Join Our WhatsApp Group

KWARTON MANYA Complete Hausa Novel Document by KWARTON MANYA


KWARTON MANYA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 16156



KWARTON MANYA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 26, Sep 2023

Author: Maman Teddy ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08081202932

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 86.18 kb

File Type: txt

Views: 3491+

Download: 1199+

Last download: 2 days ago

Description/Story: 
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT*🕊️ƘWARTON MANYA🕊️*

_Na...Mmn teddy_

1
_A cikin uku wannan kuka zaɓa ,,an daɗe ba'a haɗu ba,wannan ya sa xan murxa nayi amfani da alƙalami na nayi maku komai ƙwasha²😹 . So pls take note matured head only ,idan kuma kika ƙi ji hausawa nacewa bakya ƙi gani ba, ki kayi kunnen ƙashi na ur own prob not mine🤷‍♀️na ur own matter,buss aswear , bazan yi free page da yawa ba , only 5 pages i will for free page,so zaki iya fara biyan kuɗin littafinki ynxu".ina ƙara faɗa only matured head, full romantic ne salon labarin haka yazo dashi,bana son jin wani xancen banza don Allah"._

*Ina masu buƙatar a tallah ta masu Hajar su zasu biya 2k ne kacal kaman yanda suka saba biya haka zaku iya sambaɗo da kuɗin ku ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*


*"Ga masu buƙatar fara payment ɗin littafin ƘWARTON MNY zaku iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ku tura ta account ɗina na sama👆 . Normal payment na wannan littafin ₦300...Vip pymnt ₦500... Special pymnt ₦1000 . Ƙi biya na antayaki a Paid grp.*

_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke ƴan uwan mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_

