Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCAIATION 🖊️
(J.W.A)
Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan kasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauk'i ✏️

DUKKAN YABO DA JINJINA SU TABBATA GA UBANGIJI WANDA YAYI SAMMAI DA KASSAI, TSIRA DA AMINCIN ALLAH (SWA))
SU KARA TABBATA GA ANNABI MUHAMMAD(S. A. W)

BISSMILLAH RAHANIN RAHIM尮WANNAN LITAFIN MAI ALJANAR RUWA CE?

CIKINTA AKWAI KALUBALE, ZAZAFAR SOYAYYA TAUSAY WRITTEN & DIRECTED BY AISHA M.B (BABY ISHA ) '

'''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''' KADAN DAGA CIKIN
LITATTAFAI DANA RUBUTA ,AL MASIFATU DANGIN JARABA馃拑馃徎馃拑馃徎 RAYUWA DA MACIJIYA KUNCIN RAYUWA DA DAI SAURANSU.

ALJANAR RUWACE. PAGE 1. ...........................................
LAGOS STATE
Gari ne daya kunshi abubuwa kama daga mutane , manyan gidaje, gurare masu kyau daban sha'awa , Beaches, Da albarkatun shukoki masu kyau.

Lagos ya kasance gari daya bamban ta da sauran garuruwa. da'in zaka shiga lagos baza hasa welcome to lagos ba sai dai kaga ansa this is lagos. Wannan kenen .

Wani kyakyawan golden bindi na hango gefen ruwa yana wutsil wutsil ta saman ruwa. Hakan bai bani daman ganin shin Aljanar ruwa ce koka kifin ruwane.

Stale naga bindin yayi daga cikin ruwan. Zaro ido nayi ganin tabbas wannan ba kifi bane Aljanar ruwa ce .

Zuwa nayi daf da ita. salati nasa sakamakon harba danayi da kyakywan fuskan ta, Wanda yake dauke da dariya da annashuwa, da alama juyin da take yi cikin ruwan nama ta dadi.
Brown 馃憖 Eyes dinta ta, ta lumshe masu kama da madara sakamakon iskan dake kadawa na farfajiyan dajjn na mata dadi baje gashinta brown tayi wanda ke dauke da fureni masu daukan ido da hankali har kugunta.,

Kwanciya naga tayi a gefen ruwan tana saukar da numfashi .masha Allah na iya furtawa lck da idanuwa na suka sauka a kyakyawan fuskar ta ashe daxu banga komai bah yanzu naga kyau. Gsk yane Allah yayi wa wan nan Aljanar ruwan baiwan kyau.

mamaki na shiga yi sbd tunda nake ban taba ganin Aljanar ruwa mai kyau haka ba saidai mununa amma kyaun wannan Aljanar ruwan yayi matukar bani mamaki . Wasa ta cigaba dayi da ruwan tekun tana dan jan numfashi sbd gaba daya a takure take a saman ruwan.

Nannauyan Ajiyan zuciya naga ta sauke cikin yaren Aljanun ruwa tace , gaskiya duniyan bil adam badai kyau bah gaskiya akwai kyau , inama nidin bil adama ce , zaro lulu eyes dinta tayi hade da fadin Aa kada ki manta mugayen mutane ne suka tafi da JERAZA kawar ki ki . Hawaye naga ya fara bin kunci ta . Share hawaye ta tayi hade da fadin Sarki ubangiji kasa JERAZA tana cikin koshin lfy .

Daga kanta naga tayi sama ganin rana ya fadin yasa ta razana! gaban ta yayi mumunan faduwa!.
Dafe kirji ta tayi tare da fadin na shiga uku na yau na tabbata yau sarauniya sunaina baza ta barni bah.

