Join Our WhatsApp Group

TAKOBIN IZZA Part 9 to 13 Complete Hausa Novel Document by TAKOBIN IZZA Part 9 to 13


TAKOBIN IZZA Part 9 to 13

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 23530TAKOBIN IZZA Part 9 to 13

Reading Time: 1 Hours

Added On: 05, Mar 2024

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Shuraihu Usman

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 165.87 kb

File Type: txt

Views: 462+

Download: 117+

Last download: 2 days ago

Description/Story:
__
(#TAKOBIN-IZZA9A)
Tabdijan dakarun sarki shurkan sukai kururuwa gamida jinjina makamai sukaikan funari,sarauniya adya tace suhana kumar fatilla fatil gimbiya mandiya surja muje mununama makiyammu kuskurensu woho atare sufudda takubba sannan sukai futan burgu sunufi abokan gaba kwatsam suhadu take afara cininkinmaxa kasuwancin mutuwa dakarun funari sufara kisa babusassauci sukashe doki sukashe mahayin doki wayyo maxamfama yaki gonanku sadauki fatil takubba biyune ahannunsa saradasuka yake duk inda yasagaba saidaikaga fili gawawwakina zuba yarikama makiya wankan tabba kayyasa jaruma suhana duk inda takurda mutuwa kebinta abaya duk wanda tasara saimutuwa tawawusa tawatsasu kiyama kisa takebabu lissafi tsabar masifa dabala,da jaruma suhana kesaukewa harwani tashi sama takeyi tanarabama makiya mutuwa kyauta,itako sarauniya adiya kora tarika kaiwa tanawafce rayukansu tanamikama mutuwa itakuma tanawatsasu jahannama turkashi gimbiya safira da dan uwanta yarima kumar da mijinta sarkin yaki surja idanunsu yarufe sunfada duniyar kisa basakuskuren kai sara kosuka domin kisa sukeyi maitaken kisankiyashi basasausautama dabba balle dan adam cikin dakiku dari hudu sukaima dakarun sarki shurkan mummunan barna inda dakarfin tsiya sukwaci rakuma goma dauke dakayan abinci sukora sansaninsu sannan sucigaba da dauki badadi zuwa faduwan rana akabuga kugen rabuwa takekowani bangare yajanye tabbas awannan rana sarki shurkan ransa yabaci sakamakon kisanda akaima jama arsa tamkar kiyashi yarasa maxaje samada dubu arba,in araunata ba,adadi ransa yabaci yarika kaikomo yanatsinuwa dala,antar dakarunsa yanacewa kaiconku ace duktsananin yawanku amma mutane kalilan sungagareku lallaikusani agobe yaxamo dule kukashesu bakidaya inbahakaba tonine xankasheku dahannuna,asansanin funari kuwa babuwanda akashe saidai miyagun raunuka domin amma sadauki fatil da gimbiya safira rauninda dole saisunyi jinya,dukdahaka funarawa sunkasance cikinfarinciki dominsunsami abinci anyanka rakuma uku angasasu sannan anyi anfanida ruwancikinsu dominsha)nima zanshashayi
#Takobin9B
“““““““izza
Bayan funarawa sungasa naman rakumi suncisunsha sai sarauniya adya ta,umurci da akwanta aibarci domin samunnatsuwa ammafa kowa yasani atsakiyar dare za,atashi domin daukan horo domin agobe daukacin funarawne zasu futa yaki,al,amarin yarima furna kuwa tunda asunkuceshi aisamadashi baisamudaman ganin wani irin halittace tadaukeshiba domintsananin gudun yaiyawa tamkarwalkiya haka sukeratsa gajimare kwatsam asaukeshi awani makeken fili yakaiyakawo filin ashare yakebabu koda kwaran itaciya daya babu dutse fiine yakai fetal atsakiyar wannan fili asaukeshi yarima furna yakalli gaba yakalli baya amma baihangi komaiba facesarari tsawon dakiku daribiyu yarima furna yanatsaye awannan fili baikomotsaba gatsananin zafinrana can yayanke shawaran karawagaba kaiya yanadaga kafa saikawai watabakar runduna tasadaukan