Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

RUFDUGU Book 1 Complete Hausa Novel Document by RUFDUGU Book 1


RUFDUGU Book 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 29637



RUFDUGU Book 1

Reading Time: 2 Hours

Added On: 27, May 2024

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 207.84 kb

File Type: txt

Views: 1005+

Download: 579+

Last download: 31 minutes ago

Description/Story: RUFDUGU-01
Cigaban Wankan-Wuta
Jijjigi yayinda murginenen dutsen da Gimbiya Muskan tatura yaima dakarun sarauniya Gatsaliya kisan gilla mummunan kisa metada hankali ,aisai ran sarauniya Gatsaliya yabaci takwarma ihu tareda 'daga kanta sama nanne taitoxalida Gimbiya Muskan da Sarkin yaki dakuma Sadauki Barat nantada'da hassala tafasa ihu taredaba iblisan dakarunta ixni cewa suhau saman dutsen susaro mata kawunansu tuni iblisan sufara motsawa wasu sutashi sama wasu subi tsayin dutsen suna hawansa kamar 'kadangaru

Ganinhaka Gimbiya muskan tajawo bakanta tadana taja tafara harbi dasunan Allah wohoho nanfa tarika harbo iblisai kaikace tana harbe jemagune asaman tarika yimusu kisan gilla suna komawa 'kasa matattu

Ganin haka Hamdan dabarat suma sujawo nasu Baka dakwarin sufara harbi dafari kosun samu iblishi basa iya yimasa kodarauni amma saisui tunani kafin gimbiya muskan tafara harbi saida ta ambaci sunan Allah danhaka suma su,ara suyafa sukira sunan Allah dakarfii suna masu harba kibau

Kayyasa ainanne suga ikon Allah domin fasa iblisai sukeyi kamar tukunyar 'kasa yayinda wasu kekamawa dawuta

Jijjigi tsawon sa,aguda akwashe su shaidanun nason hawa dutsen saidai Gimbiya muskan da Sarkin yaki Hamdan da Sadaukin maza Barat sunkasa kuma suntsare sunata aikasu kiyama babuji babu gani kankace haka sunhallaka samada iblisai dubu sittin

Hakan yagirgixa sarauniya Gatsaliya takuma tsorata takuma tabbata koda za,akwana a uni anawannan gumu da gumurxu to dakarunta bazasu samudaman hawa dutsenba hakanne yasa tadaga hannayenta sama takwarara ihu tana mecewa kudakata hakaa

Take dakarunta sujanye sarauniya Gatsaliya tadubi tarin tulin dakarunta dasu mutu gakuma tarin tokar shaidanu dasukone tacika tabatse taji kamar tamutu tsabar takaici

Afusace takalli Zaffar wanda ke daure ajikin dirka takaremasa kallo tana nazarin wani irin kisa yakamata taimasa agaban idanun iyayansa tadsde tananazari daga baya saikawai takama murmushin mugunta dagabisani tadaga kanta sama takalli Su Gimbiya muskan taimusu wani irinkallo mecike dasako

Kawai saikuma taiduba ixuwaga Ilahirin dakarunta tanamecewa kaii jama,ata aljannu damutane shaidanu da iblisai bakidayanku ku,afkama Zaffar kui masa Rufdugu kaikai atare kuma alokaci guda gayyan aljannu damutane suiruri gamida gunji sui'dauki kan Zaffar wanda kedaure danufin yimasa Rufdugu

Ganinhaka Barat yakwarma ihu yanacewa shikenan yarommu yahalaka shima sarkin yaki hannayensa yadora akai yanacewa tabbas munrasa yarommu har abada

Dakarfi Gimbiya muskan tace aa ai ubanguji natare damu danhaka zaibamu tallafi, dasauri taciro tabarmanta tawurga tabarman tamarman tabaje asama sannan tafara tafiya taikasan dutsen dasauri Gimbiya muskan tadakatsalle tadira asaman tabarman aituni Sarkin yaki da Barat suma sundirka kan tabarman yayinda tamarman taikasa aguje gudu irinna futan hankali kaikace gilmawan walkiyacee yasalam 'kiriss yarage dakarun Sarauniya Gatsaliya sucimma Zaffar kwatsam Tabarman tadira agabansu Gimbiya Muskan Sarkin yaki Hamdan dakuma Barat sufuskance Dakarun fama

Jijjigi tabbas za,amutu namfa akai kallon kallo a'karshe dakarun sukwarara ihu sutaho gaba'daya lokacinne Gimbiya muskan tafudda wani kaifa kaifan gatari taba Barat kana tamikama sarkin yaki wani murjejen mashi dagar kuwansa itakuma tazare takobi wanda akema takeda gayama jini nawuce yabiyo baya Gimbiya tacedasu kui yaki dasunan Allah ubangijin musulunci lallai xamui nasara mui yaki dam mukashe bawai dan akashemuba tadaga murya tace muje muma muimisu Rufduguuuu dukan ma'kiya

