Join Our WhatsApp Group

AUREN JARI Complete Hausa Novel Document by AUREN JARI


AUREN JARI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 54081



AUREN JARI

Reading Time: 4 Hours

Added On: 01, Sep 2023

Author: Bilkisu A Ladan ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Action Novels

File Size: 265.68 kb

File Type: txt

Views: 780+

Download: 365+

Last download: 1 day ago

Description/Story: AURA JARI
Bilkisu a ladan
Ebook creator:- Shuraih Usman
Domin download na wasu kayatattun littatafan Hausa a matsayin Hausaebooks tayadda zaku iya saukewa ku karanta acikin wayoyinku sai ku ziyarci wannan shafi www.shuraih.waphall.com Sannan ku zabi littafin da kuke so

For more download of some non- fictional hausa books as a hausaebooks so that you can download it to your phone and read it at any time (offline reading) then visit our wepsite at www.shuraih.waphall.com Adress and select your books for offline reading
Gargadi:- wannan ebook din bana sai ruwa bane kuma ba anyishi bane don batanci ga wani koh ga wata
Sannan ni shuraih Usman 99% bana tura littafi ta private kuma bana whattsapp sannan banda group a whattsapp ga wanda yaga wani kuskure da muka making acikin wannan littafi sai kiramu akan wannan nombar 08170707521

Ga duk wanda baisan yadda ake downloading na littatafanmu ba sai ya ziyarce mu akan wannan adireshin yanar gizo gizon http://keffians.xtgem.com/forum Sannan yayi tambaya in sha'Allah muku ma zamu mai bayani dalla dalla akan yadda ake sauke littatafanmu
Sannan ina kara maimaitawa bana whattsap kada wani ya ha'ince ku ta hanyar amfani da sunana a whattsap asha karatu lafiya
Hakkin mallaka (m) Bilkisu A ladan



