Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

MAI CIKI CE Book 1 Complete Hausa Novel Document by MAI CIKI CE Book 1


MAI CIKI CE Book 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 13255



MAI CIKI CE Book 1

Reading Time: 1 Hours

Added On: 14, Nov 2023

Author: Khadija Kanwar Soja ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION

Author Phone : 0810123539

Book License : Free

Category: Horror novels

File Size: 75.02 kb

File Type: txt

Views: 1075+

Download: 375+

Last download: 1 day ago

Description/Story: 🤰MAI CIKI CE 🤰
By
Narnah'kanwar soja










Littafin marubuchiyyar..
BIYAYYA GA UWA tasa na kasa fahimtar darajar FARASHIN SO a rashin sani na afka DUHU CIKIN HASKE sanadin HANYAR RUWA na kai ga MIJIN MAGE, tsantsar tsoro da fargaba na RUHI BIYU na manta ne MAI CIKI CE .











🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*













PAGE 1&2




Watssapt number 0810123539
Facebook page : NARNAH ƘANWAR SOJA
Istangram : NARNAH'KANWAR SOJA








Free book Comment and share please


****BORNO ****






Sosai take gudu a cikin wanan uban duhu ga iska dake kad'awa da 'karfe bishiyoyi sai girgiza ganyen sa yakiye , cikin ta ne ya 'kara murd'awa kasancewar cikin na ta ya fara girma da alama gudun ya ratsa cikin ne, sanye taki cikin wando na Pakistan duk duttyn ga shi ya 'bo'boli sai 'katuwar riga da ta kai guiwar ta ,. ko d'an kwali babo akan ta siriruwa ce sai uban gashin ta da ba kitso duk a hargitsi yaki , gudu take ko waiwaye babo duk da cewa cikin na ciwo sosai






Nishi ta kiye da 'karfen ta ihu ta buga lokachin da tayi tuntu'be da gatun duste gaba gaba tayi tuntu'be idon ta ne ya rufe ta cire tsammani cewa zata rayu idan har ta afka akan wanan dutsen hannu biyu biyu ta tallafo cikin ta rintse idon ta iska ne ya tunkud'o ta ta afka a 'kifen dutsen 'kafar ta ta murd'e ya bada wani sauti 'kass da yasa ta runtuma uban ihu da cewa "inallillahi wa inna iallhin raji'oun" sai hawaye daki bin kuncinta, wani nishi ta saki take ruwan sama ya fara zubuwa kamar da bakin'kwarya shaaa ga bishiyoyi dake tallafa gun kad'awar ruwan kanta ta d'aga sama tana jin ko wane d'igon ruwan a jikin ta,





**************** KANO ************



Dooooom 'kara ya buga "subhanallahi subhanallahi subhanallahi ina bindiga ta farmaki ne HABLAT , " wacce ake kira da HABLAT ce ta haska 'karamar wayar ta " haba dai farmaki kuma Daddy Majhat nicce fa na zuba ma dundu a baya ," tsaki yaja " fisabilillahi to haka ake tashin mutum a barchi a wanan tsakaliyar daren me kikiye ido biyu zaki tashi ne kamar ana ya'ki," ya fad'a yana murza ido da jan bargo.














Bargon ta kama tana dariya haushi ne ya ishishi ya fisgi bargon a hanun ta ya kuma 'kasa " idan aljannun ke ne suka farka ke zauna ne na bar d'akin ma dukka "dariya takiye wanda ya 'kara k'ufalar da zuciya sa, a zuciye ya bud'e 'kofar ya saki da 'karfe bayan minti biyar ta fara juyi akan gadon tsaki taja ta sauko








"ohh ne HABLAT barchi ma samu ne kowa na barchi banda ni " agogon wayar ta ta haska "karfe biyu da minti goma ,saukowa tayi a hankali ta kunna hasken d'akin nan da nan ya kauraye ko'ina silifas tasa ta shiga toilet.














