Join Our WhatsApp Group

AUREN KIYAYYA Complete Hausa Novel Document by AUREN KIYAYYA


AUREN KIYAYYA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 44880



AUREN KIYAYYA

Reading Time: 3 Hours

Added On: 30, Sep 2023

Author: Nana Khadijatu ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08069224458

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 239.69 kb

File Type: txt

Views: 1469+

Download: 735+

Last download: 22 hours ago

Description/Story: [8/28, 1:05 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYA* 🔥🔥





*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️




*Marubuciyar* 👇🏽


Cousins ne


Aruwan sama kaddara tasame



Almajiri ko attajiri



Hamdan paid book and now



*AUREN ƘIYAYYAH* ✍🏽 *Typing*




🅿️1️⃣




_Aslm masoyana nafili da na ɓoye niyi muku fatan alkhairi dakuma albashir na sake dawowa da sabuwar book ɗina mai suna auren ƙiyayya...._ _pls idan kunyi following dinmu pls kudinga voting pls sisters one love_ 🥰😘😍



Wannan novel din baki ɗayansa sadaukar wane ga Dost ɗita da behtyna much love dearies🥰😘😍



Gaisuwa ta muasanman zuwa ga



Xinnie smart yar baƙin gda😂💝


Leemert pinky🤍



Ablah💙




Laurat maman khairat alherin Allah yakai miki 💖



Ummuh affan💗



*Bismillah rahmanin Raheem*









Wani ƙaton gda na alfarma na hanga mata natashiga suna fita kana gani kasan biki akeyi cikin gda hkan yasani saurin kutsawa nima ayi dani saide tura gate din dani tsabar irin dukiyar danagani sanda nasaki baki gdane na alfarma gidane do ba'a zuba kayan alatuba iya kuɗin da'a kashe a ginin yakai gini ganin zan iya wuni gun yasani shigewa cikin nan nasoma karo da manyan mata masuji da kansu wanyan da suka ansa kira manyan mata ba muna mata ba ƙamshin turare designer da humrah kaɗai ke tashi nan na kutsa na shige cikin ɗakin dayafi kowanne cika saide kowa walwalarsa yakeyi yana Anna shuwa nikam sai zuba ido nake naga wace mesa'ace hka amaryar nan saide duk kallon danake ban hangota ba har najuya zan fita nan na hango wata kwance saide banga face dinta ba amma daga alama kuka take kaman ranta zaifita kallon ta nake ina mmmki aiko kaman daga sama naji ana faɗin ga amaryar can tana ta kuka muma tun ɗazu mukeso muganta abu yaga gara duk maganar da akeyi mata taƙi kula kowa sai kukanta takeyi suna faɗin hka suka fice aɗakin sai tym ɗin nasake kallonta lace ne mai shegen tsada jikinta fari tass sai sheƙi yakeyi amma duk ta tumurmu tsashi tsabar kukan datakeyi amma ga mamaki duk yan bikin bbu wanda ya damu da kukanta kowa harkar sa yakeyi bbu wanda ya damu da ita......



Wata matace daba zata wuce 45 years ba cikin wata tsaddadiyar material red and black ta tako tazo har inda take kwance tana kukan cikin sanyi murya daya nuna kulawa da damuwa tafara Magana...."yanzu nanah bazaki daina kukan nanba how many hours yarage adaura auren ki da salkhan yakamata ki rungumi ƙaddara kisa ma ranki hakuri ki rungumi mijinki ku zauna nida Abban samha good example ne agareki ko ba'a haifeki ba but am sure kinsan tarihin auren mu amma yanzu gashi danayi biyayya na aure shi wlh bayason ganin damuwana hka nima yanzu ko tuna min kikayi nataba cewa banason sa wlh sai munyi faɗa ke marainiya shima marayara and kuma salkhan cousin dinkine kodan halinsa ne baki sonsa baki san idan kanayi lada kikabi aure saikiga ta sanadin ki Allah yasa ya daina halin ba.....tunda matar take mgna nanah batako ɗaga kai tace mata ƙala ba sai jin maganganunta da takeyi kaman wani gaushi aka watsa mata a zuciyanta miƙewa tayi duk da jirin data keyi zata bar gurun but saide rashin ƙarfin jikinta yasa ta dawo fa faɗa kan gadon da baya.....cikin faɗa tace kinga irinta ba duk kinsama kan ki damuwa harta kai ga baki iya tsayuwa kyaje ki kashe kanki abanza aure dai bbu fashi....."cikin kuka da idonta suka ƙankance tace...."haba anty nusaiba wannan wani irin rashin adalci ne shekara nawa ina tare da Mainah wai sai yanzu kawai batare da sanina ba ace za'a bani salkhan Allah yajiƙan mahaifina da yana raye da hkan bata faruba tana kaiwa nan ta mike dukda jirin dake ibanta ta shige toilet da gudu.... Wash hand basin ta nufa ta buɗe panpoo tana tarar ruwan dake gudu watsawa haɗaɗɗen face ɗintayi taji wani sanyi ƙaton mirror dake manne saman gun ta kalla kaman me magana da wani kanta take kallo wani murmushi tayi wanda ya zubo tare da wasu hawaye masu ɗumi akan face dinta tana faɗin...."wlh wlh wlh ni Khadija ban zama da salkhan wannan alƙawari ne nayima kaina bazan taɓa zama dashi ba tunda mahaifiyata son duniya ya rufe musu ido ita da yan uwanta muzuba mu gani....





