Join Our WhatsApp Group

IDAN RANA TA FITO BOOK 3 Complete Hausa Novel Document by IDAN RANA TA FITO BOOK 3


IDAN RANA TA FITO BOOK 3

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 31699



IDAN RANA TA FITO BOOK 3

Reading Time: 2 Hours

Added On: 20, Oct 2023

Author: Halima K Mashi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 180.94 kb

File Type: txt

Views: 1546+

Download: 821+

Last download: 3 days ago

Description/Story: IDAN RANA TA FITO 3



1 Daf da magariba zanshiga gida baba yace jidda daga ina nace bab ce ta aikeni karbomata kudin adashi to canjimawa kizo inane manki to baba nashiga gidan nakaimata kudin nayi alwala nayi sallah nazo ina raragefan karbar abincina duk daninayi sunatahirarsu bancemusu sunyi sallarba baba gaje tadubeni rabe raben ubanme kikeyi nace tuwona tadaga murya shegiya uwarcintsiya to hinduwa tazonabata naki nayishiru inakallon hindan tana yanka loma hinden tace tashi akanmu kinzuramin ido karkisa nakware babagaje tace kurwarta kur yar mayu itada abinda kecikinta nakoma jikin dakinazauna yunwa nakeji sosai don yaukoda rana banci abinciba duk dadai dama bakullun nakesamu incisau ukuba inananzaune nakifa kaina cikin cinyata har baba yaleko yace gaje akawomin abincina ga mamakina sainaji shimatace hinduwa tacinye
2 nadago inadubansu cikin mamakin abincin da ta kauda yajuya batare dayace komaiba yasaba dama shinezai kawo adafa ahanashi namikezan fita gidan ubanwa zakikuma tadakan tsawa zandauko kofin ruwan babane indibo masa wani aifagara kusha ruwan kukwanta nayi sallama dakin baba yana zaune yakunna yarfitilarsa acibaibai nadauki kofin taredacewa baba bari nadebo maka ruwansha yaceto dana dawo da ruwa na ajemasa yace kinci abinci ne nace a a nawa da naka duka hinduwa tacinye yagirgiza kai cikin takaici tozokije kisayo mana rake da rogo idama za asamu wannan mai naman dakezuwa daga garako dakinsayo manamunci nazauna sosai inadubansa baba kudi kasamune yayi dan murmushi jekidawo dandali naje babu mainama saime kifi nasayomana darake da rogo nadawo baba yaje salla nasamu guri nazauna dan innashiga baba bazata barni infitoba duk dahaka sada tafito
3..Na dago ina dubansu cikin mmkn abincin da ta kauda ya juya ba tare da ya ce komaiba.Ya saba dama shi ne za ya kawo ayi kuma a hana shi. Na mike zan fita."Gidan uban wa za ki je kuma?" Ta dakan tsawa.""Zan dauko kofin ruwan Baba ne in dibar masa wani.""Ai fa gara ku sha ruwan ku kwanta."Na yi sallama dakin Baba, yana zaune ya kunna 'yar fitilarsa aci bal-bal. Nadauki kofin tare da cewa,"Baba bari na dibo maka ruwan sha." Ya ce,"To." Da na dawo da ruwan na aje masa ya ce,"Kin ci abinci ne?" Na ce," "A'a nawa da naka dukaHinde ta cinye.Ya girgiza kai cikin takaici."To zo ki je ki sayo mana rake da rago.In dama za a samu wannan mai naman da kezuwa daga Garko da kin sayo mana mun ci."Na zauna sosai ina duban shi."Baba Kudi ka samu ne?"Ya yi dan murmushi."Je ki dawo.Dandali naje babu mai nama sai mai kifi, na sayo mana da rake da rogo na dawo. Baba ya je sallah.Nasamu guri na zauna don in na shiga gida Baba ba zata bari in fito ba, duk da haka sai da ta fito tana kwala min kira."Ke Kuluwa gidan uban wa ki ka shiga?"Na fito da sauri daga shagon Baba don kada ta shigo taga abin da na siyo, na ce mata"Baba ne ya ce in tsare mSep 3Aisha Ummu Shureim Sa'eedMsmart BG Zee Town3.Tsaki taja tare da cewa."Dakin banzan shi in dai ya dawo ki zo ki gyara wa Hinduwa makwanci, saura daga nan ki tafi kula mazan naki."Lkcn da Baba ya dawo, na bashi sakon ya ce na zauna muci amma shi ba zaya ci kafin ba nina ci. Muna ci muna hira ya ce,"Jiddazan fada miki wata magana bakinki naki, bana son kowa ya ji."Na ce,"To Baba menene?""An kawo kudin Sadakin ki na gani ina so, da kuma dukiyar aure."Na zaroido, batun kmar cikin mafarki."Da gaske ne Baba?"Ya yi 'yar dariya tare da cewa."Na ta6a miki irin wannan wasan ne Jidda?"A"a Baba." Na yi shiru ina tunanin wanene wannan zai taimake ni?Ina jin nauyi da na tambayi Baba, sai dai ko wanene kuma ko ya ya yake ina nufin tsoho ko kuturu ne ko kuma Makaho ne kaiko Mahaukaci ne na gode Allah, kuma zan bishi......."Baba ya katse ni da cewa,"Ba ki tambayi ko waneneba."Kaima na kasa na ce,"Ko wanene ma Baba nasan ya yi ne don Allah, kuma ya yi miki albarka.Baba ya ce,"Haka ne, Allah ya yi miki albarka.Kudinnan kuma zan baiwa Maigari ajiyarsukafin isowar lkcn, sai a saya miki kayan daki dasu.
[29/09 8:48 am] Inna👬👫: IDAN RANA TA FITO 3