Tafe take hannayenta rikeda littattafai bajin da ke jikin himar nata ya shaidamun dalibar alkausarce tana dai tafiyane amma fuskanta ya nuna damuwa wata motace ta sako kai duk horn da yake mata bata ji da kyar ya iya tsaida motansa amma duk da haka sai da ya dan bugeta mutanen anguwa a ka taru a kanta ana mata sannu a hankali ya bude kofar motansa ya fito da kafarsa tun daga ganin kalar jikinsa da kayan da ke jikinsa kasan dan hutu ne kafun ya karaso yarinyar da akewa sannu wanda naji mutane na kira da Rahima har ta tashi ta gyara jikinta da niyyan kurarata yazo amma suna hada ido ya samu kansa da kasa furta komai har mutane aka watse aka barsu tun tana jiran ya mata sannu ta gaji ta fara tafiya tana dan dingisawa yayi sauri yace afwan malama sorry ban samu na miki sannu ba duk da dai u caused it but still in baxaki damu ba in ajeki a gida dan naga kina dan dingisawa sai in dubaki cos am a Dr aikina knan murmushi tayi wanda ya karawa fuskarta kyau tace kar ka damu ba komai zan lallaba in karasa gida nan baya nake nagode sosai bata tsaya taji meh ze ce ba tayi gaba ta barshi sai da ta shige layinsu sannan ya tada mota ya bita kusa da gidan da ta shiga yayi parking ya fito ya nemi yaro ita kuwa Rahima tana shiga tayi karfin hali ta boye ciwon da kafanta ke mata a harabar karamin gidan nasu ta sami ummanta na tsinan shinkafa ta karasa ta daura kanta a bayan ummanta tace Rahima kun taso tace eh Umma sannu da aiki tace yauwa tashi ki cire kayanki kizo ga karyanki can nasan baki wani karya ba kika fita kafun ta tashi yaro ya doko sallama yace wai inji wanda ya kade Rahima yana sallama nan ummanta ta hau salati tana duba jikinta yanxu Rahima dama hatsari kikayi shine kikaki fada mun ta turo baki tace nifa umma lafiana kalau banji ciwoba kuma ai gashi nan dalilin kin fada miki da nayi yanxu duk kin rikice ta tashi ta shige dakinsu ummanta ta bita da kallo sannan tace ce mishi ya shigo Umman Rahima na ganin dan saurayin nan naga fuskanta ya nuna alamar mamaki tace wa zan gani haka ba dai Malik ba shima yayi mamakin ganinta yace nine umma nan suka shiga gaisawa yace umma ai na kwan biyu da zuwa naje can aka ce kun tashi gashi banda numbanku tace Allah sarki ya karatun an gama ko yace Alhamdulillah umma yanxu ma ina aiki anan asibitin UMTH tace masha Allah Allah sanya alkhairi daidai nan yayan Rahima ya yi sallama yana ganin Malik yace wa nake gani haka zama yayi sannan ya mika mai hannu suka gaisa nan suka tuna da da shirmensu yace yaushe a gari my man yace ai na nemeka har na gaji yanxu da ba dun tsautsayi ba da bamu hadu ba nan ummansa ta gaya mai abunda ya faru yace indai Rahimane zata iya yanxu tana ina duk tana jinsu tayi kaman tana jin bacci yayan nata ya taso ya daga labulan dakin nata yace kin fito koko kina jin mutane kin wani likimo nasan ba bacci kike ba ta tashi ta turo bakin nan kaman na ili mama in tana shirin kuka ta sanya hijabinta ta fito jikin ummanta ta samu ta rakube yace yanxu umma zamuje asibiti in dubata dan ba kayan aiki anan tace ba komai malik mun gode Allah saka yace ba komai umma ai kanwar muce yace amma nayi mamakin yanda na kasa ganeta Umma tace ai kwana dayawa Malik yace hakane kam
a hanya suna tafia suna hiransu banda Rahima da ke baya a mota tayi shiru tana wasa da yatsunta duk sanda ta dago sai sunyi ido hudu da Malik har ta daina dago kanta bata ma san lokacin da suka isa ba jitayi suna bude kofa kafun ta bude nata har yayanta da Malik sun bude mata dariya sukayi Malik ya tura nashi motan ta sauko yayanta ya kalleta yace zaki iya tafiyan ko in goyaki tace zan iya yace toh taka a hankali suna gaba tana binsu a baya har suka iso ya gama dubuta yana tattara kayansa wayan Yayan Rahima yayi ringn ya fita dan amsawa Malik ya taso ya zauna gaban Rahima a hankali ya kira sunanta bata amsaba kuma bata dago ta kallesa ba Malik ya ce Rahima na duba blood pressure naki which at ur age bai kamata ya hau haka ba me damuwarki Rahima me ke addabar zuciyanki ya hanaki sukuni ya sa blood pressure naki yayi shooting kar ki boyemun komai Rahima nima yayankine bata ko yi yunkurin tanka mai ba ya sa hannunsa ya dago fuskarta sukayi ido hudu wani abu ta hango a kwayar idonsa da ya sa bugun zuciyarta ya karu shima wani shock da yaji ya sa shi saketa ya kauda kansa daidai nan yayanta ya shigo malik ya gyara kayansa suka fice inda suka bar umma nan suka sameta nan malik ya koro mata yanda sukayi da rahima nan Ummansu ta hau share kwalla suna bata hakuri amma ina Rahima ma kukan take Ummanta ta dubeta tace ashe baxan gaya miki ki ji ba ashe bazaki rungumi kaddarar da Allah ya jarabceki da shi ba in kuwa hakane toh ba amfanin islamiyan da kike xuwa dan musulmi an sansa da rungumar kaddara ta kowace fuskar da ta zo mai