*****
_LAGOS_

Wani irin hayaƙi ne ya turniƙe ko ina na wannan gida , hayaƙi mai saka ciwon kai ,can cikin wani kitchen na hango wannan hayaƙi na fita ,wanda ko ba'a faɗa maka ba kasan icen ɗanye take amfani dashi ta damuna". Zainabu abamu ta Ashirin, Zainabu abani ta goma". Muryar yara kake ji kowa na faɗin Abashi na dai dai kuɗin sa, wacce ko aka kira da Zainabu ba abun da take sai aikin goge zufan dake saukowa tun daga goshin ta zuwa wuya". Sama'ila ne ya leƙo da kansa ta windon lange langen kitchen ɗin kamin yace " Taɓ Allah shi kyauta ,mutane na cin Dauɗa basu sani ba". Saka luddayin tayi cikin ƙullun kalallaɓan da take soyawa ,kamin ta buɗe murya cike da tsiwa ta hau cewa " Eh Naji Allah yasa dattin jiki na nake ɓanɓarowa nayi maggi da gishiri na zuba a ciki duka bai dameka ba , bashi ne dai nace a sana'a ta babu ,baxan bayar ba". Ke Ni kike faɗa mawa wannan maganan??. Yayi maganan a zafafe dama so yake ta tanka ya buga banza". Eh na faɗa maka ,ai Ni wlh da kowa xanyi faɗa indai akan kasuwanci na ne". Tayi maganan tana juya ƙullun kalallaɓan nata da gaba ɗaya garin matafi na ɗari ba sai sauran cefane da tayi". Sama'ila ne yayi saurin nufan Ƙofan fale falen kitchen ɗin da zumman dukan Zainabu ya buga ya gudu". Da Umma Halima sukayi arba,nan take ta ɗaure fuska ta mau tana magana cike da faɗa " Tattara kabar gidan ,idan baxaka tafi harkar neman ka ba,to kaje dai ko ma ina ne ,na rabaka da Zainabu kaƙi rabuwa da ita dai ko? To bari Malam ya shigo zan sa ayi maku iyaka tsakani". Cike da cizar yatsa Sama'ila ya juya ,sam bai so zuwan mahaifiyar tasu ba ,yaso ya bigi banza ne kamin ya bar gidan kaman yanda ya ƙudirta.
Zainabu abani kalallaɓa. Wani ɗan yaro yayayye yayi mata maganan yana miƙa mata kuɗin hannun shi ,hannu takai tana amsan kuɗin haɗi da buɗewa a tunanin ta ƴan biyar² ne guda biyu ,sai kuma taga ɗaya". Taɓ amma wannan Uwar taka taci uwar rainin wayo, banda iskanci nine zata aiko ka da biyar in baka wainar fulawa dashi? To kaci Sa'a yau my temper is Off in maka na turawa, da ba don haka ba ,wallahi yanda ka fito mata kana Annuri da kuka zaka koma mata,don sai na kileka ladon bacin ran da ka sani". Fice mun da gani dan ƙaniyar ka". Tayi maganan tana cilla Naira biyar ɗin a wuta haɗi da cewa " Baxan bada biyar ɗin ba na ƙona ta ladan ɓacin ran danayi". Ganin haka yasa yaron ficewa kitchen ɗin da gudu yana komar mawa Uwar sa da kuka. Saidai ƴan sayan kalallaɓa kowa yana Son mawa Zainabu magana kan abun da tayi bai kamata ba ,amma kuma suna gudun bala'i ,hakan yasa sai dai su bata kuɗi ta sallame su suyi ta kansu. Zainabu kiyi sauri ki gama zan aikeki kasuwar Dole ki Sayo mun Kayan yaji". To Umma na kusa baifi na soya ta ɗari ba yanxu ƙullun ya ƙare,tayi ƙare maganan tana karkata kwanon ƙullun da baifi kudayi ɗaya da rabi ba,nikam nace bala'i wannan wani irin riba Zainabu kebi haka?. Zainabu wai inji maman mu tace " Kiyi haƙuri ki bashi kallaɓan ta biyar ɗin yaye akayi masa". Cike da masifa Zainabu ta juyo tana kallon yarinyar da ƙanin nata da ta cilla biyar ɗin sa a wuta ,kana tace " baxan bayar ba ,ita tana bada bashin kayan sana'ar tane? Ni sai ta nemi cin mun mutumci a nawa ? To na cilla kuɗin huta ,ƙarikon yaye Allah yasa yau ya fito daga ciki duniya". Ki fice mun ke dashi kamin na tashi...tayi maganan tana rintse ido na masifa wanda da sauri yarinyar ta tasa ɗan ƙanin ta suka fice. A haka Zainabu tayi ta sai da kallaɓan ta gata da jama'a ,amma ba haƙuri kamin ta gama tayi faɗa babu iyaka. Tana gama kallaɓan ko wanka bata tsaya yi ba ,bare wanke fuska ta zura hijab ɗin ta iya gwiwa ,yaji dauɗan duniya baƙiƙirin. Umma karo kuɗin?".
Umma ne ta kalle ta sama da ƙasa ,kamin tace " Zainabu Bazaki ɗan wanke koda ƙafa ba a haka zaki tafi??. Ɗan gyara zaman hijab ɗin ta tayi kamin tace " Eh Umma a haka xan tafi , wa'anan mutanen Lagos ɗin ƴan iskan mutane ne,ko wanka nayi naci ado nasa gyale da atampha na fita sunana matan Aure a wurin su...baxasu taɓa kira na da budurwa ba indai ba shigar banza nayi ba ,nasa wando 3 quater ,idan kuma shi kikeso nasaka shikenan sai yanxu inna fita na tsaya a ƴan gonjo na siya da ribar da nasamu ta kalallaɓa".

A'a ina ,maza kinji amsa ta fi ki Sayo mun Kayan yaji komai da komai ta ɗari da hamsin...to Umma sai na dawo ". A dawo lafiya". Ficewa Zainabu tayi daga gidan tana nufan kasuwar Dole, alhmdullh a wannan karon batayi faɗa da tasi'u mai kayan yaji ba ,ta ɗauki hanyar dawowa gida ,wanda duk nesan gidan su da kasuwar a ƙasa take zuwa ta dawo a ƙasa ,ɗan kuɗin da aka bata na moto ta riƙe tace " zata jah jarin wani abun ,haka take Zainabu yarinya ce mai zafin nema,tayi wannan sana'a tayi wancenn kuma duka du basu taru sun zama guda ba, yarinya ce fitinanniya ta gaske gata bata da tsoro a ko ina ta shiga ,indai kayi mata sai ta maka ,ƙarya ne a wuni batayi faɗa har da su damme ba ,wanda ita har gadara take da cewa " bata faɗa da yarinya ɗaya sai su kai biyu zuwa uku,don idan ɗaya ne to tabbas xata mata lahani ,gomma sukai biyu zuwa uku ,to sai ta casusu. Gata da farin jinin ƙawaye kowa Zainabu haka matar Aure da yara.amma fa Zainabu bata da mutunci sam....ita idan batayi faɗa ba har ciwo ma take cewa takeyi,faɗa ya zama mata jinin jiki, gata duk ƙawayen ta tsoron ta sukeyi ,saboda tana da ƙarfi kaman Shari'a ,bata taɓa dambe ba ita taci nasara akan wa incan ba. Haka xata kama ƴaƴan mutane ta bigi na banxa ,idan iyayen su sun gidan Umma sun kawo ƙara. Umma Halima tayi ta basu haƙuri tayi faɗa ma Zainabu har ta gaji.

