Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

AMATULLAH book 1 Complete Hausa Novel Document by AMATULLAH book 1


AMATULLAH book 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 12516



AMATULLAH book 1

Reading Time: 1 Hours

Added On: 10, Aug 2024

Author: Hafsat Umar Dangoro ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09166764540

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 72.43 kb

File Type: txt

Views: 436+

Download: 197+

Last download: less than 1 second ago

Description/Story: 馃摎AMATULLAH馃摎

漏锔� JARUMAI WRITAR's ASSOCIATION 馃摎馃摎鈿滐笍 J. W. A馃枊锔�


By

Hafsat Umar dangoro 馃摉鉁嶏笍





Godiya ,


Dasunan Allah mai rahama mai jin kai tsira da amincin Allah sutabbata ga shugaban halitta annabi muhammad S,A,W da iyalansa da sahabbansa baki daya.





Sadaukarwa.
Na sadaukar da wannan littafi n mesuna AMATULLAH wa ni kaina wadda na kirkiri labarin kuma na rubutashi.Fatan alkawari zuwa ga dubun dubanar masoya na kusa dana kewaye,ina muku Fatan alkairi dafatan Allah yasa kugama lafiya , inagodiya da gudummawar da kuka bani har nakawo wannan kan matsayin danake kai ayanzu,ina godiya ga uncle usama,Allah ya bar zumunci,ina godiya musa baffa,Allah ya baka abinda kakeso duniya da lahira,ina godiya ga mahaifiyata abarkaunata,Allah ya sanya ki a aljanna madaukakiya, daduk wanda bansamu damar ambaton sunan shi/ke ba suma ina matukar godiya Allah ya bar zumunci.

Godia metarin yawa agareki my confidence mom





Wanan littafin mai suna AMATULLAH narubutashine badan komai ba saidan gera ga al,ummar musulmai,domin fadakarwa , nishadanvtarwa,ilimantarwa,duk acikin wanan littafin mai suna AMATULLAH , kamar yadda rayuwa,da duniya , ta juyawa AMATULLAH,Baya ,duniya ta ko mamata tamkar ma kabarta a zuciyarta, AMATULLAH kenan baiwar Allah




****************************************************************************************************************************************************Wannan littafin kirkirarran labarine,ban rubutashi dan na muzan ta wani ba kodan na bayyana sirrin wataba, no ba hakabane, littafina kirkirarsa nai kuma nasan hakan tana faruwa, amma duk wadda taga yayi shige da labarin rayuwarta, arashin sanine.

Gargadi,

Ban yarda wata tajuyamin littafinaba, kokuma adinga siyarmin da littafi batare da saninaba, banaso, banyarda wani ko wata sukarantamin book ba ,batare da iziniba ,ngd.



Ban amince wani ko wata akaranta min littafi ,ayi adio dinsa batare da izinina ba ngd.






Pege 1


________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________Baffa,baffa,baffana ,ayya baffa inatai maka magana kamin shiru,tana magana cikin harshen fulatanci,ganitai har lokacin baffan nata bai kalli in da takeba, cikin jin haushi da damuwa ta fashe da kuka ,tana jijjiga baffan nata,shikam kauda fuskayayi yana jinta amma yau mata shiru,yarinyar ce tamike da sauri tana kwadawa diyam Kira wato "yar uwar ta kenan,abin dayasa suke kiranta da diyam shine,gagakuri ,da fara a ga sassanyar zuciya,hakanne yasa ake kiranta da deyam,jiyowatai takalli AMATULLAH tace meyafaru ne baiwar Allah,waye ya tabamin ke,ai dajin hakan AMATULLAH ta kara fashewa da kuka,tace baffane, rungumeta deyam ta yi tafara jijjigata tana aikin rarrashi,


Yana zaune Inda AMATULLAH ta tafi tabarshi tana jin haushin shi sakama kon ya ki yimata magana,hanne yasa baffa yaji babu dadi,yasan yanzu AMATULLAH tana can tanayin kuka,wata matashiyar budurwace tazo hucewa,daga gani daga dakin YA WURO tafito,dasauri baffa ya kwalla mata kira yace,'d'anejo ,danejo, naam baffa,waare,ta karaso da sauri,ta tsaya kedagargar aka,baffane ya bata rai,yace jodaa,dasauri ta zauna,tace baffa iyalli jam?jamkalam,kinga bengelkuwa,wallahi baffa bangan taba saidai naje na nemota,to maza jeki nemo min ita,danejo ta mike ta juya tace,min delle tayi gaba,