Karfe taji an buga mata a tsakiyan kanta, .kara ta saki!, hadida juyowa tana mai fuskantar su, wasu Aljanun ruwa na gani guda uku munana basu da wani fasalin kyau. Fuska su ba kyan gani abun kayi amai . Maza biyu ne sai kuma mace wace ke tsakiyan su rikee da karfen lu'ulu'u. Magana naji ta fara yi kamar haka, Amriya ba'an hana kowane bawa zuwa bakin ruwa ba.

wacce haka kira Amriya tace kwarai an hana amma Zeharis ki sani dan kuna matsayin shugaban Aljanun ruwa hakan bazai sa ku hana kowa yancin kansa bah . Muma fah abu mai rai ne kamar kowa ne halitta a duniya, cikin fusa ta Zeharis ta fara magana cikin muryar ta mara amo da dadin sauraro tace,

Mu kenan bamu isah dake kaskantaciyar baiwa bako?, Da kata, Amriya ta fada cikin zafin rai!, Kisani nidin ba kaskantaciya bace kuma baiwa bah, Wato mune kaskantatun koh cewar Zeharis. Nuna wa enda suke gadi ta tayi da yatsan ta masu dauke da zara zaran farcina tace ku kamo min itah ku tawo da ita fada yanzu nan.,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

ABUJA STATE
G.R.A direct na shiga batare da jinkir tawa bah, nafara bin lungu da sako na layin.
Gidaje tsayayu masu kyau da daukan ido nake ta harba dasu tsit kake jin layin da Alama kowa yana cikin muhalinsa .

Charaf idanuwana suka sauka awani makeken gida wanda yafi kowane gida kyau, girma da haduwa acikin G.R.A . Wannan gidan shi hake kira Aljannar duniya . Bakaken motoci nagani wajan goma sai kuma fari guda daya tsakiya. Jere suke hakan titin estate din. Gidan da nake ta sumbatu hakai naga suna shiga daya bayan daya. Har idanuwana suka daina ganin su sakamon gate da body guard suka kulle. Niko nace baza'a a barni a baya ba saina shiga .
Wow nace ganin gidan yayi matukar kyau da tsaruwa tabbas kudade sunyi kuka wajan gina wannan katafaren gidan ashe a wajan kawai keyar gidan na gani banga jikin ba. Direct parking space naga mototci sun tsaya Body gourds naga sun fara futowa daga cikin bakaken motocin. Daya daga cikin body gourds din naga ya nufi wannan farar motar ta tsakiya. Budewa yayi hadida saramai.

Saida haka dau kusan ten minutes ba'a fito ba, daga nan naga an zuro kafa sanye da canvas white colour . Daga bisani wani handsome mature guy ya futo daga cikin motar. Dukkan yabo da jinjina su tabbata ga ubangiji wanda yayi wannan kyakyawan hallita, fuska shi dauke yake da kasumba wanda ya kwanta yayi luff, fuskan nan a murtuke kamar gobara zata tashi. Sanye yake da black suit da white jacket ba karamin kyau kayan suka masa ba.

Cikin izza da kasaita ya fara taka wa kamar yana tausayin kasa . Saida yaje hargaban wani kofa sa'annan naga ya danna pin hatake naga kofar ta wangale. Shiga cikin parlour yayi, Wanda yake kunshe da kayan more rayuwa ba abunda kakeji saikaran A.C

wata mata na hango kan kujera wacce bazata wuce 57 zuwa 58 bah cikin kayan ta na alfarma.hannun ta rikee da newspaper. Dago kanta tayi ta sauke su hakansa, murmushi tayi hadida fadin welcome son. Cikin shagwaba fuska yace dont talk to me again. Zaro ido nayi jin yanda zazzakar muryansa mai dadin sauraro ya daki kunnuwana.

Kusa da ita yaje tare da hade rai yana kunguni kamar gaske. Murmushi mom tayi tana mai fadin am sorry son i know i offended you please forgive your one and only mother. Tashi yayi ya nufi inda take zaune hadida durkusawa kan gwiwowi sa yace am sorry mom amma kinsan ina fushi dake, meyasa baki kirani bah tunda natafi Lagos. oh am sorry KABIR you know am always busy amma bazan kara ba kaji . Murmushi yahi wanda yasa asalin kyawunsa kara bayyana. Yanzu dai ka dawo amma zaka yi month kafin ka koma koh?,
What! Mom, Kabir ya fada, who is going to take care of my careers prodct. haba mom bayan kinsan company na na kifine muke muke producing kinga dole na dunga zuwa lagos da kaina sbd na dunga ganin kifin da ma'aikatana ke kawomin company kinsan last time ma rubbish suka yi, suka sa nayi westing din hundred million just for transportation. Shiyasa na yanke cewa zanga zuwa da kaina ina gannin aikin da suke min, in yaso sai su kawo min company.