aljannu kimanin dubugoma tabayyana agabnsa karkashin jagorancin watabakar aljana maisuna marida dankari nanfa afarakallonkallo tsakanin yarima furna dawannan runduna can yarima furna yaceda sarauniyarnan yake wannan shugaba menene yasa kisa akawoni wannan waje kuma menene kikeshirin aikatawa agareni kisani banxo wannan daji na kandahar domin yaki dawata halittaba amma duk halittarda tanemi cutardanii tofa saidai mujarraba jarumtarmu gamida gwada sa,armu akanjuna cikinbiyu aidaya kodai ni,ikasheta kokuma takasheni jinkalaman yarima furna sai sarauniya marida tabushedadariya akarshe tadaure fuska tadakama yarima furna tsawa kaimahaukaci dajin kandaharfa kake badajin kasarkuba lallaikada karaina sauron dake shawagi awannan daji domin zai,iya kasheka kaida jama,arka tadagamurya tace dasaukanka awannan daji kakashemin ‘ya“yana gudabiyu irka,u dazurka,u tokasani kaida jama,arka dole jininku yazamo fansar yarana afusace tacetabbas kaishaidanine kuma gwarxon namijine to,amma jarumtarka adajin kandahar tamkar jarumin dantsakone atsakiyar garken kuraye,jinhaka yarima furna yaimurmushi yacetokushirya karodamutuwa yazaro takobinsa yanamaicewa narantse dajama,ata dayanku bazaitserema kaifin takobinaba,SHAYII#TAKOBIN-IXXA+9C
Dankari kalaman yarima furna yakonaran sarauniya marida takwarara ihu tai umurni dakarunta su,afkamasa wohoho alokaciguda sadaukan aljannu sukwarma ihu sukaikan yarima furna kwatsam watagagarumar guguwa maikarfin gaske tamotsa tarikadaukan dakarun sarauniya marida tanajifa dasu tamkar yayi cikindakika dari guguwan taikacakacada tawagan sarauniya marida akarshe guguwar tasunkuci yarima furna taisamadashi sarauniya marida tadagakanta takwarara ihunda yakarade dajin kandahar,guguwannan batatsayaba saidataitafiyan sa,biyar saitasaukeshi awani makeken birnin aljannu ta ajeshi atsakiyar birnin dankari yarima furna yashamamaki ganin wannan katonbirni medaukeda manyanginegine dasauran kayan morerayuwa nanfa yarima yashigarudani shin acikin kandahar yake koko yanawata duniyarce yana awannan tunanine saiyahangi tawagar aljannu bisafararen dawakai karkashin jagorancin wata basarakiya suntunkaroshi cik yatsaya harsu karuso gareshi basarakiyar wacce tadanmanyanta shekarunta zasukai dari uku tadubi yarima furna tacebarkadazuwa yarima furna dan malari dansru dahudaibu garkuwan funarawa yarima furna yakalli basarakiyan yacewaceceke mesa kikawoni wannanbirni mekuma kikenufidani basarakiyar taimurmushi tace sunana suhaila nice sarauniyar wannan birnin maisuna dailuz kuma baninakawokaba hadimina salfax shine yadaukominkai domin danabarka kaikaroda dakarun sarauniya marida tabbas baxakakai labariba bamakawa zasukasheka yarima furna yace ammamenene yasakiceci rayuwata barasakiya suhaila tace kakashe makiyana gudabiyu irkabu daxurkabu manyan abokan gabata aduniya sabodahaka yazamadolene intaimakeka kaida jama,arka yarima furna yacewani taimakozakimana taimurmushi tacekanaso kaxauna awannan dajin nakandahar kaidajama,arka kobahakaba?Yace hakane babbanburina nida jama ata mumulki wannan dajin da abindakecikinsa suhaila tacezakasamu amma saikamallaki abudaya tak,furna yacemenene wannan abun? cikinmadaukakiyar murya tace TAKOBIN-IZZA dankari tana ambaton takobin izza dajin yadau rawa samatakama rugugi tamkar zatafado
(TAKOBIN-IZZA09D)
