Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

ALJANAR RUWA CE Complete Hausa Novel Document by ALJANAR RUWA CE


ALJANAR RUWA CE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 106063



ALJANAR RUWA CE

Reading Time: 8 Hours

Added On: 27, May 2024

Author: Aisha MB ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCAIATION

Author Phone : 09130398321

Book License : Free

Category: Horror novels

File Size: 629.75 kb

File Type: txt

Views: 2912+

Download: 6898+

Last download: less than 1 second ago

Description/Story:
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCAIATION 🖊️
(J.W.A)
Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan kasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauk'i ✏️

DUKKAN YABO DA JINJINA SU TABBATA GA UBANGIJI WANDA YAYI SAMMAI DA KASSAI, TSIRA DA AMINCIN ALLAH (SWA))
SU KARA TABBATA GA ANNABI MUHAMMAD(S. A. W)

BISSMILLAH RAHANIN RAHIM尮WANNAN LITAFIN MAI ALJANAR RUWA CE?

CIKINTA AKWAI KALUBALE, ZAZAFAR SOYAYYA TAUSAY WRITTEN & DIRECTED BY AISHA M.B (BABY ISHA ) '

'''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''' KADAN DAGA CIKIN
LITATTAFAI DANA RUBUTA ,AL MASIFATU DANGIN JARABA馃拑馃徎馃拑馃徎 RAYUWA DA MACIJIYA KUNCIN RAYUWA DA DAI SAURANSU.

ALJANAR RUWACE. PAGE 1. ...........................................
LAGOS STATE
Gari ne daya kunshi abubuwa kama daga mutane , manyan gidaje, gurare masu kyau daban sha'awa , Beaches, Da albarkatun shukoki masu kyau.

Lagos ya kasance gari daya bamban ta da sauran garuruwa. da'in zaka shiga lagos baza hasa welcome to lagos ba sai dai kaga ansa this is lagos. Wannan kenen .

Wani kyakyawan golden bindi na hango gefen ruwa yana wutsil wutsil ta saman ruwa. Hakan bai bani daman ganin shin Aljanar ruwa ce koka kifin ruwane.

Stale naga bindin yayi daga cikin ruwan. Zaro ido nayi ganin tabbas wannan ba kifi bane Aljanar ruwa ce .

Zuwa nayi daf da ita. salati nasa sakamakon harba danayi da kyakywan fuskan ta, Wanda yake dauke da dariya da annashuwa, da alama juyin da take yi cikin ruwan nama ta dadi.
Brown 馃憖 Eyes dinta ta, ta lumshe masu kama da madara sakamakon iskan dake kadawa na farfajiyan dajjn na mata dadi baje gashinta brown tayi wanda ke dauke da fureni masu daukan ido da hankali har kugunta.,

Kwanciya naga tayi a gefen ruwan tana saukar da numfashi .masha Allah na iya furtawa lck da idanuwa na suka sauka a kyakyawan fuskar ta ashe daxu banga komai bah yanzu naga kyau. Gsk yane Allah yayi wa wan nan Aljanar ruwan baiwan kyau.

mamaki na shiga yi sbd tunda nake ban taba ganin Aljanar ruwa mai kyau haka ba saidai mununa amma kyaun wannan Aljanar ruwan yayi matukar bani mamaki . Wasa ta cigaba dayi da ruwan tekun tana dan jan numfashi sbd gaba daya a takure take a saman ruwan.

Nannauyan Ajiyan zuciya naga ta sauke cikin yaren Aljanun ruwa tace , gaskiya duniyan bil adam badai kyau bah gaskiya akwai kyau , inama nidin bil adama ce , zaro lulu eyes dinta tayi hade da fadin Aa kada ki manta mugayen mutane ne suka tafi da JERAZA kawar ki ki . Hawaye naga ya fara bin kunci ta . Share hawaye ta tayi hade da fadin Sarki ubangiji kasa JERAZA tana cikin koshin lfy .

Daga kanta naga tayi sama ganin rana ya fadin yasa ta razana! gaban ta yayi mumunan faduwa!.
Dafe kirji ta tayi tare da fadin na shiga uku na yau na tabbata yau sarauniya sunaina baza ta barni bah.

Karfe taji an buga mata a tsakiyan kanta, .kara ta saki!, hadida juyowa tana mai fuskantar su, wasu Aljanun ruwa na gani guda uku munana basu da wani fasalin kyau. Fuska su ba kyan gani abun kayi amai . Maza biyu ne sai kuma mace wace ke tsakiyan su rikee da karfen lu'ulu'u. Magana naji ta fara yi kamar haka, Amriya ba'an hana kowane bawa zuwa bakin ruwa ba.

wacce haka kira Amriya tace kwarai an hana amma Zeharis ki sani dan kuna matsayin shugaban Aljanun ruwa hakan bazai sa ku hana kowa yancin kansa bah . Muma fah abu mai rai ne kamar kowa ne halitta a duniya, cikin fusa ta Zeharis ta fara magana cikin muryar ta mara amo da dadin sauraro tace,

Mu kenan bamu isah dake kaskantaciyar baiwa bako?, Da kata, Amriya ta fada cikin zafin rai!, Kisani nidin ba kaskantaciya bace kuma baiwa bah, Wato mune kaskantatun koh cewar Zeharis. Nuna wa enda suke gadi ta tayi da yatsan ta masu dauke da zara zaran farcina tace ku kamo min itah ku tawo da ita fada yanzu nan.,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

ABUJA STATE
G.R.A direct na shiga batare da jinkir tawa bah, nafara bin lungu da sako na layin.
Gidaje tsayayu masu kyau da daukan ido nake ta harba dasu tsit kake jin layin da Alama kowa yana cikin muhalinsa .