Hee heey Madam for ur babies". Nan Zainabu taji Muryar wani inyamuri yana katseta da cewa " For your babbie ,yana ɗaaga mata gonjon bby suit na yara". Wani irin fusata Zainabu tayi a zuciyar ta tana cewa " Wa'annnan inyamuran kullum iskanci ƙaruwa yake yi". Bama baby ba a'a yanxu babbie take dasu. Kai kalle Ni da kyau Dan Uwar ka kaga nayi kama ma da wacce take da Aure har da yara??. Shegu ƴan iskan mutane kawai ,wato sai na fitar da tsaraici ne sannan nake budurwa a wurin ku ko? Wanda sukayi sabo da ganin tsaraicin mata,shiyasa shekaru ƙalilan ido ya makance".

Inyamuri ne ya kalle yaya kallon ta kusa dashi haɗi da ware ware yana cewa " what is she saying?. Eiyee kana nufin ma baka san me nake cewa ba?". Kamin ya ƙara mawa Zainabu magana ne nan yaga ta ɗaga hannu tassss tana wanke fuskar sa da mari". What of now? Nace yanxu fa kaji me nake cewa ko sai na ƙara wanke fuskar ka da wani marin?. Cikin tsoro da rawar jiki inyamurin yace Sorry my friend sorry pls. Yanxu kayi magana tayi maganan tana wuce shi da mutanen da suka fara taruwa tana tafe tana cigaba da zage zagen ta". A wurin ba inyamurin kaɗai ba ne ya tsorata da Zainabu kusan duka inyamuran sun kasa mata mgn ,basu taɓa ganin yarinya wacce ashekaru ba zata haura sha takwas 18 ba ƴar bala'i kaman Zainabu ba...wannan yasa su kasa yi mata haɗin kan da suka saba ,suci mawa bahaushe mutunci. Haka suna kallon ta ta ɓace ,sauran ko hausawa sai dariya sukeyi ,suna jin daɗin abun da Zainabu tayi............

******

Ƙwarto ƙwarto manya naji wurin ya ɗauka ,waigawa nayi don ganin waye ake kira da wannan suna haka?? Amma sai dai nakasa fahimta a cikin su huɗun waye ke da wannan suna,kasantuwar dukkanin su Kaki ne jikin su ta Sojoji. Ɗayan su na gani wanda shi gaba ɗaya su hankalin su ke akan shi....idon shi a lumshe suke bai buɗe su duka ba, hannun sa riƙe yake da Sigari yana busawa haɗi da fitar da hayaƙin ta baki da hanci irin na tatattun ƴan duniya...a sojojin ma shi ɗin Zakka ne cikin su a tachewa". Irin jijjiga jijjagan mazan nan ne ,don sun wuce akira da ingarma,ga tsawo ga ƙiba.... Fari ne tass wanda yafi kama mun da ba cikakken bahaushe ba ruwa biyu. Wata ƙil ɗaya ciki daga iyayen sa ba ɗan Africa bane ba duba da yanayin zubin sa..ƙara sa sigari yayi yana zuƙar ta da ƙarfi yana furxarwa cike da tacewa t ƴan duniya,wanda anan ne na kuma ƙare masa kallo ,hulan kansa na gani yasha ban ban dana Sojojin dana saba gani. Domin kuwa tasa jah ne,wanda yasani jah baya ina naɗo maku rahoton baya baya kasantuwar fahimtar wani soja ne a gaba na... Soja ne militry Army wanda idan sojoji suka ga ɗayan su gudu sukeyi ,su ba'a yar je masu faɗa da soja ɗaya ba ,sai idan sun kai goma zuwa sha biyar ,saboda idan suka ce zasu ba Soja horo ko duka zasu kashe shi zuwa ɗaya". Wannan yada su Bama ka ganin irin su masu jan hula , a ko'ina suna killace sai wani irin babban ɓaraka ko yaƙi ya tashi a ƙasa ake fito da irin su kaman goma,to duk girman runduna sai sun gama da ita". Habab naji an kira sunan shi".................


*Littafin ƘWARTON MANYA na ne kaman yanda kuka san littafai na normal payment₦300 Vip pymnt ₦500 Special pymnt 1k ,zaki iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko kuma ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank*


Masoya kunun share a duk wani...


Read / Download KWARTON MANYA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album