Samataibakinkirin tarika ruri gamida walkiya kasa tarika xillo kamar zatakife tsawo dakiku talatin ana,awannan yanayin saikomai yadaidaita yarima furna yadubi sarauniya suhaila yace takobin izza a,ina zansameta yagirman darajanta sannan wani irinkariya zatabamu nida jama,ata sarauniya suhaila tace darajanta baxaifaduba kariyanta abayyane yake domin duk al,ummarda tamallaki takobin izza saitagagari duk watahalitta mai yawo adoran kasa dole abi umurninta domin aduk lokacinda atunkaro mamallakin takobin izza danufin yaki tofa baxa,ainasara akansa domin mamallakin takobin izza zai iya yakar mutun miliyan guda batareda yagajiba domin akwai hatsabiban kwankwamai darafanai dasuke bautama wannan takobi sabodahaka duk sarkinda yamallaki takobin izza tobayabukatan rundunar mayaka kawai takobin zaidauka yatunkari makiya ya afkamusu dabalbalin bala, i tabbas komaiyawansu koda za,akwana goma anagwabxa yaki tofa mamallakin takobin izza bazaigajiba kumabazai sareba domin takobin izza makamine da akema takeda kare dangi jar uba koda yarima furna yajibayanin girma dadaraja natakobin izza saiyakwarara ihu yadubi sarauniya suhaila yace ranki yadade inazan samuwanan takobin wanimataki zanvi inmallaketa jinhaka suhaila takwarara ihu tace inabaxaka iyaba kadama kafara jarraba neman wannantakobi domin daidai yakeda fuskantar mutuwa gabadagaba yarima furna yace indai akwai wannan takobin aduniya tobamakawa saina isagareshi kuma saiyazamo mallakina sarauniya suhaila tace bazanhanaka tunkaran mutuwaba domin kaima dillalin mutuwane ammakasani zaka,iya rasa rayuwanka kafin ka,isa sauter dake kusurwar yamma nawannan daji domin acanne takobin yake yana atsohuwar masaratan sauter anratayeta ajikin bangon yamma kusada bakar gunkiya rada wanda kusantar wannan gunkiya tamkar tarayya da ajaline yarima furna yaceda suhaila yayanisan tafiyar zatakasance sarauniya taimurmushi tace bakwanakiba bawatanniba ba tashekaruba tafiyace tashekara dubu akanmatashin aljani majiyin karfi,yarima furna yazazzaro ido yanakallon sarauniya suhaila,
TaKoBiN-Izzah 9E
Koda yarima furna yaji sarauniya suhaila ta,ambaci shekaru dubugoma saizuciyarsa tabuga jikinsa yaisanyi komainasa yasauya yajikamar yasahannu aka yabarkeda ihu koda sarauniya suhaila taga yanayinda yarimafurna yashiga saitaimurmushi taceyadai yaro kakarayane zakajanye kudirinkane nataimakon ahlinka yarima furna yace tabbas ambatanshekaru dubugoma dakiya yadakile kwarin gwuita nifa dan,adamne ba aljamba nayitsawonraine aduniya inyishekaru dari dawasu haniya aduniyaba totayaya zantunkari tafiyar shekaru dubugoma lallai banada ikon mallakan takobin izza amma zancigaba da gwagwarmaya dagawannan rana har izuwa ranan mutuwata sarauniya suhaila tacekanada dama gudadaya dazaka kamallaki wannan takobi saidai wannan hanya anakiranta siradin mutuwa domin binta dadai yake dahawa dokin ajali dayawa dagaciki maxajen fama daga jinsin aljannu damutane sunbi wannan hanya amma sakamakonsu iridayace mutuwa lallai babuwani mahaluki dayataba koda kuskuren mallakan wannan takobi takalli yarima furna tace shin zaka,iya sallama rayuwanka kabi wannan hanya domin cikar burinka yarima furna yace indai akwai wannan hanya indaihar wasusuntababinta tobaushakka kodazanrasa rayuwata sainabita yadagamurya yaceballantanama nibazan mutuba domin kodaxammutu tofa sainasamama jama ata “yanci surayu cikin jindadin duniya dawalwala kamar kowace kabila kamar kowace jinsi tayadda wataran saikabilata tayimulkin wannan duniya bakidayanta sarauniya suhaila tacedakyau