Join Our WhatsApp Group

RAYUWAR NOOR Complete Hausa Novel Document by RAYUWAR NOOR


RAYUWAR NOOR

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 4028



RAYUWAR NOOR

Reading Time: 0 Hours

Added On: 15, Mar 2024

Author: Real Matar Dear ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08138012334, 08125028130

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 23.12 kb

File Type: txt

Views: 364+

Download: 81+

Last download: 8 hours ago

Description/Story: *RAYUWAR NOOR*

https://chat.whatsapp.com/C5RAdfuLtgX0NxGH9GpN9H

_matar dear_


*Danɗano*

_______Motoci ne gasu nan baza iya irga adadin su ba bijit kake ganinsu duk baƙake ne ɗaya ce da suka sako tsakiyar su fara tarr da ita bazaka ce ba sabuwa bace yadda ta hakkun ɗin nan, a hankali suke tafiya kamar bazasu yi tafiyar ba yara ko tunda suka ga motocin suke salle tare da faɗin ga Mazan fama ga Mazan fa sai bin motocin suke har aka iso bakin wani babban gida mai get baƙi nan sauran motan suka shiga shi tashi motar suka tsaya ƙofar gida........

____________
"Abba Abba Abba katashi don Allah kada kamin haka ina san mu rayu a tare da juna haka take tafaɗa tana girgiza shi"

Dagodu tafita kiran Umma tana kuka ta ce''Umma kizo Abba na ciwon shi ya tashi".

Hankalin Umma ya tashi sosai ta ce innalilahi wa'inna ilahirin raji'un' ni Binta mun shiga uku da sauri suka nufi ɗakin nashi Noor ta duƙa wajan shi tare da girgiza shi ta ce'' tunɗazu dana shigo kawo mai furar shi naganshi a haka natada shi ya ƙi tashi"..


Matsowa umma tai tare da faɗin ban ruwa a kofi muga, da sauri ta miƙo mata ruwan ta cigaba da shafamai tana mai addu'a cikin bakin ta tana shafamai a fuskar' firgit ya dawo cikin haiyacin shi tare da faɗin innalilahi wa'inna ilahirin raji'un' Allah kaban lafiya in huta da wannan jarabawar da kaimin....


Dawowa kusa da shi Noor tai ta ce'' Abba sannu ya jikin naka ko mutafi asibiti ne duk ajere take mai wannan tambayoyin!"

Murmushi ya yi ya ce'' a'a ƴata nasamu sauki in sha Allah na kusa warkewa"

Allah ya sa "Abba na tafaɗa tare da barin ɗakin ta nufi nata ɗakin"


Kusan kwana uku jikin "Abba bai dawo dai-dai ba!"


Kusan minti 10 sanan ya fito sanye yake da shadda mai ruwan madara yaran nan suna ganin ya fito aka rumgume shi tare da mai sannu da zuwa da murmushi a fuskar shi yake amsa masu ƴan dudu dubu yake raba masu sai daya kusa rabi yaba abokin "Usman domin ya ci-gaba ya shige cikin gida a kafar shi".....



Alale yau zami ko "Umma ta tambaya domin ita tana san alale arayuwar ta?"

A'a nidai yau ba alale zan ba nikaɗai nasan mai zanyi.......ta ce" Umma faɗa min kaɗan don naji "


Tuwon dawa miyar kubewa ɗanya......


Ta ce''.............


*Wannan littafin na ƙuɗi ne #500 kacal idan kina so kizo kiyi payment tun kafin ayi baki. Mutane goman farko za su samai shi a #300 kacal ku hanzarta ku samu garabasa*


*Account number 8108353370 maryam Ahmad opoy*


🤳 typing......

RAYUWAR NOOR

Real matar dear


Wannan shafin nabada shi ƙyauta ga duk wani masoyi nawa da wanda nasani da wanda bansani ba alherin Allah ya kai maku duk inda kuke san so fisabillahi 💔💔


Bismillah

Page2️⃣



_______Yana shiga cikin gidan wata ƴarinya mai kimanin shekaru 13 ta taso da sauri tana oyoyo oyoyo "yaya sannu da zuwa andawo lafiya?"

