Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

DILLALIN MUTUWA Part 6 Complete Hausa Novel Document by DILLALIN MUTUWA Part 6


DILLALIN MUTUWA Part 6

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 14085



DILLALIN MUTUWA Part 6

Reading Time: 1 Hours

Added On: 05, Mar 2024

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 91.69 kb

File Type: txt

Views: 603+

Download: 213+

Last download: 1 day ago

Description/Story: #DILLALIN MUTUWA PART 01;;;51Lokacinda Xuhair yaxare takobi yakwarara ihu gamida jabaya yanunaYarima Muraisu da tsinin takobi yace lallai yau xaka mutu yasheko aguje yana ihu yatunkari Muraisu ,shiko Muraisu sai yagyara tsayuwasannan yaxubama Zuhair idanu har yakariso yakawomar sara Muraisu yakauce cikin hanxari yaxaro takobinsa yakartama Zuhair agadan baya tuni yaketa bayan jini yai feshi tsananin xafi XUHAIR yakwarara ihu yajuyo suka fuskanci juna Muraisu yace kai yaro Lallai yau xakasan Nine Dillalin Mutuwa ataresukwarara ihu suka ruga aguje suka hadu sukacame da yaki maitada hankali dankari lallai wani aiki sai dan gado domin yaki suke irinna mayakan farko sukarika kaima juna miyagun hari cikin hanxari kura taturnuke tai sama hankalin Mursiyayatashi domin lamarin yawuce saninta yagirmi tunaninta suna cikin wannan masiface Sadauki Xuhair yakaima Muraisu wani wawan sara dakyar Yakauce Cikin hanxari Xuhair yasa kafa yabanke Muraisu saida muraisu yaibaya cikin rashin sa,aYarima Muraisu kafarsa daya tafada wani Rami yaitaga taga takobinsa yafadi yai yunkurin fotowa araminnan amma sai yaji kasa takamashi gashi hannunsa bamakami Zuhair yabushedadariya sannan yakalli Mursiya yace ke munafuka lallaikisani nine mijinki kinaso koba kyasoyanxu xankashe tsinannan Mursiyatabusheda dariya al,amarin daya ba Xuhair mamaki kenan domin tsammanisa xata jitsorone yadaka mata tsawa yace ke mahaukaciya shin bakya ganin kwanan masoyinki yakarene kitsaya kina sheka dariyaMursiya tadaure fuska tace kaiwawane tayaya Kare xaikashe Xaki Kasani kai mayakine Shikuma Masoyina Dillalin Mutuwane tadaga murya tace jeka daniyyar kasheshi ammafa kasani baxaka iyaba kuma kainexaka mutu Ran Sadauki Xuhair yabaci yakwarara ihu yajijjiga takobinsa yakalle Mursiya yace Kinrasashi har,abada yafalfala aguje daniyyardatsema Yarima Muraisu Kaiyanaxuwa yakaimaR Sara Muraisu yadurkusa yamanne akasa Saran yawuce kayya lallai maxa suke maganin maxa domin tuni Yarima Muraisu yadunkule hannu yadaki kafarZuhair akwauri kal Xuhair yakarye Saida yai Sama sannan yafado kasa Muraisu yaiwani girgixa gamida ambaton sunan Allah yafoto araminnan yadauki takobi yatunkari Xuhair inda shikuma yarika jada baya yana kara Yarima Muraisu yace lallai kasani kashiryamin tarkon Mutuwa harsau biyu inatsallakewa yaukuma gaka ahannuna tabbas nibaxankashekaba amma sainamaka hukunci abisa zunubanka Yarima Muraisu yasa takobi yaima Zuhair wankan Takobi babu wani guri dabai yankeshiba ajikinsa yaimar kaca kaca jini yarika xuba ajikinsa kamar ruwa Yarima Muraisu yadaukiGimbiya Mursiya Sukoma gida anaxaune afada Sai mahaifin Xuhair yaga dawowan Yarima Muraisu lfayansa lou aisai yafuta waje dakansayai hawa yaje jeji yatarar dadansa naxuban jini yana kakari Mutuwa Baiham yakwarma ihu yadira akandoki yarungumi dansa yayo gari yakaishi gurin Likita Musluhu afara yimar magani daganan sai baima yasabi makirci inda yasa atattaro gawawwakin dakaru masu gadin Yarima Muraisu da Dansa Zuhair yakashe kaitsaye yasa akaisu fadan Sarki Lukman mahaifin Yarima Muraisu sudai wadannan dakaru da,akashe xababbune daga cikin yayan