4.Murmushi kawai nayi ban ce komai ba. Duk da haka zan so in san ko wanene amma Baba bai fada ba, kamar yasan me nake sakawa sai ya ce,"Duk da ba zan sanar da ke wanene mijin ba, ina mai farin cikin sanar da ke cewa duk kauyan nan da mokatan kauyannan baa ta6a samun mace mafi darajan Sadaki bakamar ki, kai ko cikin birni sai an tona."Ya kama hannuna."Jidda kudin auranki wallahi-wallahini mahaifinki ban ta6a koda ganin kudi masu yawan su ba bare in rike su, naira dubu dari ne cif."Na zaro idanu tare da kankame hannushi."Dubu dari Baba?"Ya jijjina hannuna cikin muryarka kuka."Dubu dari Jidda, talatin Sadakinki, ashirin na gani ina so, hamsin dukiyar aure."Na dafa kirji tare da ajiyar zuciya, hawaye na sauka kan kumatuna."Amma kiyi shiru, wannan tsakanin ni da ke ne, ko 'yan uwana ba zan gaya wa ba.Zan dai je insanar da dangin mahaifiyarki suma kuma zan kwa6e su......."Baba Gaje ta hankado labalen tare da cewa."Ai Hinden tana jiranki ki kakka6e mata shimfida shi ne ki ka zo ban ki ka yi zamanki kuna zagina ko?"Zaraf na mike tare da godiya da Allah da yasa bata ji me muke cewa ba.Ganin takarda da 6awon rake ta zo ta budeledar ta sassana, sannan ta dubi Baba."Allah ya isa in anci da kasanmu."Ni kuma ta zuba mun dankwashi a tsakiyar kai tare da ce min......Like·[image­]3·Report·Oct 10, 2014Msmart BG Zee Town*Kuka*Kai antyna kin dai san nafi Haidar ko??tun da niwataran ina ta6a aiki.Ku nayi sututu......Ai Allah ya kara kinayi masu amma aka raina ai ka yanzu an ba parrot aiki da cikawakubari na kara don zata amshe wayartaLike·[image]2­·Report·Oct 10, 2014Khadijah AdamuAdd FriendtomLike·Report­·Oct 10, 2014MsmartBG Zee Town5."Tsinanniya, ke ce 'yar so saiya saka ki a daki ku ci kifi ku sha rake." Ta hankada ni na fadi sannan na tashi na yi cikin gida.Duk da haka yau sai na samu kaina da rashin jin zafin abinda ta yi min, domin yanzun ina da tabbacin lkc yana zuwa da zab fita daga wannan halin, dominduk abinda aka sa ma lkc mai sauki ne, zai zo ya wuce.Na kakka6e mata shimfidar ta kwanta tanata zagina."Shegiya, tuntuni ina jin bacci kin ki zo ki kakka6e min shimfidar.A haka da ki kare mummuna kawai mai kama da naman daji."A cikin zuciyata na ce,"WANNAN KUMA SAI KI GAYA MA UBANGIJIN DA YA HALICCE MU."Ranar dai ban runtsa ba don faran ciki,kwana nayi ina tunani."Gani nake yi kamarin nayi bacci zan farka in ga cewa mafarki ne.Kwana nayi ina nazarin waneneangon nawa?"Amsa daya zuciyata ke bani, ita ce koma wanene Attajiri ne.Ko tsoho ne haka yana nufin zan dan samuhutu.Kai anya kuwa akwai yarinyar da ta kai ni sa'a duk cikin kauyanan?, Ina alfahari da wadannan abubuwan.Na farko duk cewa nafi duk yaran kauyan baki da muni (kamaryadda su Baba Gaje suke fada) kuma ni ce kadai dan Maigari wato Ado ya ta6a buda baki ya ce yana so.Na biyu, ni ce kawai dukcikin kauyannan dan birni da bakon gidan Maigari suka ta6ayiwa magana, sannan duk munin nawa ni ce na fi duk 'yammatan kauyanmu tsadar Sadaki.Lallai mai hkr yana tare da nasara.Washegari ina ta aikina na kosa in fita talladon in je gidan Binto in fesa mata, ko zan 6oye wa kowa batun aurena dole in sanar da Binto, sannan Haja

