Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

FARASHIN SO by 'kanwar soja Complete Hausa Novel Document by FARASHIN SO by 'kanwar soja


FARASHIN SO by 'kanwar soja

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Hadiza Usman chukkol

Total Words: 22646



FARASHIN SO by 'kanwar soja

Reading Time: 1 Hours

Added On: 31, Aug 2023

Author: Khadija Kanwar Soja ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Paid

Category: Romance 18+ Novels

File Size: 136.67 kb

File Type: txt

Views: 2381+

Download: 1330+

Last download: 4 days ago

Description/Story:

Page one 1️⃣

Alhaji Muktar da Alhaji D'ahiru, i'yan uwan juna ne wanda suka taso cikin nuna 'kauna da kullawa gida junan su har takaiga ma'kiyansu basa iya tinkarar su da munafurchi suna bussiness na abu d'aya fittar da kayan da kayan masarufi daga wanan 'kasar zuwa wata 'kasa soyayyar a tsakanin su yaye tasiri sosai badon komai ba sai don 'kauna da soyayya da adu'ah da mahaifiyar su Hajiya Balkisu taki musu , kasancewar ta macce Kamila mummina macce mai tawakali da kawaici, sai dai akaiw masifa da yawan surutu hakan yasa ta tsaya tsayin daka akan yara. ta har ta kaita sun girma..








Sha'kuwar Alhaji Muktar da Alhaji D'ahiru bai tsaya anan ba har sai da suka samu kyakkyawar i'yan mata guda biyu daga jahar Adamawa a chan 'karamar hukkunar yola ta arewa Hajiya Amina itta ce babbar aminiya. agurin Hajiya Zahrah hakan yasa Alhaji Muktar ya nema auren Hajiya Amina ,shima Alhaji D'ahiru tunda yaye arba da kyakkyawar bafullatana bugun Yola yace baza'a bar shi a baya ba don haka ya samu dama a zuchiyar Hajiya Zahrah cikin ikon Allah sukaye auren soyayya da 'kauna zaman lafiya suke wanzarwa a tsakanin su..



Kuma suna girma ma surkar su dai dai 'korgodo basu da matsalar rayuwa a sannu a hankali dukiyar su ke h'abbaka lokachin guda suka samu juna biyu a in da suka haifu yara maza Hajiya Amina ta haifi santalilin saurayi mai kama da mahaifin sa sak nan aka mai suna da MUHAMMAD suna kiran sa da AHMAD a inda Hajiya Zahrah ta haife namiji ittama suka mai suna da MUHAMMAD NASIR haka suka chigaba da rayuwa cikin aminci ba wacce ta kuma haihuwa a cikin su har tsawon shikkara biyar Hajiya Amina ta kuma samu wani cikin a inda ta haifi yaro namiji suka samai IBRAHIM suna kiran sa da Khalil








(Inna ) haka Ahmad da Nazir suki kiran kakkan su Balkisu, bata taΙ“a kai musu 'korafi akan matan su ba don haihuwa don ta san haihuwa nufin Allah ne don haka hankali kwance suki rayuwar su , bayan shikkaru goma da haihuwar su Ahmad watarana Hajiya Zahrah ta tashi da ciwo mai tsananin gaske koda sukaye asibiti aka tabbatar musu da cewa tana d'auke da junna biyu farinciki sosai sukiye a gidan da murna don zasu samu 'karuwa, sanan ta samu kulla ta musamman a tsakanin su adu'ar Ahmad guda d'aya ya samu 'kanwa macce bashi kadai ba harda ma ma NASIR DA KHALIL ,, ai kuwa hakan ta kasance Hajiya Zahrah ta haifi santaliliyar yarinya wacce ta dauki kyaun mahaifiyar ta da na mahaifinta sosai hakan yasa ake cewa tana kama da d'an uwan ta Ahmad domin yafe d'auko kamar babban sa ranar suna akaye shagali sosai da sosai dangi sun chikka ma'kil i'yan uwa sun baza soyayya su da 'kauna anan INNA ta dirri da ado domin yarinya ta samu sunan ta BALKISU MAI GADON ZINNARI suna kiranta da AFIYYA




Masha Allah jarumman littafin mu sun bayyana muna lalle marhaban da zuwan ke duniya balkisu mai gadon zinnari...