Charaf idanuwana suka sauka awani makeken gida wanda yafi kowane gida kyau, girma da haduwa acikin G.R.A . Wannan gidan shi hake kira Aljannar duniya . Bakaken motoci nagani wajan goma sai kuma fari guda daya tsakiya. Jere suke hakan titin estate din. Gidan da nake ta sumbatu hakai naga suna shiga daya bayan daya. Har idanuwana suka daina ganin su sakamon gate da body guard suka kulle. Niko nace baza'a a barni a baya ba saina shiga .
Wow nace ganin gidan yayi matukar kyau da tsaruwa tabbas kudade sunyi kuka wajan gina wannan katafaren gidan ashe a wajan kawai keyar gidan na gani banga jikin ba. Direct parking space naga mototci sun tsaya Body gourds naga sun fara futowa daga cikin bakaken motocin. Daya daga cikin body gourds din naga ya nufi wannan farar motar ta tsakiya. Budewa yayi hadida saramai.

Saida haka dau kusan ten minutes ba'a fito ba, daga nan naga an zuro kafa sanye da canvas white colour . Daga bisani wani handsome mature guy ya futo daga cikin motar. Dukkan yabo da jinjina su tabbata ga ubangiji wanda yayi wannan kyakyawan hallita, fuska shi dauke yake da kasumba wanda ya kwanta yayi luff, fuskan nan a murtuke kamar gobara zata tashi. Sanye yake da black suit da white jacket ba karamin kyau kayan suka masa ba.

Cikin izza da kasaita ya fara taka wa kamar yana tausayin kasa . Saida yaje hargaban wani kofa sa'annan naga ya danna pin hatake naga kofar ta wangale. Shiga cikin parlour yayi, Wanda yake kunshe da kayan more rayuwa ba abunda kakeji saikaran A.C

wata mata na hango kan kujera wacce bazata wuce 57 zuwa 58 bah cikin kayan ta na alfarma.hannun ta rikee da newspaper. Dago kanta tayi ta sauke su hakansa, murmushi tayi hadida fadin welcome son. Cikin shagwaba fuska yace dont talk to me again. Zaro ido nayi jin yanda zazzakar muryansa mai dadin sauraro ya daki kunnuwana.

Kusa da ita yaje tare da hade rai yana kunguni kamar gaske. Murmushi mom tayi tana mai fadin am sorry son i know i offended you please forgive your one and only mother. Tashi yayi ya nufi inda take zaune hadida durkusawa kan gwiwowi sa yace am sorry mom amma kinsan ina fushi dake, meyasa baki kirani bah tunda natafi Lagos. oh am sorry KABIR you know am always busy amma bazan kara ba kaji . Murmushi yahi wanda yasa asalin kyawunsa kara bayyana. Yanzu dai ka dawo amma zaka yi month kafin ka koma koh?,
What! Mom, Kabir ya fada, who is going to take care of my careers prodct. haba mom bayan kinsan company na na kifine muke muke producing kinga dole na dunga zuwa lagos da kaina sbd na dunga ganin kifin da ma'aikatana ke kawomin company kinsan last time ma rubbish suka yi, suka sa nayi westing din hundred million just for transportation. Shiyasa na yanke cewa zanga zuwa da kaina ina gannin aikin da suke min, in yaso sai su kawo min company.

Shikenen mom kawai ta furta. Tace you need fresh air Kabir, go and take your birth kayi sallah, daga nan kazo kaci abinci yana dinning, tom shikenen mom, wai inasu fatima ne?, oh baka jiba uncle din kune ya kwashe su wai dole holiday dinsu a gidan shi zasu yi . Okay bah damuwa akan ma yayi, amma ina grandma?, Mom tace, ai grandma ta tafi aikin data saba. What!, kabir ya furta wato grandma bata daina zuwa siyan goro ba kenen.
Eh wlh yana iya, okay ina aunty Amarya? Mom ta bashi amsa da cewa, tana part dinta, tom barana je nasan cewa bata san na dawo bah.

tashi yayi ya nufi part din Aunty Amarya . Sosai tayi murnan ganin kabir. Dan taba hira sukayi. Sa'anan ya mike da niyar nufa part dinshi, ganin hakan yasa Aunty amarya rufe kofan tace alimbir ba inda zashi hakuri ya shiga bata amma taki . Ba yadda ya iya haka yayi wanka, yayi sallah, ya chanja tufafi, ya ci abinci, fitowa yayi cikin...


Read / Download ALJANAR RUWA CE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album