Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

DAKARUN TAWAYE Book 3 Complete Hausa Novel Document by DAKARUN TAWAYE Book 3


DAKARUN TAWAYE Book 3

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 4093



DAKARUN TAWAYE Book 3

Reading Time: 0 Hours

Added On: 10, Aug 2024

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 27.91 kb

File Type: txt

Views: 908+

Download: 182+

Last download: 3 days ago

Description/Story:
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
**DAKARUN-TAWAYYE PRT3A
Sadaki fawan yakalli jaruma jidaya yacetunda sarauniya juda tasa aljani garga yasunkuci amad da unad yakaisu kurkun axabadake tsuvurin lajana batakara waiwayansuba yaukimanin shekaru tarakenan koda jidaya taji wannan labari saitai murmushi tacewannan shine kuskurenta lallainanda kwanaki kadan xataga illarvarin abokin gaba araye takalli sadauki fawan tace yanisan tafiyarmu xuwa tsuvurin lajana yace tafiyace natsawon wata uku abisa ingarman doki jidaya tace tomuxamuyita aciki makwanni uku kacal sadauki fawan yakalleta cikinmamaki taimurmushi tace kadakajikomai nicefa jidaya yar shugaba hamdan uwar tawaye sukadauki hanyabajibagani gudusuke tsulawa bisa dawakansu tamkar xasutashi sama, acankuwa babban fadan birnin jodan hankalin sarauniya juda yaimutukar tashi ganinkomai yabayyana muta amadubin tsafi wani sadauki yatare shugaba fawan dajama,arsa yakashesu bakidaya harsungoga yakida shugaba fawan yajibadadi yaxubarda takubbansa yamika wuya gawannan jarumi wani abintakaici haryanxu madubin tsafinta yakasa nunamata fuskan jarumin dakekashe mutanenta namijine macene batasaniba kawaitanaganin gilmawan takobinsa yanasare kawunan jama,arta tai iyayinta taitsaysuvan taisurkullen amma fuskan jarumin yakibayyana koda tamatsa saimadubin tsafin yakama hayaki canyakama dawuta takwarara ihu tadauki madubin tamakadakasa yatarwatse tashigakaranto kalaman surkulle gamida tsumburikai akarke takira xuruku takewani kafcecen aljani yahudo kasa yatsayu agabansa yanacewa yashugabata menene bukatanki afusace tace inabukatan ganin innata bokanya kuxaimatu bnt kuxaira domin masifa natunkaromu aljani yace ina babudama domin taxiyarci bakin shuri domin taihalwa natsawon makwanni uku sarauniya juda tadakamar tsawa tacekaiwawa kadaukeni kakaini bakin shuri inaso nagana da innata aljani yarafka ihu yace innakusaci wannan gurixan halaka bakomai awannan yanki face bakaken aljannu masucin naman mutunda aljan lallaibama niba duk watabakuwar halittada takusanci bakin shuri totahalaka ransarauniya juda yabaci tarafka tafara ZARYA
#DAKARUN:TAWAYE PRT 3B
Sarauniya juda takwarara ihu afusace tanuna aljanin take yakamada wuta yakonekurmus tace la,ananne bakada amfani agareni takamasumbatu gamida kalmomintsatsuba take wanihayaki yabayyana agabanta jimkadan hayakin yayaye saiwatamummunan aljana tabayyana tadurkusa tace yashugabane menene bukatanki sarauniya juda tace inaso kidaukenikikaini bakin shuri dakedajin xufur domin inganada innata ajuxatu aljana takwalla ihu tacewannan tamkar kashekaine amma xankaiki kodashine xaixamo bautana nakarshe agareki sarauniya juda tacedakyau muje tuni aljana wagila tasureta taisama,al,amarin jaruma jidaya kuwa da sadauki fawan sunyi nisa atafiya saisuka riski wanibakin dajimaicike damanyan duwatsu dingimadingima tamkar xasutabosama cik sadauki fawan yaja yatsaya itama jidaya tajatatsaya takalli fawan tace yadaikatsaya akwaiwata damuwace sadauki fawan yace tabbas akwai babbar matsala domin wannandajin akwai wani shu,umin mugundawa tsafaffene tun shuwagabannin jordawa nafarko sune sukatsafashi domin yahallaka duk wanimahalukin dayaratsa tacikinsa daniyarxuwa tsuburin lajana sadauki fawan yace tabbas dabban yagagari duk wani shu umin mutunko aljan domin fiyeda shekaru dubu ba,asamu wani jarumi dagajinsin mutun ko aljanba tayaratsa wannan jeji facewannan dabba yahallakashi jinhaka sai jidaya taimurmushi tace tofayau xa,aruvuta sabon tarihi domin nicexankashe wannan dabba tamkar wawa haka sadauki fawan yabudebaki yanakallonta yace aaranki yadade kamata yayimuyi watadabara jidaya tadira kasa tace yaro inbakasan gariba saurari daka tadagamurya tace kashewannan tsinanniyar dabban xaikadahantar sarakuna jordawa kawai saita afka dajin tamkar tashiga gidansu indashima sadauki fawan yabita abaya tafiyasukecikin natsuwa harsukaigawasu tagwayen duwatsu masukallonjuna duwatsun sunadatsayi akwance sannan sunadatsawo atsaye tabdijan basuinisa atafiyaba sai sufarajin wani irin gurnani maikarfi duwatsuna amsawa fawan yakalli jidaya amma,saitacigaba datafiya canwanixafi dawari yafara tukarosu dawani kakkarfantaku maibantsoro,
