Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

KOFAR AJALI RETURN Complete Hausa Novel Document by KOFAR AJALI RETURN


KOFAR AJALI RETURN

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 20960



KOFAR AJALI RETURN

Reading Time: 1 Hours

Added On: 18, Sep 2023

Author: Abdul Alhaji Musa 10k ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : *????MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION ????????️*

Author Phone : +2349077974042

Book License : Free

Category: Horror novels

File Size: 120.41 kb

File Type: txt

Views: 767+

Download: 350+

Last download: 1 day ago

Description/Story: πŸ’€πŸ’€πŸ’€
. An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
*KOFAR AJALI*

_The Return_

```[Hard way and the only way]```

πŸ’€πŸ’€πŸ’€



_________________________



*Written*

Abdul Alhaji musa 10k

*phone no:*

+2349077974042

_________________________





*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πŸ“šπŸ–ŠοΈ*



*M. W. A*



```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. πŸ€™πŸ»```

https://www.facebook.com/abdul.alhajimusa.94

_________________________





*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*







*FREE BOOK*πŸ’―βœ…

* EPISODE 0️⃣1️⃣*







*_NEW BEGGING_*





*Amrita!* *Amrita!*

Haka ake Kiran wannan suna cikin sauri kamar ana son dakatar da Mai wannan sunan aikata wata gagarumar abar...



Aiko wacce nake kyautata zaton itace Mai wannan sunan ta kasance tana tafe cikin zafin nama yayinda fuskar ta Babu annashuwa ko kadan,Shigar ta ofishin ta jibge wasu decoment dake rike hannun ta hade da cewa.



"What the heck,Mai kuke nufi da Kun sauke wannan bincike?."



Aiko fadar hakan keda wuya sai ga Mai Kiran sunan nata a baya ya shigo ofishin.



"Amritah Ya kamata ki dakatar da wannan shiriritar."



"Shiririta fa ka Kira abinda nake yi,Hm shin kasan Rayuka nawane a cen cikin had'ari?".



Haka Amritah da wannan santalele saurayi suka fara cacan baki kamar zasu doki junan but at the end juyawa tayi ta kyale sa Hadi da dawowa kan Jami'in dake zaune gaban ta.



"Ka iyya bude baki kace an sauke bincike Amma baka iyya d'aga katon tumbin Nan naka kaje binciken ba..."

Fadar hakan da tayi sai Wannan santalelen saurayin da suka shiko tare ya Kirawo sunan ta *Amritah* alamar ta tsayar da abinda take kokarin yi but sai hassalata Kiran sunan keyi haka tayi ta jifan sa da bakaken maganganu Hadi da cewar Babu ankin da suka iyya illa karban cin hanci,Kuma tayi takaici da gomnati tasa ragamar binciken a hannun su.



Wannan Dan sanda dai Yana da Damar daure ta but yayi shirune Dan mutuncin mahaifin ta da yake gani...

Amma dayaga abin ta soma wuce gona da iri sai ya Mike yayinda suka fara kaiwa junan su.... Kowa na fadar abinda tazo Masa a bakin,kamar Shirin film Yau dai ga rikici a ofishin Y'an sanda.



Wannan santalelen saurayin Hadi da Tarun ma'aikar gurin bude baki sukayi suna kallon su domin kuwa abin yafi karfin su.



"Amritah 2years fa ba kwanaki kadan bane."

Abinda ya fito daga bakin Wannan santalelen saurayin kenan yayinda sukayi shiru inda Amritah ta juyo ganinta izuwa kansa.



"bance Yayanki baya Raye ba,but Y'an sandan Suma suna iyyakan kokarin su wajen ganin sun shawon kan Komi damo sunsan idan suke da tuni sun naimo su but they don't that's why zasu sauke binciken domin duniyar da akawai matsaloli da Dama bazasu iyya tsayawa akan Abu daya har su kare ba."



Jiyo hakan yasa tayi sanyi,sauke kanta kasa tayi cen sai ta yunkura ta fice a fusace,Aiko fitar ta taja mota ta wuce...