Wohohoho nanfa akai taho mugama tsakanin dakarun sarauniya Gatsaliya dasu Gimbiya muskan akai mummunan gamo Gibiya muskan sarkin yaki dasadauki Barat sufantsama acikin makiya sufara aikinsu na dillancin Mutuwa

Take guri yayamutse hayaniya taiyawa Gimbiya muskan tarika zaftare kawunan mazaje tana datse wuyan arna duk indajefa takobinta tofa saidaikaga kawuna natashi sama jini nafantsama mazaje nafaduwa kaikaikai Gimbiya muskan tarika xubda maje kasa tana turasu kiyama

kamar hakane Shima sarkin yaki Hamda yaka yakasance yanamakewa da garkuwansa kuma yana sokewa datsinin mashinsa baisaurarama mutun ko aljan duk wanda yaratsa tagabansa tofa saidai uwansa tahaifi wani kisa yakeyi kaikace zaitaccen zakine atsakiyar garken tumaki

Kamar hakane shima sadaukin maza Barat ke sassaban 'kasusuwan makiya tsabar kwarewa akisa har jefa gatarinsa yakeyi gatarin yatafi yaikisa naban mamaki Barat yabi gatarin yakama abinsa

Yaki yai yaki kisa yaiksa jini yarika malala tsabar musifan haduwan kaifo dakai wuta tatashi atsuburin tuni Muskan takaiga Zaffar tasa takobi yatsinke sarkanda adsureshi wohohoho maza gumbar dutse aikoda zaffar yajishi asake dukda yana fama dayunwa dakinshin ruwa saikawai yakwantsama ihu yadubi Muskan yace nagode 'yar uwa yararumi takobi shima ya afka ahaukace yarika ragargazan makiya Har yakaiga Sarauniya Gatsaliya ya afkama mata sukacame dakazamin yaki metada hankali

Tabbas sarauniya muskan Jarumace tagaban kwatance domin saida tailaga lagalaga da Zaffar harma takusa kasheshi domin takaishi kasa tagurfanardashi bisa guiwowinsa tadaga takobinda iya 'karfinta zata datse wuyansa

Alokacinne Idanun sarkin yaki Hamdan yakai gun yakwarara ihu tareda jijjiga mashinsa yacillamata mashin yaje yacaki Kirjinta yahuda gadan bayanta yafuta nantake tao mutuwar tsayee

Wayyo aifaruwan hakanne yasa ilahirin dakarunta sutarwatse wasu sufada ruwa iblisai sutashi samaaa

Aguje Zsffar yaje yarungume mahaifinsa yanakuka yanacewa nagode baba kuma tabbas wannan bakuwan Jaruman tacancanci yabo kuma kome take bautama toshine ubangijin gaskiya lallai daga yau nima shine abinbaitana

Wannan kalami na Zaffar yagirgixa Sarkin yaki da 'dan uwansa domin suntabbata addinin Gimbiya Muskan gaskiyane to amma basu shirya karbansa yanxuba danhaka kotahalin yayane dole susan yadda zasuyi sugudumata kumadai bazasu bata daman tagana da yaronsuba domin zai,iya biyemata

Tofa yaunaji Butulciii, to amma ni Auwalu baiminba domin gashinan yatahooo dashayinsa mezafiiiRUBDUGUUUU
O2
CIGABAN-Alittafin Wankan-Wutah
''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''+++++โ€™'''''โ€™'โ€™''''''''''''''''''''''''''''
Bayan mutuwar Sarauniya Gatsaliya sai Gimbiya Muskan tasake amfanida Tabarmanta tadawo da Sarkin yaki Hamdan, Sadauki Barat dakuma 'dansu Barat bakin gabar tekun Bahar farisa inda agurinne Gimbiya muskan tatuntubesu gameda batun imaninsu da Allah ubangijin muslunci to ananne suka saba alkawari inda sarkin yaki Hamdan yadubi Gimbiya muskan dakalaman yaudara yaceda ita yarinya tabbas munga 'karfin abinbautanki kuma munyarda shine ubangijin gaskiya to amma munaso kibamu wata dama zamu koma 'kasarmu Jumki zamuikira ga ilahirin mutanemmu kancewa mukarbi musulunci sannan zamutaho 'kasarku bakidayammu domin jaddada imanimmu