Matsakaichin d'akin nata na 'karewa kallo da ke da gado da Waldrop mai kyau sai mirro da taye jire kayan adon ta album ne mai kyau tsayawa nayi ina ganin ta kyakyawar yarinya ce mai kimanin shekaru goma sha bakwai ,fara mai matsakaichin hanci sai 'karamin bakinta da dara daran idon ta da ya dace da O face nata saka'le da hannun wane guy dake sanye da uniform na Navy army Masha Allah chocolate colour mai fad'in 'kirji mai matsakaichin tsayi, fittowa tayi ta shafa 'karamin cikin ta da takara mata kyau ainun.














A hankali ta bud'e 'kofar hangusa tayi yana barchi hankalin kwance murmurshi tayi a hankali ta taki har inda yaki gashin kanshi taki shafawa a hankali tana lumshi ido chan ta matasa a jikin sa ta fara buga 'kafarta ta fashe da kuka mai sauti a firgichi ya tashi "to biyoni kuma kikaye yanzu kingama dariya yanzu kuma kuka to me ya faru ne dai wallahy kin dame rayuwa ta" HABLAT ?








Turu baki tayi Abban Majhat na rantse yunwa nakiji kuma na kasa barchi ka d'an banzan 'kai'kayi da bayana yakiye kuma " dakata hakan nan HABLAT hankalin ke ya kwanta tunda kin tashi ne yanzu gayyamin abu d'aya da zan miki " murmurshi tayi "shiyasa naki sonka Abban Majhat yanzu dai 'kwai zaka soyamin mai dad'i don Allah ina jira irrin wanda naki maka ina amarya ka gane ko ? baki ya sake ya kunna balk ya fitto tsakar gida kitchen ya nufa dubawa yayi ya kunna 'karamin celinder da suke girki , nan ya d'auko 'kwai da tattasai da albasa ya fara yankawa , nepha ne suka d'auki wuta ,











" ohhh Nigeria har yanzu wutan lantarki bai tsaya mana ba ,tunda safe ma babo wutan nan fa yanzu zafi zai tashi kamar jira suki sauro suyi ta wa mutum ihu ". bataga ma magana ba ta hango shigowar sa , " awww Abban Majhat har ka gama waiyoo my soja " hararra ya buga ma ta ce miki akayi ne mashin ne kiban Nokia ke nayi haske "mika mai tayi tana 'kunshi dariyar da ta zo mata,








kumawa yayi ya d'aura frypan da mai celinder nin ce ta mutu "what happen "kunnawa ya kuma ye ta mutu "inallillahi wa inna iallhin raji'oun gas ya 'kare ga nepa babo ga rigimar HABLAT ya zanyi ne Hafeez?










Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞






Dukkan yabo da godiya sun tabbata gun Allah maɗaukakin sarki, wanda ya bani lafiya sannan ya bani damar rubuta muku wannan littafin.






Allah ya ƙara dubun salati a gun mafificin halitta shugaban Al'umma, Annabi Muhammad (S. A. W), da ahalin sa da sahabban sa da dukkan masu bin tafarkinsa har zuwa ranar tashin Alƙiyama.*



*Ina roƙon Allah ya tsaremin alƙalamina daga rubuta duk wani abu da zai kawo ɓatanci a cikin al'umma. Allah ina roƙonka yadda ka bani damar fara rubuta wannan littafi lafiya, Allah kabani ikon gamashi lafiya, kura-kuran da zanyi ciki Allah ka yafe min da wanda nasani da wanda ban sani ba*







COMMENT AND SHARE FISABILILLAHI
🤰MAI CIKI CE 🤰
by
Narnah'kanwar soja









PAGE. 3 & 4
BORNO



Kanta ta d'aga sama tana jin ko wane d'igon ruwan a jikin ta, shiru cikin nata yayi ya daina motse hannu tasa ta shafa 'karamin cikin "Ya Allah ka karimin abinda ke ciki na a kowane hali ka bani dauriya da juriyar da zan iya kasancewa dashi a kowacce hali ," tsawa ne ya ratsa dukkan dajin wane haske ne daga nisa ta hango mai kamar wuta ya sauka akan wane bishiyar da take iya hangowa wuta ce ta kama bishiyar ga...


Read / Download MAI CIKI CE Book 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album