Join Our WhatsApp Group

MATAR FARI Complete Hausa Novel Document by MATAR FARI


MATAR FARI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 82541



MATAR FARI

Reading Time: 6 Hours

Added On: 02, Sep 2023

Author: Hauwa Sarki Zaria ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Fasaha online writes f.o.w.

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 473.88 kb

File Type: txt

Views: 594+

Download: 417+

Last download: 14 hours ago

Description/Story: Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT)
(ADMIN OF ADMINS)
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)
WHATSAPP NO:
09030159301
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__


🌺💦🌺
💦

MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)💦

Fasaha online writes f.o.w.

MMN USWAN
H.S.Z.

Bismillahirahmanirahim


DA SUNNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN KAI MAI KOWA MAI KOMAI MAI IKON YIDA HANAWA.

YA UBANGIJI ALLAH INA ROKONKA YADDA NAFARA RUBUTA NOVEL DINNAN CIKIN KOSHIN LAFIYA ALLAH KASA NAKARESHI LAFIYA DUK ABINDA ZAN RUBUTA UBANGIJI ALLAH KASA NA RUBUTA ALKAIRI. ALLAH KAHANEMU KUSHE DA HASSADA.

YA UBANGIJI ALLAH KABANI IKON KIYAYE ABINDAKA HANEMU. KUMA KABANI IKON AIKATA ABINDA KA UMARCE MU.

MARASA LAFIYAR MU AKE KWANCE GIDA DA ASIBITI ALLAH KABASU LAFIYA.

MUKUMA DA MUKE GANI MUNADA LAFIYA YA UBANGIJI ALLAH KASAMU AIKATA ALKAIRI D'AITA.

YA ALLAH KA SHIRYA DA ZU'ARMU KA TSAREMU KA TSARE IMANINMU DA ADDINIMU.

ALLAH KATSARE MANA MAZAJEN MU A DUK INDA SUKE, KABASU IKON NIMOMANA HALAS.

ALLAH DAN TSARKIN MILKINKA DAN KADAITARKA DAN TSARKANKEN DAKIN KA DAN FIYAYYEN HALITTA SHUGABANMU ANNABI MUHAMMAU (S.A.W.) ANGON KHADIJAT DA AISHA BABAN FADIMA DA ALKASIM

ALLAH KABIYA MANA BUKATUNMU NA ALKAIRI.

1

"gudu take xubawa kamar wanda xata tashi sama, minti hudu zuwa uku yarage sushiga exma.

"can gefe ta hango wani kyankyawan saurayi zaune nisa kan wani dutse, alamar bakone ko kuma wani yake jira.

"gashi lokacin karfe biyu harda mintoti.

"saurin da takeyi ne ya hanata tsayawa.

"hakan yasa tai gabanta kawai.

"tana isa school hall din yariga ya ciki fal babu masaka tsinke, dole yasa tasamu gefe window ta tsaya a tsaye.

"batare da bata lokacin ba aka fara paper, cikin sa'a question din bebata wahalar amsawa ba sbd yawanci wanda tai karatu a kansane suka fito mata.

"hakan yasa batashi wahalar answering question din ba.

"tana submit paper ta tai hamdala ga ubangiji. snn tashiga motar ta.

"yanxu a hankali take tafiyar sbd abinda take ma sauri tariga ta kammala.

"har ta kusa shigewa can gefe tasake hangoshi zaune ya zabga uban tagumi.

"har tashige sai dai tadawo da baya, gefen titi tasamu tai parking snn tafito direct gun da yake zaune tanufa hade da sallama.

"da sauri ya daga kai ganinta da yai tsaye a ga banshi mmki ya kamashi d'annewa kai yai ya amsa sallamar.

"cikin fara'a tace sannu malam da alama kai bakone ko?

"da sauri yace eh wlh, ni bakone service naxoyi a nan kuma school din da akayi posting din ne bansani ba, kuma nai ta xaman jiran ko xanga wani na wucewa amma shiru.

"mutum daya ne ma nagani yaxo wucewa na tsandashi, saidai koda na tambayeshi wani irin mgn yakeyi da alama yare ne.