namijin fama kasani kanadagammo daninyar daukan duniya yarage yanaka kasamu masutaimamaka kadauka kokumakanaji kanagani tafikarfinka,tace xakaikaro dahatsabiban jaruman aljannu da iblisan dabboi masushan jinin mutun da aljan xakayi arangama daruhanai damariddai dahatsabiban tsuntsaye maciya naman mutunda aljan lallai zakaroda maxajen fama sabodahaka kashirya shirin karoda maza yarima furna yacenasan karo damaxa badadi amma xankara cikinmadaukakiyan murya tace duk jarumtarka bazaka iyawannan tafiya kaikadaiba dole saikamu mataimaka furna yace aanikadaine zanyi wannan TAFIYA
//#TAKOBIN/IZZA/9F//
Sarauniya suhaila taceba akwace takobi ahannun yaro saidai yayar yagudu kokuma yaxamo makashin maza tacigabadacewa mutukar kanaso kamallaki takobin izza todole saikamallaki aljani salkuru,yarima furna yace waneneshi kuma a,ina zansameshi sarauniya suhaila tace shine aljani mafikyau aduniyar aljannu kuma shine aljani mafi sauri datsananin gudu fiyeda walkiya yakasance yanatafiyar shekara goma acikin kwanakigoma kagakenan mutukar kamallaki aljani salkuru xaka,iya riskan masarautan sauter acikin shekara guda amaimakon tafiyar shekaru dubugoma koda yarima furna yajiwannan zance saiyace a,ina zansami aljani salkuru lallai dole yaxamo bawana koda yakasance dan sarkin bakaken aljannune naduniya jinkalaman yarima furna saisarauniya suhaila tafashe dadariya akarke tadaure fuska taceda furna kaiyaro kadauka abinyanada saukine haka tokasani mallakan aljani sarkuru daidayake dayunkurin mallakan rawanin sarkin bakaken aljannu nadajin kandahar tacigabadacewa kasaurari lbr aljani salkuru dakyau wanda ayanxu yanadaure akurkukun karfeda dakarfe daketsakanin manyan duwatsubiyu suburdu da juburdu duwatsun dasukasance matattara kwankwamai dahatsabiban aljannu makyetata wadanda aljannunma sunatsoransu anakiransu duwatsun halaka takaremagananta dacewa tabbas zuwawannan guri daidaiyake daxuwa udegar binninda akemar lakabi dabirnin mutuwa,yarima furna yace wani zunubine aljani salkuru ya aikata akaishi wannan waje,sarauniya suhaila tace kamar yaddanafadamaka shine aljani mafi sauri aduniya gashida tsananinkyau hakanne yasa“yayan sarakunan aljannu mata sukulla abotadashi badan komaiba saidan yanadaukansu yanakaisugurare masu nisa aduniya domin yawonbude ido dahaka yatara kudademasu tarinyawa kuma sunansa yaratsa kunnuwan‘yammatan aljannu yayanmanyan sarakuna watarana gimbiya luxxiya yar sarkin aljannu nurxan sarkin dayagallabi manyan sarakunan duniyar aljannu yagagari kowa tilas asakarmasa abashi sarkin sarakai na banu junnu,taisha,awan zuwa dausayin bacir domin debe kewadacikar nishadi saitagayyaci aljani SALKURU
(#TAKOBIN IZZAH 9G)
Sarauniya suhaila tacigaba dacewa koda aljani salkuru ya,amsa kiran gimbiya luxiyya tashaidama bukatanta tanaso yadauketa itada kawayenta yakaita dausayin lajana dmin sushakata gamida debekewa sai ya amsadacewa kisani yake gimbiya luziyyat wannan tafiya tanadahadari sabodahaka akwai bukatanmutafida dakaru masu bakutsaro gimbiya luziyyat tace aabanabukatan namiji gudadaya awannan tafiya facekai yabudabaki zaikara magana saitadakamasa tsawa kaiwawa nice xambaka umurni kumabana bukatan shawaranka maxakashirya domin kawayena sun,iso aljani salkuru yace nikam ashirye nake gimbiya tacedakyau tatafa hannayenta sau uku saiga kawayenta subakwai wadanda dukkansu“yayan manyan sarakunan aljannune take aljani salkuru yaigirgiza saiyazamo