Just is beginning labarin bashi da tsawo gaskiya,


Banyi al'kawarin posting kullum ba.


Please share and comment Fisabilillahi πŸ₯°πŸ™πŸ’–πŸ’™πŸ’šβ€οΈβ€οΈβ€οΈβ€οΈ
_
Al'kalamin Ζ™anwar soja βœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’ž






















πŸ’FARASHIN SOπŸ’


Mallakin 'kanwar soja βœοΈπŸ’ž

Loveble, romantic, caring, heartbroken short story..




πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Marubuchiyyar πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

βž– MIJIN MAGE. πŸ’‹πŸˆ
βž– DUHU CIKIN HASKE. πŸ’‹πŸŒ“
βž– RUHI BIYU. πŸ’‹πŸ’€


πŸ’” nowπŸ‘‡
πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘¨πŸ’FARASHIN SOπŸ’πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘¨



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday πŸŽ‚ to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...

Itta baiwa daga Allah ce, ubangiji ke bada itta ga wanda yaso, duk wanda aka bawa itta sai ya sarraffata yanda yakiso, wani ta jawo masa arziki wane kuma ta janyo masa d'aukaka da masoya masu girma da darajar......

'KANWAR SOJA βœοΈπŸ’ž
08101235739






🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*
*ΩˆΨ΅Ω„Ω‰ Ψ§Ω„Ω„Ω‡ ΨΉΩ„ Ψ§Ω„Ω†Ψ¨ΩŠ Ψ§Ω„Ϊ©Ψ±ΩŠΩ…*


Page one 2οΈβƒ£πŸ’‹


*******AFTER TEN YEAR'S ********


_Da gudu ta fitoo daga wane 'kofa ko fullstop babo ta afka wani 'kofar bayan tasha gudu a cikin falour da aka 'kawatashi da kayan alatun duniya tura door taye wow shine abin da na furta domin kuwa wani falour ne still da aka mai kwaliyyar har yana son yace yafe na farkon kyau kai tsaye ta haura step ko gajiyan bata jiba ,



" Ke bakidajiyar inace sai gudu kike cikin gida kamar wata 'bera " wawan birki taja jin muryar abinda taki so a cikin rayuwarta to anmman zagina ma yakiye " AFIYYA " ba magana naki miki ba " juyuwa taye nan kitson kanta da a kawa calarbar mai bit ya watso da sauti na musamman zum'biro baki taye da gwala-gwalai idon ta da yafara cikko da ruwa hannu tasa ta kauda gashin ta da ya rufe fuskar masha Allah AFIYYA kinan kyakkyawar yarinya mai wayo da magana ba'abunda tabar Inna dashi indai akan surutu ne da masifa sai kuma tsokana da aka haifeta dashi shugwaba kam tun tana ciki daman ake koya mata don haka da abun ta tazo " na'am yaya Ahmad daman zanji gun Daddy ne " tsaki yaja Allah ya shiryiki shine kike gudu kamar an biyoki baki tsoron ki fad'i kiye kuka ko " zo nan nema Daddy naki jira nan da 30 minute zai sauko" ganin ya saki fuska ba kamar farko ba , ta iso gaban sa ta haye kan 'kafarsa tana wasa da sajin fuskar sa tace " ummmm ai Yayya Ahmad ne ko na fad'i bazan yi kuka ba " humm murmurshi yaye "to naji idan ba zakiye kuka ba dariya zakiye nidai in na ganki sannu basance ba just kawai dariya zanmiki " zum'biro baki tayi ba'abunda zai sani kuka a rayuwar ta sai abu d'aya sai kuma taye shiru tana kallon sa jan bit nin yaye har yamata zafi "to daina kallo na kar ki chinyi ne me zai saki kuka yunwa ko dariya taye har kumatunta na lotsawa nan na hangale ina ganin irrin kammani da takiye da da"an uwan nan nata ta tsagaita tace "idan kace baka sona ko zanyi kuka ko abinchi bazanji ba kuma bazanji school ba, kuma kuma " nan idon ta yadda hawaye , baki ya bud'i jin shirmin 'kanwar tashi
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download FARASHIN SO by 'kanwar soja

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album