(#DAKARUN::TAWAYE::PRT3C)
Jidaya dasadauki fawan sucigabada tafiya sunatunkaram
Wannan xafimaitsananin warisai
kuma sufarajiyo wani kakkarfan
Taku wandaduk takusai kasa tagirgixa dankari kwatsam saigawani garkeken mugundawa yabayyana girman dabbar yafi rikakken sa sannan yanada wanikaho atsakiyar kansa maitsananin tsini gawasu jajayen idanu tamkar garwashi cik jidaya da sadauki fawan sutsaya indasukafara kallonkallo tsakaninsu dadabban dabban yaiwaniruri yacaki kasa dakahonsa dankari tuni yasamardawani wawukeken rami sannan yajada baya yasheka aguje yatunkari jidaya yakaimata suka kamar tsuntsuwa tatashi sama tatsalleke dabban yaje yacaki dutse dutsen yakamada wuta afusace dabbar yajuyo tamkar walkiya haryakaiga jidaya yasarfaceta yaijifada ita yainasaran kartan cikinta tuni jini tajikedajin jsadauki fawan yashammaci dabbar yasokamar
Mashi a,ido yafasa idon jinidaruwa sukaifallatsi dabbar yairuri afusace yasakansa yamake sadauki fawan saida fawan yaisama yanufi wani katon dutse tabbas inyahadu dawannan dutsebaxai rayuba ganin haka jidaya tamike gamida kwarara ihu tafuta aguje tamkar iska tadakatsalle kamar tsutsuwa tatashi sama tabibayan sadauki fawan saura kiris yamaku ajikin katon dutsen jidaya ta,isagareshi caraf tariki hannunsa sukadire kasa sadauki fawan yajinjina mata taimurmushi sannan tafuskanci mugun dabbar dake faman gurnani tacekaitsinanne lokacin mutuwarka yayi taho afusace dabbar yasheko aguje jidaya tagyaratsayuwanta sannan taciro wata adda batamotsaba hardabbar takawo matasura dankadan taxama sannantadubi kafar dabban takaftamar sara kiltakille kafan dabbar tairuri tarankwafa tainiyyar tashi amma tamakara tuni jidaya tabarka ihu gamida dakatsalle tadira agadanbayan dabbar tasokamar wuka saubakwai ajere kamar faduwar giwa haka dabbar tasulale kasarishim wanikura yaturnuke ko ina inda manyan duwatsu sukari girgixa can kuratalafa saiga gawar dabban akasa sadauki fawan yadubi jidaya yace jinjingareki uwar tawaye kece xakikawo karke xalunci jidaya taimurmushi sannan sucigabada tafiya,kamar diran miikiya sarauniya juda tadira adaji farwax kusada bakin shuri damkari aisai gayyar bakaken aljannu sutasomata sukewata sunamuxurai xafa,ayita nikuma nanufi runfar shayi
#DAKARUN-TAWAYE 3D
Sarauniya juda nadira awannan
Yanki saibakaken aljannu sukewayeta sunamuxurai sunga
Nama yawansuyakaiyawa dominsunfikarfin irga sarauniya juda taxaro wasukananan gatura jajaye tacekai kanananmayu kusani bagurinku naxoba kuisha,aninku nikuma kubarni inyi uxirina kokumakurasa rayukamasu Bakaken aljannun sukwarma ihu ataresuka ruftamata daniyyar
Mata rufdugu jar-uba tamkar guguwan annoba sarauniya juda tavaxama takaisara haguda dama gabadabaya wayyo saigakawuna natashi sama jikkuna naxubewa kasa jini yarika kwarara aljannun surikakaimata farmaki ahassale itakuma tarikataransu tanaturasu kiyama cikindakika ashirin sarauniya juda tahallaka bakaken aljannu samada metan takareraya masuyawa dukda tanaragargaxan aljannun amma dada afkamata sukeyi itakuma turasu lahira take anacikin bakin artavune saikofar bakin tsaunitabude wani janhaske yafuto yahaske kowa cik yakiyatsaya bakidaya aljannun sukaxurama bakin kofan tsaunin idanu kwatsam saiga INNA AJUXA TAFOTO wata doguwar tsohuwace tamkar fatalwa tanasanye dabakaken kaya gashi yabo afuskanta haryarufe idanunta tanada xaraxaran kunbuna masutsayi kafartababu takalmi tanarike dawata duguwar sanda ahannun dama ahagu kuma tarike wani goran karfe tanafutowa wasubakaken tsuntsaye sukarika shawagi akanta aibakidaya bakaken aljannun naganinta saisuka xube kasa sunamata sujjada tafaramagana dawata murdaddiyar murya mai amo duwatsu suna amsawa tacekai iblisai wannan ba,abokiyar gabankubace “yatace sarauniya juda lallaikunemi afuwa dayafiya agareta take aljannun surika fadi agaban sarauniya juda inda itakuma tarika shankamshi tanayamutsa fuska inna ajuxa tacetaho “yatakishigo cikin sabuwar fadata takoma ciki sarauniya judatarika takabayan aljannu tashiga cikinshurin lokacinda sarauniya juda tashigacikin shuri saitakamuda tsananin mamaki takomatamkar yarkauye sabodakyan fadan tamkar aljannar duniya Inna ajuxa takalli sarauniya juda tace daularki tanadabda rushewa bayisunayunkurin mulkammu tabbas xa,asamu
bakinsauyi akasar JODAN SARAUNI JUDA TAKWARARA IHU TACE AAAA
DAKARUN:TAWAYE PRT 3E
Sarauniya juda takwarara ihu tanacewa aamama hakanvaxaiyuwa dolene mucigavadavautardasu lallai yankabilar jordawa sukadai yakamata sujidadi akasar jodan taxaxxaro idanu tacemama
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download DAKARUN TAWAYE Book 3

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album