*Daga alƙhalamin*



*Nanahkhadii* 💅🏽🛍️




*08069224458*
[8/28, 1:06 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥




*ELEGANT ONLINE WRITTERS* 📚

*A short story* 💋



*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️




*Marubuciyar👇🏽*



*Cousins ne*

*Aruwan sama* *kaddara tasame*

*Almajiri ko attajiri*

*Hamdan paid book* *and now typing....* ✍🏽


*Auren kiyayya*




🅿️2️⃣🔁3️⃣





*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* 💝💖





*Bismillahir rahmanin* *Raheem*





Tajima a toilet din zuciyanta na saƙawa tana kuncewa tunani kala² kafin ta fito koda tafito anty Nusaiba bata gun taji daɗin hka bata ko ɗaga kai tacewa kowa komai ba tawuce gun ta kwanta saide duk ɗakin bbu wanda bai kalleta ba amma bbu wanda yace mata ko ƙala......




Cikin garin kano knan tadabo tunbin giwa kodame kazo anfika cikin sauri nafita zuwa ganin gun angon nan da take nunama ƙiyayya ɓaro² dan ganin waye shi hka yasa natari adai² ta sahu nahaye sai sharadda phase 2.....wani katafaren gda nasa yayi parking tsabar tsaruwa da girma da kyau irin na gidan har ina tun tuɓe gun shiga koda nashiga nasha mamaki ginine da tsarinsa yayi kama dana turawa harda gun kiyon peacocks dasu rabbit a can gefe kuma ƙaton pool ne ɗayan gefen kuma basketball field ne dayan kuma parking space ne wata ƙofa mai kaman glass kaman mirror na hanga wanda hakan ya tabbatar mun da shine ƙofan shiga inda zan tarar da mutane nidai sanda na tsaya na kalla face dina kafin natura amma taƙi buɗewa har zan juya naga wani abu na danna aiko tuni ta buɗe nayi mamaki nashiga sai bbu abinda nace sai Masha Allah guri ya tsaru komai na gidan farine tass kaman gidan larabawa......ina shiga naso hawa sama amma sainaci karo da wasu samari guda uku azaune kowa na danna wayansa bbu maiyi ma wani magana.....



Dukan su kallo ɗaya zaka musu kasan ƴaƴan manya ne saide ɗayan kallo ɗaya nayi masa nasan tabbas wannan yana da jinin fararen mutane ɗaya daga cikin sunne ya ɗaga kai yana faɗin Mr khan is almost time kasan akwai hold on yau sbd bikin daza'ayi yau a 9ja akwai yawa.....ko da ban ganeba nasan wannan farin matashi shine Mr khan saide duk maganan da'akayi masa ko ɗago kansa baiyi ba bare ya ce wani abu shima wanda yayi maganan idan da sabo ya saba da halinsa hakan yasa bai sake magana ba yacigaba da daddana wayansa.....


Ganin bayida niyan mgnane yasa zaid kallon D boy yana faɗin guy idan bazaije ɗaurin auren nanba mu wuce kawai and karka sake kiran koda num dinmu ne mun rabu knan atleast nanah is your cousin kuma kasan itama bata sonka tanada wanda take so akayi mata dole tayi hakuri so kaima dole kayi haƙuri yanzu fa some minutes yarage ta zama Mrs salkhan ya ƙare maganan yana dariya miƙewa sukayi suna faɗin mukam zamu wuce sai time din ya ɗago idonsa kyawawa blue eyes ke gareshi yana kallon su dan yasan zasu iya tafiyan sun saba cikin maganar sa harɗaɗɗiya wanda hausar ma kanaji kasan yanada wani yare yafara musu magana.....