6.Sai da na gama talla sannan na shiga gidansu Binto, tana zaune tsakar daki nayi sallama na shiga. Sama'ila yana shan kunuya ce,"A'a Kuluwa ce?"Cikin murmushi na ce, "Ni ce kuwa. Binto sannu wai cikin nan naki da girma yake haka ma na Hinde."Ta ca,"Don Allah ke kin cika shirme, zauna mana."Na zauna muka gaisa da Sama'ila, ya miketare da cewa,"Ya tafi Gona."Binto ta yunk'ura zata tashi, ko rakiya zata yi masa? Sai ya ce"Zauna abinki na hutarki.""Allah ya tsare ya bada sa'a."Ta ce mishi.Ya yi murmushi ya ce,"Amin Kuluwa sai anjima."Na ce,"To sai anjima."Binto ta dube ni."Kin san Yaya Ado zai zo hutu kwanan nan kuwa?""Kai! Da gaske?""Allah kuwa." Ta tabbatar min.Ta turo min wani kwano."Ga d'umame nan ki ci ga kuma kunu cikin wancan kwanon shan."Na ce,"To bari in ci, nasan kona koma gidad'an ruwan kokon ma da kyarzan samu tunda Hinde ta zo."Binto ta ce,"Har yau dai abin na Hinde ya k'i ne?"Nace,"To Binto yaushe kuwa lamura zausudai-daita, ko yaushe Baba Gaje tana shiryamata yanda zata ci mutuncin uwar miji da shi kansa miji. Binto ban ta6a rik'e su BabaGaje cikin raina ba ina ga shi ne Allah ya yi min wata sakayya."Ta dube ni da kyau."Wani abunne ya faru?"Na gyara zama na fara kora mata duk yanda muka yida Baba jiya. Murna gurin ta ba a magana.Sep 4Aisha Ummu Shureim Sa'eedMsmart BG Zee Town7."To ya ya ba ki tambayi Baba ba kin ji ko wanene?"Na ce,"Na kula baya so in sani ne, ana shi zaton ba zan yarda ba k'ila tsoho ne."Binto ta ce,"Insha Allahu ma ba tsoho ba ne.""Ni ko nakasashshe ne ma na gode Allah, tunda ya d'aga ni daga gaban Baba Gaje. Sai dai fa Amana na baki bana so ki fada ma wani, don su Baba Gaje ba su sani ba.""Ai ko babu mai ji, sai dai zan so ki fadawaHaja, nasan zata yi murna sosai.""Daga nan can zan nufa."Haka kuwa nayi.Ina shiga dakinta ta tare nida fara'a muka gaisa. Cikin zumudi na shiga karanto mata abubuwan da suka faru. Jin baba bai gaya min ko wanene mijin ba yasa Haja yin shirutare da nuna min bata san komai ba akan auren.San da na ce mata "Ina zaton tsoho ne ko yana da nakasa shi yasa baba ke 6oye minko zan ki.Sai naga Haja ta kwahe da dariya tare da cewa."In Allah ya yarda ma yaro ne."Na ce,"Ko wanene ma Haja in dai Musulmi ne ya yi min.¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤An­ samu kusan sati 2 da faruwar lmrn, rannan sai ga Dija Aminyar Baba gaje."Ina gibdin murhu ina jiyo su lkcn da take cewa da ita."Kawalli kin ji lbrn da na samo gidan Hassi?"Ta sake nisawa tare da rik'e bakinta.""In ko haka neGaje kin yi sake."Gaje ta ce "me aka yi kuma? Ko kina nufin batun Hinduwa?"Dija ta gyara zama.""Tabbbas ba ki
[29/09 9:19 am] Inna👬👫: Idan rana tafito