"sai tace Allah sarki kasan daga nupe sai gwabgi.

"ya haka ne.

"tace wani ne aka turaka?

"wani karamar paper ya cire daga aljihunshi ya mika mata.

"tana amsa ta duba sai tace Allah sarki samanmu nan yake babu nisa.

"ya kinga rashin sani ko, to dan Allah menene sunan nan areas din sbd gobe?

"sai tace nan inda shine old airport, bayan ka kuma titin daya mike shikuma 1.2.3. quarters dama haka areas din suke ba kasafai kake gani mutani suna tafiya ba.

"yace that is why na dade a nan banga mutani suna wucewa ba.

"murmushi kawai tai hade da cewa bismllh.

"mikewa yai tana gaba yana baya rike da trolle dinshi, gaban muta ta bude masa yashiga ta rufe snn itama ta zagaya ta shiga.

"a hankali suke tafiya suna tafe suna hira, a nan ne yace ni sunana Mahfus.

"a hankali suke tafiya sai tace ni kuma sunana amatullah.

" murmushi yai haka da cewa nice name.

" murmushi itama tai hade da cewa thanks.

" har school din da akayi posting d'insh ta kaishi bayan ta daukeshi ne yace dan Allah idan baxaki damuba ko zansamu number ki?

"sai tace why not?

" a nan ne sukai sharing number snn sukai sallama.



H.S.Z. ce🖊
🌺💦🌺
💦

MATAR FARI
(THE FIRST WIF)💦

Fasaha online writes f.o.w.

MMN USWAN
H.S.Z.

2

"Mahfus saida yaga shigowar ta snn yashiga office din principal yai report.

"da yamma bayan la'asar Mahfus ya kira amatullah bayan sun gaisa yai mata godiya sosae, suna cikin mgn ne wayar ta yanke alamar kudi ne yakare.

"dif da taji ne lokacin daya yasa itama tai tunani hakan, sonshi tai takirashi yana dagawa yace I'm sorry please bansan Acc d'inna yariga yai low haka ba.

"amatullah tace kno problem yaushe xaka kawo mana zaraya?

"Mahfus yace kinsan idan ba ranar weeks bane bana samu fita ko'ina, kinga gobe Saturday ne ya kika gani?

"amatullah tace babu damuwa da wani lokacin ne xaka samu xuwa?

"Mahfus yace around 4-5.

"amatullah tace Allah yasa mukai.

"Mahfus yace amin, snn sukai sallama.

"washe gari kuwa bayan axahar amatullah ta hada masa lafiyayyar abinci tai waka tasha kwalliyarta cikin riga da sket.

"ana idar da la'asara kiran Mahfus yana shigo.

"dama wayar yana kusa da amatullah tana gani call dinshi da sauri tai pick hade da sallama.

"Mahfus yace gani a bakin kofar gidan.

"mikewa tai hade da sanya hijab dinta, har tasa kafa xata fita saiga hajiya gani yaddd amatullah keyi yasa hajiya cewa kodai bakon ne ya'iso?

"murmushi kawai tai, gani haka yasa hajiya cewa himmm amatullah kenan.

"cikin fara'arta tafita taje shigowa da bakonta, bakin gate ta samaishi zaune yana jiranta.

"tana fita ta hangoshi zaune kan dutse da sauri ta karisa inda yake zaune da sallama ta karisa.

"yana ganinta ya mike hade da cewa yahhhh malama amatullah har kinfito?

"amatullah tace eh wlh kiyi hakuri na barka zaune ko?

"Mahfus yace babu komai wlh.

"snn tai masa iso xuwa cikin gida a parlour ta saukeshi, bayan sun gaisa ne ta kawo masa abinci hade da juice.

"baya tai serving dinshi hade da xuba masa juice a cup yanaci suna hira, ci sosae Mahfus yai kamar dama tasan yana tafe da yunwa.

"bayan ya gama ne suka koma gefe suna cikin hira ne Mahfus yai introdct din kanshi yace da farko dai ni d'an asalin jahar kano ne nida iyayena yar'asalin jahar kano ne, muna zaune ne a fage Allah yaiwa mahaifina rasuwa shekaru biyar da suka wuce.