Murmushi ya mata tare da buɗe hannu alamar tazo gare shi' shigewa tai jikin shi ya ce'' lafiya lau nadawo ina fatan kuna lafiya kuma ina Ummi?"

"Ummi taje unguwa amma tace bazata ɗaɗe ba yanzu zata dawo yaya muje kai wanka sai muci abinci daman yinwa nake ji"


Ɗan dungurin ta ya yi a hanci ya ce'' ke fa daman acici ce namanta nasan ummi sai da tabaki abincinki amma yanzu kina neman ƙari"

Ƴar ƙwalla ce ta zubo mata ta ce'' ai yanzu kadawo zaka samin ƙa'idar abici yanzu zan rame da nayi ƙibata"

*************

Abba ne gun sana'ar shi ta saida kayan miya ba laifi ana ciniki sosai don kayan miyan shi akwai arha, Noor ce ta taho domin kawo mai abincin rana tana zuwa ya ansa ya ɗan koma cikin rumfar shi don ya ci abinci ita kuma ta cigaba da sai dawa kullum daman haka suke idan takawo sai ya ci sannan tadawo gida bata san abinda zai same shi haka rayuwa take cigaba da tafiya yau da gobe sai Allah...

"Umma idan muntaso islamiyya yau ina so naje gidan su kaka tunda gobe Alhamis naje nadawo juma'a"

Umma ta ce'' to Noor ki tambayi abban ki idan ya amince sai kitafi"

Umma na tambaye shi ɗazu danaje kaimai abincin rana kuma ya ce naje...

Tana dawo islamiyya ta shirya kayan ta kala biyu cikin baƙar leda ta fito tare da faɗin"umma na fito Aban kudin motar"

Naira 50 ce umma ta ce" gata in kinje ki kama kanki banda wasa da maza nadai faɗa maki sannan kice ina gaida kaka{ mahaifiyar Abba} adawo lafiya Noor"

Ansa tai tana murmushi ta tafi sai da tai ƴar tafiya mai nisa sannan ta iso bakin titi boss ta hau tare da faɗin rijiyar lemo ta shiga cikin motar ne wani saurayi tunda tashiga yake kallon ta amma ita bata san ma yana yi ba don ta ƙosa ta sauka ta isa gun kaka, zunguro ƙafar ta ya yi da tashi kafar sai ta gyara kafarta da ga gun sai ta ƙara ji an taɓa ta ta kalle shi ya ɗaga mata gira......

Tana sauka shima wannan mutumin ya sauka, mai motar ya ce'' ba ƙofar waika zakaje bane ka sauka anan?"

Ehhh ya amsa dashi kaje zanyi wani abune anan din.....ita dai tana sauka tacigaba da tafiyar ta ahankali cikin nutsuwa ya bi bayanta..

************

Wanka ya shiga domin ya warware gajiyar da ke damun shi yana fitowa wanka ya shafa basilin da wani lotion mai daɗin ƙamshi ya haɗa da fesa turare sai dakin ya dau ki ƙamshi, jallabiyar fara yasa ya fito izuwa darling table ɗin ton cin abinci...... yana fitowa ya ƙwala ma "Fanan kira domin tai saving ɗin shi"

Tana fitowa ta ce'' la yaya har ka shirya bari na zuba mana abincin muci nasan yunwa kake ji ko?"

Ya ce'' nifa kaɗai zaki zuba mawa saboda banda ke Ummi tadafa"

Ƴar ƙwalla ce ta zubo mata ce nidai kaci dani Please' idan baka ci dani ba ko "Daddy ya kawo min biskit bazan baka ba"

Ya ce'' sorry my Fanan ɗina zuba ma muci wasa nake"

Ta ce'' kaji yaya na saboda yaji zan hana shi biskit"

_____________ binta yake amma ta ƙi tsayawa ya ce'' don Allah ki tsaya please magana zamiyi"

Jin yace mata Allah shine dalilin tsayawar ta ta ce'' don Allah ka rufamun asiri kadaina bina haka tunda nidai ban sanka ba kuma ban sace maka wani abu ba balle ka biyoni domin na baka abinka"