wanibankadede girmansa yakaigirman masarauta wani abinta ajibi agadan bayan aljani salkuru harda kujeru dakuma gadajen kwanciya sannan akwai rumfa asamansa sambabu zafinrana adimauce “yammatan sarakunan aljannun suhaye gadanbayan aljani salkuru sukama didima tamkar sunacikin daki inda sukama kidekide darera wakokin nishadi takaicine yakama aljani salkuru ganin inda yayan sarakunan ketikar rawa akansa amma saiyace bakomai inahanyace taneman halalina komai zasui akaina suyi kudi zasubani yayunkura yatashi yaisama lokacinda lulaka yabace acikin gajimare sai gimbiya luxiyyat dakawayenta sushiga cikin nishadi domin sunaganin taurari makamaka ga manyan halittu nayawo asararin samaniya sufuto dakayan shayeshaye surika bankada sunakwarma ihu tafiyar shekara biyune amma acikin kwanakibiyu su,isa dausayin lajana aljani salkuru yasauka kusada watakorama faldaruwa maigudana ruwan garegare dukdacewa yanada dan xurfi ammabaxai shaye mutunba kuma tsabar hasken ruwan tantarwai anaganin yashindake kasan koramar gimviya luziyyat dakawayenta susauka akan salkuru agabansa sutube kayan jikinsu sukaitsirara haihuwar uwansu koda salkuru yaga “yammatannan tsirara saihankalinsa yatashi maxantakarsa tamotsa yajikamar yakama daya yabiya bukatansa amma yasan hakan daidai yakeda rasarayuwansa,shayiii
(#TAKOBIN-IZZA9H)
Koda aljani salkuru yagahalinda‘yammatannan keciki sunyitsirara sunata kurme saiyajuya xaibar guri amma sai gimbiya lauziyat tace inane xaka wanene yabaka iznin tafiya katsay a,inda kake sannan kacigadakallonmu domin bayanmungama wanka xakafadamana wacece suranta yafiburgeka,jinkalaman gimbiya lauxiyat saiyaji kamar yakwarma ihu domin yasan yafada tarkon mata babu yadda ya,i tilas yatsaya yacigaba dakallon tsaraicin yammatan har yashagala yafuta ahayyacinsa kawai jiyake kamar yaitsalle yafada koramar shima,kwatsam yaga gimbiya luxiyat tafuto acikin koramar tanufoshi gatatsirara tanakuma tafiyane cikin takama bubu wanishashi najin gimbiya luxiyat dabai rawa shiko aljani salkuru tuni yasume atsaye konumfashi baya iyamaidawa wayyo baisamu kansaba saida gimbiya luxiyat ta,iso gareshi takama hannayensa jar ubafirgigit yadawo duniya yai ajiyar zuciya kaiya jansa takamayi tamkar rakumida akala haka salkuru yarikabin gimbiya harcikin koramar sunashiga yammatan aljannun sukewayeshi sukatubemar kaya surika shafeshi harsaida sufutardashi ahayyacinsa dayabayan daya saida aljani salkuru yai amfanidasu tundaga wannan rana sukamaidashi tamkar mijinsu tunyanaki haryasaki jikinsa yaita sha,aninsa saida sukai kwanaki sittin awannan daji sannan sushirya,aljani salkuru yadaukesu yadawodasu gida dayabayan daya ya,aje kowacce amasarautan mahaifinta akarshe yakai gimbiya luziyat fadar mahaifinta sukai sallama abashi tarin dukiya xinare da axurfa kaiya makoguda dadawowansu sai gimbiya luxiyat tafara laulayi takama kasala tarika yawan kwanciya akarshe takama kumallo hankalin mahaifiyarta shiriya yatashi tasanarda mijinta sarki nuxran shikuma yasa akira likitansa mesuna iduwu koda likita iduwu yaxo yaigwajegwaje yaduba gimbiya yadda yakamata kwatsam aji yakwalla ihu gamida jadabaya idanunsa sukada suijawur jikinsa yakama kyarma hakwaransa surika haduwa kafkafkaf,sarki nuzran yaceda likita meke faruwa shin takamuda watamuguwar cutace likitta yakasa magana saikawai yabarkeda kuka yana aababu komai,sarki nuxran yare takobii
//#Tako-Bin-Izza*9*I//