"nine na biyu a gun mmnta yyna mai suna yasir sai ni Mahfus Fatima Zainab,suwaiba, amma duk sunyi aure.

"amatullah tace Allah sarki Allah yabasu xaman ply.

"yace amin nagode.

" snn yaci gaba da cewa.

"nayi primary da secondary duk a cikin kano ne, bayan na kare secondary ne nai apply Ado bayaro university cikin sa'a nasamu.

"nai karatu ta bangaren phycology.

"amatullah itama tace nayi primary da secondary na a lagas ne snn muka dawo gida wato Niger state a nan ne nasamu gwirbi F.U.T.( Federal university and technology) yanxu haka na kare.

"Mahfus yace Allah ya tai maka.

"tace amin.

"suna cikin haka ne saiga yya nasir yashigo kamarsu daya da amatullah hakan yasa Mahfus ya duka har kasa ya gaidashi, kafin su kare gaisawa hajiya ta fita itama suka gaisa bayan sun gama gaisuwa ne suka shige ciki.

"Mahfus yake tambayar ta waye wanda yashigo?

"amatullah tace yyna ne, shine babbanmu sai anty farida sai da yazed.

"yyna khamis shine babbamu yan da mata da yara biyu tare suke businesses da abba a lagos, sai anty farida dake aure a nan G.R.A. itama tana aiki ne anan teaching hospital sai ni da kanina yazed.

"Mahfus yace alhamdllh abu yayi kyau, ni xantafi.

"amatullah tace tun yanxu?

"Mahfus yace sbd gani nai yamma tayi ne shiyasa.

"amatullah tace haka ne babu damuwa hakan ma kai kokari kaga ko yanxu an sada xumunci.

"murmushi kawai Mahfus yai, snn yace ni xantafi nagode sosae da da karamci da kuka nunamin Allah ya bar zumunci.

"murmushi itama tai hade da cewa one minute please.

"Mahfus yace ok.

"da sauri ta karisa ciki ta sanarwa hajiya Mahfus xaitafi, tare suka fito sukai sallama har kofar gida amatullah tai masa rakiya snn ta dawo ciki.

"bayan ta dawo daga rakiya shine hajiya take tambayar ta daga ina tasamo Mahfus?

'murmushi amatullah tai hade da cewa d'an makaranta mune.

"yakare tun last yaer.

"sai hajiya tace dama a nan garin yake?

"amatullah tace aa d'an kano ne, service ne yasake dawowa dashi nan.

"hajiya tace hala saurayinki ne?

"murmushi kawai amatullah tai hade da barin parlour da gudu.




H.S.Z.ce🖊
🌺💦🌺
💦

MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)💦

Fasaha online f.o.w.

MMN USWAN
H.S.Z.

3

"itama hajiya murmusawa tai hade girgixa kai.

"Mahfus yana isa gida bayan sallar magrib ya kira amatullah, lokacin suna zaune kan dadduma ita da hajiya suna laximi.

"dama haka hajiya ta koyar da yaranta tun suna kananu a duk lokacin da tai sallar magrib tare xama sukeyi tare akan sallaya sun ta lazimi har akira isha.

"suna zaune kan sallaya kiran Mahfus yashigo yai ringing har yakatse bata daga ba.

"Mahfus da yaga bata daga ba sai yace kodai amatullah sallah ne takeyi?

"kamar ba xai sake kiraba wata zuciya tace ka gwada kagani ko yanxu xata daga.

"haka yasake derling number amatullah na daga har xata daga sai hajiya tai mata wani irin kallon, da sauri tadaga hannu daga kan wayar.

"har yakatse bata daga ba.

"gani haka yasa Mahfus yace bari nai mata uzuri maybe sallah takeyi. ko bata kusa da wayar.

"bayan sun idar da sallah ne hajiya ke tambayar amatullah waye yakira da har yafi ubangijita? tace gaba da cewa kina gaban ubangijinki shine xaki daga wayar wani banxa.

" amatullah tace aa hajiya ba.......

"da sauri hajiya tace kinmi shiru, kinaso kice karya nakeyi komai?