Shikenen mom kawai ta furta. Tace you need fresh air Kabir, go and take your birth kayi sallah, daga nan kazo kaci abinci yana dinning, tom shikenen mom, wai inasu fatima ne?, oh baka jiba uncle din kune ya kwashe su wai dole holiday dinsu a gidan shi zasu yi . Okay bah damuwa akan ma yayi, amma ina grandma?, Mom tace, ai grandma ta tafi aikin data saba. What!, kabir ya furta wato grandma bata daina zuwa siyan goro ba kenen.
Eh wlh yana iya, okay ina aunty Amarya? Mom ta bashi amsa da cewa, tana part dinta, tom barana je nasan cewa bata san na dawo bah.

tashi yayi ya nufi part din Aunty Amarya . Sosai tayi murnan ganin kabir. Dan taba hira sukayi. Sa'anan ya mike da niyar nufa part dinshi, ganin hakan yasa Aunty amarya rufe kofan tace alimbir ba inda zashi hakuri ya shiga bata amma taki . Ba yadda ya iya haka yayi wanka, yayi sallah, ya chanja tufafi, ya ci abinci, fitowa yayi cikin kananan kaya wanda suka matukar yi masa kyau waya shi yaji ya fara ringing, daukar wayar yayi hadida karawa a kunnen sa yace hello.
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

BANGAREN AMRIYA.
Ba'a zarce ko inada itaba sai gaban sarauniya sunainah. durkusawa Amriya tayi cikin gwiwowin ta hade da fadin a gafar ceni shugaba hakan ba zata sake faruwa ba.

wata mumunan halitta nagani kan kujera irin na Aljanun ruwa, wani abu naga ta fara yi da hannuwan ta . Jikin Amriya ne ya fara karkarwa, sama naga anyi da ita hadida na kata da kasa. Ruwan tekun naga ya fara girgiza . Kafun kacemai gaba daya Aljanun ruwa sun hallara magana naga ta fara yi ciki murya ta mara amo da dadin sauraro.

Amriya kinyi kunnen kashi kin tsallaka iyaka, dole ki fuskanci mumunan hukunci, hukunci dana yanke miki shine zakiyi kwana bakwai a daure ade damiki azaba ba sassauci, baza kici bah, kuma baza kisha ba.

Ki taimaka sarauniya kada kiyi min haka ki dubi halin maraici na ki tausayamin. Cikin zafin rai sarauniya sunaina tace wannan shine hukuncin dana yake miki daidai da laifin da kika aikata. Tashi Zeharis tayi daga kujerar da take kai, sannan ta daga bindin ta na kifi da iya karfin ta, ta buga wa Amriya. Wani razanannen Kara Amriya ta saki hadeda faduwa kasa. Gaba daya Aljanun ruwa Amriya ta basu tausayi. Zeharis tace cikin murya ta mara dadi kuyi min sama da ita.

kacha naga sun dauka sukayi sama da ita hadeda daddaureta . Bulala mai mugun kauri da tsayi in kaga shi saika yi zaton da narkakkiyar dalma haka hada shi, wannan bulalan na tabbata haka daki mutum dashi toh sai yayi shekara yana jinya Zeharis ba tayi wata wata ba ta fara zubawa Amriya bulalan ajiki ihuu Amriya ta fara yi, tana fadi, kuyi hakuri nayi alkawari bazan sake zuwa ganin yanda duniyan mutane yake amma inaaa koh sauraronta zeharis batayi bah illah kara karfin bulalan da tayi.