Tafe take tana zagaye gaba kidaya rugar tana kwallawa bengel kira,inna wuro tagani ta fito daga ruga,dasauri ta tsuguna ta gaisheta tace,inna wuro inyalli jam,?jamkalam inna wuro ta amsa,cikin fara,a sanan tace danejo wakike nemane,wallahi inna wuro,baffane yace na kirawo Masa,bengel,ayya kunyi sabani,dazunan naga sunyi gurinku da ita da deyam,to shikkenan inna wuro sai anjima,


Danejo tana shiga bangarensu ta shiga kiran bengel itako bengel shuru taimata ,dan tatsani akirata da bengel tafison acemata AMATULLAH,ko kuma baiwar Allah,kuma sarai danejo tasan AMATULLAH batasan sunan amma ta ke kiranta dashi,dadai danejo tagaji da kiran bengel dan taga batada alamar amsawa, kawai saitafara cewa AMATULLAH,Kira daya AMATULLAH ta ce naam,afusace danejo tashigo dakin tace, bengel iffede'ima,ta haderai cikin tsiwa AMATULLAH,ta mike tace,nima bance kina wasa daniba, ai ,yaza ai ki dinga cemin bengal saikace wata yarinya,ooh lallai yarinyar nan wato baffane ya tabaraki ko har kika raina mu, to kije injishi, AMATULLAH ba takara cewa bengal komaiba, taja hannun deyam suka hada baki,suka ce yA WURO sai jamgo, basujira amsar ya wuro ba suka fuce,

Nima nace natafi inhuta


AMATULLAH da deyam suna isa rugarsu , AMATULLAH batabi takan baffaba domin taji yunwa wuro ta hango abakin murhu tana ta faman aikin hura wuta,dasauri ta saki hannun deyam ta karasa gurin taje umma wadannan meyadde marori,iyabbe,kash bengal kedai kina son shinkafa da wake,to kiyi hakuri yau saidai kici inyirii,bashinka fa da wake mukaiba,amatullah dakin haka ta baje agurin tashiga burgima tana cewa,ni wallahi umma bazanci tuwoba haka kurim ni marori iyyabii zaki bani,hmmm inna wuro tai kofa ta mike ,tabar amatullah agurin, deyam ce ta karaso gurin dagudu sai ko amatullah tace deyam,cikin sauri deyam tace dumee, mene,inna wuro ce ta kigimana shinkafa da wake,to kiyi hakuri,yanzudai ware min delle jangirde amatullah, amatullah ce ta harari deyam tace sai gengo,kai bazaki ba sabida inna wuro ta bata miki rai,ee bazani makaran tar ba,ta mike ta nufi gurin baffa,


Rugar BAFFA rugace mecike da tarin abubuwa da dama acikinta ,rugar da babu fada babu gaba saidai kwanciyar hankali da nishadi da farinciki,shekaru dadama rugar BAFFA ta kafu acikin jejin tun kaka da kakanni,suna tsaka da rayuwaru, a rugarsu dake gaban play over datake a gaban naibawa yan lemo,inda aka fusani da BAKIN rafi,ananne rugar su amatullah take ,watarana kwatsam govnatin dake ci alokacin ,suka bada congilar tashin su daga gegin baki daya,baffa ya ga tashin hankali ranar saka makon idan suntashi daga rugar basu san inda zasuba,babu irin rokon da baffa beyi musuba amma sukace nanda sati daya idan suka dawo duk kan abinda yafaru da baffa da iyalansa su suka jawo,bakaramin tashin hankali baffa yajiba shiyasa kullum baffa bashida aiki sai tunanin mafita,


