Join Our WhatsApp Group

TAKOBIN IZZA Complete Hausa Novel Document by TAKOBIN IZZA


TAKOBIN IZZA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 33545



TAKOBIN IZZA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 17, Sep 2023

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Shuraihu Usman

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 234.37 kb

File Type: txt

Views: 627+

Download: 322+

Last download: 10 hours ago

Description/Story: COMPILE BY SHURAIHU USMAN
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
#
#TAKOBIN_IZZAH LITTAFI NADAYA 01

Awani zamani maitsawo wanda aahude kimanin shekaru dubiyar dari biyar baya lokacin duniya tanafama dadahun jahilci inda zalunci yayawaita mugunta dakyeta yaxamo ruwandare aduniya awannan xamanin duniya takasancene kashin dankali babba yadanne karami akasa awannan xamani mai karfi shine kemulki domin dazaran kanaji da izza da jarumta saika dibi dakaru ka afkama wata al umma insuna karfi sukare kansu inkobasuda karfi tofa synxama bayi ababan walakantawa tabbas awannan zamani babu wani mai yanci saimai karfi sai attajirai saikuma hatsabiban bokaye sanna awannan

xaamani Sarakuna nagasan tara dakarune gamida fadin kasa domin indai baka dakarfin runduna tarin yammaxa madauka rayukan mutunda aljan tofa baxaka iya tsare kasarka da jama arkaba sannan dukiyarka da ahliinkama ako yaushe xaka iya rasasu rasawa na har avada wannan dalili yasa sarakunan duniya sumiketsaye wajan kare kasashensu inda surika tara mazaje runduna runduna sanna suhimmatu wajan kai farmaki ga sauran kasashe domin kara fadin kasa dakuma tara dukiya wannan al amari kuma shine yahaifadda yake yake aduniya inda xubdajini yayawaita kisan kai yaxamo ruwandare hakan yasanya sarakunan du.niya yunkurin mulkan duniya takowani hali awannan karnin kasashe biyarne suke cara babu kamarsu afadin duniya domin sunada karfin runduna sunada yawan

 sadaukai da jaruman fama sannan sunada tarin dukiya kamar kasa kasashen sune Farisa, Kisraa, Missiraa sakuma kasan Rum dakuma Kasar Siriyaa, wadannan kasashe biyar suntunbatsa kuma sunshahara aduniya sunxama dodanni sungallabi sarakunan duniya domin cikinsu duk wanda yasama watakasa ido tofa saisummallake wannan kasa
kasar Farisa kasace hamshakiya maidaukeda tarin jama a kimanin miliya dari biyar maxajen kasan sunaji da tsantsar sadaukanta dakuma takife domun basajada bayya afilin daga sune akema lakabida makara yakii suna karkashin ikon wani hamshakin sarkine hatsabibi kuma

shaidani maisuna Kumairu yakasance mahandami kuma maibaba kere yatsani gasa bashida wani buri aduniya face ace shine sarkin sarakai ma ana yazamo shine sarkin Duniya saboda hakane yasanya bokayansa dari da goma shadaya suimar binkice suganomar hanyar daxai mallaki wannan Duniya shikadai, Kasar Kisra kuwa wata hatsabibiyar sarauniyace kemulkin kasan takasance shaidaniyace kuma iblishiya sannan basadaukiyace

gagarabadau domin tarihi yanunacewa itakadai tana tunkaran alkarya koma yawan jama ar alkarya tafasata tamallake karagan mulkin alkaryan sunanta Suraida tanada karfin runduna kumatanada girman ixxa domin cikin kasashennan biyar babu sarkin dabaya shakkanta domin takara dakowannensu kuma sunji badadiii to itama Sarauniya Suraida batada wani buri da yawuce Mulkan duniya asabila dawannan burinnatane tashiga dakin halwanta takudurci binkicen hanyarda

xatabi tamallaki wannan duniya wani abin ta ajibi tsawon kwanaki dari tadauka amma babu abinda yabayyana agareta face Wata shafceciyar takobi dakuma taswiran wani karamin binni mai bansha awa to yanxutadukufane wajan gano wace takobine wannan kuma mene alakar takobin dawannan birniii Kasar Rum wani shararren sarkine maidumbintarihi yanaji datsantsan jarumta dasadaukantaka sannan yanada sa a alamarinsa domin tarihi yanuna baitaba burin mallakan wani abu aduniya yarasaba indai yadurfafi abu tofa sai yagabayansa anakiransa sarki