Wannan santalelen saurayin ko ya fito cikin sauri inda ya tarar taja mota ta wuce...



"What's wrong with her?."

Abinda ya fito daga bakinsa kenan...



#Sunan ta Amrita,And Dalilinta na fada da wacen Dan sandar ko shine sun sauke bincike akan Yayar ta Wanda suka 'bata shekaru biyu da suka wuce tare da abokan aikin sa....Duk da cewar wannan batan nasu ta dauki lokaci Mai tsawo but sai take ji ajikinta har Yanzu Yana Raye...

Haka tayi driving babu inda ta tsaya sai Tsakiyar gidan su,inda ta sauka cikin sauri ta karasa inda ta tarar da Wannan santalele saurayin data Baro a police station a zaune zaman jiranta..



Hada fuska tayi Ranta abace yayinda take kallon cikin Idanu sa..



"Aunt,Ni Bari na wuce gida."

Haka saurayin Nan ya furta inda ya Mike bayan sunyi sallama da matar dake zaune gefen sa..



Takawa yayi har ya wuce yayinda Amrita ke tsaye sai famar harararsa take...

Bayan ya fice daga falon ta Soma taku tadau hanyar dakinta inda matar ta kirawo sunan ta...



"Amrita!."



Cek ta take biriki yayinda matar ta tako izuwa gareta ba tare da ta juya wa...



"Ya'u kin matukar bani kunya."



Cikin sauri ta juyo inda ta furta cewa...



"Aunt meye Kuma *Adam* din ya sanar dake Yau?*



_sunansa *Adam* kowace mace a duniya tana Tara kawaye da Dama yayinda itako Amrita aboki daya Tak gare ta wato Adam's..._

_Sun kasance tamkar y'an uwan juna sa'annan kuma sun kasance makobtar juna, sun tashi tare sunyi yaranta tare har izuwa manyantar su suna a tare and they're doing great, *best friends forever*_





*Let's get back to the story*





"Aunt meye Kuma *Adam* din ya sanar dake Yau?*



"Meye Kuma zai sanar Dani bayan anyi Komi akan Ido na."

Haka ta Bata ansa inda ta zura idanu auntyn nata ko ta karasa wajen ta Hadi da riko Mata hannaye ta Soma cewa.



"Amrita bawai bamuaSon Yayanki *#Atif* bane, A'a we do love him and Muna hoping mu same sa ko yanzu, but what you're doing it's not right kwata kwata abinda kikeyi bai dace ba..."



Sauke Kai Amrita tayi inda Auntie nata ta jata izuwa bakin kofar dakin da Mahaifiyarta ke kwance tasa hannu ta bude Hadi da cewa



"Amrita dubi Halinda ummar ki ke ciki bayan 'batar Atif."

Ajiyar zuci tayi gami da cewa..

"Komi nata ya dawo baya,kullum itake kamar Babu Komi but hakan na cimata rai, lokacinda kuka kasance kuna cikin farin ciki tare da Mahaifiyar ku ba haka take ba Amma yanzu ta sauya kullum tunanin Atif,Kuma har Yanzu kimanin shekaru biyu Bata daina Kiran sunan sa a mafarki ba."



Ije maganar tayi yayinda kwalla ta ciko idanunta Amrita ma haka Nan sai ta rungume Amrita Hadi da sake cewa...



"Idan y'an sanda suka daure ki bansan halin da Yar uwata zata shigaba Dan Allah karki sake irin wannan abin domin Allah kadai yasan halin da zata shiga idan ta rasaki."



Haka ta cika Mata hannu ta wuce ta kyale Amrita tsaye bakin kofar,sukum tayi tana kallon Mahaifiyar tata cen sai tayi furucin cewa..



"Ina sonki Mummy."

Bayan Nan ta wuce dakinta inda da shigarta agogo ya buga 06:00pm Shep Nan sai ta bude window ta leka motar data Bari a bakin get...


Read / Download KOFAR AJALI RETURN

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album