Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

SABON SALON GIDAN UNCLDE Complete Hausa Novel Document by SABON SALON GIDAN UNCLDE


SABON SALON GIDAN UNCLDE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 41166



SABON SALON GIDAN UNCLDE

Reading Time: 3 Hours

Added On: 13, Nov 2024

Author: Ummu Hairan ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Romance 18+ Novels

File Size: 230.25 kb

File Type: txt

Views: 2359+

Download: 2618+

Last download: 2 hours ago

Description/Story:  GIDAN UNCLE RETURN
SABON SALON GIDAN UNCLE


FAUZIYYA TASI'U UMAR
(UMMUH HAIRAN)


Bismillahir rahamanur rahim


P 1




Tafe suke cikin mota wata hamshaqiya me numfashi suna tafe tana fitar da raɓa saboda haɗuwarta a cikin motar mutum biyar ne Fatima itace a gaba tare da matashin magidancin me kimanin shekaru talatin da biyar Shattima kenan matashi kuma dan kasuwa sannan ma'aikacin goverment ya kasance ƙwararren likita wato consultant a wani fitacce kuma sanannen asibiti dake garin Kano,
Fatima ta kasance mata daya tilo a gurinsa kyakkyawa ce sosai fara tas doguwa sosai mara jiki shekarunta na haihuwa bazasu wucce 25 ba, a baya kuma wata matashiyar budurwar yarinya ce me kimanin shekara goma sha biyar zuwa sha shidda ba fara bace sannan bazaka kirata baƙa ba ta kasance fatarta choculete ce jikinta kullum cikin dumi yake da kuma danshi, kusan zan iya cewa suna tsananin kama da wannan matashin dakejan motar Hudah kenan nutsattsiyar yarinya wacce magana ma bata dameta ba.
A jikinta wasu yarane guda biyu Adnan shine babba me shekaru biyar sai Jiddah me shekaru uku dukkansu suna lafe ne a jikinta, tafiya ce sukeyinta kamar ta kurame babu me ƙumajin magana sai iska kawai ta numfashinsu da take zagawa, dagowa Hudah tayi suka hada ido da Kawu Shattima da tunda suka taho rabin hankalnsa a tuƙi rabi a kallon ƴar yayartasa yake yan watanni biyar ɗin da yayi baya tare dasu shikam baiga canji a jikin kowa ba sai jikinta ta cika ta tumbatsa sai tsone masa ido takeyi.




Numfashi ya furzar daidai lkcn da sukayi parking kafin kowa ya fita ita ta ɓalle murfin motar ta fice a guje ta shige gdan tana ihu tana cewa "Ammi Ina kike ammina na dade banganki ba fito naganki ko naji dadi" da sauri dattijuwar data ambata da Ammi ta fito daidai lkcn da Shattima da Fatima da yaransu suke shigowa tayi tsallen daya sanya Shattima saurin zama ta dafe bayan Ammi tana ƙyalƙyala dariya tana cewa.
"Nikam gsky ammi zan dawo gdannan tunda yanzu Suma su Uncle Fatah sun samu yara Aunty Fati ma yanzu ai batajin tsoro ko? Harararta Fatima tayi tace “na rasa meye yasa kikeson barinmu Hudah kullum zancenki kinason komawa gdan Ammi dama zaki cire gdan Ammi a ranki da yafi miki keda gdannan saidai irin wannan ziyarar yarinya" zama tayi tana kallon Shattima Wanda ya mayar da hankalinsa wajen kallon labaran ranar da ake haskawa a tashar Aljazeera miqewa tayi a sanyaye ta nufi wani daki dake bangare daban a cikin parlourn yabi bayanta da kallo yana murmushi yace.
“Ammi yarnan taki wata rigima takeji kwana biyunnan kullum saita damemi da maganar gdanki takeson tahowa mun rasa laifin da mukayi Mata" Jinjina Kai Ammi tayi tace “nidai roqona gareku don Allah ku riqe amanar marainiyar Allah babar tata ma Khadija ta haihu namiji jiya da dare da yau zan tafi Maidugurin Abbanku yace nabari sai gobe" Shiru ce tadan ratsa kafin daga bisani Fatima ta miqe tace “Ammi bari naje gdan Ubaidah mu gaisa" fatan alkhairi Ammi tayi Mata yaran suka bita itama Ammi ta miqe ta nufi kitchen yana ganin babu kowa yace “ammi qilafa jikarki kuka takeyi bari nagano"