Rahima komai nufin Allahne kuma karatunnan in Allah yace zakiyi wataran zakiyi shi amma yanxu ki sawa zuciyarki hakuri dan ko kin zana jarabawar kin ci zama xakiyi ta yi gwara ma kar a fara ki sawa zuciyanki hakuri amma in kince damuwa zaki daura wa kanki ba ke kadai zai shafa ba muma dole ya shafemu in kinyi hakuri wataran zaki ci moriyarsa Rahima ta share hawayenta ta ce Umma ki yafemun akan wautana har na saki zubar hawaye insha Allah zan rungumi wannan kaddarar bazaki sake xub da hawaye akan batun nan ba ta sa hannu tana sharewa ummanta kwalla yayanta ya tashi yayi waje malik ya tashi ya bi bayansa ya samesa ya hada kai da guiwa dafasa yayi yace haba my man kai da ya kamata kana karfafa musu guiwa kuma kana haka yace toh malik ya zanyi dunia ta mun zafi wlhy zuciyana na kuna ganinsu haka kuma na san Rahima a bakine ta hakura amma bazata taba daina damuwa ba irin burin da ta sawa karatun nan ace ta hakura gashi ni ba wani aiki ba zamanin nan namu in ba kana da kafa ba gashi gar kana ganin u hv qualified for d job bt sai yaran wane da wane ko kuma a ce sai ka siya gaskia talaka na wahala kuma shiyasa kasarmu baxata cigaba ba Malik yace insha Allah komai zai daidaita Allah dai ya mana jagora suka amsa da Amin.
Rahima Bilyamin shine asalin sunanta iyayensu su biyu suka haifa daga ita sai yayanta Mahmud haifaffun yan biu daya daga cikin local govt da ke borno nema ya fito da iyayensu inda bai jima ba Allah yayiwa abbansu rasuwa yanxu daga su sai ummansa suna surviving akan dan pension nata da kuma buge bugen Mahmud.
Malik kuwa dane na karshe agun Alhaji Mahir da hajiya zeenatu Alhaji Mahir fitaccen dan kasuwane da yayi kamari a nahiyar afirka yana da factories da dama gonaki,malls,gidan gona,jiragen sama he is just d definition of a business tycoon yaransa uku biyu mata sai Malik shi yasa duk suka dau son duniya suka daura masa.
.
Kamar kullum ta tashi ta taya ummanta aiki sannan ta karya ta wuce islamia karfe 12 daidai ta taso a kofar gida ta hadu da ummanta tana shirin fita ta dan russuna ta gaisheta sannan tace umma fita zakiyi tace eh matar kawunku ce ba lafia zanje dubasu ta dan bata rai ummanta tayi dariya tace nasan meke zuciyarki Rahima amma ai bazaki biyewa halin mutum ba ko ba komai wa yake a wajen abbanku kuma ko yau na fadi bakuda wani sai shi matsayin Abbanku yake sab beida haka ki saki ranki anjima idan Mahmud ya dawo sai kuje ku dubasa ta ce a dawo lafia sannan ta shiga gida kayanta kawai ta cire ta watsa ruwa ta shige dan kicin nasu ta hura gawayinta ta hau girki tana yi tana dan duba past questions na jamb bata ma ji sallamansu Mahmud ba ji tayi yace ina Malik ka gani ko abunda nake gayama ta dan raxana ta juyo ta hau tattarawa tace yaya nifa ni dayane shiyasa nake dan dubawa yace kya dai ji da shi ina umma taje tace gidan kawu ya dan bata rai me kuma taje yi a can wai kawu ne ba lafia yace Allah sauwake kin gama girkin ne dan mun kwaso yunwa tace saura kadan yace yi da wuri Rahina kizo ki sha gist ta ce Allah ya Mahmud yace banma musha tukun suka tafa Malik kuwa na gefe na kallonsu sai sannan Rahima ta tuno yana nan ta gaishesa cikin jin kunya ta wuce kicin bata jima ba ta fito da plate in tuwo da miya a wata roba ta kawo musu ruwan wanke hannu da sobo mai sanyi a jug ta nemi waje dan nesa da su ta zauna Mahmud yace aboki in ka sha sobon Rahima ka daina sha'awan kowace sobo yace Allah abokina yace kai dai sai ka sha kawai Santi suke tunba Malik ba Rahima kuwa na zaune tana dariyan santin nasu sai da sukayi nak Malik ya juyo yace gaskia Rahima bn taba shan sobo mai dadi irin naki ba dole kwanona ya dawo gidan nan Mahmud na daria yace u r always wlcm frnd ai nan gidankane ya dubi Rahima da duk ta kagu su gama ya gayamata gist in yace matso sis ai kan ya rufe bakinsa har ta iso gefensa gani tayi ya ciro wani envelope ya miko mata yace bude kiga tana budewa ta ji hawaye ya taru mata a ido Mahmud ya dago fuskanta yace bakiyi murna bane Sis ta share kwallan da ya zubo mata tace yaya kafi kowa sanin babban burina amma bn son abunda zai takura ma kaima nasan kana fama ga hidiman kanka ga namu bazan so in kara ma wani nauyin ban nasan ina son karatu amma yaya har ga Allah na hakura in da rabon zan karasa Insha Allahu zanyi ya shafi kanta Allah miki albarka Rahina Insha Allah wahalarmu ta kare kuma sai kin kai matakin da kike so a karatu wannan jamb da kike gani Malik ne ya siya miki kuma ya nema mun aiki a companin Abbansu sati mai zuwama zan fara so ki kwantar da hankalinki ki nutsu kiyi karatu ki basu marking scheme ko ya Sis kawalli sai sannan tayi dariya tace nagode yaya ya dubi Malik cikin jin kunya tace nagode Allah dada budi ya amsa da amin yace sai ki shirya gobe zan zo in daukeki in kaiki inda zakiyi