Maridu dan sa a shima burinshi dayane yamamaye duniya kowa dakomai yakoma karkashi ikonsa shima yatunkari bokansa dawannan bukat inda boka Yaibinkice aduniyar tsatsuba natsawo kwanaki casa in daidai baci basha karke wannan takobin da taswiran wannan birni sune subayyana agareshi ganin hakannne bokan yakwarara ihu gamida fadi kasa sumamme akasar misraa kuwa kasa maitarin sadaukai

miliyan dubu gomma kasace maicikeda alfari dakuma dauwamemmen tarihi domin tarihi yanuna samada shekaru dubu hudu baya ba ataba cinsu da yakiba sannan kuma babu wani yaki dasufita sudawo batareda nasaraba wata shahararriyar matsafiyace maisuna Maxarya kemulkin kasan shadanitace kuma iblishiyace domin bata fa abokan mu amala face dodanni da aljannu darafanai itama burinta dayane tamallaki duniya atafin hannunta kuma tayi wani mafarki wata Takobi da taswuran wani binni sunbayya mata takobin



yaimutukan burgeta dimin yanada mutukar kyau shaukin ganin takobinne yasa tamika hannu domin ta dauki takobi ammna sai wani matashin jarumi maitsananin kyau dakwarjin yafuto daga cikin wannan taswiran binnin yashekamata sara ahannu kil yakille hannunta afurgice sarauniya tafarka tareda kwarara ihu takwalama sarkun yakinta kira tace kashiryamin dawakai xan xiyarci Uwar aljannu domin taimin bayani akan Wannan Takibi dakuma taswiran wannan birniii sai kasar Siriya wata hamsgakiyar

daulace wacce awannan karnin babu wata kasa datakaita yawan jama a dakuma karfi arxiki sarkin dake mulkin kasar siriya ba sadaukibane kuma ba jarumibane sannan bayaya tsafu saidai hamshakin attajirine domin duniya tasallamamasa cewa babu wani sarki ko attajiri da yaikusa dashi atari dukiya afadin duniya toshima yana burin mallakan duniya atafin hannunsa sabodahaka kullun yanatareda manyan bokaye domun gonomar hanya toshima yayi wani mafarki da yafurgitashi kuma yatashi hankalin bokayansa dubu goma

dadari biyar domin watarana yanutsa aduniyar barci yainisa ashanin barcinsa sai yatsunduma aduniyar mafarki inda yaganshi awata hamshakiyar kasuwa kasuwace wacce takecike da mutane kai harma da iblisai kasuwan tacika tatun batsa dimin kaitsaye xaka iyakiran wannan kasuwa kasuwan duniya kwatsam sarki Uddairu yashiga wata rumfa domin siyan Zinare sai yaitoxali dawata kyakkyawan takobi anratayeta abango sannan gawan tawiran karamin birni maibansha awa kusada takobin shima ankafe abango sarki Uddairu yatambaye maiwannan rumfa kowannan takobin nasiyarwane maiksnti yace aa banasayarwa bane sarki Uddairu yace to imbanasiyarwa bane akamme xa a kawoshi kasuwa lallai dole asiyarmin da wannan takobi kukuma ikwata dakarfi

maikanti yace una aiwannan takobi tagagari yammaza balle mata sarki yadakama maikantin tsawa kai wawa mekake nufi maikanti yace abinnufi manyan sarakunan duniya masuji dakarfin dantse datakana dasihiri tsafi da iya sarrafa takobi wannan takobin tagagaresu jinhaka sarki Uddairu yafusata yakwarara ihu gamida tsawa take dakarunsa sama miliyan biyu sumamaye gurin sarki Uddairu yakalli maikantin yadakamai tsawa yace kaiwawa mekace takobin yagagari sadaukai jarumai da hamshakan matsafako toninan yauxammalakeshi koda xa ai bolan gawawwaki dakoramar jini sarki yaceda dawani dakare kasa takobinka kasars kamaukantinnan sannan kadaukomin Takobin inga Izzarta jar uba take dakaren yadatse kan maikantin sannan yamika

hannu danufin yadauko takobin kwatsam wata matashiyar Jaruma tafuto dagacikin wannan taswira tasare kan dakaren jini yaitartsatsi yawanke fuskan sarki Uraid tuni matashiyar takoma cikin taswiran kar uba Sarki Uddairu yakwarara ihu yai umurni gadaukacin dakarunsa miliyan biyar dasu daukomar takobinnan sannan su yayyaga wannan taswira jar uba bakidaya su antaya domin cikin kantin afusace domin cika umurnin sarki kar

ubaaa kwatsam sai wasu matasan jarumai masu kiran sadaukai dacikar kwarjiniii su biyar sufoto ajikin wannan taswira uku mazane biyu mata sunarike dawasu miyagun takubba dankari su afkama dakarun sarki Uddairu dasara dasuka sukarika fatali damaxaje kisa suke irinna daukan fansa tamkar iblisai kamar aljannu haka sadaukan yarannan suke ragargazan maxaje babu sassauci surika sarewa sokewa gamida karya kasusuwan maxajee cikin sa adaya tak sutarwatsa gayyan dakarun sarki uddairu inda alokaci guda

sukewaye sarki Uddairu sukaimar rufdugu alokacinne yafarka daga barcinsa yakwarara ihu aguje dakarunsa sufada dakinsa suna muxurai sarkin yakinsa yace ranka yadade meke farywa sarku yace akuramin sarkin bokaye ayyana jar uba koda boka yaxo Sarki Yddairu yalabartamai mafarkin dayayi sai Boka ayyana yamike sannan ykwarara ihu yakama girgixakai yanajada baya KAI WAI wannan wani tikobine kuma menene alakan taswiran bunnin da wannan takobi KUBINI AHANKALI ZAKUSHA KBR