"You know i hate you guys indan kuna maganan aurenan dole akayi mata ko bata sona waye yake somta let me tell you something tunda aka fara maganan aurenan ban taɓa waya da itaba koda akazo maganan abinda za'ayi a biki mom dinta ta kirani nayi mata transfer huge amount of money saboda ban taɓa kallon nanah a mace ba infact gara mun cocoine ɗina da nanah so tunda kunce dole sainaje barina sa kaya...kallon juna zaid da Dboy sukayi suna faɗin whatever muje dai.....baifi 20mins ba ya fito cikin wata tsaddadiyar shadda milk colour yasha adon brown da dot ɗin baƙi yayi matuƙar kyau sosai sai ƙamshin designer yakeyi car key dinsa da tarkacen sa ya ɗiba yabi tagefen su yana faɗin let's go basu damuba dan sunsan halinsa suka fito saide direct gun gateman ya wuce yana faɗi mallam musa nanda good two hours ka kwashe komai na cikin gidannan nabaka....mamakine ya kama musa mai gadi aransa yana faɗin wannan yanada hankali kuwa idan da gske ne ai yagama gadi ganin baice komai bane yashi faɗin koba kasone ɗan sosa ƙeya yayi yana faɗin Allah yasaka da alkhairi oga nagode sosai cikin zafin rai yace na faɗa maka banson sunan ogannan my name is salkhan Ahmad Muhammad so ka kirani da salkhan tom angama ranka shi daɗe saide wani hanzari ba gudu ba wlh banida kuɗin ɗakko motar kwasan kaya tsaki yayi yana faɗin zan banka nidai ka tabbar an kwashe nanda 2,hours Dboy ne ya ƙaraso yana faɗin Mr khan time is going fa bsice masa komai ba wuce gun dayayi parking motansa ya buɗe zai shiga suma buɗewa sukayi zasu shiga cikin izzah yace....nop ba motana zaku shiga ba banan zan dawo ba kowa yaje da motan sa basu damuba dan idan da sabo sun saba tayita masu iskanci daga kuma bai gansu ba yafi kowa shiga damuwa hka suka shiga motan Zaid motansa ne yafara kama hanya slow yayi ya miƙewa gate man bunch din one thousand yamiƙa masa yana faɗin two hours nace kaji bai saura resa ba yaja motansa......



Koda suka isah har ansoma ɗaura auren suna zuwa aka ɗaura bbu ɓata tym yace musu shi zai wuce sai sun haɗu Dboy ne yace dawa zaka haɗu ka arranging yadda za'a ɗakko amaryar ne kallon su yayi wani murmushi yayi yana faɗin nabarku da wannan please i know you can handle everything yana faɗin hka bai ko saurare su ba yaja motansa bargu ganin basu da wata mafita yasa suka fara arranging din yadda zasuyi wlh kawai dan suna tausaya masa ne a matsayinsa na maraya.....



Ɓangaren nanah kam tunda maroƙa suka shigo da kurarin anɗaura taji cikinta ya juya shiga toilet tayi tafito dai² shigowan ammihn ta da wata harɗaɗɗiya paper bag a hannunta sai sheƙi take miƙa mata tayi tana faɗin kisa kizo make-up yanzu za'ayi walima koda ta ansa ta koma gadon datake gefe ta ajiyesa ta koma ta kwanta abinta ammih kuma fita tayi dan cigaba da shirye² saide kusan one hour bbu nanah bbu dalilinta Ammih hartayi aika tagaji da kanta ta taso ta taho saide kwance tasame ta ki buɗe paper bag din batayi ba cikin faɗa Ammih ke faɗin tun ɗazu ana jiranki gashi har tym yafara tafiya ashe ko kayan baki saba zaki tashi ko sai ranki ya ɓaci....cikin ɓacin rai ta miƙe nan tabuɗe paper bag din wata harɗaɗɗiya abayace milk colour tasha stones ita kanta batasan meyasa ba rigar tayi mata kyau duba paper bag din tayi dan ganin a ina aka order dinsa aiko nan taga.... Passion paradise boutique wato gun moon Heroine anan mom tayi oder gsky rigar ta tafi da imaninta....cikin sanyi jiki tasa kayan tawuce gun make-up din kamar yadda Ammih ta umarce ta tana zuwa aka fara light make-up tabada umarnin ayi mata tayi kyau sosai abinka dame kyau ira ba fara ba kuma ba baka ba tana da dinmple guda ɗaya sai hancinta dai² ga wata ido ga lips dinta two colours sama baƙi kasa pink yar duma² ce jikinta baiyi yawaba saide tana hips boobs da baya.....