Sarki nuxran yazare takobi yadakama likita iduwu tsawa kaimunafuki maxakafadamin abindakefaruwa kokuma yanxu kamutu jikin likita kakkarwa bakinsa narawa yacekaga farceni rankayadade gimbiya tanada junabiyu natsawon kwanaki arba,in dankari sarki yakwarara ihu yasari iska yakwalama sarkin yakinsa kira mesuna durga yace aje akamo aljani salkuru natabbata shine yaci amanata damanayi fargaban wannantafiya amma tsananin soyayyardanake mata yahanani dakatarda ita tabdijam aikin aljan daban dana dan adam domin kafin sarki nuxran yarufebaki saigashi ancikuikuyo aljani salkuru andauroshi tamau dabakar sarka anatsugama bulalar karfe sarki nuxran yace aitadukansa harsaiyasuma namfa aljannu surika kifamar bulala tamkarsaukan ruwan sama tun salkuru nakwarma ihu har adaina jin ihunsa akarke yasuma sarki yai umurnida aratayeshi tuni dakarun aljannu suka sagaleshi yarika reto tamkar shanya sannan agabato datafashashshan ruwan zafi akwaramasa yafarfado tareda tsaga ihu sarki nuxran yakewaya salkuru sau uku yadawo yatsaya agabansa yakama gashin kansa yafuzga saida yacika hannusa da gashi afusace yanuna salkuru yacekaimaci amana dama aikinka kenan aduk likacinda kadauki yar sarki ko matan sarki saikai fasikancidasu tokayi nakarshe kuma hukuncindaxammaka xaixamo babbandarasi abinkarantama“yambaya yadagamurya yace tabbas danyan hukuncindaxammaka baxaibari wanitsinanne yasake cin amanataba yace akawo takubban wuta wayyo saiga wanidakare yagabatoda wasu shafta shaftan takubba gudabiyu takubban awuta acirosu sunyi jawur fiyeda wutar makeran da akwana anahurata sarki nuxran yakarbi takubban yatunkari salkuru danufin xanamasasu acikinsa dasauri gimbiya luxiyat tashagaban mahaifinta tanacewa aababana inamairantsuwa dagirman abinbautammu dakuma rawaninka aljani salkuru baida laifi nidakawayena mune muyaudareshi mushirya tafiyan dama domin yabiyamana bukatummune tabbas salkura yakwanta damu dukkammu amma mune mutilastamasa sarki yakwarara ihu yadaga takobin wuta yashekama yarsa sara adokin wuya kil yakille kanta,shayii
//#TAKOBIN-IZZA9J//
Dankari hankalin duk wani aljani dakecikin fadan sarki nuzran saidatsoro yakamashi ganin yadda sarki yadatse kan,“yarsa kwaya daya tak dayamallaka aduniya sarki nuxran yace adauke gawan wannan la,ananniyar yarinyar ajefar atekun kashfa lallai kadawani yaikuskuren yimata janaxa toshima zaibita tuni aljannu sujanyeta sarki yaigurnani yadubi aljani salkuru yace katafka babban kuskuskure dakabiyema sonzuciyarka,baxankashekaba amma zanturaka kurkukun karfe dakarfe daketsakanin duwatsun surbudu dazurbudu kaiya koda aljani salkuru yaji an,ambaci kurkukun karfe dakarfe saiyakwarara ihu yanacewa narokeka memartaba kasaremin kaikamar yadda kasarema‘yarka sarki nuzran yaimurmushi yace ina yaro ai,inkamutu dawuri kakwareni, adaidainanne sarauniya suhaila tadubi yarima furna taceto kaji dalilin kai aljani salkuru wannan tsinannen guri gurine maihadarin gaske tabbas da akaika wannanwaje gara aturaka lahira kaitsaye kumabana tunanin xaka,iya xuwa wannanguri domin koda kaje baxakadawo arayeba yarima furna yaimurmushi yace kawai kisani ahanya nikuma namiki alkawari zansauka amasarautanki tareda aljani salkuru jinhaka sarauniya suhaila taijinjina agareshi tacedakyau namijin fama tabbas kayi halin“yammazan jiya masusaidarai sunemo suna ayanxu xamuje fadata...


Read / Download TAKOBIN IZZA Part 9 to 13

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album