To yau kam su AMATULLAH suna tsaka da yin kiwonsu cikin nishadi da kwanciyar hankali,saiga wata katafariyar mota me kyan gaske ta turo kai gawasu motocin suna biye da ita,sunan zuwa daidai Inda AMATULLAH da DEYAM da kuma DANEJO suna fira a bakin wata bishiya suna Shan ,isaka shanunsu kuma suna can gefe sunacin ciyawa,motar ta karaso tai parking,suma ragowar motocin parking sukai ,wani matashin dattijo yafito daga cikin motar,ya bada izinin akawo Masa danejo da deyam,aka ko akai hargabanshi a ka kaimasa su ,tare da basu izinin su xurasu amota,bayan sunsasu amotane, AMATULLAH taga za ,atafi da yayan ninta cikin sauri tashiga bin motocin da gudun gaske tana kuka,amma sam basu tsayaba,suma danejo da deyam kukan suke suna ,zuro hannayansu ta cikin hundon motar suna kuka akan tataimakesu amma takasa cimma motar,babu yadda AMATULLAH ta iya haka ta zauna a gurin tashiga rusa kuka,wuni guda babu ci ba sha,harsu baffa sukagaji da jiran dawowarsu,suka biyo baya,suna zuwa gurin da baffa da inna wuro,suka ganta ita kadai,cikin tashin hankali suka shiga tambayarta ina su deyam,amma babu abinda take nuna musu sai hanyar da mitocin suka bi, baffane ya zauna yashiga rarrashinta amma kememe, AMATULLAH takiyin shuru,inna wurace tace ranta abace,takalli AMATULLAH aradu bengel wala hankali ko dod'd'ah,nashe ki kwantar da hankalinki,Allah zai cetosu aduk Inda suke,ohhhh wayyo ayya baffa,nasiga uku,wala deyam,wala danejo,tana tsaka da kukan saiga motocin sundawo a guje,suna karasowa gurin suka bu'de but saiga bengal da danejo sun fado duk jikinsu jini,musammanma danejo,sannan motocin suka juya batare da suncewa baffa komaiba, wayyoooo Allah na munsiga uku,sunkashemin yarana,shidai baffa bawan Allah yarasa me zaice,sai hawayen dake zuba acikin idonsa.



Nasiga uku umma ,sun kasemun danejo sun kasemun deyam ,wallahi bazan kelesuba mai suka maida fulani ne,mumafa mutanene ba dabbobiba Allahn da ya haliccemu siyake songaninmu a cikin jejji ba mutum dabba kamar irinsu azzaluman canba wlh. Inna wuro natsane su,nanfa tafara sumbatu tana cewa,ware miwarma ,ware miwarma,ware miwarma,inna,inna wuro tafahimci AMATULLAH ta zare,shiyasa take cewa suzo ta kashesu,basuda zabi daya wuce su hakura su turawa ubangiji lamarinsu dan sunsan amatsayinsu na fulani babu mai taimakonsu tunda a jejisuke rayuwa,


______suna cikin wannan yanayin damuwarne su danejo suka bu'de ido hawaye masu dumi da azaba yana futo wa daga idonsu,cikin murya mai rauni danejo ta ce,inna wuro,sun yankamin gabana,sun samana wani abu mekama da muciji acikn gabanmu,inna wuro ba su da tausayi,sun lahantamu mutuwa zamuyi, 馃槶deyam ta dora da cewa,umma suncire Mana suturarmu ,sunga tsaraicin mu,abinda ubangiji ya haramta,sunyi zina da mu ,umma me mukai musu,ko mun musu wani abu bamu saniba,ai bamu cancanci wannan hukunci ba,runtsa ido inna wuro da baffa sukayi jin irin wulakan ta su deyam da akayi,jiki babu kwari umma tace kuyi yakwai Allah yananan yana kallon mu shidin zai taimaka Mana,馃檹馃槶


Hakane duk wanda aka cuta ubangiji shine mai taimako 馃檹馃槶


Bayan su AMATULLAH sun koma gida baffa ya fadawa ya wuro abinda ya faru da diyarta danejo,habawa zokaga tashin hankali,agurin ya wuro,kuka tasaka kawai ta huce daki,kunsan fulani akwai kunya da kara,ko da bama wannanba,ada idan danka yakasance dan farine
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download AMATULLAH book 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album