Baƙaramin kyau tayiba dai² Malama ta iso Ammih ta turo anty Nusaiba suka fita bbu ɓata lokaci aka fara wa'azi ba'a gama ba sai kusan 5pm dai² tym din su D boy da Zaid da friends dinsu dasuka gayyata suka iso dan ɗaukar amarya.....anty Nusaiba ke tambayan Ammih ya maganan jere murmushi tayi tace aikomai na hannun big Anty and sunyi waya ɗazu tace sunje da maza sun gyara komai can sharadda phase 2 za'a kaita......bbu ɓata lokaci akazo tafiya da amarya bayan Ammih tasa mata albarka saide kuka take kaman ranta zai fita tsabar kuka har tana shiɗewa haka aka fito da ita suna isa gaban mota kam ta yanke jiki ta faɗi agun da da sauri akayo kanta kafin kace kwabo saiga Ammih saide ga mamaki sai cewa tayi a ciccibeta asata a motar ko gawarta ne yau sai dai a wanketa a gidan salkhan masu mamaki nayi masu tausaya mata nayi haka aka kikkibeta aka sata mota abokan ango anga abin mamaki haka suka ja motocinsu zuwa sharadda phase 2......




*Daga alƙhalamin* ✍🏽📝


*Nanahkhadii💅🏽* 🛍️



*08069224458*
[8/28, 1:06 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥




*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚

*A short story* 💋



*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️




*Marubuciyar👇🏽*



*Cousins ne*

*Aruwan sama* *kaddara tasame*

*Almajiri ko attajiri*

*Hamdan paid book* *and now typing....* ✍🏽


*Auren kiyayya*




🅿️4️⃣🔁5️⃣





*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* 💝💖





*Bismillahir rahmanin* *Raheem*




Direct gidan suka nufa cikin ikon Allah kafin su isa ta farfaɗo sai ajiyan zuciya takayi ko hawayen ma sunƙi zuba sai dai ƙuna da zuciyan ta keyi mata gashi ƙam zuciyar ta kama mata ko girgiza motan tayi har ranta takeji haka suka shuga anty Nusaiba ce ta riƙe hanunta har zuwa ɗakinta saide gidan ya tsaru iya tsaruwa bazaka ce gidan da ɗazu salkhan da abokan sa suka gama shagalinsu ciki bane gida yaji kaya yayi kyau kaman a Dubai sai wajen magrib mutane suka fara watsewa abinka da bbu ƙawaye duk family ne kawai su anty Nusaiba ne suka kwana tare da ita nanah kam zazzaɓi takeyi me ƙarfi saide bu wanda ta faɗama haka takejin ciwon nacin jikinta washe gari da safe Ammih ce ta aiko musu da abinci ......



Ɓagaren Salkhan kam kwana yayi yana shaye² yensa sbd ɓacin rai duk cikin gidajen su yafi ji da wannan sbd yafijin daɗin zama area bbu ruwan wani da wani da wannan bakin cikin yayi bacci bashi ya tashi sallan safe ba sai wajen 10 am duk jikinsa bbu ƙawari ya farka da sauri ya shige toilet yayi wanka yayi alola yafito yayi sallah kafin yaɗauki car key ɗinshi yafita dan neman abinda zaici........



Duk sunci sun ƙoshi banda nanah da anty Nusaiba tasata gaba ko tea tasha taƙi sha dakyar da faɗa taci chips da tea kaɗan sai shirya ta anty Nusaiba ke sakeyi sai faɗa take mata a matsayin ta na mace Idan anzauna lfy itace kuma tasan yadda zatayi tashawo kan salkhan banda kuka azahiri da zuciyanta bbu abinda takeji sai wajen magrib duk suka watse nanah tayi kuka sosai kaman ranta zai fita haka anty Nusaiba taji tausayin ta sosai haka suka barta sanda tayi kuka mai isarta agun bacci ya ɗauke sai wajen 2am tafarka ta faɗa toilet tayi alola tayi sallah ta sauya kayanta zuwa na bacci...


Read / Download AUREN KIYAYYA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album