Jinhaka sai gimbiya muskan taimurmushi tace nasani dayawa mutanen duniya mayaudarane tabbas zaku,iya yaudarata kaida 'dan uwanka to amma naga tsabar gaskiys a,idanun 'danku zaffar natabbata koda kubakuxo gareniba tofa shi lallai watarana xaixo gareni kuma zaixone dacikakken imaninsa sannan awannan lokacin zaiyi cara kuma zaiyi kururuwan cewa duniya bakidaya saitakarbi addinin muslunci daganan kafurai damunafukai damushirikai zasui gangami suyi dafifi akansa danufin yimasa rufduguuu ,tagirgixaka tacigaba dacewa saidai bazasu iyaba babu abinda xasu iyamasa domin zaiyi yakinne dasunan Allah zaiyi yakinne domin daukaka kalman Allah danhaka akowani hali akowani yanayi yatsinci kansa Allah zaidafamasa madadin yacutu saidai ya azabtarda azzalumai yaganamusu bakar azaba tayadda saisunxubar damakan yakinsu sunbi Allah dolee

Gimbiya muskan tadubi Zaffar tace aboki ba,abanxa naceci rayuwankaba aa naceci rayuwankane domin kaceci duniya daga hannun azzalumai danhaka inabinka bashi kuma yazama dolene kabiyani wannan bashin

Hartajuya zatatafi saitasake juyowa tadubi Zaffar tace sunana Muskan sunan 'kasata Fashaa dan haka inanan inajiranka

Adaidai nanne Mahaifiyar Zaffar tsishiru tanamaida numfashi samasama cantasake numfasawa tadubi Sarkin ya Hamdan da Barst tace kunci amanan Gimbiys muskan bayan dawowanku gida saikumanta dabatunta

Tadaga murya tace tokusani ni'dana baimantaba kuma baici amanaba dama yadade yanafadamin cewa watarana Sai yaciga Alkawari lallai zai ammsa kiran Allah zaijega Gimbiya Muskan domin biyan bashi

Jinhakan sai Barat yazare takobi yanufeta yanacewa kena dama kekinsan komai kimmuna funcemune tonarantse yau zaki mutuuu

To ayimin afuwa kuma amin uzuri kila anjima nadawoRUFDUGUU_03
CIGABAN WANKAN WUTAH
Afusace Sadauki Barat yazare takobi yanufi mahaifiyar Zaffar daniyyar datse kanta yanacewa kebakar munafuka ashedama kinsan 'dammu yanadaburin musluntane shine bakisanar damuba lallai baki cancanci kicigaba darayuwaba 'kiriss yakarisa gareta kwstsam saiga Farhan Unaixa Da unaix sunfuto sushiga tsakani susa mahaifiyarsu abayansu kaiii Barat yadakamusu tsawa lallai kukauce kubani guri kokuma zunubinta yashafeku

Dakakkausan murya Farhan yace aakawu lallai bazamubari kacutar damahaifiyarmu domin batada laifi munsaurari komai kuma munji komai tabbas kaida babammu kunci amanan Gimbiya muskan domin badan itaba badan taimakon ubangijintaba badan hasken addinintaba todayanxu yayammu Zaffar yadade damutuwa tomenene laifin yayammu dan yamuslunta narantse datunfarko nasan wannan labari danariga yayana Zaffar muslunta

Tabdijam Sadauki Zaffar da sarkin yaki Hamdan sujikamar Farhan yawatsa musu wuta ahaukace Barat yatunkari Farhan domin hukuntashi sai Unaix yashagabansa yace aa kawu ba,iya Farhan ba hattanida 'yar uwata unaixa munatareda farhan tabbas damunsamu labarin Gimbiya Muskan kafin yau toda tuni mun musulunta

Jinhakaaa sai Barat yakwarara ihu yajuya yadubi Sarkin yaki Hamdan yace yayana waimeke faruwane dasauri sarkin yaki Hamdan yazo yakama hannun Barat yace xomuje yajashi sufuta waje basu tsaya akussba saima suhau dawakansu sui yamma

Amma,al,amarin Sadauki Zaffar da'yar uwansa Juraixa tafiyansu yanisa sunketa sarari daduhu sunhaure tudu kuma sunbi gangare har su,isa wani 'kotaon binni binnin zagaye yake dawata babban gatanga metsayi gakwari sunsami 'kofar binnin arufee sai Zaffar yabubbuga 'kofar sai abude wata'yarkaraman kofa dake jikin babban kofar wani dakare yaleko idanunsa jajawur kamar garwashin wuta

Dakaren yakarema Zaffar kallo sannan yace kaisamari daga ina kuma inazaku

Zaffar yace nimatafiyine inahanyatane nazuwa binnin najran toguzirina yakare shine nakeson yada zango acikin binninku bayan kwana biyu sai inwuce

Dakaren yace to ammafa wannan binnin yana yawan hadiye baki zaifi kyau kaida 'yar uwanka kukaragaba kobakomai zakurayu

Zaffar yaimurmushi yace babu komai kawaidai abamu masauki shine burimmu domin 'yar uwana tagaji sosai lallai tanabukatan hutawa

Jinhaka kawai saidakaren yabude "kofar yaceda zafdar gaka ga binnin
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download RUFDUGU Book 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album