Cikin zafin rai da kunan zuciya . Amriya tayi,ihuuuuu!, wanda yasa gaba daya ruwan tekun馃寠 fara girgiza. bude ido ta tayi wanda suka kara rinewa sukayi brown sosai. Rintse idanuwan ta tayi hadeda cije lebenta ta kara sakin wani ihuu! da gurnani wanda ya tsorata gaba daya Aljanu ruwa. tsinke wa kacocin suka yi, ta dura kasa hadeda mikar da bindin ta, ta shake wuyan zeharis. Ihuu zeharis ta fara yi,

hajijiya Amriya ta shiga yi da zeharis tana buga ta jikin manya manyan dutsinan dake cikin ruwan tekun, saida taga zeharis ta jigata sa'anan ta wurgar da ita . Dakarai Aljanun ruwa ne suka yo kanta hadida zagaye ta. Cikin bacin rai ta fara hajijiya da ruwan tekun hade da wulli dasu daya bayan daya. Cikin muryanta nanuna gajiyawa hakan zalinci da hake musu tace,.

'""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂妕oh Fans yanzu haka soma yakin 馃馃 daga taku ALKALAMIN baby isha馃枈锔忦煐婏笍.

wannan litafin is not paid book is free book .And i hope you guys will enjoy this book soon after馃尯馃尯馃尯馃尯鉁嶏笍
2/28/24, 22:00 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM馃尮鉁╓RITTEN & DIRECTED鉁煐婏笍 BY 馃尮BABY ISHA馃尮 ALJANNAR RUWA 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂奝AGE 2锔忊儯. """""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" Amriya ta fara magana kamar haka, kinyi kuskure sunaina, kunyi kuskuren tabani da kuka yi. Da nazu bamu ku ido nayi, Kuka cigaba da zalinci acikin ruwan nan. Kema kinsani saurauniya karfi na danaku badaya bane . da inada niyar hallakar da kowa na tekun nan kinsan tsaf zan iya da karfina amma kitsani daga yau zalinci yakare kowa saiyayi rayuwar shi kamar yanda yasaba a da. Cikin baccin rai sarauniya sunaina tace sokike mu gwabza ne. Kwarai inaso mu gwabza. Cikin dariyar ta na mugun ta sunaina tace, naji na yarda idan nafadi wannan kujerar sarautar zan mallaka miki shi kuma na yarda zan zamu zamo baiwarki. Shikenen amriya tace. Tsalle sunaina tayi tadura agaban amriya. Hannunta naga sunaina ta daga hadi da tattaro ruwa tekun tana juyashi. Cikin zafin rai ta turawa amriya samun amriya yayi hatake ta fadi. Gaba daya Aljannun ruwan sun fara tsorata kada Amriya takiyin nasara su shiga uku. Mike wa Amriya tayi hadida yin gurnani. da yasa kowa yafara tsorata. Brown Abu nagani a hannunta tana sarrafa shi cikin kwarewa ta Turawa sarauniya sunaina. Cikin kwarewa sunaina ta kawce wannan Abu. Cikin karfin gwiwa Amriya tayi wani irin juyi tabuga wani tsalle sai hakan sunaina danne ta amriya tayi sosai. Kakari sunaina tafarayi shikenan na saduda na zubar da makamai na. Ihuuu gabadayan Aljannun ruwan sukayi .suka dauki amriya chak suka dirata a wannan kujerar hadida cire hulan saurautan dake kan sunaina suka sakawa Amriya. Mgn amriya tafara kamar haka. Na fada miki cewa duk karfin ki zan iya dake. Amma kika kiji. Kowa ya saurareni yaji. Daga yau ni sarauniya amriya nabada umarnin kowa yayi rayuwarshi cikin yanci kowa yayi rayuwarsa yanda yake so. Yanzu ba bauta ba shugabanci . Ku kuma tanuna su sunaina dake yashe a kasa tace. Yanzu duk izzan duk karfin mulkin dakuke ji Dashi yanzu yana ina. Kuje nabarku da ranku kuma ni bazan dauke ku a matsayin bayi bah. Kuje. Tashi sukayi suka nufa cikin kogon tekun. Kallon Aljannun ruwan tayi Wanda fuskokin su dauke da farin ciki. Daya daga cikin su Amriya ta kira. Zuwa yayi har gaban ta. Cire hulan sarautar tayi hadida doramai akai. Zaro ido baki?aya su sukayi. Nasan zaku yi mamaki meyasa nacire hulan sarautar. Na cire ne sbd banaso badan nasamu hulan sarauta nayi fada da sunaina ba. Nayine sbd kowa yasamu yancin kanshi. Shewa suka sa suna Mai yi mata kirari harta bar wajan tanufi cikin kogonta."""