n8.Dariya Baba Gaje tasheke da ita har da kwarewa, sannan ta ce da Dija.""Don Allah ina ki ka samo wannan lbrn k'anzon kuragen?Ai ko cikin mafarki haka ba zata ta6a faruwa ba, bare gaske."Dija tayi 'yar dry tare da cewa."Ke dai bincika a hankali, domin kuwa za su iya 6oye miki."Cikin rashin yarda da zancen take dariya da cewa"To zan bincika, don ance ba a k'inta mu2m. Amma bisa gaskiya shirme ne wannan zancan." Ta nuno ni da yatsa."Dube ta fa sai ka ce dabbar daji, tayimiki kama da mu2m wadda za a duba ace ana so har ma a aura?"Dija ta shek'e da dry."Wa yaga Mujiya."Da suka fito zata tafi sai ta ce"Tambayar ta mu ji."Baba Gaje kuwa sai cewa ta yi."Kuluwa da gaske aure Babanki zai miki?"Na dube ta sannan na ce,"Yaushe?"Nan suka shek'e da dariya.Dija ta ce,"Har da saurin tambaya taji batun barin gidan nan, babu inda zaki."Baba Gaje ta ce, "Ina kuwa zata, aure sai dai ki ga wasu nayi. Yanzun ma ai kin yi bandaro tunda duk sa'o'inta sun yi aure.Da za su yi sallama ne Dija ta sake jadda matacewa ta tuhumi Babana. Bba gaje ta ce,"Ki daina damun kanki, "k'arya ce kawai,amma zan tuhumi 'yan uwansa tynda in ya6oye min ba zaya 6oye ma 'yan uwansa ba. ai sune za su bada ta."Suka yi ban kwana ta tafi. Cikin zuciya na ce,"Allah ya shirye ku in madu shiryuwa ne,in kuma ba masu shiryuwa ba ne Allah kai kasan yadda za ka yi dasu.Duk in da Baba Gaje tasan zata samu lbrn auren nawa ta bincika amma bata samu komai ba, daga k'arshe dai ta tattara ta watsar da batun
9.Cikin satinne sai ga Ado, na sha mamakin ganin yanda Ado ya yi kyau tamkar shima dan birni ne. Har gidanmu yazo yagaida Baba, kuma ya saka wani yaro ya kira ni na fito muka gaisa, na ce,"Ya birni ka gankakuwa Ado?"Ya yi dry tare da kallon jikinsa.""Kemaai kin kusa zama 'yar birni."Da sauri na ce, In ji wa?"ya sassauta murya."Kina nufin za ki 6oye min ne? Ai na samu lbrn auranki.""A can birnin mijin yake." Nayi saurin tambayar shi.Ya yi 'yar dariya tare da cewa,"Gaskiya kina da sa'a Jidda, duk kauyan nan ke ce ki ka fara samun miji daga birni."Cikin dariya na ce,"Ni fa dan san ko a ina ne mijin yake ba, ban san ma irin shi ba."Ado ya ce,"Za ki san shi, ke dai ki yi ta addu'a Allah zaya dai-daita miki lamuranki."Na ce,"To na gode, ai lamura ma sun somagyaruwa."Baba Gaje ta fito."Kai me ka ke yi gurinta?Ban raba ku ba?"Ya ce,"Na zo ne ai mu gaisa."Tasa bayan hannu ta mauje ni tare fa ce min"Karya kawai, wuce ciki."Ado ya dube ta cikin rashin jin dadin abinda ta yi min."Bana da kin daina nuna hassadar ki da k'iyayyar wannan yarinyar ba ki san irin baiwar da Allah ya yi mata ba, k'ila nan gaba inuwarta zaku sha ke da 'ya'yanki.Nan ko ta shiga jaraba tare da tsine-tsine. Ado ya ce,"Ki dai yi tunani Baba,in babu duniya dai akwai lahira." Ado dai ya manna mata hauka ya tafi.Sai zuma bala'i take duk makota sun taru wai kan me Ado zai ce mata ita da 'ya'yanta za su sha inuwar Kuluwa?"Wacece Kuluwa?"Ko uwarta ma wacece har ta mutu bate ita.Ta gaji ta wuce cikin gidan, nan ko ta shiga jibgata wai ko'ina naje sai in dinga zaginta, sai da ta barni kwance sannan ta ce in zo indebomata ruwa."¤¤¤¤¤¤¤¤Su M.B ana can soyayya ba dama ne, duk wani tattali suna yiwa juna.Tuni kuma sun soma zuwa Makaranta.Sep 4Aisha Ummu Shureim Sa'eedMsmart BG Zee Town10.Basma tana yin duk wani abu da ta san zata faranta masa rai, haka shima. Ta fannin abinci ne yake da matsala, in yana gida ya kanyi irin wanda ya iya suci, in kuwa ba shi da lkc dama suna da masu aiki.Rayuwarsu abin sha'awa, Husna ma ta kiraHjyrta ta shaida mata suna tare da Brotherdin su a America, kuma tuni ta soma zuwa Mkrnt. Nan take Hjyr ta shiga zaginta tare da cewabata da kishin uwa ta nuna maya cewa Bello yafi ta kenan, duk da tozarcin da ya yimata. To ta gaggauta baro shi ta dawo ta yafe ta itama kamar yanda suka yafe Basma.Husna bata katse mahaifiyarta ba sai da takai aya sannan ta ce,"Hjy magana ta gaskiya Brother ba shi da laifi, duk da abubuwan da ku ka mishi bai...


Read / Download IDAN RANA TA FITO BOOK 3

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album