Wuf ya bude dakin ya shiga ta fito daga wanka ta baza dogon gashinta tana gyarawa daure do towel a qirjinta ya tsaya ya zuba Mata ido qirjinsa na bugawa da qarfi yaja qafarsa daqyar ya matsa jikinta dake ta ture idonta da gashinta bata ganshi ba hakan ya sanyata dage towel din da niyyar goge ruwa manyan nonuwanta suka bayyana jikin mudubin daidai lkcn da ya hade qirjinsa da bayanta ya dora kansa a kafadarta yaja numfashi me sarkiya tare da dora hannunsa a nononta ya fuzgo ijiyar zuciya yace cikin in'ina "ƴa...ƴata wayyoh Hudah pls a wannan lkcn ya kamata ki bani dama don Allah Uncle Shattiman kine fah"
Janyewa tayi jikinta yana rawa tace “Nikam na shiga ukuna Uncle Fatah don Allah ka fita kada Ammi ta shigo taganmu a haka pls don..."
Matsawa ya qarayi ya dagota yana sunsunarta yayi maza ya cafki nononta da bakinsa ta fashe da kuka tana girgiza kai tana tureshi tana kuka ya dauke bakinsa tare da dago manyan fararen idanunsa ya zubasu akanta yace “kul... kullum idan na matso jikinki saiki kama kuka Hudah nifa ba baqonki bane shekara nawa inashan nononki shekara nawa Ina wasanni dake tun bakisan kanki ba gashi har komai naki ya bayyana haba Hudah meyesa kikemin hakane kinsan dai bazan cutar dake ba kuma ko bani ba indai zakiyi saurayi sai kunyi wannan rayuwar dashi...."
Maganarce ta maqale lkcn da Ammi ta qwala mata Kira tana cewa “Hudah kina Ina maza zo ki dauki abinci nasanki yanzu haka bakima karyaba" saurin goge fuskarsa yayi yace “Eh wlh Ammi tun jiya da taji nace zamuzo yau taqicin abinci yanzu ma fadan da nakeyi Mata kenan" yana fadin hakan yana fita daga dakin Hudah ta sauke ajiyar zuciya tare da daukar doguwar rigarta tasa ta rasa meye yasa Kawun nata yake nacin son ya lalata Mata rayuwa wannan shine target dinsa na biyu akanta baya samun nasara, tasani ikon Allah ne kawai zai tseratar Mata da mutuncinta a da wannan karon da aunty Fatima zata tafi umarah,



A sanyaye ta fita ta zauna a dinning din suka fara cin abincin duk dagowar da zatayi sai sun hada ido da Shattima yayi kicin² kamar tunda Allah yake baitaba dariya ba yanata juya cokali a hannunsa yace “Ammi goben zaku tafi da Fatima ne tunda jibi zata tafi umarah inyaso ita Hudah taje daga baya" dagowa tayi zatayi mgn Amma yanda taga ya daure fuska yasata yin qasa da kanta taci gaba da cakalar abincin zuciyarta cunkushe da damuwar abubuwa da yawa ta sani duka maraici ne ya janyo Mata da ace mijin Mahaifiyarta ya riqeta da bata shiga wannan cakwakiyar rayuwar ba Koda yake ba laifinsa bane Hajiya ce da Abba suka hanasu daukarta a cewarsu wai suna raye bazatayi agolanci ba,
Hawayen da taketa qoqarin tarewa ne ya zubo mata dukkansu sunga digar hawayen hakanne ya sanyasu dagowa suka zuba Mata ido tayi saurin kai hannunta ta goge saidai ta kasa tsayar dasu saboda sunriga sun qwace Mata tsawa ya daka Mata jikinta ya hau bari saboda bata manta irin dukan da yakeyi Mata idan tayi wani Abu da baiyi masa ba, yace “ubanme akayi miki zaki kama yiwa mutane kuka?" Daga Masa hannu Ammi tayi ta miqe ta kama hannunta Sukabar gurin yanata sababin masifa yana cewa “wlh Ammi kene kike lalata yarinyar nan banzar yarinya bata da aiki sai kuka..." Itadai Ammi batace qala ba taja Hudah suka shiga dakinta ta zaunar da ita tace “na lura tunda kika koma hannun kawunki da zama kusan shekara guda kenan bakida walwala kullum mgnrki Zaki dawo gurina Hudah me Fatima takeyi miki?"



Saurin girgiza kai tayi tace “bab... Bakomai Ammi nidai don Allah idan Aunty Fati zata tafi umarah kice mu dawo nan dani da Adnan da Jidda kinji don Allah ki fadawa Uncle Fatah ni idan na fada masa dukana zaiyi" Jinjina kai Ammi tayi tace “meye yasa bakisn zama a gidanku yana miki wani abune" Shiru tayi tanajin kamar ta fadawa Ammi saidai bazata iya fada ba tanajin kunyar furtawa wani wannan abin kunyar tace qanin Mahaifiyarta yanayi mata irin wadannan abubuwan haba abinda da kunya,
Jitayi Ammi tace “tinanin me kikeyi Hudah ni kakarki ce Abdulfatah qanin mahaifiyarki ne waye bare a cikinmu don Allah kada ki boyemin komsi kinji" bude baki tayi zatayi magana sai ta tuna da kalaman Nusy qawarta ta makaranta da ta taba fadawa inda take cewa da ita aikuwa kika sake kika fadawa wani tsaf zai kasheki tunda yasha fada miki, saurin girgiza Kai tayi tace “A...Ammi a komai yakeyimin ba kawai fadane yayita qyarata yana dukana tunda ya dawo kinga fah Ammi shekaran jiya da yace na kai masa coffee dakinsa na manta bansa kaninfari ba yanda ya mareni Saida gurin ya kumbura har yanzu ciwo gurin yakeyimin"
Numfashi Ammi ta sauke tace “kayyah wlh harkin tayarmin da hankali nayi tunanin wani Abu yakeyi miki Banda abinki Hudah wannan ai shine gatan kiyi hqr tunda kinsan halinsa da zafin zuciyarsa sai kici maganin zama dashi kinsan ko nace Zaki dawo ba yarda zaiyi ba balle yanzu da matarsa zatayi tafiya shikuma ba abincin waje yakeci ba" Jinjina Kai tayi cikin sarewa da sallamawa ta share hawayenta ta miqe ta fita yana tsaye a tsakiyar parlourn ya damqota yace “ubanme kikace da Ammi munayi miki?" Kuka ta saka jikinta na tsuma tanata rawar baki tanaso tayi magana amma ta kasa ya saketa tare da nuna Mata hanya ta fita sumsum tanata matsar qwallah ta shiga motar.



Ammi ce ta fito tace
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download SABON SALON GIDAN UNCLDE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album