registration Mahmud yace a'a Malik in na dawo ma zan kaita yace am off gobe dts y i want to help kaikuwa aiki za ka kuma ka sanni Ynda nake da bn cnza ba ba abinda zaka fada da zai hanani zuwa yace ai ba sai ka tunamun ba sallamar ummansune ya katse su gaba daya suka amsa tareda mata sannu da zuwa Rahima ta tashi ta kawo mata ruwa tasha tareda hamdala ta miko mata papern ta juyo tana kallonta Mahmud ya kwashi komai ya gaya mata godia sosai ta mai da kyar ta hana hawaye zubowa burin yar lelenta zai cika Malik ya musu sallama hr ya fita Rahima ta bishi da zobo cikin jin kunya ta mika mai yace nagode gobe sai ki shirya around 10 zanzo
.
Malik na tuki sai jujjuya robon sobon yake yana murmushi a ranshi kuwa dadi yake ji he has finally met d gurl of his drims dan Rahima tayi ta kowani fanni ga kyau,nutsuwa kunya,tarbiya ga kuma ilimi a haka har ya iso gida mai gadi ya bude mai ya shige tareda gaishesa dan Malik akwai girmama mutane ga kyauta da son mutane a falo ya tararda ummansa tareda cousin insa fadeela ya gaida ummansa ya wuce tace Malik dawo nan ya dawo ya zauna gefen kafanta tace bakaga Fadeela bane ya dubeta fuskansa ba yabo babu fallasa yace sannu tace yauwa ya tashi ya shige dakinsa sanin halin ummansa ya sa baiyi magana ba if not ace shi zai gaida Fadeela tana kanwarsa fridge na dakinsa ya bude ya jefa sobon ya fada toilet yayi wanka ya sanya kananan kaya ya bi lafiyar gado kaman a mafarki yaji ana shafashi a hankali ya bude idonsa a razane ya tashi ya na nunata da yatsa me kkeyi a dakina kuma ban hanaki zuwa dakina ba kuma ni ba irin yan iskan samarinki bane da zakina mun irin wannan iskancin ki gaggauta barin dakina if not zaki raina kanki ganin bata da niyyan fita ya sashi dauko belt nashi ba shiri ta bar dakin shi ya rasa rashin kunya irin na Fadeela sam bata da tarbiya alwala yayi ya wuce masallaci dan magrib ya gabato sai da yayi isha ya shigo ya hau dining yana cin abinci Fadeela ta fito ta hau magiya yanzu My Luv haka zamuyi auren kana shareni dan kaifa nake zuwa gidannan amma ko kallo ban isheka ba by now yakamata ace ka sake dani mu fahimci juna dan aure ba...


Read / Download AUREN JARI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album