Domin gyara ko sada xuminci kukirani awannan lambar 07019035969
TAKOBIN IZZA''
Litttafi nadaya prt 2b
Bakidaya wannan mafarki na takobi dakuma taswiran karamin birninnan saida suyishi kumababu wanda yasan dan uwansa yayi wannan mafarkii ammadai kowannensu yasan burinsu dayane shine sumulki duniya wannan daliline yasa

suxamo abokan adawan juna kowannensu bashida buri face yagabayan abokan adawansa towannan mafarki yadaga hankalin sarakunan biyar inda sumike subaxama cikin duniya sunaneman fassaran wannan mafarki sunaso susan daraja dakiman takobin datake bayyana agaresu cikin baccinsu sannan sunaso susan wace alakane ke tsakanin takobin dakuma wannan taswira gabadaya sarakunan biyar sunkarade bokayan duniya sunaneman fassaran mafarkinsu amma sunrasa kowannensu amsa daya

yasamu saidai yanemi babban boka kuma sarkin bokayan duniya Boka Utubatutshari shine kadai xai iya fudda ma anan wannan mafarki Sarki Kumairu shine wanda yafara xiyartan boka Utubatusharri bn yaza afadansa dake tsuburi akalwaja atsakiyar Bahar Sufiyya sarki kumairu yaje tsuburinne tajirgin ruwa medaukeda dakxaru dubu goma amma kafin su isa fadar boka Utuba tsabar karoda musifu dabala i saida dakarunsa dubu tara da daritara suhallaka kawai ya isa fadan Boka Utuba neda Dakaru dari kacal amma koxama baiyi afadarba sai Boka

Utubatutsharri yyabayana agabandu wani shirgegen katone dukdacewa yakwana biyu yanada kiran sadaukai bakidaya gabobinsa amummurde suke babu riga ajikinsa wuyanda cikeda tarkacen tsafi fuskansa cike dakasumma yadda wuyansa kecike da tarkacen tsatsuba hakama hannayensa suke daddaure daguraye da layoyi gamidda awarwaro natsatsuba yanasanye daburgujejen wando yanakuma rike dawata doguwar sandan tsafi wanda takerashi atsawo yanada kananan idanu tamkar na maciji bakinsa wawukekene tamkar kofan gari kansa talbabu gashi sannan yamori wasu makamakan kunnuwa tamkar ganyan gwaxa atakaicedai boka Utuba yakasance mummunane nskarshe domin duk

jarumtar sarki kumairu dayai arbadashi saida xuciyarsa tabuga tsoro yakamashi suko dakarunsa jadabaya sukama xunashirin guduwa tsabar tsoro tosaidai sundawo cikin hayyacinsu sunkuma samunatsuwa bisa tilas sakamakon ganin wasu furdafurdan macixai samada dubu abayansu sunakewayasu dankari ciksutsaya aguri guda sunakyarma sarki Kumairu yafadi yaigaisuwa ga Boka Ubatushsharri boka ya ammsa sarki

kumairu yabude baki xaiyimagana sai Boka yadakamar tsawa yace karkafurta komai agaremu domin munsa abinda ketafe dakai sarki Kumairu yaishiru Boka yacigaba dacewa kakarade bokayan duniya kananeman fassaran mafarkinka amma karasa karshe kasassun bokaye masurauni dakarancin sani sucemaka amsar mafarkinka nagareni Sarki Kumairu yace hakane sarki tsatsuba naduniya boka Utuba yabushedadariya yacetokasani kamar yadda kai wannan mafarki haka abokan adawanka sarakunan hudu