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" daga wayan kabir yayi hadida karawa a kunnen shi. Hello. Daga dayan bangaren kuma naji ance. Allah ya kara nisan kwana Sir. Wa ennan masu kamun kifaye nan sunce bazasuyi bah saidai inkaima zaka bisu kuje sbd wajan yana da matukar hatsari sosai. Shikenen kabir yace ganinan zuwa. Katse wayan kabir yayi hadida saukarda nanauyan hajiyan zuciya. Car key dinshi yadauka hadida nufa hanyar waje. Mom ce taga shi hadida fadin son ina kuma zuwa yanzu. Oh sorry mom yanzu nan akayi kirana fish production. Yanzu kafasa yin satin dakace zakayi. Yes mom hamma I promise you idan nadawo 1 months zanyi a gida OK . Kinsan haryanzu company na basuda dolphin 馃惉 shiyasa nakeson ma zuwa dakaina naga abunda zasu kamo. OK son amma a jirgi zakaje koh. Yes of course. Flirt zanbi. Baranaje Dan flirt zai tashine 4 pm. Bye mom. OK son. Albarka tashiga samai daga bisani kuma yafuto daga gidan body guard ne suka fara bude ma kofa. Basu zarce ko inaba sai airport.. 4:30 flirt dinshi yasauka a Lagos. Fatowa yayi daga cikin jirgin hadida shiga wani motor. Direct wajan fishes production yanufah hadida indasuke safarar kifaye. Jirgin ruwa naga sunshiga sunkai wajan 20. Jirgin ruwa yafara tafiya. Cikin batsewa ya tsaya hadida kallon ko ina na farfajiya dajin da teku. Bangaren amriya kuwa futowa tayi daga cikin kogon tanufi kan kan tekun hadida wasa kamar yanda tasaba. Sir gawasu kifaye Chan musa net. Kufito da net da sauri. Cikin sauri da kwarewa suka shiga baza net din hadida zubasu acikin ruwa. Zeharis dake kan dutse tana hayyana abubamuwan dazatayi yiwa amriya. Ruff taga abu ya kama ta ajikinta. Kokari take ta kwace kanta amma hakan baiyiwuba. Jin yayi musu nauyi yasa gabadaya suka sa ihuu suna murnan sunyi kamu Mai kyau wannan shekarar. Kabir dake tsaye sai zuba murmushi yake shikadai. Jan net din suka shigayi amma da kyar suke iya ja tsabar nauyi. Suna cikin jawowa sharaff idon su yasauka hakan zeharis wande ke cikin net din ihuuu tsoro suka sa. Hadida saurin sakinta. Cikin zafin rai zeharis ta yaga net din hadida yaga bayan kabir wanda ke tsaye wajan net din. Hadida janshi tasa acikin ruwa tekun tayi tafiyarta. Wutsil wutsil kabir ya fara yi sbd bai iya ruwa bah, gashi dada lumewa yake cikin ruwan. Daya daga cikin masu kamun kifin yace waiyoo Aljannar ruwa ta tafida sir kabir. Gashi bai iya ruwa bah. Net din suka Fara bazawa suna ja sbd suyi nasaran jan kabir amma me basuga komai ma. AMriya dake ta wasanta da bindinta na kifi ta hango ganganjiki daga nesanta. tafiya tafarayi da bindinta na kifi harta isah gareshi. zaro ido tayi. tana Mai fadin BIL Adama kuma. Hade rai tayi hadida cewa toh meyasa zan ceceka tunda kuma ba tausayine dakuba nima bazan tausaya maka bah. Juyawa tayi da niyar tafiya saitaji wani kasala bazata iya tafiya tabarshi ba cikin wannan halin dayake. Hannuta tasa tafara Jan hannunshi. Harta Isa bakin teku. Danna Mai cikinshi tayi amma ko motsawa baiyiba. Karemai kallo tayi tace kyakyawa gsk. Amma Kai wane tsautsayine yakawoka teku. Bayan baka iya ruwa ba. Allah ya soka baka haduda sauran yan uwana ba da fata fata zasuyi da naman ka. Jijigashi ta shiga yi amma tsam bai ko motsa hannunshi bah. Fargaba da tsoro ne ya kamata gannin har yanzu bai tashi ba. Kodai ya mutune ta tambayi kanta. Cike da tausayawa ta Kalle shi Hadida cewa bazaka mutuba zan ceci rayuwarka Kaji. bakinta ta mannamai a lebensa. hadida fara sunbatan sa. wani yarr yarr jikinshi yayi. hannunsa ya motsa. da sauri tacire bakinta daga nashi. tana murmushi jindadi ya farfado. gudun karyaje ya ganta ya kasheta. yasa tafara waige waige. chan taga kwale kwale. yana nufo Inda suke. Daga shi tayi.ta lume cikin ruwa. Shikuma yadashi Sama da hannayen ta suna ganin shi suka yo inda suka ga ganganjikin shi. Tana ganin sunzo daf da su yasa ta saurin sakin sa tayi hade da saurin barin wajan. Dauka sa sukayi suka nufi hanyar gida. Basu zarce ko inaba sai hospital dashi.
kuyi managed Dan Allah ALKALAMI 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔? baby Isha 馃尮馃尮
2/28/24, 22:01 - AISHA M.B (Baby isha)



