Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

FATALWAR BUDURWAR MIJINA Complete Hausa Novel Document by FATALWAR BUDURWAR MIJINA


FATALWAR  BUDURWAR MIJINA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 8500



FATALWAR BUDURWAR MIJINA

Reading Time: 0 Hours

Added On: 04, Nov 2023

Author: Mujahida Matar Malam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07064904617, 07031012948

Book License : Paid

Category: Horror novels

File Size: 54.04 kb

File Type: txt

Views: 1250+

Download: 402+

Last download: 12 hours ago

Description/Story: *FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA*

_PAID BOOK #300 ONLY_



*MAY 5/2023*




*MAY 22/5/2023 MONDAY*


_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *FATALWAR☠️ BUDURWAR MIJINA!!! PAID BOOK #300 ONLY* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN👸🏻 OF WRITER 📝 CHAMBER*




_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_




*Free 🅿️1 to 5*




..............Iska tafara kad'awa Wadda ke nuni da cewa Ruwan sama zai sauka, Ahankali Ruwan suka fara sauka inda daga bisani kuma sukayi k'arfi Sosai,


Already ta kammala komai da zatayi zaune take bakin gado tana matse k'afa Al'adar tace muddin Akafara ruwa sanyi Yana busowa Sosai dik Yarda ta rufe ko ina tofa sai sanyin ya shigeta take kuma wata masifaffiyar sha'awa take taso mata, Yanzun ma hakan ne, kama jikinta take tamatse gu d'aya Had'ida kwantawa ta nadunk'ule guri d'aya ta rufa da k'aton lallausan blanket d'insu Amma Abanza Abun k'ara yawa yake mata, Tina cewa tanada miji amma take faman Shan irin wannan bak'ar Wuyar yasa ta rushe da wani marayan kuka, sosai taci kuka ganin kukan ba Abunda zaimata yasa ta mik'e da k'yar tanufe k'aramar drowa d'in gadon, Wata k'aramar kwalba tajanyo tabude wasu k'anan maganine ciki dayawa kala kala fari da ja d'orawa zama tayi bakin gadon batare da ta Aunaba kawai naga tabud'e Baki tazuba cikin bakinta takora rowa Rintse idanuwa tayi Had'ida jijjiga kanta, Kafin wani lokaci bacci Mai nauyi yayi gaba da ita ba shiri...............





*************



'"Kasan Inasonka Mustapha ba kad'an ba so komai kace kana so A wurina bazan k'imaka shi, Nidai kawai fatana ka Amince da Maganar Auren mu, wallhi mustapha ko ba danginka zan Amince ka Aro dangin haya su shaida Auranmu,"




Shafa Fuskarta yayi had'ida had'e bakinsu guri d'aya take suka Lula duniyar Alfasha, dik sanda zatama mustapha Maganar Aure bazai ce komai Akai ba Kuma kowa nasa yak'i Bari tasani shidai kawai Aiki ya kawoshi Nan Jos garinsu ........



_Allah katsaremu katsare imaninmu da Aikata b'arna zina da sauran miyagun Aiyuka Ameen_





"Salamu Alaikum! Salamu Alaikum!! Salamu Alaikum!!! Ah kodai falmata Bata gidan Nan yau,"?


Jin shurun yayi yawa yasa tashiga har cikin bedroom d'in yanayin kwancinta kawai zai ganar dakai baccin bana Lau bane,



Fridge tabud'e ta d'auko bottle na ruwa masu sanyi tazuba A hannunta Ahankali tad'an shafa mata A fuska,


Doguwar Ajiyar zuciya taja Had'ida bud'e idanuwanta Ahankali ta sauke su kan Zahra,



B'ata fuska Zahra tayi kafin tace"Falmata Baki daina Shan wad'annan tablets d'in ba ko? Wai so kike ki kashe kanki ko saikin nakasa rayuwarki,"? Zahra tak'arasa Maganar tana b'ata fuska