kwamandojin yaki arba,in nakasar take ataru akansu Hankalin kowa yatashi Sarki Lukman yace wanene ya aikata mana wannan barna lallai baxamu kyaleshiba kodako,aljanine shima sai munkasheshi SAI mahaifi Xuhair yace ibakowabane ya,aikata wannan aiki face danka yarima Muraisu gabakidaya fada saidatagirgixa jama,a sushiga kokonto afusace Sarki Lukman yadakama Baima tsawa yace kai asararre shinkasan abinda kake fada kuwa Baima yace ina sane domin inada shaida kwakkwara Sarki yace menene Shaidarka, fadamana shaidarka dominkoremana Shakku Baiham yace Yarima,Muraisu sunshirya futane dadana Sadauki Xuhair da gimbiya dakuma,wadannan dakaru arba,in wadandaSuke dukkansu yayan kwamandojin yakin kasannanne tolokacinda sukai nisa adaji sai Akasamu yarkaramar matsala tsakanin DanaXuhair da yarima Muraisu hartakaiga suntantanka atsakaninsu shine Yarima Muraisu yafusata ainu yaxare takobi yairantsuwa sai yakashe Zuhairu shinefa dakarunnan arba,in suka shiga tsakani shikuma yakashesu sannan yaima dana wankan Takobi yatafi yabarshi akwance tsammaninsa yamutu amma yanada Sauran shanruwa yanxu haka Dana yana gurin likita yanamasa magani kuma bubu tabbacin xai rayu Sarki yafusata yai umurni da ashiga gida akamo yarima Muraisu tunidakaru sukadira adakinsa akadamkoshi akawoshi gaban mahaifinsa inda afusace Sarki yagayamar lefinsa Yarima muraisu yace aa bahakabane yabada labarin yadda abin yagudana harda tarkunan da Zuhair yadana masa, akace koyanada shaida sai yace Gimbiya Mursiyane domin tasan komai aikodajin haka sai Vaima yadaka tsalle yace sam gimbiya Marsiya bata cancancitabada shaidaba domin Muraisu masoyintane xata iya komai akansa Sarki Lukman yace lallai mai shela yai yekuwa yamma jalisun sarki xasu xauna domin yankema Yarima,Muraisu hukunci abisa laifinda ake Xarginsa Majalisa tacika kuma amfaratattaunawa inda xama yai xafi majalisa tadau dumi domin yammajalisa sunkasu gidabiyu inda wasu sukace sai akashe yarima MURAISU wasu kuma suce lallai baxa,akasheshiba domin kowa yasan bakar gaban dake tsakaninsa da Xuhairu nanfa akarasa mafuta anacikin wannanxamane saiga sarkin kofa ahaukace yashigo majalisa sarki Yadakamai tsawa Kaiwawa meke faruwane Sarki Kofa yace Ranka yadade SarkiKUFRU dan Kafiru yayo hawa da datarin dakaru marasa adadi Dominyabaje wannan kasatamu bakidaya dankari aisai bakidaya yammajalisa sukamike cikin tashin hankali daruda rudewa Inda Majalisan taitsit TO ANADARA DADARE YAYIankawo Shayi
;;;;#DILLALIN MUTUWA 0;;;;;;51;;;; Lokacinda Yammajalisa sukaji cewa Sarki Kufru dan Kafiru yasaukada Da dakarunsa samada Miliyan dubu abayan gari Bainama Sai hankalinsu yatashi atare suka mike gamida kallon juna Majalisa takai tsit bakajin motsin komai saikarantseBabu kowa acikin Majalisan can Sar kiLukman yanumfasa yace to Jama,a anawata saiga wata bamu yanke matsayaba Gakuma yaki yaxomana yanxu xamu aje batun Yarima Muraisu da Dan uwansa Xaihairu saibayan mun kammala da makiyammu Sai Baiham Mahaifin Xuhairu yamike yace ai sam baxa mu futa yakiba har sai anyima Yarima Muraisu Hukunci domin atabbatarmana da kima da darajar yayammu su,arba,in da yakashe Fada takuma yintsit Sarki yanisa yace yaku jama,arkasata menene ra,ayinku gameda batun Mahaifin Xuhairu Wani abinmamaki abin kamar hadin baki Sai yammajalisa suka kekashekasa Sukace lallai baxasu futa yakiba Sai,an amma Yarima Muraisu hukunci Sarkin yaki Murabus yamike yadakama yammajalisu tsawa yace kai munafukai annamimai maciya amana shin idan anyima yarima hukunci towanene xaija goranci yakin dake gabanmu ko kun manta shine Sarkin yaki ayanxu