yayi dariya yace to yaya, tace da dai yafi kam........

Muje zuwa
ASEEYAH BASHEER ALEEYU

FULANIN DAJI
N@ B aleeyu page 4
Yau alhamis ba'a zuwa makaranta, yaukuma Ranar da baffa yake zuwa daji se dare yake dawowa saboda kiyo shanun sa dayake dakuma gonakinsa

Joda ta shirya cikin kayan Su na fillo tasaka riga iya cibiyarta takawo zani ta daura tarufe cikinta sedan wani abu akan ta fuskarta cike da kwalliyar hauka anyo mata kitson nan na fulani manya2 tazuboshi ko ina baya da gaba

Gwaggo awalijam ( ina kwana kenan ) ta amsa lfy lau auta kintashi lfy, joda tace lfy lau, gwaggo natafi, daji, gwaggo tace to yata allah ya kiyaye mun ke daga kowane mugun kwaro, joda Dan allah banda shiga ruwa kinajina,

Ta gyada kai to gwaggo insha allah lfy lau zan dawo baxan shiga ruwa ba in tsoron kogin kada, za gayawa tayi baya takoro shanunta biyar tika2 dasu gwanin sha'awa,

Kofar gidansu hansai ta tsaya ta tada mabusarta ta fulani tana busawa, hansai dake saka talkaminta tace ina zuwa joda Bara nasha nono, joda tayi tsaki kya sameni ahanya

Hansai tamaza tasha nonon taka do shanun ta, ukku suka biyo hanya kowacce da bulalarta suna dukan shanun Su idan sunbi hanyar da badai dai ba, hansai tace allah yasa muga Dan bunni joda, joda tace mezai kai shi daji, tinda ba ma kiyayi neba , ahaka suke tafe suna fira har Suka kai daji,

Kowacce tabi tata hanya inuwar mangwaro joda tasamu tazauna, tafiddo furar ta tafara sha ' can kuma ta ajiye, tadauko mabusar ta tafara busawa,

Zaune yake bakin rafi yana sha kar iskan dake kadawa, yazanyo jacket dinshi yasaka busa yakeji natashi irin ta fulani, idonsa ya lumshe rabensa dayaji wannan busar tin mahaifiyarsa nada rai idan sunje kauyensu wato ba'are,

Haka yacigaba da sauraren busar can kuma yadaina jin busar, ba afi minti goma ba yasake jin wata daban tamkar irin busar meminsa dasauri yamike tsaye yana bin gurin da yakejin busar har yakai wani guri!

Ba yanata kawai yake hangowa cikin kayan fulani yana kallan yadda take juya kanta ahankali tana busar, ko shakka babu wannan cikakkiyar fulani ce yajuya kenan yaji muryar ta nacewa hansai kizo mu zaga, hansai tace to bara nasha nono, Duk wannan zancen cikin harshen fulatanci suke yinsa,

Ganin suna kokarin juyowa yasa yamaza yalabe jikin wani iccen tsamiya, suna wucewa Yakoma mazunin sa, yadauko wayarsa yana daukar guraren da photo

FULANIN DAJI
N@ B aleeyu page 5
Se guraren la'asar suka koma gida, joda tacire kayanta tashiga aykinta wato bacci, gwaggo tashigo kawomata abunci ta ganta aleme tana bacci tace oh ni ma'u ko sai yaushe yarinyar nan zatayi hankali oho,

Mahmud yacewa Ahmed, ni man banganeba se yaushe zamu fara training din nan yaufa kawanan mu 3 , Ahmed yakallesa se randa kasaka tym, Mahmud yace oh dama ni kake jira ne, Ahmed yace of course, batareda yadago kansa ba Mahmud yace shikenan kobe za'a fara fita aiki, Ahmed yace ok

Yauma kamar kullum Mahmud yazo shan fura zuwa yanzu har sun Dan saba sedai sun kasa sakin jikinsu dashi,sosai , shima dai yafahimci hakan saboda haka yashiga yin wasa dasu yana basu labarin sa,

tagama dama masa furar sa, setaga yadauko wani Farin dutse a leda tace lah miye wannan zaka saka yace kankara ce sanyi zatayi, hava ta wangale baki tana kallo, ba afi minti ukku ba kan karar ta narke, Yace ungo shakiji yadda tayi tuni tasadda kai kasa, murmushi Yayi to sarkin kunya, bani roba sena zuba miki,

Da sauri tace a'a kabarshi, Yace kinga koh wlh zanmiki kuka idan baki shaba, joda tace kuka kuma Dan allah kayi hakuri wlh bazan iya shan wani abu a kasuwa ba, murmushi Yayi to shikenan na fahimceki

Kullum haka yake bata dari biyar yace tarabawa almajirai ragowar, ita kuma bata fasa zubasu aramen ba, sanin halin hansai yasa ta canza gurin zuba kudin, setabar nafarkon acan, hansai zata iya dauko Su tace zata Ci biscuit kowani abu

Gwaggo tasaka joda agaba tana fada seta gayamata inda take saka mata kudi kullum se ta batarda 55 naira , joda kuwa se kuka take domin idan da abunda ta tsana bai wuce fada ba, gwaggo abun yakara fusata ta tadauko murfin kwano ta kwadawa, joda zaki yimun shiru kose na karyeki, atake ta hadiye kukan sanin halin gwaggo,

Gwaggo tayi Kiran hansai ta ginarsu dasuke magana da uwar hansai, tace larai Dan allah kituromin hansai, larai tace gata tana...


Read / Download FULANIN DAJI book 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album