Murmushi ya yi ya ce'' kin min sata mana wallahi sata kika min a cikin motar da muka haɗu ko kitasaya ko na tara maki mutane su ƙwatar min hakki na"

Innalilahi wa'inna ilahirin raji'un' ta furta ta ce'' ni banta ba ɗaukar abun wani ba tare da yabani ba kuma bana fatan nayi sata ni"

Naji amma kinsan kin sace min zuciya ta, taya zaki ce bakimin sata ba gashi kin tahomin da zuciya ta bacin tana gunki...

Tsaya wa tai tai sororo kamar mara wayo ta ce'' don Allah kabar wannan maganar ni kaga tafiya na taci gaba da tafiyar ta kamar zata tashi sama tsabar tsoro kada ya biyo ta don tasan dangin mahaifin ta basu da mutum ci zasu iya mata komi tana isa kofar gidan taga baba Nura tagaida shi ta wuce ciki sallama ta rangaɗa masu cikin gidan amma ba'a ansa mataba ta ida sa jiki ba ƙwari ........


Tana shiga cikin ɗakin abinda tagani ya bata mamaki kanani Abba ne kwance da wata yarinya ba kaya jikin kisu da sauri ta saki labulen ɗakin tadawo tsakar gida sai ga "baba Nura ya ce ki shiga mana inna bata nan yau taje ƙyauye Kinga sai kinzo ki daura mana girki''

Murmushi tai ta ce'' ai zan maka baba Nura don duk cikin kannen baban ta tafi shiri da shi ta aje hijabi kan igiyar gidan ta shiga kitchen don tai abinda ya ce mata, baba Musa kuwa yana jin Muryar ƙanin nashi wato Nura suka dawo haiyacin su yasa kayan shi ita ma ta boye bayin kaka"




Promo promo promo promo zan barshi 300 ne saboda wani dalili nawa amma da yakai February zai dawo kuɗin shi na asali wato#500

Ki hanyar ta kisamu bononza 300 kacal

Tirka tirka kenan LITTAFIN rayuwar Noor yana cike da darasi da dama wannan littafin na ƙuɗi ne idan kina buƙatar ci-gaba da karantawa zaki biya kuɗin ki ta account number din nan 8108353370 maryam Ahmad opoy ne idan kati ne kuma mtn ko aitel zaki turo ta number shi 400 08138012334





🤳 Typing.......


*RAYUWAR NOOR*


𝚛𝚎𝚊𝚕 𝚖𝚊𝚝𝚊𝚛 𝚍𝚎𝚊𝚛😘

αʅႦιʂԋιɾιɳ кυ мαкяαиαтα ℓιттαfιи мαтαя ∂єαя ℓιттαfιи уαя ωαикє ωαикє уα кαммαℓα αкαи.fαяαѕнι мαι ѕαυкι #300 кα¢αℓ.мαι ѕσ ѕαι тαι мαgαиα ∂σи αкωαι αвυвυωαи ∂α ∂αмα ∂α уαкαмαтα кιѕαиι😅


Fans dina kubi a hanki in sha allah zaku ji dadin littafin nan burina nasaku farin ciki kamar yadda kuke sani nagode🥰


Didecated to muhammad karim MK


bismillah

Page🟦e3


Haka ta samu ta gama girka taliyar hausa taji romo kular "baba nura tafara zuba mawa sannan ta zuba a kwanon ta sauran kuma ta kwashe a ƙatuwar kula ta aje kitchen shiga ɗakin baba Nura tai don ta kaimai nashi ɗaki duk da ya tafi sallar la'asar tai zaman ta ciki don bata san abinda zai ƙara sa taga fuskar wannan baba musa, yana ganin ta shige ya ce ta fito ta fita tazo dai-dai tsakar gida sai ga shi yadawo matsallaci ya kalle shi ya watsar kamar bai gani ya shige dakin shi don abin yana mai ciwo"...