afusaceWani dan majalisa yamike yace balallaine dama ainasara awannan yakiba domin Sarki Kufru yaxo da Balbalin bala,i da masifa wanda babu wani jarumi ko sadauki awannanbirnin daxai iya tunkaransa dolene mumika wuya agareshi muyi biyayya gareshi mucika masa burinsa kuma mubiya masa bukatunsa Domin murayu, adaidai wannan lokacinne Dan Sako daga Sarki Kufru dan kafiru yashigo majalisan yai gaisuwa sannan yamika takarda Sarki yakarba yamikama Maga takarda shikuma yafara karantawa abayyane kowa naji kamar Haka Takarda daga Sarki Kufru dan Kafiru nataho darundunan Maxajene Samada Maxaje Milyan dubu inamai rantsuwa dagirmata da darajata mutukar baku Mikomin Gimbiya Sanawiyyaba na aurama dana Yarima Karmah aureda ita dankari tunkafin kowa yace komai Sai Gimbiya Safira Tamike wanda ita,'yace ga yarima Muraisu dama subakwaine Mahaifinsu daya biyar matane biyu Maxa ta kwalla ihu taceda dansako kai lallai badan dansako bashida laifibada saina nasheka tace kaje kacema Axxalumin Sarkinka Kokaxa na wannan birni tafi karfinsa balle mace mafi daraja awajammu lallai kasanardashi inyanada inda xaikaro dakaru to yatafi bara domin nanda cikar kwanaki Uku xaiyi arangamada DILLLALAN MUTUWA afusace Dansako yafuta yanacewa kaiconku Banu Bilham lallai karshenku yaxo Keee Waxirin Sarki Lukman yadakama Sarfit tsawa yace ke yarinya wanene yabaki ixnin amsa gayyatar wannan yaki lallaifa kisani babu wani dakare maceko namiji guda daya daxai futa wannan yaki domin manya sunacewa Gudun daba mufuta to kwanciya yafishi Waxiri yadubi yan majalisu yace ko acikinku akwai maifuta wannan yaki atare sukace lallai babu wani wanda xai sallama rayuwarsa domin rayuwar mace daya Kawai Sai Safirat tabusheda dariya kamar taxare saida taidariya ya,isheta Sannan tadaure Fuska tadakama yamma jalisu tsawa tace kai muna fukai lallai kusani cin amanar kasa dakin futa yaki bakune kuka faraba Iyayankune Kusani Kakanninku abaya tun atsohuwar kasar Baiham sunyi tawaye ga Sarkinsu Wanda yake kakan kakammune sunsallama kasar ga makiya sunmika yayansu da matansu da iyayansu ga Sarki Rama bn Rammama yai abinda yagadama dasu Kwatsam Sai Kakammu Sadauki Bilham Dillalin mutuwa yabayyana,shida abokansa Shadaya da kakarmu gimbiya Salbiya sutunkari tarin makiya Kuma sukai nasara akarshe sukadawo da tutar gaskiya tutar musulunci awannan lokacin cin amanan iyayanku yasa sukori Sadauki Bilham yaxo yakafa wannan birni tadaga murya tace tokusani naamsa wannan yakine dasunan yanuwane guda shida Akarkashi Jagorancin Yarima Muraisu Dillalin Mutuwa takalli yan uwanta tace koyakuce yan uwana Sai Wata budurwa tamike Tace ni Sharifat namiki alkawarin tunkaran makiya tamkar guguwar annoba Saina biyu Tamiketace nima Samirat xanxamema makiya alakakai harsai sunja bayadagudu tadaga murya tace kuma bazasu tsiraba saina Uku tamike tacenima Sharmila nai alkawari addabar makiya tayadda sai sun gwammace mutuwa da rawa saina hudu tamike tace nima SARFILAT zanxamema makiya Dillaliyar mutuwa Sai Yarima FARISU yamike yadafa Kafadar Yarima Muraisu yace yakebabban yaya Safira lallai nida dan,uwana Muraisu xamu tunkari abokan gaba da masifa da bala,i tayadda Sai sunkoma kashe kansu dakansu sakamakon masifar yaki da xamu sauke musu Kawai Sai Safirata takalli yammajalisa daya bayan daya tai wani munafukin murmushi tace awancan karan da Kakammu yaigalaba akam makiyansa sai muna fukai suka koreshi amahaifansa tokusani awannan karan bayan munyi galaba akan makiyammu to baxamu...


Read / Download DILLALIN MUTUWA Part 6

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album