"ko kinaso ki nunami wanda yake kiranki yafi ubangiji ne.

"amatullah karfa ki mance shifa ya halinceki yai miki rai ya baki lpy babu inda ya rageki daya cikin halintarki kuma ya doraki akan tafarki ta gaskiya wato addini musulci bebarki kinbi barnaba.

"bayan wayar'ga amatullah mekike nima a gun ubangiji kuma?

"amatullah tace babu komai.

"hajiya tace haba amatullah shine yaki fifita wani abin halinta sama da ubangijinki,wanda bansan makimarshi a gareki ba, kodai saurayinki ne?

"shiru amatullah tai sbd ita kanta batasan abinda ke damuta ba, tun ranar data hadu da Mahfus tarasa abinda ke damuta sonshi take komai?

"idan ma sonshi takeyi ai bekamata tana diya mace taje ta tunkareshi tace tana sonshi ba? ko ba dan tsare darajan kanta marta banba.

"gani shiru datai hajiya cewa amatullah tunani me kikeyi?

"da sauri ta daga kai hade da cewa babu komai hajiya takarisa mgnr ne hade da mikewa tabar gun.

"saida tashiga daki snn taiwa Mahfus text message hade da cewa (Asslam kayi hakuri naga kiranka lokacin ina sallah ne shiyahanani dagawa amma kai hakuri dan Allah, snn tai send.

"lokacin Mahfus yana Mahfus yana rigigine bisa kan katifarshi yana tambayar kansa toni Mahfus son amatullah nakeyi komai?

"idan kuwa sonta nakeyi lailai na yaudari kaina, idan banda abin Allah inani ina hada hanya da amatullah yarinya da motar da take shima kawai abin kallone a kalla idan bekai million five xai kusa.

"wata zuciya tace kaiiiii Mahfus ruwa basa'ar kwado bane amatullah tafi karfinka.

"wata zuciya kuma tace kada kaji komai Mahfus kada kabari garin kallon ruwa kwado yai maka kafa, sai kaga abinda kake tunani ba haka bane.

"gara ka baiyana mata abinda ke zuciyarka wata kila kadace tai accepting dinka.

"wata zuciya tace idan ta walakantakafa?

"wata zuciya tace haka ba halin amatullah bane inda xata walakantaka da turfarko bata saurareka ba, banle har ta daukeka a motar ta kuma kaje gidansu su amshe hannu bibbuyu.

"shigowar text message din amatullah ne yakatse masa tunani, gani number da sauri yai bude text din.

"wani irin sanyayyar murmushi yai me dauke da shauki yana gama karartawa yai kiss din wayar, snn yashima ya rubuta mata ( Asslm hajiya amatullah manyan mata magani kananu mace mai kyau wanda ko'acikin mata dubune taki kalar kyau daban ne.

"Fatima zahra tauraruwa a cikin taurari duk hasken tauraro idan har kika baiyana taki kalar hasken daban ne, amatullah manyan mata dafatan kinsakani cikin addu'a?

"wani irin sayayyar dariya tai mara sauti hade da cewa duk nikadai irin wnn kirari?

"Mahfus yace idan akwai kalmomin da sukafi wnn zanfadi maki kuma yasaki farin cikin to ina mai tabbatar miki ba komai bane agareni.

murmushi amatullah tai hade da cewa nagode sosae Allah yabar zumunci.

"Mahfus yace amin, snn yace dama nakira ne nace miki na'isa gida lapiya.

"amatullah tace ayya nagode sosae kuma ina me baka hakuri sbd nice ya kamata nakira naji isarka, amma dan Allah kai hakuri.

"Mahfus yace babu komai, kuma nagode da irin karamci da kuka nunamin keda hajiya.

"amatullah tace babu komai duk yiwa kai ne.

Mahfus yace gaskiya hajiya nada kirki, sbd yadda naga family dinku banyi tsanmani haka daga gareki ba......

"da sauri amatullah tace why? Mahfus.

"Mahfus yace sbd ba kowani mai kudi yakeso talaka kusa da shiba.

"amatullah tace Allah sarki to ai ba...


Read / Download MATAR FARI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album