Murmushi Mai zafi Falmata tayi Had'ida Mik'ewa zaune tana dafe kanta Dan Yana d'an Sara mata musamman tashin ta datayi daga baccin,

Ajiyar zuciya ta sauke kafin tace"Zahra bazaki fahimce matsala ta bane Allah yasani inacikin wani hali, Ace inada miji Amma shida babu duka ba banbanci Ina wahale Kuma tablet's d'inda nasha bana maye ko wani Abu bane kawai suna tafiyar da damuwa da rage fillings sai saka bacci so banda mafita tinda Allah ya had'ani da miji mara tausayi,"


Hawaye tafara zubdawa taci gaba dacewa "Zahra Rayuwar ki da Abban Amira tana burgeni bakuda matsala mijinki bai nisantarki mijinki ba fasik'i bane,"


Shiiiiiiiiiiii "Falmata kidaina Aibata mijinki hakan ke Mai hak'uri ce so kik'ara hak'uri sannan wllh ko wacce Macce gidan miji hak'uri take kotace batada matsala Wllhi k'arya take Saidai damuwar wata taninka ta wata, kuma bakida tabbacin bin Mata yake ba Aiki ya kaishi Jos d'in ba"




Uhunmmmmm"Zahra Kenan inda ba bin mata yake ba take zai iya wata d'aya batare da Ni ba,"?



"Kema kinada matsala Falmata kibishi Mana,"



"A'a Zahra zanga iya gudun ruwansa ne, Kinga nayi bacci sosai bari nayi Sallah nad'an gyara muje part d'inku Abban Amira yafita ai ko,"?



"Eh to Yi sauri harda breakfast ma muje can kiyi,"



"Yawwa nagode k'awar Arzikinahh,"


Dariya sukayi Atare tashiga toilet ita kuwa ta gyara mata d'akin sannan tadawo palourn tana jiranta................




_ASALIN LABARIN........._




*KASH NAGAJI WLLH KUNSAN DAMA BA LAFIYAR IDO GARENI BA SO DA KUNSAMI TYPINGS ERROR KO GAJEREN PAGE KUMUN UZURI DAN ALLAH, SO KUTAYANI ADDU'A ALLAH YABANI LAFIYAR IDANUWA, AMEEN 🤲*




Please sharing and comments🙏🙏👏🙌







_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_



WhatsApp number

07064904617

OR

07068956952

*FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA*

_PAID BOOK #300 ONLY_



*MAY 5/2023*







_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *FATALWAR☠️ BUDURWAR MIJINA!!! PAID BOOK #300 ONLY* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*




*Free 🅿️ 6 to 10*




Asalin iyayen Mustapha da Falmata Dangin junane Suna Awani k'auye Cikin yola fad'a ya kaure tsakanin makiyaya da manoma Aka fara kashe kashe da k'one k'one hakan yayi sanadiyar mutuwar duka iyayensu, sukuwa dama can su masoya ne hakan yasa suka gudu tare sune kawai tsuka tsira cikin k'auyen,


Cikin ikon Allah saigashi sun had'u dasu Abbas Shida mahaifinsa Jin labarinsu suka tausaya musu sukazo dasu gida Umma Bata k'yama cesu ba, sannu Ahankali har suka zama kamar Y'an uwa kuma sune suka Zama gatansu har sanda Akayi Auren mustapha da Falmata inda Abbas da Zahra, dama can mustapha ya k'ware gun zane cikin k'ank'anen lokaci Yasami d'auka ya zamana har fita yake yin zane, Abbas kuwa D'an kasuwa ne, zaman lafiya da k'aunar juna suke, Tinda mustapha yafara zuwa k'asashe ba Yarda baiyiba Akan Falmata tazo...


Read / Download FATALWAR BUDURWAR MIJINA

START READING

OR

DOWNLOAD TXT NOW
2 Comments On FATALWAR BUDURWAR MIJINA
avatar
khadija-9-2-3

9 months ago

Reply

I really like this noble

avatar
taskar

9 months ago

Reply

Replying to khadija-9-2-3

Aha Tnax stay with us for more other novels

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album