Yana shiga cikin ɗakin nashi ya ganta kwance kan katifar shi ya ce'' dota Noor sarkin lalaci karde wannan aikin da kika yi kice kingaji?"




Turo baki tai kamar zatai kuka ta ce'' baba Nura nagaji dayawa fa kaga ga tafiyar da nayi ga girkin da nazo nai"



Innalilahi ya faɗa tare da dungurin ta ya ce'' lalle yarinya baki da juruya ke raguwa ce kenan wannan mijin ki na da aiki da wallahi ya faɗa tare da dungurin ta"


Ƴar ƙwalla ce ta zubo mata ta ce" ni tunda baka so na Yanzu zan tafi. Wajan umma na nasan suna can suna jira na ita da Abba na"

Kamo hannun ta ya yi Tare Da zaunar da ita. Ya ce'' ƴar lelen abbanta wasa nake maki fa kema kin san ina sanki dota na!"


Kallon shi tai tare da faɗin "baba Nura kaga wani abu da nagani ɗazu kuwa da nazo?"

Yana jin ta ce haka yasan mai zata faɗa ya ce" nagani addu'a kawai yake ɓukatar ai mashi amma ya yi nisa ba yajin kira"


_______________________

"Ummi tun ɗazo nake ta jiranki naji shiru ga wannan acicin ƴar ki duk ta kwashe min girkin da kika min duk wannan maganar da yake yana kan cinyar Ummi ne"


Shafa mai gashin kan shi take ta ce" babana na ɗan fita ne daga nan kuma naje gidan marayu ne"


Shigowa tai ɗauke da kofin Black tea a hanun ta ce'' Ummi na faɗa mai inda kika je zai nuna maki kamar ban faɗa mai ba"

Ya ce'' innalilahi wai bacin abincin da muka ci after 3 hour yanzu har taji yinwa harda zubo wani tea gaskiya Ummi muzo mu auran da ita don kada ta ta lauta mu"


Murmushi "Ummi tai don ita mace ce mai hakuri ta ce kaganka son sauka tunda ƴata kake ma haka"


Tashi tai domin ta kuma gyara gidan dan ita bada da ƙazanta dakin "kaka" ta shiga duk gashi nan wannan ɗan iskan ya bata ɗakin duk ya bar baza mata kaya.....


•••••••••••••• Bangaran su Abba kuwa Kamar jira ake Noor ta fita jikin shi ya tashi sai haki yake ba'abinda umma ke furtawa illa salati da take tare da nema mashi sauƙi gun allah haka yai ta fama kusan awa ɗaya da rabi yana abu ɗaya daga ƙarshe dai umma ta yanke gwanda a tafi asibiti gashi ba wayar da zata sanar ma su Noor tunda wayar ta talalace daman Abba bai da waya shi napep ta tara da taimakon mai napep ɗin tasamu aka sa Abba ciki!


Tana cikin gyaran gado ta tsinto pant na yarinyar da "baba Musa ya kawo taje ta saka shege masai tadawo don ci-gaba da aikin ta sai gashi ya shigo cikin gidan a maye a buge sai layi yake yana zuwa ya dun fari kanta"

Ta ce'' innalilahi abin ya tashi kan wasu yadawo kaina kenan, shege tsohon kwarto da kai kawai mazinaci wai da ɗiyar wanka zakai aikata zina"

Ya ce''ke dakata min dama mun saba yi dake don haka ki matso ko na matso da kaina yana maganar yana layi kamar zai faɗi ya zuwa gunta ta lalubo wani kwalba ta buga mai akan shi nan take ya zube sumanme"




*Idan har ƙaunar da kike faɗa akai na dagaske ne to zo ki farantamin rai da siyan LITTAFIN RAYUWAR NOOR littafine mai cike da sarkakiya a cikin shi kedai hanzarta ki mallaki na ƙawata*





*Don ci-gaba da karantawa RAYUWAR NOOR zaki biya 500 kacal na kusa gama free page ki hanyarta ki mallaki naki a hannu ƙawata ga account number din nan 8108353370 Maryam Ahmad opoy sai na jiku*






🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*𝗥𝗔𝗬𝗨𝗪𝗔𝗥 𝗡𝗢𝗢𝗥*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸


*𝗼𝘂𝗺 𝘀𝘂𝗹𝘁𝗮𝗻*
_𝗺𝗮𝘁𝗮𝗿 𝗱𝗲𝗮𝗿_


_𝗮 𝗯𝗶𝘀𝗮 𝗸𝗼𝗿𝗮𝗳𝗶𝗻 𝗱𝗮 𝘄𝗮𝘀𝘂 𝘀𝘂𝗸𝗮 𝘆𝗶 𝗻𝗮 𝗮 𝗸𝗮𝗿𝗮 𝗺𝗮𝘀𝘂 𝗽𝗿𝗲𝗲 𝗽𝗮𝗴𝗲 𝗶𝗻 𝘀𝗵𝗮 𝗮𝗹𝗹𝗮𝗵 𝘇𝗮𝗻𝘆𝗶 𝗵𝗮𝗸𝗮𝗻 𝗻𝗮𝗴𝗼𝗱𝗲 𝗺𝗮𝘀𝗼𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗻𝗮_


_𝗺𝗮𝘀𝘂 𝗯𝘂𝗸𝗮𝘁𝗮𝗿 𝘁𝘂𝗿𝗼 𝗸𝘂𝗱𝗶𝗻 𝘀𝘂 𝘁𝗮 𝘄𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗮𝗰𝗰𝗼𝘂𝗻𝘁 𝗱𝗶𝗻 𝗻𝗲 8108353370 𝗺𝗮𝗿𝘆𝗮𝗺 𝗮𝗵𝗺𝗮𝗱 𝗼𝗽𝗲𝘆 𝗻𝗲_

_#300 𝗱𝗮𝗴𝗮 𝗻𝗮𝗻 𝘇𝘂𝘄𝗮 15 𝗶𝗱𝗮𝗻 𝘆𝗮 𝘄𝘂𝗰𝗲 𝘇𝗮𝗶 𝗱𝗮𝘄𝗼 𝗸𝘂𝗱𝗶𝗻 𝘀𝗵𝗶 𝗻𝗲 𝘄𝗮𝘁𝗼 #500 𝗶𝗻 𝘀𝗵𝗮 𝗮𝗹𝗹𝗮𝗵 𝗸𝘂 𝗵𝗮𝗻𝘇𝗮𝗿𝘁𝗮 𝗸𝘂 𝗺𝗮𝗹𝗹𝗮𝗸𝗶 𝗻𝗮 𝗸𝘂_



Salati Noor tasa ganin aika aikar ta tama "baba musa dagudu ta fito karo sukai ita da Nura ya ce lafiya dai dota na?"

Jiki na rawa ta ce" yazo yazo kawai take maimaitawa jiki sai rawa yake ta marasa mai zata ce mai, kamo hannun ta ya yi ya ce kwantar da hankali ki faɗa min kinji"

Duk lokacin da zai dawo gida daman shi ke taya "Ummi" aiki don cirewa yake daga shi sai jallabiya pink color tai matuƙar amsar jikin shi yana fere ɗankalin turawa ita kuma ummi tana juye ruwan zafi a filash ya yin da Auta take fasa ƙwai don ita Ummi mace ce mai koya ma yaranta aiki don koda aure yaran ta ya yi baida matsala wajan girki....



Innalilahi wa'inna ilahirin raji'un' kawai "umma ke maimatawa tunda aka shiga da Abba wajan awa uku kenan ba likitoci ba alamun su hankalin ta ya tashi sosai ga shi ba wanda yasan ta taho sallar la'asar ma ta tayi ne don bata da yaƙin ta karanta karatun sallah dai-dai hankali ba kwance ba"


________hasbunallahu wani'imal wakin "Noor ai kin kashe shi duba kiga bai motsi innalilahi wa'inna ilahirin raji'un' ki faɗa min mainene ya faru''


Dagudu ta ida so inda suke dataga halin da tasa shi take fadar abinda yazo mata dashi, a cikin haka ne...


Read / Download RAYUWAR NOOR

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album