: 馃尮BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM 馃尮ALJANAR RUWA 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煂奝AGE3锔忊儯. 鉁╓RITTEN & DIRECTED BY BABY ISHA 馃枈锔忦煐婏笍""""""'""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""


direct emergency haka karbe shi. Wata nurse ce ta futo hadida fadin doctor yace baza a fara yimai aikiba sai mahafin Mara lafiyan yayi signing. Cikin baccin rai abokin kabir. Wato Sadiq yace hakan mene baza ku fara mai aikiba bakusan yana cikin mawuyacin hali bane koh so kuke ya rasa a rayuwar sa ne eh. Nurse dintace. Umarnine daga nagaba damu Dan haka zaka iya zuwa kasamu doctor Aliyu . Inane office dinsa sadiq ya tambayeta cikin kwantar da murya. Channe ta yimai nuni da yatsa ta. Godiya ya mata. Daga bisani kuma yanufi hanyar office din doctor Aliyu. Murda handle din kofar yayi hadida shiga cikin office din. Dago Kai doctor Aliyu yayi ya Dora hakan sadiq. Mgn sadiq yafara kamar haka. naji sakon ka daga nurse. Gyara zama shi doctor Aliyu yayi hade da fadin eh dole sai mahaifin Mara lafiyan yayi signing tukunan zamu iya aikin mu. Hade fushin shi sadiq yayi hadida kwantar da murya ya fara fadin toh kumai aikin daga baya za'a yi signing. Amma ai kowama zai iya Mai singing tunda nina kawoshi Mai zai hana namai signing. Impossible doctor Aliyu yafada. Cikin baccin rai sadiq ya tashi. Kai malam bar ganin ina lalabaka kanemi yimin wulakanci. . Kasan waye Mai company fishes production na Abuja. Dariya Doctor Aliyu yayi hadida fadin meye hadina dawanan kofanin. Konawaye meye ma hadin Mara lafiya nan dawanan company. Cikin daga murya sadiq yace toh wawa. Mai company ne a gadon hospital dinka kwance shashasha. Cikin rawar jiki doctor Aliyu yace kana nufin Sir kabir. Oho kaika sani cewar sadiq Wlh indai wani Abu ya samu kabir toh ka

Please Login or Register in order to submit comment