RUM KISSRAA MISSIRA DA KASAR SIRIYA Duk suma sunyi wannan mafarki suma sunyi kokarin sanin fassaran mafarki tahanyan bin bokaye da rafanai amma abin yagagara kamardai suna kasassun bokaye masu karancin sani asha anin tdafi sunturosu gurina domin nine nakeda cikakken sani akan mafarkinku kuma nine xansanardaku jinhaka Sarki Kumairu yace yakai sarki bokaye yakaishugaban masu tsatsuba narokeka kasanardani Fassaran

mafarkinnan kafin xuwan abokan adawata nama alkawari xambaka taskan xinare da azurfa xarikeka amatsayin abinbauta sannan xantilastama duniya tabautama jinkalaman sarki Kumairu sai Boka Utubatu yabushdadariya yarika kyakyatawa tamkar yahaukace can yadaure fuska yacehakan baxai yuwaba dole saikajira xuwan abokan adawanka ahassale sarki Kumairu yace aa kawai kasanardani narantse da Izzata sainakai garisu komai hadarindake tattaredasu kaii boka yadakama sarki

Kumairu tsawa yace kaimahaukaci kasani kasani kai baxaka iyaba haka nima baxan iyaba kuma koda nidakai munhadu muntunkari wannan waki ar tobaxamu iyaba dole sai munhada hannu damakiyammu saimunyi yekuwa kumasai munyi gayyar hatsabibai sannan xamu iyi tunkaran wannan takaddama sarki kumairu yace amma wace masiface ketattareda wannan Takobi dakuma wannan taswira Boka yace kusantar

takobin mutuwace tunkaran birnin kuma ajaline yaksurara maganarsa yace lallai akwai babban aiki agabammu domin tunkaran wannan aiki munabukatan babban shiri domin xamutunkari yakine mataken yakin duniya jinwadannan kalamai sai jikin sarki kumairu yaisanyi yadubi Boka Utuba yace yababban boka yanxu menene abinyi boka yace zaka koma kasarkane kaje kashiryo shirin yaki katattaro duka dakarunka kaje Darul Gazzwa kajiramu domin yadda

nafadamaka haka zamfadama sauran sarakunan hudu tabbas suma xasuxo gareni domin neman fassaran wannan mafarki bakuma xamfadamuba face xanbasu umurni sukoma kasashensu sushirya shirin yaki maitaken yakin duniga gabadayammu xamu hadu adaru Gaxxwa awannan birnine xan fassara muku mafarkinku zakuma kusan wani sirrida bakusanshiba gameda wannan mafarkin naku wanda acikunku duk wanda yamada wannan mafarkin yaxamo gasmiya tobamakawa shine Sarkin daxaimallaki Duniya atafin hannunsa Jinhaka sarki Kumairu yaigaisuwa yace da Boka Utubatsharru bn yaxa Muhadu adarul Gaxxwa

 TO ABOKAI NIMAFA NAYI GABA MAISON JIN CIGABAN LBR MUHADU ADARUL GAXXWA DIMIN ACAN XANSHA RUWA GAMID SHAYYYINAAAAA AA TAKOBIN_IZZAH1
Littafi nadaya prt 1c
Bayancikn kwanaki bakwai sarauniya kisraa sarauni Suraida ltace tafara isa Gaxxwatu Harwal ta isane darunan maidaukeda xunxurutun sadaukai dajaruma maxa madauka rayuwan mutun da aljan miliyan arba in kai inkaga tarin maxaje daukeda miyagun makamai bida tikatikan dawakai masu kama da giwaye saikarantse maxajen duniyane ataro awannan tawaga na Sarauniya Suraida bakidayanxu suna sanyene dabakaken

damara dake wannan yanki na gaxwatul Harwal filine da yakai yakawo saharace xuryan babu wata itaciya kogudadaya sai sarauniya tayada zango abangaran dama tai umurni akafa tantuna acigaba da abinda yakamata, jumkadan sai mutanen sarauniya Suraida suhango wata guguwa tatashi taisama sannan tatunkaro wajansu tuni sarkin yakinta maisuna KUNDAN yamike tarada tsawa yanacewa maxaje kushirya kukasancd cikin shirin kotakwana dankare yanarufe bski dai kurannan tayaye saiga wata mahaukaciyar Runduna

maidaukedaninkin dakarun sarauniya suraida karkashi jagorancin sarkin kasar Farisa sarki Kumairu suntunkarosu sarkin yaki Kundan yakara dacewa haryanxudai mukasance cikin shiri lallai kadayawan mutanen farisa yaraxanamu kusani akoyaushe nasara naxuciyane baga yawaba sannu ahankali sarki Kumairu da rundunansa sukariso yaxabi yankin hagu yaisansani agurin inda arika kallon kallo tsakanin dakarun bunnin kisra dakuna dakarun kasar Farisa kwatsam saiga

tawagar sarauniya Maxariya tafaso suma yawansu yafikarfin musali sunyi shigan yaki maibantsoro kai inkagansu saikadauka ublisaine itama takama yankinta ita da jama arta sukafa sansani tahana kowani dakare yasauka akan dokinsa tace lalkai kucigabada tsayawa cikin shiri domin kazamin yaki xai iyabarkewa atsakanimmu ana awannan haline...


Read / Download TAKOBIN IZZA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album